1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Mijin Haya Part 22

Mijin Haya Part 22

By Abdul Mk
Add Comment
Tuesday, 4 October 2016
Ammi ce ta d'inga bubbuga bayanta ta sigar rarrashi tana cewa 'nutsu hibbatullah ,ki gaya min me ke faruwa,domin nima nayi mamaki a lokacin da naji zancen auren mijinki da ameera,hakan yasa ko da muka zo ,ban biyo abbunku nashigo ba,domin ban san me zan tarar ba,ganin sun d'ad'e ne yasa na biyo sahu,gaya mini meke faruwa ne,duk da imad yace wai ameera ta auri mijinki a matsayin MIJIN HAYA ne',hibbatu ta shanye kukanta ta labartawa ammi komai daga A har Z,sannan ta d'ora da cewa 'yanzu tunda imad d'in yazo i sai ya saketa ko?' ,ammi ture hibbatu tayi daga jikinta ,ta dubeta duba mai d'auke da tir da halinki, a kausashe tace'amma ke shasha ce hibbatu,yaushe kika zama haka,ina soyayyar da kike ikirarin kina yiwa bilal ,ko da imad ya ce wai ameera MIJIN HAYA zata aura ,naga sakarcinsa da wawancinsa,ashe kece ma kikayi kane kane wajen bada Mijinki haya,ke a ganinki kinyi hakan ne saboda soyayya ko,kinyi hakan ne saboda ki ceto ku ke da mijinki daga kangin talauci ko,kin aikata haka saboda imad ya auri ameera ko?,amma kin manta da cewa muna namu Allah na nashi,a yanzu babu wanda zaiyi la'akari da hakan ,domin ba'ayiwa namiji wannan tijarar,wato ke gaki uwarsa ko,wallahi ko uwarsa ba tada wannan ikon akansa domin ba ita ta sassaka shi ba da har zata d'aukeshi ta bada hayarsa' ,hajiya tayi caraf tace' gaya mata dai,i namiji ko nakasasshe ne ,sai haka ,domin duk tsiya he's more superior than her,dole ta bishi bawai ita ya bita ba,domin ba'a yiwa namiji iko,muma nan data ganmu mazajen mu ke iko damu,so duk abinda ya faru ita tajawa kanta ,domin babu wanda ya ro'keta da ta bada mijinta haya ' ,hibbatu ta d'ora hannu aka tana rusa kuka tana cewa 'ammi ki taimakeni ki sashi ya saketa wallahi na janye,nafasa bada HAYARSA' ,alhaji ya amshe da cewa 'daman babu wanda ya amshi mijinki haya,aure mai sunan aure aka d'aura tsakaninshi da ameera,domin bilal bai boye min komai ba, dana tuntu6eshi da zancen aurennan,yanzu faruwar wannan al'amari zai sa ku gane kurenku ke da kaninki, har da ita kanta ameerar' ,hajiya ta d'ora da cewa 'balle kuma ita ameeran tana son mijinta ,bata d'aukeshi a matsayin MIJIN HAYA ba' ,mutanen da ke gun sai kus kus suke suna zund'en hibbatu ,hibbatu ta cigaba da zunduma kuka tana cewa 'wallahi na janye,ciniki ya tashi,na fasa bada hayar,zan maido maku da kud'inku,amma a barni da mijina ba tare da nayi sharing da wata ba' ,wata mata ce a cikin matan biki tace 'sannu mai miji,daman kin san kina son mijin kika bada hayarsa' ,wata ta cafke tace 'kyale yar rainin wayo mana ,d'azu da akayi shelar an daura auren nan, karkace hanci tayi tana zuba gud'a , sai yanzu da taga idi zigidir ,zatace a warware auren' ,'i wallahi bata isa ,zaman ameera a gidan bilal daram,ya zama dole mu mi'kata d'akin mijinta wanda muke fatan mutuwa ce kad'ai zata rabasu' cewar wata matar ,wata dattijuwa ta kama baki tace 'oh ni zaidabu abu,ban ta6a jin inda aka bada miji haya ba ,sai akan wannan matar,kuma inaga daga kanta ,baza a kuma samun macen da zata bada MIJINTA HAYA BA!....


Haka matan suka cigaba da tofa albarkacin bakunansu,liman ne ya katse su ta hanyar cewa 'toh ko ma dai menene,aurene an riga an daura' ya dubi hibbatu yana cewa'dan haka yarinya sai kiyi ha'kuri,saboda yanxu za6i ya ragewa shi mijin naki',a cikin mazan ne wani ya d'aga murya yace 'za6i shine kar ya saki amaryarsa,an gaya mata cewa ana juya miji ne,kuma ana sa shi yin abinda bai yi niyya ba,in har ya cika gwarzon namiji toh kar ya kuskura ya biyewa matarsa ya saki amaryarsa',alhaji salis ne yace 'toh ya isa haka,biki da daurin aure an gama kowa yana iya tafiya,mungode Allah ya saka da alkhairi' ,sum sum mutane suka fara kad'a 'keyarsu suna tafiya,kowa da irin nashi ra'ayin akan lamarin hibbatu data bada MIJINTA, HAYA!....

Hibbatu ta cigaba da rusa kuka tana cewa 'dan Allah kuce ya saketa,ku ce mata ta 'kyale min miji ,na fasa bada hayar wallahi zan maida masu kud'insu' ,alhaji ne ya katseta ta hanyar cewa 'babu zancen maido kud'i ,domin kud'i na d'an uwanki ne ,bana ameera ba' ,hajiya ta amshe da cewa'har da kud'in baban nata,domin miliyan biyun da ya bawa ameera kyauta,ita ameera ta bawa,kinga kenan ,sisin ameera baki ci ba,ya rage naku dake da kaninki',hibbatu hannu ta d'aura akan kirji ,idanunta na zubar hawaye ta dubi bilal cikin ido tana cewa 'yanzu sakayyar da zaka mini kenan ,lallai namiji famfo ne ,bashi da tabbas,a lokacin da ka zubar da ruwa da niyyar ka tarar wani,a lokacin ruwan famfon ke d'aukewa d'if ba tare da notice ba,duk halaccin so dana maka a rayuwa bilal,da abinda zaka sakamin kenan',bilal dubanta yayi a tsanake yace 'hibbatu! halaccin da kika min a rayuwa ,saboda Allah kikayi min?,ko kuma saboda ki d'inga juyani kamar masa akan tanda kika min halaccin? ,hibbatu kasa bada amsa tayi,sai kukanta ma daya tsananta, hakan yasa bilal ya cigaba da cewa 'ina zaman zamana,kika sani a gaba wai in auri ameera,kin bada ni haya,kuma kin amshi kud'in hayar wato ni gani haja ko?,ni ko da alhaji ya tuntu6eni da zance,gskiya na fad'a masa,kuma na sanar dashi wasiyyar kaka a gareni,hakan yasa alhaji ya nemi da yayi maganar da ke,ko hakan zai sa ki janye,amma da alhaji yayi maki zancen ,da kanki kika amince gani kike kamar irin haka bazai ta6a faruwa ba,wato ke gaki mai basira ko?,hibbatu ko a gun Allah banida laifi domin aurena da ameera ba haramun bane' ,ammi ta amsa da cewa 'kwarai dagaske' sannan tace' kaga kai ka tsaya yi mata dogon bayanin nan,d'auki matarka kawai ku tafi,idan taga dama ta biyo ku,idan kuma wannan karatun bai isheta d'aukan darasi ba,toh ita tasani',abbu cikin d'aga murya ya dubi bilal yace 'tunda bazaka saki ameera ba,iyayenta sun d'aure maka gindi kar ka sakar masu 'ya,toh ni ina son ka rubuta min takardar sakin hibbatu yanzu nan,domin idan su sun ga dacewarka da zama mijin ameera,toh ni tun fil azal banga dacewarka da zama mijin hibba ba,you don't deserve her as a wife,ina son ka sakar min 'ya!'.....


A mamakance bilal ya maimaita kalmar 'takardar saki?' ,'eh takardar saki' ,hibbatu ta maimaita a kausashe idanu jajir,ta cigaba da cewa 'ya zama dole ka bani takardar saki na,domin ban shirya rayuwa da kai , tare da wata a matsayin matarka,bilal in har bazaka saki ameera ba,toh nima bazan zauna da kai a matsayin matarka ba',ammi ce cikin zafin nama ta d'aga hannunta ta kwashe fuskar hibbatu da wani bahagon mari,wanda hakan yasa hibbatu ta dafe kumatun nata da hannu biyu ,tana mai kallon ammi a gigice,ammi ta nuna hibbatu da yatsa tana cewa 'ki dawo hayyacinki kisan me kikeyi kuwa,ke har kin isa ki bud'e bakinki kice bilal ya baki takardar sakinki,ina kika kai soyayyarsa da kike ikrarin kina masa,ya kamata ki farka idan bacci kikeyi,domin rabuwarki da mijinki wallahi shine mafi munin kuskuren da zaki tafka a rayuwarki,domin idan wauta da sakarci sunyi miki jagora wajen bada mijinki haya,toh kar ki bari fushi,kishi da kuma dokin zuciya suyi miki jagora wajen tafka wani babban wautar,wato amsar takardar saki a gun mijinki,kar ki sake ki biyewa abbunki,domin abbunki kansa kawai ya sani'

Bilal matsowa yayi kusa da hibbatu ya ri'ke hannunta yana shafa kumatunta yace 'kisa ranki a inuwa hibbatu,ni da ke mutu ka raba,ko menene zai faru ,baki na bazai ta6a furta miki saki ba,yatsuna baza su ta6a rubuta miki saki ba' ,a zafafe hibbatu ta kwace hannunta ,cike da karaji tace 'in har soyayyar da kake mini babu algus a cikinta ,ina son ka saki ameera ka bata takardarta,free her 4rm the clutches of this arranged marriage ,i want u 2 free her!',bilal shiru yayi kawai yana mai zuba mata idanu.

Imad wayarsa ya ciro, ya ja gefe ,ya buga waya ,murya 'kasa 'kasa ya bada adireshin gidansu meera yana mai cewa a turo masa yansanda gidan,'it's urgent cause it's a robbery case',yana gama wayar yayi murmushin mugunta a zuciyarsa yana cewa 'bilal yau da kai da matarka,sai kun kwana a cell,zaku gane cewa ,kokarin rabani da meera da kuke shirin yi,shine ganganci mafi kasada da kuke shirin aikatawa'..
Abbu kamar wani zautace ya dam'ki bilal yana cewa'na tsaneka,na tsaneka bilal,tsanar danake wa khamis,ita ta shafeka' bilal a mamakance ya dubi idanun abbu yana cewa 'meye had'inka da mahaifina,wacce ala'ka ce tsakaninku?' ,'ala'ka ta jini,ubanmu d'aya,uwa kuwa kowa da tasa' abbu ya bashi amsa ,sannan ya cigaba da cewa 'ina son ka bud'e kunnuwanka da kyau , ka ji wannan ta'kaitaccen labarin da zan baka,domin ina fatan hakan ya zamto sanadiyar da zaka sakar min 'ya!'.......

Bilal,hibbatu,meera,imad,ammi,hajiya da alhaji!
Mamaki ne ya bayyana akan fuskokinsu karara, dalilin furucin abbu!
Abbu ya cigaba da magana kamar haka:
mahaifiyar khamis ta kasance ita ce mace ta farko da mahaifina ya aura,bayan shekara biyu da aurensu,aka bawa mahaifina sarauta hakan yasa ya 'kara aure ,wato ya auri mahaifiyata,bayan wata goma da aurensu ,mahaifiyar khamis ta haifi khamis,khamis na da shekara biyu aka haifeni!
Daga haihuwata ba'a kuma haifan wani d'a namiji ,sai 'ya'ya mata kawai,sai ya kasance ni da khamis ne kad'ai y'ay'a maza,khamis ya kasance mai 'kokari da hazaka a komai da ya sa gaba a rayuwa,a boko yayi min fintinkau a islamiyya ma haka,sai ya kasance kowa a fada naji dashi,kowa yabonsa yake,haka zalika tawa mahaifiyar da yan uwana,domin ko fad'a zata min sai tayi min misali da khamis,hakan ya haifar mini da tsanarshi matu'ka a zuciyata,domin ya kasance centre of attraction 2 everyone!
Lokacin da nake final year a university ,a lokacin khamis ya kamalla masterx d'insa,a wani hutu ne dana zo,kwatsam sai na samu labari wai mahaifina zai yi marabus ya nad'a khamis a madadinsa,kuma gaba d'aya dukiyarsa zai koma hannun khamis ya cigaba da juyawa,ni ban damu da sauratar ba,amma batun dukiyar ne ya tsaya min a rai,hakan yasa naje na samu mahaifiyata ina fad'a mata gsky ba'a min adalci ba,fad'a da nasiha tayi min sosai !
Mahaifina da kansa ya kirani yake sanar dani cewa dazarar na kamalla karatuna,i'll be joining khamis in the family business as an assistant 2 him,wannan hukuncin bai min dad'i ba ko kad'an ,hakan yasa na d'au mataki naje gun wani baban malami a 'kasar tamu,masanin taurari,na nemi da ayiwa khamis [tunkud'e]!
Bayan sati d'aya kwatsam khamis ya had'a ina shi ina shi ya bar gidan ba tare da yayiwa kowa sallama ba,naji dad'in faruwar hakan a zuciyata,amma a fuska na fi kowa nuna damuwa,anyi cigiya amma ba labari,har kasashen larabawa dake kusa da 'kasar tamu duk an tura ,amma duk amsa d'aya ce 'he's no where 2 be found' ,sanadiyar haka mahaifinmu ya kwanta ciwo ,har ciwon yayi ajalinsa,an so a bani sarautar,amma nace bana so ,hakan yasa sarauta ta bar gidanmu ta koma hannun 'kanin mahaifinmu da zuri'arsa,ni kuwa na had'a kan dukiyar mahaifinmu gaba d'aya na cigaba da juyawa,ina business,ina tafiye tafiye daga 'kasashen larabawa har zuwa africa[ku koma asalin hibbatu]!
Na manta da khamis da batunsa a rayuwata ,kwatsam sai ranar dana ganka a guest parlour tare da hibbatu,ina ganin fuskar ka ,nasan cewa 'u look exactly like my brother but i'm not sure,sai da hibbatu ta sanar dani tarihinka,na gasgata hasashena a kanka,dalilin da yasa na 'ki amincewa aurenka da hibbatu kenan,ganin ta nace ne yasa na hakura nayi mata auran wulakanci,kuma na cigaba bibiyar rayuwarku,duk inda kukaje neman aiki ,ni nake hanawa a baku aikin,nayi hakan ne,saboda idan hibbatu ta gaji da rayuwar talauci ,nasan zata dawo garemu,duk halin da kuke ciki ina sane,kuma ni na hana ammi da danginta su taimaki hibbatu,a lokacin daka samu aikin gadi a gidannan ,ba yadda na iya ,domin nasan inna ce alhaji ya koreka,xai nemi yaji dalili,kuma ni na riga nace masu hibbatu ta rasu,ko a ranar da muka zo, ka bud'e mana gate na ganeka,ita ma hibba na ganeta a lokacin da ta kawo mana cups duk da ta shafa wani abu a fuskarta' ,abbu ya dubi bilal yace 'ni ne silar kasancewarka cikin talauci tun daga ranar da hibbatu ta zama mata a gareka,zaka cigaba da zama da matar da mahaifinta yayi maka mugun illa a rayuwarka?'....
Hakkin Mallaka:abdulaziz ililee Hakkin Mallaka:abdulaziz ililee isma'il
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 12:00
In Hausa Novels
Title : Mijin Haya Part 22
Description : Ammi ce ta d'inga bubbuga bayanta ta sigar rarrashi tana cewa 'nutsu hibbatullah ,ki gaya min me ke faruwa,domin nima nayi mamaki a...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Mijin Haya Part 22"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ▼  October (197)
      • Ina Son Jonathan Yayi Mini Shaida A Kotu - Dasuki
      • Jerin Yan Wasan Super Eagles Da Gernot Rohr Ya Gay...
      • Wani Matashi Ya Yi Tattaki Daga Legos Zuwa Zaria D...
      • Ba Za Mu Bincike Kwankwaso Ba - Ganduje
      • Photos: Nafisa Abdullahi Ta Tallafawa Mazauna Wasu...
      • Sheik Gumi Ne Ya Turo Jama'a Domin Su Kai Farmaki ...
      • An Budewa Magidanci Wuta Tare Da Matarsa A Jihar Kano
      • Graphic Photos: Bama-Bamai Sun Tashin A Yakin Sans...
      • Photos: Rahma Sadau Tare Da Akon Da Wasu Jarumai H...
      • EFCC Tana Bincikar Manyan Lauyoyi 3 Akan Cin Hanci
      • Buhari Ya Dakatar Da Abba Kyari
      • Zan Marawa Mijina Baya - Aisha Buhari
      • Duk Mai Adawa Da Gwamnatin Buhari Dan Boko Haram N...
      • Anyanke Ma Wani Matashi Hukuncin Kisa A Zaria
      • An Rufe Shafin KASUWAR MATA A Facebook
      • 'Yan Gudun Hijira A Jihar Adamawa Sun Bukaci A Mai...
      • Ma'aikatan 'Yan Majalisa Sunyi Zanga-Zanga A Majalisa
      • An Sace Mataimakin Shugaban Karamar Hukuma A Zamfara
      • An Sako Babban Malamin Da Aka Sace A Jihar Sakkwato
      • A Karon Farko Goodluck Jonathan Ya Wanke Dasuki
      • Hukumar EFCC Sun Kama Tsohon Ministan Abuja Sanat...
      • Photos: Janet Jackson Da Maigidanta Wissam Al'mann...
      • Adam A. Zango Ya Janye Batun Daina Fita A Fina-fin...
      • Fani Kayode Ya Yanke Jiki Ya Fadi A Komar Hukumar ...
      • Photos: Buhari Zai Aurar Da 'Yarsa, Fatima
      • Jami’ar ABU Zaria Za Ta Samar Da 1.2MW Daga Ba-haya
      • Ya Kamata Zango Ka Maka BBC A Kotu – FimHausa Media
      • Ganduje Na Shirin Bincikar Gwamnatin Kwankwaso
      • Mun Ja Hankalin Buhari Kan Mukaman Da Yake Bayarwa...
      • Na Dakatar Dan Yin Film, Zan Tsaya A Iya Waka - Ad...
      • EFCC Ta Soma Bincikar Tsohon Gwamnan Bauchi Isah Y...
      • Ba Mu Bukatar Oby Ezekwesili A Kungiyar Mu - Hadiz...
      • Ba Za Mu Bari Wata Kungiya Ta Ci Zarafin Ali Nuhu...
      • BBCHAUSA Basu Min Adalci Ba - Adam A Zango
      • Aikina Yafi Na Masu Rike Da Kwalin Digiri, - Adam ...
      • Hadarin Mota Ya Ci Mutane Biyu A Hanyar Su Ta Dawo...
      • Photos: An Soma Samun Nasara Kan 'Yan Ta'adda A Ka...
      • Atiku Da Tinubu Na Shirin Kirkiro Sabuwar Jam'iyya
      • Ban Yarda An Sace 'Yan Matan Chibok Ba - Fayose
      • Wata Uwa Matashiya Ta Saida Jariri Akan N450,000
      • Ko Ali Nuhu Ne Ya Aikata Irin Laifin Da Rahma Sada...
      • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - ...
      • Mata Suna Da Daraja A Wurin Buhari, - Kemi Adeosun
      • Photos: Wasu Matasa Biyu Kirista Sun Musulunta A J...
      • Wutar Lantarki Ta Rike Wani Barawo Da Ya Je Sata ...
      • Na Tuba Ku Yafe Min Kuskuren Kawo Ganduje Da Na Yi...
      • Kungiyar IZALA Ta Samu Kyautar Katafaren Masallaci...
      • Kungiyar Lauyoyi Najeriya Ta Yi Amai Ta Lashe
      • Photos: An Damke Wata ‘Yar Najeriya Da Hodar Ibilis
      • Me Ya Sa Mamman Daura,Da Abba Kyari Suka Zama Kish...
      • Aisha Muhammad Sabitu Ce Ta Lashe Gasar Hikayata T...
      • An Caccaki Ronaldo Saboda Cin Mutuncin Addinin Buddha
      • YAYANA MIJINA PART 9
      • YAYANA MIJINA 3
      • YAYANA MIJINA 2
      • YAYANA MIJINA Part 1
      • Buhari Ya Bayar Da Umarnin Bincikar Abba Kyari
      • Hadiza Gabon Ta Fara Taimakawa Marasa Galihu
      • Za'a fara aikin gina titunan jirgin kasa mai amfan...
      • Photos: Wata Direbar Jirgin Sama Mai Amfani Da Nikab
      • Kowane Gida A Jihar Kaduna Zai Soma Biyan Naira Du...
      • Bazan Taba Tubewa Tsirara Ba - Rahama Sadau
      • Sheik Aminu Daurawa Yayi Kira Ga Rahama Sadau Da k...
      • Mutane 55 Ne Suka Wawure Naira Tiriliyan 1.3 Daga ...
      • Ban ce komai ba akan auradda Habiba da Sarkin Kats...
      • Ƙungiyar Izala Ba Ta Da Alaƙa Da Kai Ma'aikata Mat...
      • Martanin Sheik Bala Lau Ga Sheik Dahiru Bauchi
      • Hukumar Kwastan Ta Kori Manyan Jami'nta Guda 29
      • HUKUNCIN YIN TSARKI DA RUWAN WANKA
      • An Zartar Da Hukuncin Kisa Ma Wani Yarima A Kasar ...
      • Wallahi Mulkin Buhari Ni’ima Ce Ga Nijeriya – Kabi...
      • Ka Rabu Da Ni Ka Ceci 'Yan Nijeriya" Fayose Ya K...
      • Duk Da Cewa Na Zama Mai Unguwa Amma Zan Ci Gaba Da...
      • Photos: Aisha Buhari A Birnin Brussels
      • Photos: Takalmi Mai Dauke Da Talabijin, Yanar Gizo...
      • Photos: Wani Matashi Ya Dauki Nauyin Yara Dari Zuw...
      • Sakon Malam Aminu Daurawa Ga Rahma Sadau
      • Sojoji Sun Harbe Wani Dan Kwallo A Yankin Niger De...
      • Photos: Aisha Buhari Ta Bar Landan Zuwa Brussels D...
      • Buhari Bai Je Kasar Jamus Dan Duba Lafiyarsa Ba - ...
      • Majalisa Ta Tabbatar Da Mutane Biyu A Matsayin Alk...
      • Sarkin Kano Ya Zama Shugaban Kungiyar Yan Tijaniyy...
      • EFCC Ta Sake Cafke Nyako Da Dansa
      • Photos: Yan Matan Chibok 21 Da Aka Sako Sun Hadu D...
      • Wasu Maharan Sun Kashe Mutane 20 A Kaduna
      • Gwamnatin Jihar Filato Ta Harama Shi'a A Fadin Jihar
      • Hukumar EFCC Na Binciken Wasu Daga Cikin Ministoci...
      • Anyi Saurin Yanke Wa Mulkin Buhari Hukunci
      • Na Yi Murna Da Gayyata Ta Hollywood - Rahma Sadau
      • Aisha Buhari ta Burge mu - Timi Frank
      • Akon Ya Gayyaci Rahma Sadau Kasar Amurka Domin Kar...
      • Matasa Sun Sake Kai Wa Mabiya Shi'a Farmaki A Jiha...
      • Photo: Ibrahim Mandawari Ya Samu Sarauta
      • A Cikin Raha Na Maidawa Matata Martani, Inji Buhari
      • Photos:Sarkin Kano Ya Kai Ziyarar Ban Girma Zuwa G...
      • Photos: Wasu Matasa Uku Sun Musulunta A Garin Mara...
      • Dafa Abinci ne Aikin Aisha – Shugaba Buhari
      • Photos: Shugaba Buhari A Yayin Da Ya Isa Kasar Jam...
      • Cikakkiyar Hirar Aisha Buhari Da BBC Hausa
      • Za A Fara Hakon Danyen Mai Fetur A Bauchi
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger