Shi dai wake yana daya daga cikin nau'ikan kayan abinci na hatsi da a turance ake ce da su Legumes tare da sunan su na kimiyya kuma yake Fabaceae.
Wannan hatsi yana ta tarin sirrika ga lafiyar dan Adam sakamakon sunadaran da ya kunsa.Ire-iren sunadarai da wake ya kunsa sun hadar da; Protein, Fiber da kuma Vitamins.
Ya shahara cewa akan hada wake da shinkafa ko bread wajen cima a mafi akasarin sassan Najeriya.Binciken kwararrun kiwon lafiya ya tabbatar da cewar Jan wake yana taka rawar gani wajen kiwatar lafiya ta dan Adam da suka hadar da:
1. Bude ciki da sanya cin abinci.
2. Taimako ga masu ciwon suga
3. Kariya ga cututtukan Zuciya.
4. Yakar ciwon daji wato kansa.
5. Ya kan narkar da daskararren maiko na cikin jini.
Source :naij hausa
Title :
Amfanin Jan Wake Ajikin Dan Adam
Description : Shi dai wake yana daya daga cikin nau'ikan kayan abinci na hatsi da a turance ake ce da su Legumes tare da sunan su na kimiyya kuma yake...
Rating :
5