1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Article » Hausa Novels » Bambanci Sha'awa Da Soyayya Part 9

Bambanci Sha'awa Da Soyayya Part 9

By Abdul Mk
Add Comment
Wednesday, 14 October 2015
Abubuwan da suke gina soyayya ta qwarai kamar yadda muka fada guda uku ne:-
1) Huduwar ginin jiki, ta yadda uba zai gina yaronsa har ya tabbatar da cewa yana da qarfin da zai iya daukar nauyin kansa da na waninsa nan gaba, zai iya neman na kansa ba tare da ya tsaya sai wani ya ba shi ba, zai iya tsayawa a inda Allah SW ya ajiye shi, ba zai riqa kallon wasu ya sanya kansa dole sai ya yi irin abin da suke yi a gidajensu ba, ya gamsu da cewa shi fa namiji ne, kuma an yi shi ne masamman don ya bayar, yanzu ya zama dole ya nema din don ya miqa.
.
In ya zama namiji yana buqatar wannan tarbiyyar a waje don ya zama kamar sauran maza, mace kam sai dai a cikin gida tare da uwa ta gari, yadda za ta saba da aikin cikin gida tun tana qarama, koda kuwa mahaifanta masu hali ne, dole ta iya tsaftace daki da bandaki, ta saba da wanki da wanke-wanke, har ya zama ma ta jiki, yadda za a cire ma ta kasalar hidimar miji da tsagina-gini, a koyar da ita cewa sirrin zaman aure yana kan hidimar miji ne da kauce wa gasa da shi, sau da yawa in mutum ya saurari uwayemmu zai ji suna cewa zaman aure shi ne "Yi na yi, bari na bari" sai kuma gudun qiwa (qyuya) wadannan abubuwa ba za su taba samuwa ba sai uwaye sun gina 'ya'yayensu ta hanyar da za su iya musayar qauna a tsakaninsu.
.
2) Sai haduwa ta hanyar mu'amalla da iya zamantakewa, yara sukan fara koyon wannan ne daga mahaifansu, in mahaifan ba su da kyakkyawar mu'amalla ga junansu to za su zama makaranta, dole uwa ta ba diyarta kyakkyawar tarbiyyar da za ta iya zama da miji ta hanyar yadda take mu'amalantar na ta mijin, haka uban zai ba wa na sa dan ta hanyar yadda yake zaune da uwarsu, kenan kafin yara su fara kwafo dabi'un waje, sai sun qoshi da na cikin gida tukun, sai uwaye su kula da abokai, qawaye, maqwabta, matattara, da makaranta, don wadannan suna gyarawa kamar yadda suke batawa.
.
3) Haduwar manufa ga kowani yaro ko yarinya don fuskantar hadaddiyar soyayya, dole su sani cewa aure fa rayuwa ce ta har abada wace ba a fatar rabuwa, sai a fara duba bangaren addini sama da komai, domin komai lalacewar mutum ya san akwai Allah, masamman lokacin da ya sami kansa a wani runtsi, to bare kuma aure wanda ba zama ne na rabin wuni kamar aikin gwamtati ba, zama ne na ba dare ba rana har sai ta Allah ta kasance, Hausawa kuwa suna cewa "Zo mu zauna, zo mu saba" dole kowanne cikinsu ya san cewa aure fa ibada ne, abin da yake yi ga masoyinsa ba don shi yake yi ba don Allah yake yi, in ya zama yana yi dominsa zai rabu da shi idan ya saba masa, in kuwa yana yi don Allah ne, to ko ya saba masa yana tare da shi, don wanda yake yi dominsa yana ganin abin da yake yi kuma yana farin ciki.
.
Da wannan 'yar shimfidar za mu fahimci duk wasu qarairayi da ake yi gabanin aure na zaman zance ko na hira a waya ko danna-dannar hanyoyin sadarwa kan cewa "Wallahi ina bala'in son ki da qaunarki, in ba ki ba zan iya rayuwa ba, ba zan ko iya cin abinci ba, muryarki ita ce abinci na, ganinki shi ne ruwan shana, sadurmu dake ita ce rayuwata, ni ko zagina kika yi dadi zan ji" wace ta yarda da wannan laffuzan alhali ba ta ko shiga gidan mijin ba ta yaudari kanta, matakin farko ta tambayi duk wata matar aure ta ji, za ta iske cewa ita ma ta ji sama da haka, kuma ta gasgata, amma da ta shigo gidansa ba haka ta sami zancen ba.
.
I to, an sami mummunar fassara ne, don kuwa ya fado abubuwan da suke da alaqa da sha'awarsa ne, kuma da ta shigo gidansa bayan mako biyu, yanzu ba murya ba ko ganin kwalliya, ya gan ta a haqiqaninta, ya ji muryarta ta gaskiya, ya kuma tabi inda bai isa ba, ya taki abin da ya dade yana bege a boye ko a sarari, yanzu sha'awa ta qare, in ba a yi guzurin soyayya ba to sai dai kuma zaman haquri, ba soyayyar ce ta qare ba, don ko tun asali ba ta, sha'awa ce take amsa sunanta, in mace tana da wayau ba ta yarda a yi wannan shirmen da ita, na san wata budurwa (Allah ya jiqanta, ta yi aure ta rasu ta bar 'ya'ya) daga ranar da saurayinta ya kama hannunta wai zai sanya ma ta zobe, rabuwarsu kenan ta har abada.
.
In wannan ya zama abin lura, ta ina mace za ta yarda wani qato ya ribace ta na minti daya ko biyu? Bare ya wawantar da ita da cewa aurenta zai yi amma na dan wani lokaci gajere da zai biya buqatarsa ta sha'awa, ba ruwansa da tunanin halin da za ta shiga nan gaba, bai damu ba in ya shiga zuciyarta ko bai shiga ba, in wata sha'awar ta sake taso masa lokacin zai neme ta, wannan ya sa dole 'yammatammu da samari mu san bambancin sha'awa da soyayya.
.
Wannan kuwa zai iya faruwa ne ta wurin kula, nazari da bin tsarin zamantakewa, da wannan 'yar matashiyar za mu fara magana kan aure amma tun daga yadda za a fara nemansa har zuwa yadda Allah SW zai yardar mana, dan abin da muka dan tattauna a baya ya ishi mai hankali ya fahimci me take bibiyarsa, soyayya ce ko sha'awa? In Allah Ya sa matasa da 'yammata da samari har da uwayenmu suna da lokacin da za su karanta kuma su yi tsokaci muna buqata, sai dai muna roqon duk wanda zai yi tsokaci ya yi shi a fili yadda kowa zai amfana, Allah ya sa mu dace da masoya na qwarai.
Please like Us On   Facebook
Follow us on   Twitter
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 09:45
In Hausa Article, Hausa Novels
Bambanci Sha'awa Da Soyayya Part 9 Title : Bambanci Sha'awa Da Soyayya Part 9
Description : Abubuwan da suke gina soyayya ta qwarai kamar yadda muka fada guda uku ne:- 1) Huduwar ginin jiki, ta yadda uba zai gina yaronsa har ya ta...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Article, Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Bambanci Sha'awa Da Soyayya Part 9"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2026 (2)
    • ►  June (1)
    • ►  January (1)
  • ►  2025 (5)
    • ►  December (5)
  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ▼  October (389)
      • Sunayen Ma'aikata Kwastam Wadanda Aka Musu Retaya
      • [Video] Download Highlight Chelsea 1 Liverpool 3
      • [Video] Download Highlight Crystal Palace 0 Manche...
      • Wani Jirgi Ta Fadi, Ta Kashe Mutane 200 A Misira
      • Yadda zaki hada beef fritters.
      • [Video] Download Highlight Swansea 0 Arsenal 3
      • [Video] Download Highlight Real Madrid 3 La Pasma 1
      • Dan jaridar Freedom na fuskantar barazana
      • An Kashe 'Yan Al-shabab Hamsin
      • Najeriya za ta kara da Brazil a gasar cin kofin du...
      • Kotu ta dakatar da Sarki Sanusi II rushewa ko sauy...
      • Oliseh ya gayyaci 'yan wasa 23 Super Eagles
      • Nafisat Abdullahi ta maida martani ga Adam Zango d...
      • Klopp ya ce Mourinho mutumin 'kirki ne'
      • Wa'adin rijistar BVN a Nigeria ya cika
      • Kwastam ta yi wa jami'anta 34 ritaya
      • Gwamnonin APC na so a cire tallafin man fetur
      • Yadda ake alalan shinkafa.
      • Samuel Eto’o ya taimaka da dala 75,000 wurin yakan...
      • Buhari Na Magana Kan Tattauna Da Yan Boko Haram
      • An rufe makarantar da ake zargin yi wa yara fyade ...
      • [Tafsir] Download Tafsir Wacece Mace Musulma By Sh...
      • Photos: Nafisah Abdullahi Tare Da Kcee
      • Jam'iyyar APC Ta Gode Ma Buhari, Majalisa
      • Bamu Amince Da Dambazau Ba - Kungiya
      • 'Zargin yi wa yara maza fyade a Kano'
      • A Karshe An Amince Da Rotimi Amaechi Da Saura Muta...
      • [Photos] Shin Nafisah Abdullahi Ya Dace Ta Koyar D...
      • Yadda ake yin cus-cus da miyar koda.
      • [New Music] Download Never Take Drugs by Dking ft IMJ
      • Kazamar Gida Part 1
      • [Nishadi] Ma Aikaciya NTA Tana Kwaliya Kafin Tafar...
      • [Photos] Yanda Yan Boko Haram Suke Hada Makamai Su
      • Walcott Da Chamberlain Baza Su Buga Wasa Uku
      • [Photos] El-Rufai Ya Isa Bauchi A Private Jet
      • Yan Boko Haram sun kashe mutane 14 a Diffa
      • Ouattara ya yi tazarce a Cote d'Ivoire
      • India za ta bai wa Afirka tallafin $600m
      • Labarin Wani Aljanni Musulmi
      • [Photos] Sojin Najeriya Sunyi Mamaye Sambisa, Sun ...
      • [Photos] Manya Yan Boko Haram Guda 100 Wanda Ake Nima
      • [Photos] Buhari with His Former Classmates
      • An sanar da cire ciroman Kano Sanusi tare da nada ...
      • [Photos] Buhari Ya Gana Da Manya Yan Kasuwa A Indiya
      • [Photos] Adam A Zango Ya Kara Aure Aboye
      • Giwa FC ta doke Wikki Tourists da ci 3-2
      • Yanda Ake Hada Kosan Semovita
      • [Graphic Photo] Ta Kona Mijinta Da Ruwan Zafi Dan ...
      • [Photos] Buhari Da yan Najeriya A Indiya
      • “Yaki Da Boko Haram Ba Aikin Gwamnati Ba Ne Kadai”
      • Matasa Sun Koka Da Rashin Tafiya Da Su A Gwamnatin...
      • Masallatai Sun Karfafa Matakan Tsaro a Adamawa
      • Amurka Ta Aika da Sakon Ta'aziya ga Jihohin Borno ...
      • Mutane bakwai na takarar shugabancin Fifa
      • Ana taron tallafa wa 'yan hijira a Nigeria
      • Biritaniya na horar da sojojin Nigeria
      • Ouattara ya sake lashe zaben Ivory Coast
      • Boko Haram: Sojin Nigeria sun ceto mutane 338
      • [Photos] Buhari Ya Isa Indiya
      • An tuhumi Mourinho da halin rashin da'a
      • An fitar da Arsenal daga Capital One Cup
      • An soke zaben 'yan majalisar dokokin Ribas
      • Majalisa ta tantance karin ministoci biyar
      • An kafa sabuwar runduna a Benisheikh
      • Faransa za ta jagoranci taron tattauna rikicin Syria
      • Yoyon fitsari na karuwa a Nigeria
      • Yanda Ake Yin Binciken Kafin Aure
      • An cafke ‘Yan Boko Haram 45 a Lagos
      • Najeriya ta tsallake zuwa gasar Afrika a Rwanda
      • Ta yi wa kishiyarta dukan kawo wuka
      • Yanda Ake Hada Shinkafa Da Kwakwa
      • Shugaban Karuwai Najeriya Jessica Elvis Ta Mutu
      • Falana Zaya Kai Buhari Kotu
      • Buhari Zaya Halarci Wani Taro A Indiya
      • Bosho ya gaji Ibro a fim din "Zalimu"
      • Girgizar kasa a Afghanistan
      • NCC ta ci tarar MTN naira tiriliyan daya
      • [Photos] Wani Kauyen Igbo Da Aka Gina Amurka
      • [Video] Download Highlight Barcelona 3 Eibar 1 201...
      • Yanda Ake Hada Kunun Shinkafa
      • [Video] Download Highlight Manchester United 0 Man...
      • Aston Villa ta sallami Tim Sherwood
      • Yan Boko Haram sun kama garin Kerewa na arewacin K...
      • Rasha ta amince ta hada hannu da Amurka domin yaka...
      • Ana gudanar da zaben shugaban kasa a Tanzania
      • Wani Tsohon Da Shekara 60 Yayi wa Jikarsa Ciki
      • Halin da na samu kaina tare da ’yan Boko Haram a S...
      • Wani Magidanci Ya Kashe mahaifiyarsa
      • Maganin Ciwon Sanyi Na Maza
      • [Graphic Photos] ISIS Sun Kashe Wani Ta Hayan Taka...
      • Ana Mastala Mai A Najeriya
      • Nyesom Wike Zai Daukaka Kara
      • [Photos] Jackie Appiah Ta Saya Sabon Mota
      • [Graphic Photos] An Kashe Shugaban Al-Qaeda Na Syria
      • Mayweather Ya nuna Duka Bel Din Dayaci A shekara 19
      • [Photos] Osinbajo da El-Rufai Tare Da Yan Najeriy...
      • Yanda Ake Hada Fura
      • Yanda Ake Hada Yoghurt
      • [Download] Download Highlight Arsenal 2 Everton 1
      • Mutane 5 Sun Mutu A Harin Maiduguri - NEMA
      • [Download] Download Highlight West Ham 2 Chelsea 1
      • [Download] Download Highlight Celta Vigo 1 Real Ma...
      • An soke zaben gwamnan jihar Rivers
      • Menene So Da Kauna
      • [Download and Watch] Download Hausa Film Gwaska 1 ...
      • Makami mai linzame ya kashe mutane 5 a Benghazi
      • Bokaye Sun Ba Shugaba Buhari Da Gwamnan Jihar Lega...
      • Yanda Mutane 16 Suka Mutu A Harin Kunar Bakin Wake...
      • NEMA Ta Nemi Tallafin Hukumomi Da Kungiyoyi
      • 'Watakila Kompany ba zai buga wasa da United ba'
      • Ba zan sauya yadda nake wasa ba — Costa
      • Zan iya yin kuka idan aka tafi hutu -Wenger
      • 'Buhari ba zai iya yakar cin hanci ba'
      • Hatsarin mota ya kashe mutane 40 a Faransa
      • Kotu ta umurci gwamnati Nijar ta biya iyalan Baare...
      • Najeriya ta kamalla jigilar alhazai zuwa gida
      • Mutane bakwai sun rasu a sansanin 'yan gudun hijira
      • 'Ba ma amfani da sojin haya'
      • Mutane 30 sun mutu a harin Yola
      • Falalar Azumin Shura
      • [Photos] Sanusi Lamido Sunusi Da Yaran Sa
      • [Photos] Mataimakin Prime Minista Hungary Ya Kai W...
      • [Photos] Davido Ya nuna Yar sa
      • Yanda Ake Hada Farfesun Dankalin Turawa Da Kaza
      • An kai harin bam a Yola
      • An Bawa Sarkin Kano Award Din AABLA
      • [Photos] Cristiano Ronaldo Ya Nuna Sabon Motan Shi
      • [Photos] Hotuna Daga Massallaci Da Bom Ya Tashi Yau
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • MAGANIN KARYA SIHIRI DA IZININ ALLAH
    TAMBAYA TA 1606 ********************* Assalamu alaikum, Malam barka da aiki ya hidima da mutane Allah ya saka muku da mafificin alkairi. ...
  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Rikicin Rarara da Naziru Sarkin Waka Ya Ƙare? Naziru Ya Taya Rarara Murn...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...
  • Kannywood Director Iliya Tantiri involve in a car Accident
    the accident happen on his way to Kaduna. the car was burnt but the Director was fine
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Zanga-zanga A Bauchi-Gwamnatin Ta Saka Dokar Hana Fita Da Zirga-Zirga Ac...
  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger