1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Mijin Haya Part 19

Mijin Haya Part 19

By Abdul Mk
Add Comment
Saturday, 1 October 2016


Hibbatu tayi parking motarta a parkn space,ta fito daga motar,ta 6ude booth ta fito masu da kayansu,bilal ya rufo gate d'in tare da isowa ga hibbatu ya taya ta kwasar kayan suka shiga ciki ,d'aki mai d'auke da mini parlor & toilet hajiya ta kaisu ,sannan tace masu in sun kimtsa su fito su karya ga abincinsu akan dining,hibbatu zuciyarta fari sol kamar kankara don murna,domin ita kanta tasan ta dawo cikin arzikin da tayi hannun riga dashi shekaru 6 da suka wuce...
Bayan sun kimtsa suka fito,dinning suka nufa suka karya kumallo,hibbatu ta kwashe kwanuka ta kai kitchen ,bilal kuma alhaji yace ya d'auko takardunsa su tafi....
Ko da suka fito alhaji yaga motar hibbatu bai yi mamaki ba domin yasan kwanan zancen,direba ne ya fito da mota ,alhaji da bilal suka shige,ya jasu suka fice...
* * *
Alhaji ya yaba da takardun bilal bayan ya duba,hakan yasa ya nad'a bilal a matsayin assistant managing director na kamfanin [goni motors],kuma ya bawa bilal damar ya za6i mota guda a cikin motocin kamfanin,bilal sai hawaye yake yana yiwa alhaji godiya,bai tsinke da lamarin alhaji ba sai da suka wuce  boutique/mall ya siya masa tufafi ,casual nd office outfit,dangin turare,takalma,agogo,ready made native outfits,huluna da cufflinks,laptop da waya,sannan suka garzaya men salon,akayiwa bilal aski ,tare da wankin kaushin kafa,aka kuma yanke masa farata,sannan suka fito suka wuce gida da zummar gobe bilal zai fara zuwa ofis ,kuma after office hours za'a dinga koya masa motarsa har ya iya....

*BAYAN  SATI DAYA*

shirye shirye ya kankama,hajiya ta tisa hibbatu da meera a gaba suna zuwa yawon gyaran jiki da siyayyar kayan fitar biki da sauransu,domin alhaji ya sakarwa hajiya kud'i,ita kuma bata nuna banbanci tsakanin hibbatu da meera,domin tare dasu take ficewa,su za6i abunda ransu ke so ,ita kuma aikintashirye shirye ya kankama,hajiya ta tisa hibbatu da meera a gaba suna zuwa yawon gyaran jiki da siyayyar kayan fitar biki da sauransu,domin alhaji ya sakarwa hajiya kud'i,ita kuma bata nuna banbanci tsakanin hibbatu da meera,domin tare dasu take ficewa,su za6i abunda ransu ke so ,ita kuma aikinta biya!
Gidan gadon bilal kuwa aiki yayi nisa,domin har an d'aura dekin anata aiki ba kama hannun yaro...!

Bilal yayi kyau yayi fresh,balarabe sak,kana ganinshi kaga jinsin larabawa haka zalika hibbatu,yana zuwa ofis kuma ana koya masa mota in ya tashi ofis!
sabon maigadi  aka kawo gidan,kuma mai aikin hajiya ta dawo itama,kowa a gidan ya shiga busy ana ta shirye shiryen biki ,musamman alhaji da ya tafi dubai domin had'owa meera lefe ,ita kuma hibbatu kayan fad'ar kishiya,da kuma kayan d'akinsu....!

Ana sauran kwana uku alhaji ya dawo daga dubai  da kaya niki niki,akwatuna 6 akayi kowaccensu komai iri d'aya kuma ba banbanci sai na kala,haka zalika kayan d'aki irinsu furnitures da household equipments duk alhaji ya siyowa meera da hibbatu!

Masu gyaran gidan gadon bilal tuni sunyi nisa fenti kawai ya rage,aje ayi jere!

Amarya meera da kishiyarta hibbatu ,sunyi kyau har sun gaji,domin gyara kam sun sha shi.

Bilal kuwa aiki yasa a gaba tukuru,baya wasa da zuwa ofis,kuma motarsa tuni ya fara tu'kawa da kansa,amma duk da haka an makala mai tambarin harafin 'L' a gaba da bayan motar...

Hibbatu duniya sabuwa,banza ta samu,ina aljannah ta jefa hajiya da alhaji,a kullum sai taci kaza da tsiren hanta da madara confirm!

Bilal da ameera kuwa ,ba sa had'uwa sai a gun cin abinci,kuma ko da sun had'u gaisuwa da d'auke kai ke shiga tsakaninsu ,alhaji shi bai damu ba,domin yasan dawar garin,ita kuma hajiya ta d'au haka a matsayin kunya da kawaici!

*CYPRUS*
Abbu hakimce akan kujera yana shan kankanar da ammi ke yanka mai tana mi'ka masa,wayarsa tayi ringing,ammi ta mi'ka masa,ya d'auka tare da karawa akan kunnensa,muryar alhaji ce ta masa sallama ,abbu ya amsa yana cewa 'my friend ya kake,ya kowa da kowa' 'lafiya lau,ya imad da amminshi' 'suna nan lfy' abbu ya  amsa ,alhaji ya cigaba da cewa 'my friend daman na bugo ne in sanar da kai cewa gobe d'aurin auren ameera,nasan bazaku samu chance d'in zuwa ba,amma addu'arku muke nema' ,abbu ya washe baki yana cewa 'toh toh masha Allahu abu yazo,ALLAH ya sanya alkhairi,wa zata aura kuma d'an gidan waye' 'd'an adam ne shi kamar kowa,bilal sunansa ,kuma shine maigadin da ya bud'e maku gate da kuka zo rannan,nasan ka ganeshi ko?' alhaji ya tambaya! A razane abbu ya tashi da karfi ya maimaita 'BILAL? MAIGADI?' alhaji ya amsa da 'eh bilal,amma maigadi a da,yanzu na nad'ashi assistance managing director na kamfanin motocina' ,a zafafe abbu ya katse wayar bai jira sunyi sallama ba,sannan yayi jifa da wayar yana huci ,ammi tayi sororo tana kallonsa,hannunta ri'ke da wu'ka da kankana!
Abbu abin duniya ya isheshi sai maimaita sunan bilal yake,a daidai  lokacin imad ya shigo falon da sallama,abbu ne ya tareshi da tambaya 'kasan cewa gobe ne d'aurin auren ameera,dazu ubanta ya bugo yake gayamini' ,imad da yake yasan MIJIN HAYA meera zata aura ,sai kawai yayi murmushi yace 'ALLAH ya sanya alkhairi' 'ba amin ba!' abbu ya furta a kausashe sannan yace 'kana nufin ka hakura da ameera kenan' 'eh abbu ,idan har haka zai faranta ranka' ,abbu idanu jajir yace 'toh ayanzu babu abinda zai ba'kanta min rai face auren ameera da wani banza,kaje ka sama mana ticket ,yau zamu wuce nigeria,da kai za'a d'aura wannan auren gobe' ,imad cike da murna yace 'dagaske abbu ,daman fa meera MIJIN HAYA zata aura' ,ammi da sai yanzu ta tsoma baki tace 'MIJIN HAYA ?' ,abbu yace 'me kake nufi da kalmar MIJIN HAYA',imad nan take ya kwashe yadda sukayi da meera ya gaya masu ,abbu ne ya dubeshi ranshi a 6ace yace 'amma imad kai wawa ne,gangariyar sakarai,kana wani batun MIJIN HAYA ,kasan wanene mijin da ameerar zata aura gobe ?' a sanyaye imad ya girgiza kansa yana cewa 'bansani ba,kuma idan na kira wayar meera a kashe nake jsamunta' abbu a da'kile yace'toh wanda ameera zata aura ,ba kowa bane face bilal mijin 'yar uwarka,wanda na baka labarin cewa ta za6e shi  akan mu' ,imad zare idanuwa yayi yace 'mijin yaya hibbah ,meera zata aura?' abbu ya amsa da 'ehmana idan ka tsaya sanya ,yanzu kaje ka sama mana ticket,dole mu tafi nigeria a yau ,domin bazan bari a daura auren bilal da ameera ba,idan bilal yayi nasara a baya wajen aure mini 'ya  ,toh wallahi wannan karan bazaiyi nasarar auren matar da d'ana yake so da aure ba....

Imad a fusace ya fice ya wuce airport,abbu ya kasa zaune ya kasa tsaye,zuciyarsa sai tafarfasa take,yana nanata sunan bilal akai akai,ammi kuwa ko a collar rigarta,domin tunda aka riga aka mata katanga da 'yarta ,toh ita bataga abinda zai kuma d'aga mata hankali ba ga lamarin abbu!

Imad kuwa a airport ticket bai samu ba,duk iya kokarinsa na ganin ya samu ticket ,amma hakan ya ci tura ,saboda duk an riga anyi booking flights d'in yau ,sai dai kuma na washegari,haka ya biya kud'i ya kar6o tickets ,da zummar gobe sai subi morning flight..

Abbu ranshi bai so hakan ba,yaso yau  dare yayi masu a nigeria,amma duk da haka ya d'au alwashin sanya reza da almakashi ya warware auren meera da bilal ko da kuwa ansa zaren 'karfe an d'inke masu auren....

*KANO NIGERIA*
Anata shirye_shirye,babu wani biki da za'ayi,daga d'aurin aure sai walima a kuma mi'ka amarya gidan aurenta!

Gida ya fara cika da yan uwa dangin hajiya da alhaji,gidansu hibbatu an gyareshi tas,gida yayi kyau ,anje anyiwa amarya da uwargida jere bisa jagorancin Gida ya fara cika da yan uwa dangin hajiya da alhaji,gidansu hibbatu an gyareshi tas,gida yayi kyau ,anje anyiwa amarya da uwargida jere bisa jagorancin hajiya!

hibbatu kuwa cewa tayi bazata koma gidanta ba saida amarya ameera,bilal kad'ai ne ya tattara ya koma gidan...

Kowa mamakin hibbatu yake yadda aka ga kishiya ta za'ke a bikin kishiya,wasu na jin haushinta ,wasu kuwa burgesu take [basu san cewa MIJIN nata ita da kanta tabada HAYARSA ba]

*RANAR DAURIN AURE*
Misalin karfe 1:00pm jirgin su abbu ya iso filin airport din kano,daga fada aka turo masu motoci,domin ammi ta sanarwa kishiyar mahaifiyarta zuwansu,ko da kuwa aka d'au hanya,abbu ya umarci dogarawa da su wuce dasu gidan alh.salis goni!
A daidai wannan lokacin farfajiyar gidan alh.salis goni cike yake da manyan mutane,dangi da yan uwa,cikin gida kuwa mata ne ke ta hidindiA daidai wannan lokacin farfajiyar gidan alh.salis goni cike yake da manyan mutane,dangi da yan uwa,cikin gida kuwa mata ne ke ta hidindimu...
Amarya ameera da kishiyarta ansha kyau,sunsha kunshi,kaya iri d'aya suka sa,amma akwai banbancin kala...

Alhaji ne waliyyin bilal,limamin massallacin  layin ya zamo waliyyi ga ameera,bayan an zazzauna ,a take alhaji ya kirgo dubu hamsin ya mi'ka,aka shafa fatiha ,kowa ya shaida d'aurin auren bilal da meera,a take wani maro'ki ya karkace murya yana mai cewa 'AN DAURA AUREN BILAL KHAMIS DA AMEERA SALISU BISA SADAKI DUBU HAMSIN .LAKADAN BA AJALAN BA' ,hakan kuwa yayi daidai da shigowar abbu da imad farfajiyar gidan!
Hibbatu dake tsakiyar mata a falo,jiyo abinda maro'ki ya fad'a ne yasa tuni ta ri'ke hanci ta fara zabga gud'a......

Tana gama yin gud'ar ,ta wuce d'akin meera a sukwane sai bin ta ake da kallo,masu jin haushinta nayi hakazalika wanda ta burgesu sun yaba,a zaune ta tadda meera ta zuba uban tagumi da hannu biyu ,hibbatu ta 'karasa ga meera,ta dafata tana cewa 'ameera nasan zakiyi ba'kin ciki da wannan aure,domin gani kike kamar kin rabu da imad ko? ,toh kar ki damu sam ,aurenki da bilal na nufin tabbatuwar aure tsakaninki da imad' ,meera bata tankata ba,amma zuciyarta cike take fal da farincikin d'aurin aurenta da bilal ,a fuska ne kawai bata nuna ba....

Abbu gadan gadan ya nufi gurin da aka gudanar da daurin auren ,imad yana biye dashi  ,alhaji da hanzari ya tashi yana cewa 'barka da zuwa alhaji shoaib ,ashe zaku samu damar hallatar d'aurin auren ameera ,ku zazzauna ,kuma gashi an riga an daura auren' dakatar da shi abbu yayi ta hanyar cewa'ba zama ne ya kawo mu ba,kuma ba wai mun zo mu hallaci wannan daurin auren bane,munzo ne domin a warware wannan aure kuma a daura da imad',alhaji yayi caraf yace 'dalili?' cikin hargagi abbu yace 'saboda ameera bata dace da wannan ba' yana mai nuna bilal da yatsa ,sannan yace 'da imad ta dace,kuma kai kanka kasan cewa imad da ameera suna matu'kar son junansu' ,alhaji murmushi yayi yace'toh in banda abunka alhaji ,imad din ya shirya yin auren ne,ya kamalla ph.d din ne,is he matured enough 2 get marry now?' ,abbu ransa a 'kuntacce yace 'duk abar wannan maganar,ni dai kawai so nake a warware aurennan,a kuma d'aura da d'ana ' 'baka isa ba !' alhaji ya bashi amsa yana cewa 'aure an riga an d'aura,kuma kai baka isa ka datse ran auren ba,in har dai ba lokacin cikawarsa ne yayi ba,ka manta lokacin da na d'inga binka da zancen auren ,amma fafur ka ki amincewa ,kace idan ta samu miji tayi aurenta ,amma bilal sai ya gama ph.d yayi settling down xai yi aure,sai kuma kwatsam don son zuciya ,yarinya an d'aura mata aure ayau ,sai kazo kana neman ka tsige ran auren,toh wallahi baka isa ba' ,abbu cike da mamaki yace 'alhaji salis ni kake cewa ban isa ba ' 'eh baka isa ba ,naga 'ya tawa ce kuma ni nake da iko da abata' cewan alhaji,mutane kuwa cirko cirko sukayi suna kallon ikon Allah ,imad a fusace ya juya ya shige cikin gidan ,d'akin meera ya wuce batare da ya dubi matan da suke zaune a falon ba,yana shiga d'akin, murya a kasaushe yace 'meera waccan da aka d'aura maku aure dashi ,shine MIJIN HAYAN?' ,'eh shine!' hibbatu tayi caraf ta bada amsa tana washe baki ta cigaba da cewa 'mijinane na bata hayarsa(nan ta kwashe yadda ta tsara lamarin ta labarta masa) ' ,tsaki imad yaja yace 'toh fad'i ba'a tambayeki ba,ki kyaleni in yi magana da wacce zanyi,domin tsakanina dake babu wata ala'ka' ,ya dubi meera wacce batace kanzil ba yace'ina son ki fita yanzu ki amso takardar saki a gunsa,domin aurenki zanyi ,HAYAR tayi expire tunda gashi na dawo' ,hibbatu da hanzari ta mi'ke tana cewa 'bara naje na amso mata takardar sakin ,tunda mai abu yazo' tana shirin ficewa,meera ta daka mata tsawa tana cewa 'kar ki kuskura kiyi  wannan gangancin ,domin ban aike ki ba,ban kuma baki umarnin yin hakan ba' ,hibbatu ta juyo tana zare idanu ,ta kalli gefe da gefenta ,sannan ta nuna kanta tace 'dani kike magana?' ,'eh da ke nake magana,ko sai na sake maimaita miki ne?' meera ta bata amsa ,wani 'kara cikin hibbatu ya bada 'kulululululu....

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 20:51
In Hausa Novels
Mijin Haya Part 19 Title : Mijin Haya Part 19
Description : Hibbatu tayi parking motarta a parkn space,ta fito daga motar,ta 6ude booth ta fito masu da kayansu,bilal ya rufo gate d'in tare da iso...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Mijin Haya Part 19"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ▼  October (197)
      • Ina Son Jonathan Yayi Mini Shaida A Kotu - Dasuki
      • Jerin Yan Wasan Super Eagles Da Gernot Rohr Ya Gay...
      • Wani Matashi Ya Yi Tattaki Daga Legos Zuwa Zaria D...
      • Ba Za Mu Bincike Kwankwaso Ba - Ganduje
      • Photos: Nafisa Abdullahi Ta Tallafawa Mazauna Wasu...
      • Sheik Gumi Ne Ya Turo Jama'a Domin Su Kai Farmaki ...
      • An Budewa Magidanci Wuta Tare Da Matarsa A Jihar Kano
      • Graphic Photos: Bama-Bamai Sun Tashin A Yakin Sans...
      • Photos: Rahma Sadau Tare Da Akon Da Wasu Jarumai H...
      • EFCC Tana Bincikar Manyan Lauyoyi 3 Akan Cin Hanci
      • Buhari Ya Dakatar Da Abba Kyari
      • Zan Marawa Mijina Baya - Aisha Buhari
      • Duk Mai Adawa Da Gwamnatin Buhari Dan Boko Haram N...
      • Anyanke Ma Wani Matashi Hukuncin Kisa A Zaria
      • An Rufe Shafin KASUWAR MATA A Facebook
      • 'Yan Gudun Hijira A Jihar Adamawa Sun Bukaci A Mai...
      • Ma'aikatan 'Yan Majalisa Sunyi Zanga-Zanga A Majalisa
      • An Sace Mataimakin Shugaban Karamar Hukuma A Zamfara
      • An Sako Babban Malamin Da Aka Sace A Jihar Sakkwato
      • A Karon Farko Goodluck Jonathan Ya Wanke Dasuki
      • Hukumar EFCC Sun Kama Tsohon Ministan Abuja Sanat...
      • Photos: Janet Jackson Da Maigidanta Wissam Al'mann...
      • Adam A. Zango Ya Janye Batun Daina Fita A Fina-fin...
      • Fani Kayode Ya Yanke Jiki Ya Fadi A Komar Hukumar ...
      • Photos: Buhari Zai Aurar Da 'Yarsa, Fatima
      • Jami’ar ABU Zaria Za Ta Samar Da 1.2MW Daga Ba-haya
      • Ya Kamata Zango Ka Maka BBC A Kotu – FimHausa Media
      • Ganduje Na Shirin Bincikar Gwamnatin Kwankwaso
      • Mun Ja Hankalin Buhari Kan Mukaman Da Yake Bayarwa...
      • Na Dakatar Dan Yin Film, Zan Tsaya A Iya Waka - Ad...
      • EFCC Ta Soma Bincikar Tsohon Gwamnan Bauchi Isah Y...
      • Ba Mu Bukatar Oby Ezekwesili A Kungiyar Mu - Hadiz...
      • Ba Za Mu Bari Wata Kungiya Ta Ci Zarafin Ali Nuhu...
      • BBCHAUSA Basu Min Adalci Ba - Adam A Zango
      • Aikina Yafi Na Masu Rike Da Kwalin Digiri, - Adam ...
      • Hadarin Mota Ya Ci Mutane Biyu A Hanyar Su Ta Dawo...
      • Photos: An Soma Samun Nasara Kan 'Yan Ta'adda A Ka...
      • Atiku Da Tinubu Na Shirin Kirkiro Sabuwar Jam'iyya
      • Ban Yarda An Sace 'Yan Matan Chibok Ba - Fayose
      • Wata Uwa Matashiya Ta Saida Jariri Akan N450,000
      • Ko Ali Nuhu Ne Ya Aikata Irin Laifin Da Rahma Sada...
      • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - ...
      • Mata Suna Da Daraja A Wurin Buhari, - Kemi Adeosun
      • Photos: Wasu Matasa Biyu Kirista Sun Musulunta A J...
      • Wutar Lantarki Ta Rike Wani Barawo Da Ya Je Sata ...
      • Na Tuba Ku Yafe Min Kuskuren Kawo Ganduje Da Na Yi...
      • Kungiyar IZALA Ta Samu Kyautar Katafaren Masallaci...
      • Kungiyar Lauyoyi Najeriya Ta Yi Amai Ta Lashe
      • Photos: An Damke Wata ‘Yar Najeriya Da Hodar Ibilis
      • Me Ya Sa Mamman Daura,Da Abba Kyari Suka Zama Kish...
      • Aisha Muhammad Sabitu Ce Ta Lashe Gasar Hikayata T...
      • An Caccaki Ronaldo Saboda Cin Mutuncin Addinin Buddha
      • YAYANA MIJINA PART 9
      • YAYANA MIJINA 3
      • YAYANA MIJINA 2
      • YAYANA MIJINA Part 1
      • Buhari Ya Bayar Da Umarnin Bincikar Abba Kyari
      • Hadiza Gabon Ta Fara Taimakawa Marasa Galihu
      • Za'a fara aikin gina titunan jirgin kasa mai amfan...
      • Photos: Wata Direbar Jirgin Sama Mai Amfani Da Nikab
      • Kowane Gida A Jihar Kaduna Zai Soma Biyan Naira Du...
      • Bazan Taba Tubewa Tsirara Ba - Rahama Sadau
      • Sheik Aminu Daurawa Yayi Kira Ga Rahama Sadau Da k...
      • Mutane 55 Ne Suka Wawure Naira Tiriliyan 1.3 Daga ...
      • Ban ce komai ba akan auradda Habiba da Sarkin Kats...
      • Ƙungiyar Izala Ba Ta Da Alaƙa Da Kai Ma'aikata Mat...
      • Martanin Sheik Bala Lau Ga Sheik Dahiru Bauchi
      • Hukumar Kwastan Ta Kori Manyan Jami'nta Guda 29
      • HUKUNCIN YIN TSARKI DA RUWAN WANKA
      • An Zartar Da Hukuncin Kisa Ma Wani Yarima A Kasar ...
      • Wallahi Mulkin Buhari Ni’ima Ce Ga Nijeriya – Kabi...
      • Ka Rabu Da Ni Ka Ceci 'Yan Nijeriya" Fayose Ya K...
      • Duk Da Cewa Na Zama Mai Unguwa Amma Zan Ci Gaba Da...
      • Photos: Aisha Buhari A Birnin Brussels
      • Photos: Takalmi Mai Dauke Da Talabijin, Yanar Gizo...
      • Photos: Wani Matashi Ya Dauki Nauyin Yara Dari Zuw...
      • Sakon Malam Aminu Daurawa Ga Rahma Sadau
      • Sojoji Sun Harbe Wani Dan Kwallo A Yankin Niger De...
      • Photos: Aisha Buhari Ta Bar Landan Zuwa Brussels D...
      • Buhari Bai Je Kasar Jamus Dan Duba Lafiyarsa Ba - ...
      • Majalisa Ta Tabbatar Da Mutane Biyu A Matsayin Alk...
      • Sarkin Kano Ya Zama Shugaban Kungiyar Yan Tijaniyy...
      • EFCC Ta Sake Cafke Nyako Da Dansa
      • Photos: Yan Matan Chibok 21 Da Aka Sako Sun Hadu D...
      • Wasu Maharan Sun Kashe Mutane 20 A Kaduna
      • Gwamnatin Jihar Filato Ta Harama Shi'a A Fadin Jihar
      • Hukumar EFCC Na Binciken Wasu Daga Cikin Ministoci...
      • Anyi Saurin Yanke Wa Mulkin Buhari Hukunci
      • Na Yi Murna Da Gayyata Ta Hollywood - Rahma Sadau
      • Aisha Buhari ta Burge mu - Timi Frank
      • Akon Ya Gayyaci Rahma Sadau Kasar Amurka Domin Kar...
      • Matasa Sun Sake Kai Wa Mabiya Shi'a Farmaki A Jiha...
      • Photo: Ibrahim Mandawari Ya Samu Sarauta
      • A Cikin Raha Na Maidawa Matata Martani, Inji Buhari
      • Photos:Sarkin Kano Ya Kai Ziyarar Ban Girma Zuwa G...
      • Photos: Wasu Matasa Uku Sun Musulunta A Garin Mara...
      • Dafa Abinci ne Aikin Aisha – Shugaba Buhari
      • Photos: Shugaba Buhari A Yayin Da Ya Isa Kasar Jam...
      • Cikakkiyar Hirar Aisha Buhari Da BBC Hausa
      • Za A Fara Hakon Danyen Mai Fetur A Bauchi
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger