*BANANA MILK SHAKE
* Banana
* sugar
* milk
* flavour
Yanda Akeyi
A samu ayaba mai kyau nunanna, sai a markadata, a dafa sugar da dan ruwa(syrup) sai a hada ayabar da madara ta ruwa, a sa sugar da flavour a juya. Amma idan mutum zai yi amfani da madara ta gari zai iya damata da ruwan sugar nan daya dafa, ba'aso acika sugar.A barshi yayi sanyi... Good for health. Nafisa kallah.