1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Fasaha » Abubuwan Mamaki Takwas Na Kimiyya Dasuka Faru A 2017

Abubuwan Mamaki Takwas Na Kimiyya Dasuka Faru A 2017

By Unknown
Add Comment
Friday, 29 December 2017

Shekara ce mai cike da abubuwa da suka faru a karon farko da kuma wasu abubuwa da suka kawo karshensu: kumbon samaniya na Kasini ya kammala aikinsa na shekara 13, yayin da wasu matattun taurari suka yi taho-mu-gama a sararin samaniya saboda yanayin kurar karfen taurarin.

BBC ta yi nazari kan takwas daga cikin labaran kimiyyar yanayi da suka fi ko wanne yin fice a shekarar 2017.

Hatsarin taurari


A shekarar 2017, masana kimiyya sun gano motsin maganadisun kasa da Einstein ya yi hasashe daga wani wuri na daban - karon taurari biyu.

An sanar da gano wannan motsin na karon farko ne a shekarar 2016, a lokacin da dakin bincike na Advanced LIGO ya bayyana yamutsa sararin samaniya sanadiyyar hadewar bakaken ramuka biyu da ke da nisa da juna. An jinjina wa sakamakon a matsayin wani sabon reshe na ilimin taurari, amfani da motsin maganadisu domin tattara alkaluma game da abubuwan da ke faruwa daga nesa.

Na'urorin hangen nesa daga fadin duniya sun nada yadda taurarin biyu suka hade. Fashewar ta faru ne a wani wuri mai nisan kimanin kilomita dubu biliyan daya. Wasu daga cikin bayanai game da wannan gagagrumin abin suna da ban-mamaki. Alal misali, taurarin neutron suna da kauri ta yadda cikin cokali zai kai nauyin tan biliyan daya. Masanan sun tabbatar da cewa irin wannan karon ne ya samar da zinari da karfen platinum da ake da su a fadin duniya.

Kumbon Cassini ya karasa aikinsa

Kumbon Cassini ya kai duniyar Saturn ne a shekarar 2004. A cikin shekaru 13 da kumbon ya yi aiki, ya sauya fahimtarmu game da duniyar mai zobe da watanninta. Ya gano mabubbugin ruwa mai fesa ruwan kankara da turiri zuwa sararin samaniya daga watan Enceladus mai kankara a lokacin da kumbon ke aiki.

Amma domin mai na karewa daga tankin man, sai hukumar binciken sararin samaniya ta NASA ta lalata kumbon a saman duniyar Saturn maimakon kumbon ya ci karo da wani abin da ake saka wa ido a binciken rayuwa, kaman watan Enceladus, ya kuma gurbata shi da kwayoyin halitta na sararin samaniya. Ranar 15 ga watan Satumba, Cassini ya shiga sararin samaniyar babbar duniyar kuma aka barke shi. Kuma ya iya mayar da bayanai duniyar mutane a daidai lokacin da yake fsukantar halaka.

Janyewa daga yarjejeniyarParis


A lokacin da yake yakin neman zabe, Donald Trump ya ce zai soke yarjejeniyar Paris kan yanayi, kuma zai cire Amurka daga yarjejeniyar. Amman bayan ya lashe zaben Amurkaa watan Nuwamban wanna shekarar, yayi kalamai kadan a bainar jama'a kan lamarin sauyin yanayi. Rahotanni sun fito cewa kawunan masu bai wa Mista Trump shawara kan lamarin ya rabu, abin da ya sa wasu masu sharhi suka yi taunain cewa tayiwu shugaban ya gamsu da cigaba da yarjejeniyar.

Duk da haka, ranar daya ga watan Yuni, Shugaba Trump ya yi wani taron manema labarai a lambun Rose da ke fadar White House inda ya sanar da janyewar Amurka. Mista Trump ya ce : "Domin in cika alkawarin da na dauka na kare Amurka da 'ya'yanta, Amurka za ta janye daga yarjejeniyar yanayi ta Paris ... amma ta fara tattaunawa domin sake shiga yarjejeniyar Paris din ko kuma wata sabuwar yarjejeniyar ta daban kan sharrudan da za su dace da muradun Amurka."

Kamar yadda ak yi tsammani, 'yan jam'iyyar Demokrat da kuma shuagabannin duniya sun mayar da martani da yin Allah-Wadai da matakin shugaba Trump. Tsohon shugaban Amurka, Barack Obama ya zargi gwamanatin Trump da yin watsi da makomar mutane masu zuwa, yayin da tsohon sakataren harkokin waje John Kerry ya bayyana matakin a matsayin tsagoran watsi da aikin shugabanci

Duniyoyi "masu yawa"


Daga cikin duniyoyi 3,500 da aka tabbatar da kasancewarsu nesa daga duniyar mutane da rana da wata, wasu na da matukar ba da mamaki. Ga wadanad ba su sani baakwai duniyar J1407b wadda take da zobe da ya fi zoben duniyar Saturn girma sau 200.

Amma a wannans shekarar, masu ilimin taurari sun gano wasu jerin taurari da ke da duniya bakwai da suka ka kai duniyarmu. Bugu da kari wadannan duniyoyin da alamar sun bin wani tsari ne yayin da suke kewaye tauraronsu. Kuma uku daga cikin duniyoyin suna wuararen da rayuwa zata iya kasancewa ne inda za a iya samun ruwa a sama. Kuma duk ida aakwai ruwa, akwi yiwuwar rayuwa.

Dangin kwanan nan


A watan Yuli, amsu bincike sun fitar da kasusuwa wasu mutanen farko da aka samu a arewacin Afirka wadanda suka nuna cewa mutanen yanzu - Homo sapiens-suka bayyana, akalla shekara 100,000 fiye da yadda ake hasashe da. Sakamakon binciken ya nuna cewa mutanen yanzu ba su fito daga zuri'a daya daga gabashin Afirka ba. Maimakon haka ta yiwu halittan mutanen yanzu ta dade tana juyawa a fadin nahiyar

Kuma akwai karin manyan labarai game da juyin halitta dan Adam a wannan shekarar. A lokacin da masana kimiyya suka fitar da wasu bangarori na kasusuwan mutane 15 na wata sabuwar halittar mutane, labarin ya yi suna a fadin duniya. A wanna lokacin masu bincike ba su iya tabbatar da iya shekarun mutanen da ake cewa Homo naledi ba, amma wasu halayyar da ba su gama cigaba ba, sun nuna cewa za us iya kai shekaru miliyan uku a duniya.

A wannan shekarar, shugaban masu binciken Lee Berger, ya fitar da sanarwar cewa kasusuwan shekaraunsu tsakanin 200,000 zuwa 300,000 ne. Sakamakon binciken ya nuna cewa, maimakon su kasance kakannin mutane yanzu, ta yiwuHomo naledi sun yi kicibis da mutanen yanzu- Homo sapiens.

Kusufin rana


Ranar 21 ga watan Augustan,wata babbar inuwar wata ta rufe Amurka, lamarin da ya janyo kusufin rana na farko tun lokacin da aka samar da kasar a shekarar 1776.

Kalla: yadda Amurka ta samu kalar zobe mai launin lu'u-lu'u

Kuma wani abu ne mai jna hankali. Da yake bayar da raho daga garin Madras, na jahar Oregon, wakilin BBC, Pallab Ghosh ya ce: "Za ku iya ganin cewa karfe 10 da minti 15 n asafe , amma ya yiu kaman dare ne. Saura dakika kadan rana ta kammala kusufi...ranar tana nan kamar wata fuska mai dariya a sama."

Bayan kusufin ya wuce, a kara da cewa: "Na ji kamar ina mafarki ne."

Bako daga wata duniya


Duk da cewa masana kimiyya sun dade suna hasashen cewa wani dutse daga sararin samaniya zai ziyarci duniyarmu, shekarar 2017 ne karon farko da muka ga irin wann dutsen. Dutsen da wasu masana da suka yi mafani da wata babbar na'urar hangen nesa ta Hawaii a watan Oktoba, ba da jimawa ba ne suka gane cewa irin gudu da kuma hanyar da dutsen ke bi ya nuna cewa dutsen ya fito ne daga wata duniya ta daban. Anrda masa suna 'Oumuamua da ke nufin "dan sako mai zuwa cikin gaggawa daga wuri mai nisa" a harshen Hawaii, dutsen ya zama wani abu da masu na'urar hangen nesa suka yi ta neman kallo a fadin duniya.

A bangarori daban-daban ya kasance kamar sauran ababen da ake samu a wuri mafi nisa a sararin samaniyar duniyarmu- wurin da a ke kira Kuiper Belt objects (KBOs) - kuma yana da wani ja a cikin launinsa lamarin da ya samu sakamakon hasken rana na miliyoyin shekarau. Daya daga cikin abubuwan ba a cika gani ba game dutsen da ke yawo a sararin samaniya da ba cika sani ba ita ce siffarta.Duk da cewa an cigaba da bincike game da dutsen, da alama tsawon 'Oumuamua ya kai fadinta sau 10, lamarin da ya sa ta zama abar da ta fi komai tsawo a cikin duniya da taurarinmu.

Babbar kankara

Daya daga cikin dutsen kankara mafi girma da aka taba gani a duniya ya balle a yankin Larsen C na Antartica cikin watan Yuli. Amma masana kimiyya sun dade suna bibiyar girman wani babban tsagu na kimanin shekarau 10. An yi kiyasin cewa katafaren kankaran ya yi fadin kimanin murabba'in kilomita 6,000 - kimanin kwatan fadin Wales.

Source: BBC Hausa

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Unknown at 08:59
In Fasaha
Abubuwan Mamaki Takwas Na Kimiyya Dasuka Faru A 2017 Title : Abubuwan Mamaki Takwas Na Kimiyya Dasuka Faru A 2017
Description : Shekara ce mai cike da abubuwa da suka faru a karon farko da kuma wasu abubuwa da suka kawo karshensu: kumbon samaniya na Kasini ya kammala ...
Rating : 5
Related Posts: Fasaha

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Abubuwan Mamaki Takwas Na Kimiyya Dasuka Faru A 2017"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ▼  2017 (1438)
    • ▼  December (129)
      • Wasu Labarun Afirka Da Baku Saniba A 2017
      • Nada Matattu A Gwamnatin Buhari Rashin Iya Aiki Ne...
      • Tir:Ankama Uban Daya Shekara 20 Yana Lalata Da Yarsa
      • An Shiga Kwana Na Uku Ana Zanga Zanga A Iran
      • Bawanda Zaa Hukunta Saboda Nadin Matattu-Buhari
      • Kudaden Dana Kashe A Manchester Basu Isaba-Mourinho
      • Tsohon Danwasa Yazamo Shugaban Kasan Liberiya
      • Wayafi Samun Nasara A Gasar Premier Tsakanin Fergu...
      • Bana Tsoron Ficewar Sanchez Daga Kulob Dinnan Duk ...
      • Abubuwan Mamaki Takwas Na Kimiyya Dasuka Faru A 2017
      • Kamfanin Apple Ya Nemi Afuwar Abokan Huldansu
      • Fina-Finan Kannywood 12 Dasuka Shahara A 2017
      • Gobara Ta Hallaka Mutane 12 A Amirka
      • Aikin Agaji Yafara Kaiwa Ga Yara A Syria
      • Karanta Yanda Ake Cin Zarafin Matan Nijeriya A Fac...
      • Fursinoni 36 Sun Gudu Daga Gidan Yari
      • Gwamnati Ta Musanta Kai Dan Shugaban Kasa Asibitin...
      • Jonathan Ya Jajanta Wa Buhari
      • Dan Shugaba Buhari Ya Karye Sanadiyyar Hadarin Babur
      • Barayin PDP Ne Suka Kafa APC-Sule Lamido
      • Harry Kane Yawuce Messi Da Alan Shearer Cin Kwallaye
      • Ansawa Jami'an Koriya Ta Arewa Takunkumi
      • Ana Jigilan Marasa Lafia Zuwa Damascus
      • An Nemi Wata Mata Ta Biya $284 Kudin Wutan Lantarki
      • Obama Yayi Gargadi Kan Amfani Da Shafukan Sada Zum...
      • Liverpool Tasayi Virgil Van Dijk Daga Southampton
      • Mbappe Yace Ya Tattauna Da Madrid
      • Anci Kwallo 504 A Gasar Premier Ingila
      • Tunusiya Tahana Jiragen Emirate Sauka A Kasar Sabi...
      • Talakawa Na Matukar Kaunata-Buhari
      • Wahalar Rayuwa Ta Hana Kiristoci Ziyara Lokacin Ki...
      • Rikicin Kabilanci Ya Barke A Wani Yankin Abuja
      • Angano Gawar Wani Alkali Da Aka Sace A Saudiyya
      • Yawan Marasa Aiki Sunkaru A Nijeriya-Rahoto
      • Sojoji Sun Dakile Harin Boko Haram A Maiduguri
      • Yan Kannywood Sunzama Dankali Sha Kushe-Hadizan Saima
      • Trump Ya Yabi MDD Kan Takunkumin Koriya Ta Arewa
      • Wani Ya Kirkiri Injin Bada Wutan Lantarki
      • Yadda Zaayi Aiki Tareda Mata-Maza
      • Everton Tahana Chelsea Shanawa A Gasar Premier
      • Barca Ta Baiwa Madrid Tazarar Maki 14
      • Guguwa Ta Hallaka Sama Da Mutum Dari
      • Man City Taci Wasa 17 A Jere
      • Hamsik Ya Buge Tarihin Maradona
      • Motar Bas Tafado Daga Kan Gada A Indiya
      • Trump Ya Tari Aradu Da Ka
      • Mutum Miliyan Guda Nafama Da Kwalara A Yemen
      • Yadda Adam A Zango Ya Gagari Hukuma A Gwaska Return
      • Gobara Ta Kashe Mutum 29 Agun Motsa Jiki
      • Wani Yakashe Matan Dataki Aurensa a Indiya
      • Messi Zai Ziyarci Bernabeu A Wasan El-Classico
      • Ansace Mutum 10 Daga Jirgin Ruwansu A Niger Delta
      • Foden Yatafi Hutun Jinya
      • Amurka Tasha Kaye Agun MDD Kan Birnin Kudus
      • Yan Nijar Na Adawa Da Karin Haraji
      • Ina Sane Da Kasashe Dasuka Juya Mana Baya Kan Kudu...
      • Wenger Na Neman Daukan Fansa Akan Liverpool
      • Addinin Musulunci Baihana Binciken Kimiyya Ba-Haya...
      • Interpol Tayi Dirar Mikiya A Kasuwar Magani A Legas
      • Anraba Ma'aurata Bayan Shekaru 70 Tare
      • Majalisar Shari'ah Tasoki Buhari Kan Kin Zuwa Taro...
      • Dino Melaye Ya Fito A Wakar Hip Hop
      • Ankashe Wani Attajiri Da Matarsa A Canada
      • Fifa Ta Gargadi Spain Akan Zuwa Rasha
      • Muzamu Roki Buhari Yayi Takara 2019-Malami
      • Madrid Na Zawarcin Salah
      • Anyanke Ma Wani Sojan Nijeriya Hukuncin Kisa
      • Rashin Miji Babban Tashin Hankali Ne
      • Anyanke Wa Tsohon Ministan Hukunci Daurin Shekara ...
      • Tottenham Tasha Ruwan Kwallaye Agun City
      • Klitschko Ya Sayar Da Riginsa Naira Miliyan 78
      • Malika Sharewat Takasa Biyan Kudin Hayan Gida A Paris
      • Kunsan Kasan Da Beraye Ke Aikin Likitoci?
      • Kotu Ta Dakatar Da El-Rufai Daga Koran Malaman Fir...
      • Andakatar Da Zirga Zirgan Jiragen Sama A Babban Fi...
      • Anhana Wasan Wuta A Ghana Lokacin Kirismeti
      • Ankashe Musulmi 6,700 A Myanmar
      • Zaa Fara Shariar Magajin Garin Dakar Kan Almundahana
      • Ankori Yan Sanda Masu Fataucin Wiwi
      • An Gurfanar Da Maryam Sanda Da Mahaifinta A Kotu
      • Ministan Farin Ciki Ya Haddasa Bakin Ciki
      • Eric Bailly Yaji Rauni Sosai-Mourinho
      • Gwamnoni Sun Amince Akashe Dala Biliyan 1 Don Yaka...
      • Antuhumi Mourinho Akan Man City
      • Ana Zubar Da Ciki Miliyan 15 Kowani Shekara A Indiya
      • PDP Na Rarrashin Ya'yanta Dasuka Fusata
      • Turai Nada Hanu A Cin Zarafin Yan Ci Rani A Libya
      • Meyasa Baa Daina Wahalar Man Fetur A Nijeriya Ba?
      • Kane Yakusa Kai Alan Shearer Kwallaye
      • Saraki Zai Sake Shiga Kotu
      • Tsananin Sanyi Yasa Andage Wasan FA A Ingila
      • Madrid Na Harin Kofin Duniya Na Uku
      • Rashin Bin Dokane Ke Haddasa Rikici Tsakanin Manom...
      • Har Yanzu PDP Basu Hankalta Ba
      • Bikin Cikar Kaduna Shekara 100 Da Kafuwa
      • El Rufai Ya Tantance Har Masu Gadi Don Koyarwa
      • Ansauke Kwamadan Rundunar Yaki Da Boko Haram
      • Ronaldo Ya Doke Messi A Gasar Dan Kwallon Duniya
      • Ankarbe Wasan Kofin Turai Daga Brussels Zuwa Wembley
      • Wani Sauyi Ziyarar Buhari Kano Zai Haifar?
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger