1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Mugun Miji Part 2

Mugun Miji Part 2

By Abdul Mk
Add Comment
Monday, 10 October 2016


Tayi murmushi. Deena ta fito Antin nata
tace, "ke baki ga bako bane?" Ta
dubeshi tace, "sannu ko," tana hararar
sa ta kasan ido.Sam a ganinta ba
karamar tabewa bane ace kamar Antin nata ta aureshi. Deena ta shiga cikin
gida a fusace, anan ta samu Saif da Arfat
kannenta, suna ganinta suka taho da
gudu "Ya Deena" ta rungumesu tana
tausayin rayuwarsu tana tsoron halin
mahaifiyarsu, dolene Antinsu tayi auren da wannan kwashe kwashen da take,
tasan ita ba zata hana mahaifiyarta yin
aure ba, to amma Bilal bai kamata ace
shine zabinta ba domin yayi yarinta da
yawa duk da cewar ita tana da shekaru
28 tabbas za'a samu mai shekarunta a 'yan matan zamani. Shi yasa sam bata
so ta nuna Dina tace 'yarta ce, wai don
kar ace ta tsufa. Sam bata son raba
'ya'yanta a jiki shi yasa bata amince
suce mata Umma ko Mama ba sai dai
suce mata Anti. Arfat tace, ya Deena ina ice cream dina?
Tace na manta su a motar Anti bari naji
na dauko. Fitarta keda wuya taga yadda
yaron ya kanainaye a jikin Anty,
rayuwarta ta jagule zuciyarta tayi baki
taji ta tsani Bilal tamkar ta kashe shi take ji. Hankalin ta ya tashi ta raina
wayon Antyn tata, kasa karasawa wurin
tayi ta dawo cikin gida.
Bilal Idris wani matashi ne mai matukar
alfahari da baiwar kyau da Allah ya
bashi, yarone karami dan shekaru 22, dan Unguwar K/dan agundi. Asalinsa
buzaye ne, dan gidan buzaye ake cewa
gidansu. Ba masu arziki bane, anyi
ittifakin duk zuri'arsu talakawa ne sai
dai akwai su da son masu arziki, duk
inda mai mai yake to suna like da shi. Ya hadu da Karima ne awani dinner
daya yiwa abokansa rakiya. Da farko
Deena ya gani 'yar matashiya da ita ta
bashi sha'awa domin duk jama'ar dake
wurin shifa bai ga mai kyawun Deena
ba. Yayi tunanin yasa kai da dadin bakinsa ya koyar da ita soyayya irin
wacce yake ganin itace wayewa, domin
idan ya aureta lallai ya san kila
mahaifinta ya samar masa da abinyi,
kila su jawoshi a jiki ya shiga cikin
dukiya yayi kane-kane domin yayi auren jari, sai dai ko kallo Deena bai isheta ba.
Ya fita waje sukayi karo da Karima ya
sume a tsaye don kyawunta yaji shi bai
san ana samun mace mai haduwarta ba,
don shi yayi zaton budurwa ce na
tabbata ba mai ganin Karima yace ta taba aure kuma tana da 'ya'ya har 3,
lallai zawarawan zamani ba'a banbance
su da 'yan mata. Ya dubeta yana kashe
ido yace sannu, ta dube shi a yatsine
tace yauwa, yace naga kina zaune ke
kadai nazo na tayaki hira, tayi far da ido tace bana bukata nafison kadaici.Ya
sake gyara zama cikin harshensa na
mayaudaran maza yace, "A tunani na
duk mutum mai tunani mai hankali ba
zai taba son zama shi daya ba, dalili na
shine zama cikin kadaici na sa damuwa da yawan tunani, hakan zai sanya
mutum hawan jini ko bugun zuciya".
Tace ka gani mutum mai yawan
magana bai cika burgeni ba, haka na
tsani mutum mai shish-shigi, yayi
murmushi hade da kashe ido da wani likimo duk na yaudara kamar yadda aka
fi sanin mayaudaran maza nayi yace,
Baby kinsan kina da kyau? Gaskiya koki
yarda ko kar ki yarda na kamu da son ki,
zan iya rasa rayuwata ne duk lokacin da
bakinki ya furta Bilal bana son ka. A tsanake ta mike tana wani irin taku
wanda aka fi samunsa a gurin duk mace
mai budadden ido da wayewa. Bilal ya
bita da kallo saboda yadda ta tafi da
hankalinsa, ta shiga cikin hall din da ake
party, ta shiga a dai-dai don amarya da ango ne ke casu, ita ma ta shiga ta taka.
