1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Mijin Haya Part 20

Mijin Haya Part 20

By Abdul Mk
Add Comment
Sunday, 2 October 2016
Imad shima wanda mamaki ya gama samun matsuguni a zuciyarsa,sanadiyar furucin meera ,dubanta yayi yace 'meera me kike nufi da kar ta kuskura tayi miki wannan gangancin,ko kin fi so ki amso takardar da hannunki ne ' ,meera ranta a 6ace tace 'ko kad'an ,kawai ban shirya amsar saki bane a yau,it's a decision that i've 2 make on my own,bana bu'katar ku a yanzu cikin wannan lamarin,u pple hv already played ur roles,it's time for me 2 play mine' ,hibbatu ta dubi meera tace 'ni fa bangane inda kalaminki suka dosa ba,naga all u wanted is 2 marry imad,kuma lokaci yayi yanzu da hakan zai faru,bilal bai riga ya d'ora maki idda ba,kuma we never planned cewa zai d'ora miki idda,all this MIJIN HAYA stuffs was planned only for the two of u 2 get married whenever abbu grant imad the permission 2 get marry ,so what's act all for?' hibbatu ta tambaya , ,meera tayi murmushi tace 'hibbatu waya kawo shawarar auren MIJIN HAYA? 'imad!' hibbatu ta bata amsa,
'na amince?' meera ta tambaya
'a'a!' hibbatu ta amsa
'waya tursasa ni in amince?'
'ni ce!'
meera tace 'na ro'ke'ki ki bani HAYAR MIJINmeera tace 'na ro'ke'ki ki bani HAYAR MIJINKI ?'
'a'a!' hibbatu ta amsa,
Imad ne ya katsesu ta hanyar duban meera yana cewa 'yanzu abin nufi a nan shine bazaki fita ki amso takardar saki a gun MIJIN HAYA ba ko?' 'eh' meera ta bashi amsa 'sai yaushe ?' imad ya tambayeta 'sai ranar da na daina numfashi' ,imad a firgice yace 'kina nufin cewa mutuwa ce kad'ai zata rabaku da shi' ,'eh haka nake nufi' ,dariya imad yayi sosai sannan yace 'ke kina da ya'kinin cewa shi zai amince ya zauna da ke har abada,kuma bayan shi da kanshi yasan cewa MIJIN HAYA yake a gareki',hibbatu wacca ita tafara gajiya da jin kalaman bakin meera sai cewa tayi 'ya zama dole bilal ya sakeki ko da kuwa hakan na nufin cewa bazaki auri imad ba ,kuma yanzu zan fita inje in amso maki takardarki, ya rage naku da ku daidaita kanku' 'tabbas idan har kika bari hakan ya kasance ,toh zan baki lada mai tsoka,tunda na lura ke akan kud'i babu abinda bazaki iya ba' cewar imad ga hibbatu , 'ka ri'ke ladan da za ka bani,domin ko da kud'i ko babu ya zama dole in sa bilal ya saki ameera'...

Hibbatu ta juya da niyyar ficewa daga d'akin meera ta tsayar da ita ta hanyar cewa 'ina son ki san cewa ko da ki amso min takardar saki a gun MIJINA ,wallahi ban saku ba ,domin zan iya yin komai dan ganin na mallaki burin raina ,wato MIJINA' 'mijinki?' ,hibbatu da imad suka had'a baki wajen tambayarta 'eh mijina na kaina ba MIJIN HAYA ba,kamar yadda kuke jifansa da wannan sunan! Meera ta cigaba da cewa 'hibbatu in bazaki manta ba, na ta6a gaya miki cewa zan so in auri imad saboda kaucewa wani bakon al'amari da ke shirin faruwa a gareni,wannan bakon al'amarin ba komai bane face soyayyar MIJINA wato Bilal, dana kamu dashi a lokacin da kika gama bani labarinki ,soyayyar imad na nemata na rasa a zuciyata saboda kiyayyar danake wa abbu ne ya shafeshi,domin abbu shine silar bakin cikinki,bakin cikin bilal,bakin cikina da imad a wannan lokacin,nayi kokarin in ga na tsige soyayyar mijinki daga zuciyata .saboda ina gudun zama mace mai cin amanar aminci ,wato amincin dake tsakanina dake,imad bai gama fita a raina ba sai a lokacin da ya zo mani da batun MIJIN HAYA,hakan yasa soyayyarsa ta fice mini a rai,na kuma hakura dashi ko da kuwa zai kasance shine autan maza,kwatsam bayan na gaya miki yadda mukayi da imad akan batun MIJIN HAYA,sai kikazo da wata gurguwar shawara ko kuma in ce wauta wanda hakan yayi daidai da Mallakar cikar burina,naso 'kin amincewa,amma kika tursasani da lallai sai na amince na auri mijinki a matsayin MIJIN HAYA,na amince kuma nace miki da kiyi kuka da kanki a duk lokacin da wani abu ya biyo baya,kuma bakomai ne zai biyo baya ba illa ni ban d'auki mijinki a matsayin MIJIN HAYA ba,kuma zan shiga gidansa a matsayin matarsa wacce nake fatan rabuwarmu zai zamto ta silar d'aukewar numfashinmu wato mutuwa' hibbatu wacce ta gama ji'kewa da gumi tace 'tirkashi,lallai meera kin cika makira ,mai cin amana,daga taimako?' ,meera ta katseta tace 'babu wani taimako,kwad'ayi,wauta,rashin tawakalli da yarda da kaddara ne ya jawo maku duk halin da kuke ciki ke da kaninki a yanzu,uwa uba kuma ,rashin jin maganar iyaye' ,imad da duk yagama fita daga hayyacinsa idanunsa ya rine da kalar bakin ciki yace 'meera kina nufin cewa ,soyayyar MIJIN HAYA ne yasa kika daina d'aukan wayata kuma inna kira in jinta a kashe' 'kwarai kuwa imad ,domin a ranar da sis hibbatu tazo ta sanar dani cewa abba yasa ranar aurena da bilal,a ranar na karya sim d'in wayata nayi flushing a toilet,domin na zama mallakin wani,wato mallakin bilal,kaga kenan bani da wani ala'ka da kai, a yanzu maganar danake maka ma haramun ne,domin kai ba muharramina bane,kuma ina son ka fice mani daga d'aki right now,kuma ka d'auka cewa duk abinda ya faru ,yin Allah ne ,ba yin mu ba' ,imad ranshi a 6ace yace 'meera bazan ta6a yarda ki su6ucemini ba,domin i'll make sure i get married 2u ,because i'll never give up' ,dariya meera tayi tace 'i have the same disease but different name 'i will never give in ,cause Allah is with me '.....

Hibbatu zuciyarta na tafasa tace'ameera idan ke kina son mijina,toh ina da tabbacin cewa shi baya sonki ,domin ni tursasa masa ya aureki a matsayin MIJIN HAYA a gareki,kuma haka zalika yanzu zan tursasa masa ya sakeki domin HAYAR tayi expire',tana gama fad'in haka, ta sa kai ta fice a fusace,imad shima ya fice dakin bayan ya cewa meera 'we shall see'...
Hajiya wacce tun shigowar imad d'akin ta biyo sahu,amma maganganu da taji sunayi ne yasa tayi turus! ,sai da hibbatu da imad suka fito wanda basu lura da tsayuwarta ba,sannan ita ma ta shiga d'akin ,meera tana zaune d'a'bas akan gado ta dafe kanta da hannayenta ,wato kan nata ya d'au chaji,hajiya ta 'karaso ta zauna kusa da ita tana cewa 'ameera ki fito dani duhu,ki fahimtar dani ala'kar dake tsakanin hibbatu da imad ,ki kuma fayyace mini ma'anar kalmar MIJIN HAYA danaji kuna ambata ',tiryan tiryan meera ta labartawa hajiya komai tun daga ranar da taje bikon hibbatu har izuwa yau ranar d'aurin aurenta da bilal,hajiya sai gyad'a kai take tana jinjina lamarin ,tace 'tirkashi za'a yita kuwa ,hibbatu bata isa ba ,sai kace ita ce uwar da haifeshi,ta yi kad'an wallahi,amma bazan d'au hukunci a yanzu ba, idan har hibbatu ta yi nasarar amso miki saki gun bilal ,toh tabbas zata sha mamaki na,haba ni fa ince,ina aka taba yin mace a wannan zamani da zata nuna za'kewa a bikin kishiya,har ina tayata jin haushi abin,ashe ita ta d'au MIJIN ta bada HAYARSA,sai kace ita ta sassa'kashi,ko ina aka ta6a yin haka oho ,wai ka d'au d'an adam ka bada HAYARSA,wani abin sai hibbatu',meera kuwa bata 'kara tofawa ba,domin zuciyarta cike take taf da tausayin hibbatu...

A farfajiya kuwa,abbune yayi ta surfa bala'i da masifa yana cewa ya zama dole bilal ya saki meera,ko da kuwa meera baxata auri imad ba,har ta kai abbu ya cakumi bilal yana cewa 'kasan Allah wallahi tallahi sai ka saki ameera ,domin idan d'ana ya rasa ,toh kai baka cancanci ka samu ba' ,bilal yayi wani guntun murmushi yace 'abbu kenan ,wallahi ko 'yar daka haifa kake da iko da ita ,baka isa kace in saketa ba ,kuma in saketa ba,ballantana 'yar da baka da iko da ita' ,kalaman bilal sun konawa abbu rai ,hakan yasa a harzuke yace 'kaga shegen yaro,ni kake cewa ban isa ba,wai me kake takama dashi ne ,kai talaka ne, matsiyaci,uwa uba ga rashin dangi da asalin uba',bilal yace 'a haka kuma na auri mata yayan masu arziki,masu kuma dangi da asalin uba,kaga kuwa babu yadda Allah baya tsara lamarinsa' ,sannan yasa hannu ya 6an6are hannun abbu daga jikin rigarsa yana cewa 'ALLAH shine gatan bawa ,ba mutum ba ko kuma dukiya'....

Hibbatu ta fisgi mayafi daga gun matan dake zaune a falo,ta kuma d'au biro da takarda akan tv stand sannan ta wuce farfajiya,'karasawa tayi gun ,ganin mutane sunyi cirko cirko,alhaji fuskarsa ta rine da ba'kin cikin tozarcin da abbu yayi masa,abbu kuwa yana tsaye yana zazzaga masifarsa kamar ya ari baki ,wai shi a dole bilal yayi masa rashin kunya,hibbatu kuwa ganin haka bai sa ta fasa abinda ya kawo ta ba,murmushi tayi ta dubi bilal tana mi'ka masa takarda da biro tace 'ungo ka ratattaba mata saki uku akan takardar nan,ciniki ya tashi,HAYA yayi expire ,mai abu da kansa yaxo',imad ya cafke yace 'ga zahiri,nine imad permanent mijin meera,not temporary' ,ta tagar da'kin meera hajiya ta hango hibbatu tana mi'kawa bilal takarda da biro ,hakan yasa ta nemi mayafi a d'akin ta yafa ,ta finciki hannun meera tana cewa taho muje,ganin hajiya ta fice ri'ke da hannun meera yasa mata yan bikin suka mara masu baya kowacce tana cewa Allah yasa lafiya!
Bilal batare da ya amshi takardar da biron ba ya dubi takardar da ita kanta hibbatu,yana mai cewa a zuciyarsa 'hibbatu karfin hali,amma zaki gane shayi ruwa ne' ,hibbatu ta katse mashi tunaninsa, tace 'bilal me kake jira ne ,ka amshi takardar nan ka rantsar mata da saki uku a rubuce' ,abbu yayi caraf yace 'hibba in har kika sa sakin nan ya tabbata ,wallahi zan yafe maki....'',hajiya ce ta karaso tana cewa 'sai dai 'yar taka ta amso maka takardar sakinta,amma aure tsakanin ameera da bilal,mutu ka raba kofaton doki',sannan hajiya ta cigaba da cewa'ameera matso kusa da mijinki,in ya tashi tafiya ku wuce tare',meera ta matso ta dur'kusa a gaban bilal idanunta na zubar da hawaye tana cewa 'dan Girman Allah mijina,kar ka sakeni,kar ka aikata mini abinda matarka ta ce ka aikata,ka ji'kaina ka ji tausayina mijina,ka barni da aurenka' ,hannu bilal yasa ya mi'kar da ita tsaye yana cewa 'sssh! Matata,ki daina asarar hawayenki ,ni dake mutu ka raba,had'in Allah bana mutum ba,yana da wuyar warwarewa a gun d'an adam',yasa yatsa yana goge mata hawaye' ,hibbatu kuwa tuni ta nemi hankalinta ta rasa,ta murje idanunta,ta mintsini kanta amma ko kad'an xuciyarta ba ta daina bata amsar cewa 'ba mafarki kikeyi ba hibbatullah' ,hannu tasa ta dafe cikinta da yake murd'awa yana wani 'kugi da hautsinewa, sanadiyar wani guduwa yake shirin kufce mata,shigowar ammi da ta gaji da jiransu imad a mota ,yasa hibbatu ta kai duba gareta,ammi tana karasowa kuwa, hibbatu ta fad'a jikinta ta rungumeta tare 6arkewa da wani irin kuka tana cewa 'nashiga aljanna na zauna daram Ammi,anyi mini FASHIN MIJI! da Makaman MaKirci'...
Hakkin Mallaka:Abdulaziz ililee Hakkin Mallaka:Abdulaziz ililee isma'il
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 10:56
In Hausa Novels
Mijin Haya Part 20 Title : Mijin Haya Part 20
Description : Imad shima wanda mamaki ya gama samun matsuguni a zuciyarsa,sanadiyar furucin meera ,dubanta yayi yace 'meera me kike nufi da kar ta ...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Mijin Haya Part 20"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ▼  October (197)
      • Ina Son Jonathan Yayi Mini Shaida A Kotu - Dasuki
      • Jerin Yan Wasan Super Eagles Da Gernot Rohr Ya Gay...
      • Wani Matashi Ya Yi Tattaki Daga Legos Zuwa Zaria D...
      • Ba Za Mu Bincike Kwankwaso Ba - Ganduje
      • Photos: Nafisa Abdullahi Ta Tallafawa Mazauna Wasu...
      • Sheik Gumi Ne Ya Turo Jama'a Domin Su Kai Farmaki ...
      • An Budewa Magidanci Wuta Tare Da Matarsa A Jihar Kano
      • Graphic Photos: Bama-Bamai Sun Tashin A Yakin Sans...
      • Photos: Rahma Sadau Tare Da Akon Da Wasu Jarumai H...
      • EFCC Tana Bincikar Manyan Lauyoyi 3 Akan Cin Hanci
      • Buhari Ya Dakatar Da Abba Kyari
      • Zan Marawa Mijina Baya - Aisha Buhari
      • Duk Mai Adawa Da Gwamnatin Buhari Dan Boko Haram N...
      • Anyanke Ma Wani Matashi Hukuncin Kisa A Zaria
      • An Rufe Shafin KASUWAR MATA A Facebook
      • 'Yan Gudun Hijira A Jihar Adamawa Sun Bukaci A Mai...
      • Ma'aikatan 'Yan Majalisa Sunyi Zanga-Zanga A Majalisa
      • An Sace Mataimakin Shugaban Karamar Hukuma A Zamfara
      • An Sako Babban Malamin Da Aka Sace A Jihar Sakkwato
      • A Karon Farko Goodluck Jonathan Ya Wanke Dasuki
      • Hukumar EFCC Sun Kama Tsohon Ministan Abuja Sanat...
      • Photos: Janet Jackson Da Maigidanta Wissam Al'mann...
      • Adam A. Zango Ya Janye Batun Daina Fita A Fina-fin...
      • Fani Kayode Ya Yanke Jiki Ya Fadi A Komar Hukumar ...
      • Photos: Buhari Zai Aurar Da 'Yarsa, Fatima
      • Jami’ar ABU Zaria Za Ta Samar Da 1.2MW Daga Ba-haya
      • Ya Kamata Zango Ka Maka BBC A Kotu – FimHausa Media
      • Ganduje Na Shirin Bincikar Gwamnatin Kwankwaso
      • Mun Ja Hankalin Buhari Kan Mukaman Da Yake Bayarwa...
      • Na Dakatar Dan Yin Film, Zan Tsaya A Iya Waka - Ad...
      • EFCC Ta Soma Bincikar Tsohon Gwamnan Bauchi Isah Y...
      • Ba Mu Bukatar Oby Ezekwesili A Kungiyar Mu - Hadiz...
      • Ba Za Mu Bari Wata Kungiya Ta Ci Zarafin Ali Nuhu...
      • BBCHAUSA Basu Min Adalci Ba - Adam A Zango
      • Aikina Yafi Na Masu Rike Da Kwalin Digiri, - Adam ...
      • Hadarin Mota Ya Ci Mutane Biyu A Hanyar Su Ta Dawo...
      • Photos: An Soma Samun Nasara Kan 'Yan Ta'adda A Ka...
      • Atiku Da Tinubu Na Shirin Kirkiro Sabuwar Jam'iyya
      • Ban Yarda An Sace 'Yan Matan Chibok Ba - Fayose
      • Wata Uwa Matashiya Ta Saida Jariri Akan N450,000
      • Ko Ali Nuhu Ne Ya Aikata Irin Laifin Da Rahma Sada...
      • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - ...
      • Mata Suna Da Daraja A Wurin Buhari, - Kemi Adeosun
      • Photos: Wasu Matasa Biyu Kirista Sun Musulunta A J...
      • Wutar Lantarki Ta Rike Wani Barawo Da Ya Je Sata ...
      • Na Tuba Ku Yafe Min Kuskuren Kawo Ganduje Da Na Yi...
      • Kungiyar IZALA Ta Samu Kyautar Katafaren Masallaci...
      • Kungiyar Lauyoyi Najeriya Ta Yi Amai Ta Lashe
      • Photos: An Damke Wata ‘Yar Najeriya Da Hodar Ibilis
      • Me Ya Sa Mamman Daura,Da Abba Kyari Suka Zama Kish...
      • Aisha Muhammad Sabitu Ce Ta Lashe Gasar Hikayata T...
      • An Caccaki Ronaldo Saboda Cin Mutuncin Addinin Buddha
      • YAYANA MIJINA PART 9
      • YAYANA MIJINA 3
      • YAYANA MIJINA 2
      • YAYANA MIJINA Part 1
      • Buhari Ya Bayar Da Umarnin Bincikar Abba Kyari
      • Hadiza Gabon Ta Fara Taimakawa Marasa Galihu
      • Za'a fara aikin gina titunan jirgin kasa mai amfan...
      • Photos: Wata Direbar Jirgin Sama Mai Amfani Da Nikab
      • Kowane Gida A Jihar Kaduna Zai Soma Biyan Naira Du...
      • Bazan Taba Tubewa Tsirara Ba - Rahama Sadau
      • Sheik Aminu Daurawa Yayi Kira Ga Rahama Sadau Da k...
      • Mutane 55 Ne Suka Wawure Naira Tiriliyan 1.3 Daga ...
      • Ban ce komai ba akan auradda Habiba da Sarkin Kats...
      • Ƙungiyar Izala Ba Ta Da Alaƙa Da Kai Ma'aikata Mat...
      • Martanin Sheik Bala Lau Ga Sheik Dahiru Bauchi
      • Hukumar Kwastan Ta Kori Manyan Jami'nta Guda 29
      • HUKUNCIN YIN TSARKI DA RUWAN WANKA
      • An Zartar Da Hukuncin Kisa Ma Wani Yarima A Kasar ...
      • Wallahi Mulkin Buhari Ni’ima Ce Ga Nijeriya – Kabi...
      • Ka Rabu Da Ni Ka Ceci 'Yan Nijeriya" Fayose Ya K...
      • Duk Da Cewa Na Zama Mai Unguwa Amma Zan Ci Gaba Da...
      • Photos: Aisha Buhari A Birnin Brussels
      • Photos: Takalmi Mai Dauke Da Talabijin, Yanar Gizo...
      • Photos: Wani Matashi Ya Dauki Nauyin Yara Dari Zuw...
      • Sakon Malam Aminu Daurawa Ga Rahma Sadau
      • Sojoji Sun Harbe Wani Dan Kwallo A Yankin Niger De...
      • Photos: Aisha Buhari Ta Bar Landan Zuwa Brussels D...
      • Buhari Bai Je Kasar Jamus Dan Duba Lafiyarsa Ba - ...
      • Majalisa Ta Tabbatar Da Mutane Biyu A Matsayin Alk...
      • Sarkin Kano Ya Zama Shugaban Kungiyar Yan Tijaniyy...
      • EFCC Ta Sake Cafke Nyako Da Dansa
      • Photos: Yan Matan Chibok 21 Da Aka Sako Sun Hadu D...
      • Wasu Maharan Sun Kashe Mutane 20 A Kaduna
      • Gwamnatin Jihar Filato Ta Harama Shi'a A Fadin Jihar
      • Hukumar EFCC Na Binciken Wasu Daga Cikin Ministoci...
      • Anyi Saurin Yanke Wa Mulkin Buhari Hukunci
      • Na Yi Murna Da Gayyata Ta Hollywood - Rahma Sadau
      • Aisha Buhari ta Burge mu - Timi Frank
      • Akon Ya Gayyaci Rahma Sadau Kasar Amurka Domin Kar...
      • Matasa Sun Sake Kai Wa Mabiya Shi'a Farmaki A Jiha...
      • Photo: Ibrahim Mandawari Ya Samu Sarauta
      • A Cikin Raha Na Maidawa Matata Martani, Inji Buhari
      • Photos:Sarkin Kano Ya Kai Ziyarar Ban Girma Zuwa G...
      • Photos: Wasu Matasa Uku Sun Musulunta A Garin Mara...
      • Dafa Abinci ne Aikin Aisha – Shugaba Buhari
      • Photos: Shugaba Buhari A Yayin Da Ya Isa Kasar Jam...
      • Cikakkiyar Hirar Aisha Buhari Da BBC Hausa
      • Za A Fara Hakon Danyen Mai Fetur A Bauchi
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger