1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Fareesah Part 3

Fareesah Part 3

By Abdul Mk
Add Comment
Wednesday, 14 October 2015
 A can gun rawa kuwa su reesah an dage anata casu kamar ance daga kanki teema tae karo da idan sadat wanda mamaki da takaeci ya hanashy cewa komae wani irin tsalle ta buga ta tawo da gudu ta qanqame shy tana daria bro wat a surprise visit??? Ya tureta gefe yana yatsina fuska ni ki qyaleni karki kayar dani.... Haba bro nawa nake? Ya dan kalleta yae shuru kamar me naxarin wani abu sae ya kaudakae yace qatua dake kina tiqar rawa wlh kin ban kunya sae a sannam seema ma taxo da gudu tana sannu da xua ya sadat yace yawwa beyonce ta sunkuyar dakae cikin jin kunya sukaje suka kira reesah taxo suka gaesa sama sama saboda kwata kwata basa shiri
An gama party around 11pm koa ya watse aka nufi gidansu fawwax harda ya sadat nan aka baje anata hirar yaushe gamo ita kua reesah dama bacci takeji ga gajiar rawa so daki direct kawae ta wuce ta baje a gado sae bacci..
Da safe kowa an hadu a dining dan yin b/fast banda reesa wadda har yanxu bata fito ba....gida ya cika da cousins ensu sumayya ce kawae take exam bata xo ba! Su faruq da ya sadat dasu salim da salima da teema da seema dae duka an hadu ana break sae can seema tace maama har ynx reesa bata tashy bane? Sae anan suka farga da ita da sauri ya sadat ya kalle seema wacece reesah? Suka saki daria teema tace ya sadat yau reesan kake cewa baka santa ba??? Ko dae santi ne??? Wani kallan raenin wayo ya bita dashy ae kua ba shiri ta kama kanta sae ya fawwax yace kae bro fareesa fa...wat??? Farisan ce reesah kamar wata tabarma??? Aah ka manta bishiya faruq ya fada yana kallansa! Maama da Abba dae daria ce tasu sae abba yace to idn reesa tabarma ce teema da seema fa? Ya tsaya kawae yana kallansu da mamakin irn wannan haukan na yaran koa ta canja suna nan fa teema ta ce haba yaa sadat its too common a dinga kiranmu haka very local wae farisa, haseema keeee! Bakida hankali wat dd u mean waye sa'anki anan? Ki kiyayeni wlh mu xaki mayar en iska kuna qanananku sae isa wae ku big gurls ko? Kuma wlh..........maganar shy ne ta tsaya lokacin da yaga reesah ta fito da earpiece ta toshe kunninta dashy da rigarta armless iya gwiwa da legings blck nd pink idnta a rufe tana gyada kae bae qara cika da mamaki ba saeda ta ja kujera ta xauna tana yatsina. Abba ne yace baby kin tashy??? Eh morning mom nd dad! Sis ya kuka tashy??? Bro ya kake? Ta kalli ya sadat hi bro..... Abba ina break dina? Ta fada kamar xatae kuka...cikin rawar jiki abba yace baby gashynan kan dani.. Nifa plantain nakeso bansan chips ok daughter bari na hado mk maama ta tashy ta tafi kicin shkuwa ya sadat tsayawa yae yana kallansu kamar wani sakarae dan kama suke mar da cartoons wae yarinya qarama ta dnga juya su??? Ita kua ko kallansa batae ba ta rufe idanta ta ci gaba da jin waqarta
Mama ta dao da plaintain da egg ta ajie mata ita kua ta xauna ta cika cikinta sannan suka nufi garden shy kua ya sadat daki ya nufa ciki da qara tsanar yarinyar da danasanin dawowa 9ja da yayi.... Ya fawwax ne ya shgo ya dafa shy bro qlw kake? Mtsw inafa?? Wlh kun ban kunya fawwax.... Ta me fa??? Wae ace wannan yarinyar me kama da aljanu ita take leading enku a gidannan? Wacce fa???? Farisa mana!!! Ooops lallae sadat qanwar tawace mae kama da aljanu? Eh ita.,duk kun lalatata! Fawwax wlh da a 9ja nake saena gyara mata xama! Wae kae ina ruwanka ne? Shes too smal 4 ol dis we cherish ha alot,shes lovly nd cute kuma ae ita ce awta fa
Mtsw lemme tek a showa xan shiga gari ok no probs nima xan fita office dad ya aekeni..... Ohk safe journey .... Su kua 3stars anata wasa a bkn swimmg pool sae reema taji text ya shigo wayanta b kowa bane illa wata frnd en ya fawwax wae ta kira wayansa switcd off so plx ta kaemae its urgent! Da gudu ta nufi side en ita tama manta da wani ya sadat ta banka qofa ta shiga tana kiran bro!!!! Keh!!! Tsawa ya daka mata tae turus tana kallansa da towel ya daura da gani ma daga wanka ya fito shikuwa rasa me xae mata yae can dae yace wae ke a garin mahaukata kika girma ne? Sae kace goyon gwauro? Ki dnga shgoa ba ko sallama???? Mara mutunci kawae wlh in kikae wasa saena lotsa ki kan nabar gidannan da shegiar muryarta ta aljanu.... Itadae hawaye take kuma ta kasa fita daga dakin sae sannan yaga hawaye a idonta...aw kuka kike? Ya matso daf da ita saboda nae miki magana ko? Na dakeki ne? Ta girgixa kae. Oh sbd ke ba a mk fada ko? Tace eh ni banaso a dinga min ihu ae kua ta tunxura shy baesan sanda ya dauketa da mari ba ni xaki mayar dan iska? Ni nake ihun????? A guje ta fice tae daaki tana ihu wayyo maama wayyo abba xae kasheni na shiga uku ya kwada min sanda ya cire min kumatu abba xo ka ganni
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 13:29
In Hausa Novels
Title : Fareesah Part 3
Description :  A can gun rawa kuwa su reesah an dage anata casu kamar ance daga kanki teema tae karo da idan sadat wanda mamaki da takaeci ya hanashy c...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Fareesah Part 3"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2026 (2)
    • ►  June (1)
    • ►  January (1)
  • ►  2025 (5)
    • ►  December (5)
  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ▼  October (389)
      • Sunayen Ma'aikata Kwastam Wadanda Aka Musu Retaya
      • [Video] Download Highlight Chelsea 1 Liverpool 3
      • [Video] Download Highlight Crystal Palace 0 Manche...
      • Wani Jirgi Ta Fadi, Ta Kashe Mutane 200 A Misira
      • Yadda zaki hada beef fritters.
      • [Video] Download Highlight Swansea 0 Arsenal 3
      • [Video] Download Highlight Real Madrid 3 La Pasma 1
      • Dan jaridar Freedom na fuskantar barazana
      • An Kashe 'Yan Al-shabab Hamsin
      • Najeriya za ta kara da Brazil a gasar cin kofin du...
      • Kotu ta dakatar da Sarki Sanusi II rushewa ko sauy...
      • Oliseh ya gayyaci 'yan wasa 23 Super Eagles
      • Nafisat Abdullahi ta maida martani ga Adam Zango d...
      • Klopp ya ce Mourinho mutumin 'kirki ne'
      • Wa'adin rijistar BVN a Nigeria ya cika
      • Kwastam ta yi wa jami'anta 34 ritaya
      • Gwamnonin APC na so a cire tallafin man fetur
      • Yadda ake alalan shinkafa.
      • Samuel Eto’o ya taimaka da dala 75,000 wurin yakan...
      • Buhari Na Magana Kan Tattauna Da Yan Boko Haram
      • An rufe makarantar da ake zargin yi wa yara fyade ...
      • [Tafsir] Download Tafsir Wacece Mace Musulma By Sh...
      • Photos: Nafisah Abdullahi Tare Da Kcee
      • Jam'iyyar APC Ta Gode Ma Buhari, Majalisa
      • Bamu Amince Da Dambazau Ba - Kungiya
      • 'Zargin yi wa yara maza fyade a Kano'
      • A Karshe An Amince Da Rotimi Amaechi Da Saura Muta...
      • [Photos] Shin Nafisah Abdullahi Ya Dace Ta Koyar D...
      • Yadda ake yin cus-cus da miyar koda.
      • [New Music] Download Never Take Drugs by Dking ft IMJ
      • Kazamar Gida Part 1
      • [Nishadi] Ma Aikaciya NTA Tana Kwaliya Kafin Tafar...
      • [Photos] Yanda Yan Boko Haram Suke Hada Makamai Su
      • Walcott Da Chamberlain Baza Su Buga Wasa Uku
      • [Photos] El-Rufai Ya Isa Bauchi A Private Jet
      • Yan Boko Haram sun kashe mutane 14 a Diffa
      • Ouattara ya yi tazarce a Cote d'Ivoire
      • India za ta bai wa Afirka tallafin $600m
      • Labarin Wani Aljanni Musulmi
      • [Photos] Sojin Najeriya Sunyi Mamaye Sambisa, Sun ...
      • [Photos] Manya Yan Boko Haram Guda 100 Wanda Ake Nima
      • [Photos] Buhari with His Former Classmates
      • An sanar da cire ciroman Kano Sanusi tare da nada ...
      • [Photos] Buhari Ya Gana Da Manya Yan Kasuwa A Indiya
      • [Photos] Adam A Zango Ya Kara Aure Aboye
      • Giwa FC ta doke Wikki Tourists da ci 3-2
      • Yanda Ake Hada Kosan Semovita
      • [Graphic Photo] Ta Kona Mijinta Da Ruwan Zafi Dan ...
      • [Photos] Buhari Da yan Najeriya A Indiya
      • “Yaki Da Boko Haram Ba Aikin Gwamnati Ba Ne Kadai”
      • Matasa Sun Koka Da Rashin Tafiya Da Su A Gwamnatin...
      • Masallatai Sun Karfafa Matakan Tsaro a Adamawa
      • Amurka Ta Aika da Sakon Ta'aziya ga Jihohin Borno ...
      • Mutane bakwai na takarar shugabancin Fifa
      • Ana taron tallafa wa 'yan hijira a Nigeria
      • Biritaniya na horar da sojojin Nigeria
      • Ouattara ya sake lashe zaben Ivory Coast
      • Boko Haram: Sojin Nigeria sun ceto mutane 338
      • [Photos] Buhari Ya Isa Indiya
      • An tuhumi Mourinho da halin rashin da'a
      • An fitar da Arsenal daga Capital One Cup
      • An soke zaben 'yan majalisar dokokin Ribas
      • Majalisa ta tantance karin ministoci biyar
      • An kafa sabuwar runduna a Benisheikh
      • Faransa za ta jagoranci taron tattauna rikicin Syria
      • Yoyon fitsari na karuwa a Nigeria
      • Yanda Ake Yin Binciken Kafin Aure
      • An cafke ‘Yan Boko Haram 45 a Lagos
      • Najeriya ta tsallake zuwa gasar Afrika a Rwanda
      • Ta yi wa kishiyarta dukan kawo wuka
      • Yanda Ake Hada Shinkafa Da Kwakwa
      • Shugaban Karuwai Najeriya Jessica Elvis Ta Mutu
      • Falana Zaya Kai Buhari Kotu
      • Buhari Zaya Halarci Wani Taro A Indiya
      • Bosho ya gaji Ibro a fim din "Zalimu"
      • Girgizar kasa a Afghanistan
      • NCC ta ci tarar MTN naira tiriliyan daya
      • [Photos] Wani Kauyen Igbo Da Aka Gina Amurka
      • [Video] Download Highlight Barcelona 3 Eibar 1 201...
      • Yanda Ake Hada Kunun Shinkafa
      • [Video] Download Highlight Manchester United 0 Man...
      • Aston Villa ta sallami Tim Sherwood
      • Yan Boko Haram sun kama garin Kerewa na arewacin K...
      • Rasha ta amince ta hada hannu da Amurka domin yaka...
      • Ana gudanar da zaben shugaban kasa a Tanzania
      • Wani Tsohon Da Shekara 60 Yayi wa Jikarsa Ciki
      • Halin da na samu kaina tare da ’yan Boko Haram a S...
      • Wani Magidanci Ya Kashe mahaifiyarsa
      • Maganin Ciwon Sanyi Na Maza
      • [Graphic Photos] ISIS Sun Kashe Wani Ta Hayan Taka...
      • Ana Mastala Mai A Najeriya
      • Nyesom Wike Zai Daukaka Kara
      • [Photos] Jackie Appiah Ta Saya Sabon Mota
      • [Graphic Photos] An Kashe Shugaban Al-Qaeda Na Syria
      • Mayweather Ya nuna Duka Bel Din Dayaci A shekara 19
      • [Photos] Osinbajo da El-Rufai Tare Da Yan Najeriy...
      • Yanda Ake Hada Fura
      • Yanda Ake Hada Yoghurt
      • [Download] Download Highlight Arsenal 2 Everton 1
      • Mutane 5 Sun Mutu A Harin Maiduguri - NEMA
      • [Download] Download Highlight West Ham 2 Chelsea 1
      • [Download] Download Highlight Celta Vigo 1 Real Ma...
      • An soke zaben gwamnan jihar Rivers
      • Menene So Da Kauna
      • [Download and Watch] Download Hausa Film Gwaska 1 ...
      • Makami mai linzame ya kashe mutane 5 a Benghazi
      • Bokaye Sun Ba Shugaba Buhari Da Gwamnan Jihar Lega...
      • Yanda Mutane 16 Suka Mutu A Harin Kunar Bakin Wake...
      • NEMA Ta Nemi Tallafin Hukumomi Da Kungiyoyi
      • 'Watakila Kompany ba zai buga wasa da United ba'
      • Ba zan sauya yadda nake wasa ba — Costa
      • Zan iya yin kuka idan aka tafi hutu -Wenger
      • 'Buhari ba zai iya yakar cin hanci ba'
      • Hatsarin mota ya kashe mutane 40 a Faransa
      • Kotu ta umurci gwamnati Nijar ta biya iyalan Baare...
      • Najeriya ta kamalla jigilar alhazai zuwa gida
      • Mutane bakwai sun rasu a sansanin 'yan gudun hijira
      • 'Ba ma amfani da sojin haya'
      • Mutane 30 sun mutu a harin Yola
      • Falalar Azumin Shura
      • [Photos] Sanusi Lamido Sunusi Da Yaran Sa
      • [Photos] Mataimakin Prime Minista Hungary Ya Kai W...
      • [Photos] Davido Ya nuna Yar sa
      • Yanda Ake Hada Farfesun Dankalin Turawa Da Kaza
      • An kai harin bam a Yola
      • An Bawa Sarkin Kano Award Din AABLA
      • [Photos] Cristiano Ronaldo Ya Nuna Sabon Motan Shi
      • [Photos] Hotuna Daga Massallaci Da Bom Ya Tashi Yau
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • MAGANIN KARYA SIHIRI DA IZININ ALLAH
    TAMBAYA TA 1606 ********************* Assalamu alaikum, Malam barka da aiki ya hidima da mutane Allah ya saka muku da mafificin alkairi. ...
  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Rikicin Rarara da Naziru Sarkin Waka Ya Ƙare? Naziru Ya Taya Rarara Murn...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...
  • Kannywood Director Iliya Tantiri involve in a car Accident
    the accident happen on his way to Kaduna. the car was burnt but the Director was fine
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Zanga-zanga A Bauchi-Gwamnatin Ta Saka Dokar Hana Fita Da Zirga-Zirga Ac...
  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger