Labarin da ke shigowa yanzu daga majiyarmu na tabbatar mana da cewa cewa yan kungiyar Boko Haram sun saki yan matan Dapchi.
Rahoto ya kara da cewa sun mayar da su garin Dapchi amma an samu karamin akasi, biyar daga cikin yan matan sun rasa rayukansu.
Shugaban kwamitin iyayen yan matan Dapchin, Bashir Manzo, ya tabbatar da cewa an daow da yan matan Dapchi."Iyalaina da abokan aiki sun sanar da ni cewa an dawo da yan matan da safen nan.
Ina hanya zuwa Dapchi yanzu daga Damaturu. Idan na kai zan kirgasu domin tabbatar idan dukkansu ne."
Source :naij hausa
Title :
Da Dumi Dumi :Boko Haram Sun Sako Yan Matan Dapchi
Description : Labarin da ke shigowa yanzu daga majiyarmu na tabbatar mana da cewa cewa yan kungiyar Boko Haram sun saki yan matan Dapchi. Rahoto ya kara ...
Rating :
5