Deena na gefe na ganin yadda Anty ta
ke chashewa alhali ga wasu na lika
mata dollas, hankalinta yayi kololuwar
tashi, har ga Allah Deena bata son zuwa
irin wadannan gurin takan zo ne saboda ta san dole Anty zata ki yin wani abu
idan har tana gurin. Lokacin da aka
tashi daga dinner, Bilal bai hakura ba ya
nace mata yace, baby zaki tafi baki bani
lambarki ba, sannan kuma baki saurare
ni ba, yayi kalar tausayi yace ''idan kika yi haka zaki tafi ne ki barni cikin rudu da
tunani, hakika zuciyata tana sonki. Lallai
yau idaniyata zata kasa bacci zata tsaya
cak da aiki. Lallai yau idan na barki zan
bakunci lahira domin rayuwata na cikin
hadari''. Zuciyarta ta buga dam, domin ba abinda takeso face tattali da anuna
mata soyayya, duk kuwa da cewa babu
tattalin da ba'a nuna mata abaya ba
wurin tsohon mijinta. Hajiya. Karima ta
figi motarta, ita kuwa Deena ta
sunkuyar da kai bata ce komai ba. Bilal ya koma gida da tunani duk hanyar da
zaibi ya samu Ya ko Kanwar zai bi,
domin shi tunanin shi Deena kanwar
Karima ce. Hakika duk yadda hatsabibin
matashi yakai Bilal yaje koma ya wuce
nan, domin shi a tarihin rayuwarsa babu abinda yake so tamkar mace, mayen
mata ne kuma bai taba cewa yanaso
ance ba'a sonsa ba, domin duk yanda
zan kaiku ga kwatanta muku yadda
Allah ya tsara halittar Bilal abin ya fi
gaban nan 'ya'yan manya dasu yake soyayya, sai ya gama lalube yarinya zai
gudu, dan Bilal bai san iya adadin 'yan
matan da ya taba ba.Ko da ya koma
gida sai rayuwarsa ta jagule yanason ya
tuna fuskar Deena, tsarinta ya burgeshi,
to ya zai yi gashi ya furtawa Yar? amma ko Yar ya samu zai yi maleji idan bukata
ta biya ya yi gaba abinsa bashi kenan
ba?.
Tarkon so mai wuyar ciruwa, hakika yau
ya kama Karima a makogwaro domin
kalaman Bilal take ji, komai nasa ya yi mata, matashi kosash-she, lallai irinsa
ne zabinta, ai da ta sani ta bashi card
din ta, sai taga kai gwanda ta garashi
dan ita tana son taga ana irin riritata
din nan hakan ya sa ta shariya. Bilal sai
da ya samu adireshin din Karima har lambar wayarta ta hannun kawarta
kubra.
"

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 21:09
In Hausa Novels
Title : Mugun Miji Part 2
Description : Tayi murmushi. Deena ta fito Antin nata tace, "ke baki ga bako bane?" Ta dubeshi tace, "sannu ko," tana hararar sa t...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Mugun Miji Part 2"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2026 (1)
    • ►  January (1)
  • ►  2025 (5)
    • ►  December (5)
  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ▼  October (197)
      • Ina Son Jonathan Yayi Mini Shaida A Kotu - Dasuki
      • Jerin Yan Wasan Super Eagles Da Gernot Rohr Ya Gay...
      • Wani Matashi Ya Yi Tattaki Daga Legos Zuwa Zaria D...
      • Ba Za Mu Bincike Kwankwaso Ba - Ganduje
      • Photos: Nafisa Abdullahi Ta Tallafawa Mazauna Wasu...
      • Sheik Gumi Ne Ya Turo Jama'a Domin Su Kai Farmaki ...
      • An Budewa Magidanci Wuta Tare Da Matarsa A Jihar Kano
      • Graphic Photos: Bama-Bamai Sun Tashin A Yakin Sans...
      • Photos: Rahma Sadau Tare Da Akon Da Wasu Jarumai H...
      • EFCC Tana Bincikar Manyan Lauyoyi 3 Akan Cin Hanci
      • Buhari Ya Dakatar Da Abba Kyari
      • Zan Marawa Mijina Baya - Aisha Buhari
      • Duk Mai Adawa Da Gwamnatin Buhari Dan Boko Haram N...
      • Anyanke Ma Wani Matashi Hukuncin Kisa A Zaria
      • An Rufe Shafin KASUWAR MATA A Facebook
      • 'Yan Gudun Hijira A Jihar Adamawa Sun Bukaci A Mai...
      • Ma'aikatan 'Yan Majalisa Sunyi Zanga-Zanga A Majalisa
      • An Sace Mataimakin Shugaban Karamar Hukuma A Zamfara
      • An Sako Babban Malamin Da Aka Sace A Jihar Sakkwato
      • A Karon Farko Goodluck Jonathan Ya Wanke Dasuki
      • Hukumar EFCC Sun Kama Tsohon Ministan Abuja Sanat...
      • Photos: Janet Jackson Da Maigidanta Wissam Al'mann...
      • Adam A. Zango Ya Janye Batun Daina Fita A Fina-fin...
      • Fani Kayode Ya Yanke Jiki Ya Fadi A Komar Hukumar ...
      • Photos: Buhari Zai Aurar Da 'Yarsa, Fatima
      • Jami’ar ABU Zaria Za Ta Samar Da 1.2MW Daga Ba-haya
      • Ya Kamata Zango Ka Maka BBC A Kotu – FimHausa Media
      • Ganduje Na Shirin Bincikar Gwamnatin Kwankwaso
      • Mun Ja Hankalin Buhari Kan Mukaman Da Yake Bayarwa...
      • Na Dakatar Dan Yin Film, Zan Tsaya A Iya Waka - Ad...
      • EFCC Ta Soma Bincikar Tsohon Gwamnan Bauchi Isah Y...
      • Ba Mu Bukatar Oby Ezekwesili A Kungiyar Mu - Hadiz...
      • Ba Za Mu Bari Wata Kungiya Ta Ci Zarafin Ali Nuhu...
      • BBCHAUSA Basu Min Adalci Ba - Adam A Zango
      • Aikina Yafi Na Masu Rike Da Kwalin Digiri, - Adam ...
      • Hadarin Mota Ya Ci Mutane Biyu A Hanyar Su Ta Dawo...
      • Photos: An Soma Samun Nasara Kan 'Yan Ta'adda A Ka...
      • Atiku Da Tinubu Na Shirin Kirkiro Sabuwar Jam'iyya
      • Ban Yarda An Sace 'Yan Matan Chibok Ba - Fayose
      • Wata Uwa Matashiya Ta Saida Jariri Akan N450,000
      • Ko Ali Nuhu Ne Ya Aikata Irin Laifin Da Rahma Sada...
      • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - ...
      • Mata Suna Da Daraja A Wurin Buhari, - Kemi Adeosun
      • Photos: Wasu Matasa Biyu Kirista Sun Musulunta A J...
      • Wutar Lantarki Ta Rike Wani Barawo Da Ya Je Sata ...
      • Na Tuba Ku Yafe Min Kuskuren Kawo Ganduje Da Na Yi...
      • Kungiyar IZALA Ta Samu Kyautar Katafaren Masallaci...
      • Kungiyar Lauyoyi Najeriya Ta Yi Amai Ta Lashe
      • Photos: An Damke Wata ‘Yar Najeriya Da Hodar Ibilis
      • Me Ya Sa Mamman Daura,Da Abba Kyari Suka Zama Kish...
      • Aisha Muhammad Sabitu Ce Ta Lashe Gasar Hikayata T...
      • An Caccaki Ronaldo Saboda Cin Mutuncin Addinin Buddha
      • YAYANA MIJINA PART 9
      • YAYANA MIJINA 3
      • YAYANA MIJINA 2
      • YAYANA MIJINA Part 1
      • Buhari Ya Bayar Da Umarnin Bincikar Abba Kyari
      • Hadiza Gabon Ta Fara Taimakawa Marasa Galihu
      • Za'a fara aikin gina titunan jirgin kasa mai amfan...
      • Photos: Wata Direbar Jirgin Sama Mai Amfani Da Nikab
      • Kowane Gida A Jihar Kaduna Zai Soma Biyan Naira Du...
      • Bazan Taba Tubewa Tsirara Ba - Rahama Sadau
      • Sheik Aminu Daurawa Yayi Kira Ga Rahama Sadau Da k...
      • Mutane 55 Ne Suka Wawure Naira Tiriliyan 1.3 Daga ...
      • Ban ce komai ba akan auradda Habiba da Sarkin Kats...
      • Ƙungiyar Izala Ba Ta Da Alaƙa Da Kai Ma'aikata Mat...
      • Martanin Sheik Bala Lau Ga Sheik Dahiru Bauchi
      • Hukumar Kwastan Ta Kori Manyan Jami'nta Guda 29
      • HUKUNCIN YIN TSARKI DA RUWAN WANKA
      • An Zartar Da Hukuncin Kisa Ma Wani Yarima A Kasar ...
      • Wallahi Mulkin Buhari Ni’ima Ce Ga Nijeriya – Kabi...
      • Ka Rabu Da Ni Ka Ceci 'Yan Nijeriya" Fayose Ya K...
      • Duk Da Cewa Na Zama Mai Unguwa Amma Zan Ci Gaba Da...
      • Photos: Aisha Buhari A Birnin Brussels
      • Photos: Takalmi Mai Dauke Da Talabijin, Yanar Gizo...
      • Photos: Wani Matashi Ya Dauki Nauyin Yara Dari Zuw...
      • Sakon Malam Aminu Daurawa Ga Rahma Sadau
      • Sojoji Sun Harbe Wani Dan Kwallo A Yankin Niger De...
      • Photos: Aisha Buhari Ta Bar Landan Zuwa Brussels D...
      • Buhari Bai Je Kasar Jamus Dan Duba Lafiyarsa Ba - ...
      • Majalisa Ta Tabbatar Da Mutane Biyu A Matsayin Alk...
      • Sarkin Kano Ya Zama Shugaban Kungiyar Yan Tijaniyy...
      • EFCC Ta Sake Cafke Nyako Da Dansa
      • Photos: Yan Matan Chibok 21 Da Aka Sako Sun Hadu D...
      • Wasu Maharan Sun Kashe Mutane 20 A Kaduna
      • Gwamnatin Jihar Filato Ta Harama Shi'a A Fadin Jihar
      • Hukumar EFCC Na Binciken Wasu Daga Cikin Ministoci...
      • Anyi Saurin Yanke Wa Mulkin Buhari Hukunci
      • Na Yi Murna Da Gayyata Ta Hollywood - Rahma Sadau
      • Aisha Buhari ta Burge mu - Timi Frank
      • Akon Ya Gayyaci Rahma Sadau Kasar Amurka Domin Kar...
      • Matasa Sun Sake Kai Wa Mabiya Shi'a Farmaki A Jiha...
      • Photo: Ibrahim Mandawari Ya Samu Sarauta
      • A Cikin Raha Na Maidawa Matata Martani, Inji Buhari
      • Photos:Sarkin Kano Ya Kai Ziyarar Ban Girma Zuwa G...
      • Photos: Wasu Matasa Uku Sun Musulunta A Garin Mara...
      • Dafa Abinci ne Aikin Aisha – Shugaba Buhari
      • Photos: Shugaba Buhari A Yayin Da Ya Isa Kasar Jam...
      • Cikakkiyar Hirar Aisha Buhari Da BBC Hausa
      • Za A Fara Hakon Danyen Mai Fetur A Bauchi
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • MAGANIN KARYA SIHIRI DA IZININ ALLAH
    TAMBAYA TA 1606 ********************* Assalamu alaikum, Malam barka da aiki ya hidima da mutane Allah ya saka muku da mafificin alkairi. ...
  • Kannywood Director Iliya Tantiri involve in a car Accident
    the accident happen on his way to Kaduna. the car was burnt but the Director was fine
  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...
  • Yayin Da Ake Zanga-zanga Rundunar Ƴan Sanda Jihar Sunyi Nasara Cafke Sha...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Zanga-zanga A Bauchi-Gwamnatin Ta Saka Dokar Hana Fita Da Zirga-Zirga Ac...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger