1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Article » Hausa Novels » Bambanci Sha'awa Da Soyayya Part 11

Bambanci Sha'awa Da Soyayya Part 11

By Abdul Mk
Add Comment
Thursday, 15 October 2015
Hausawa suka ce "Zo mu zauna, zo mu saba" in dai har mutum biyu za su yi alaqa kowace iri ce kuwa dole a sami dalilin da zai hada su rikici, sai dai ana sa rai za su sami abin da zai janyo hankalinsu su daidaita tsakaninsu, galibin abubuwan da suke hada mutane fada su ne:-
1) Rashin damar fahimtar juna a tsakanin maneman guda biyu, shi saurayin ya gaza fahimtar cewa ita fa mace ce, kuma qasa da shekarunsa, ba ta alaqoqi da mabambantan jama'a kamar yadda yake da su, kuma takan dogara ne kawai da abin da zuciyarta ta ba ta, ita kuma ta kasa gane cewa shi maigidanta ne ba tsaranta ko qaninta ba.
.
2) Sai kuma rashin daidutuwar yanayi a tsakaninsu, wani namijin mai kishin gaske ne ga azaban riqo, ita kuma tana da samarin da ta saba da su tun kafin ta fara ganinsa, amma lokaci guda sai ya nemi ya raba ta da su, ko in yagan ta da wani namiji ko bai san me suke tattaunawa ba sai nan take ya haye, ko ta ba shi haquri sai ya yi kamar zaginsa ta yi, ita kuma ta ga cewa ba za ta yarda da wannan ba, ko kuwa ta ce ba ta riga ta zama matarsa ba don haka ba wata dokar da zai iya qagara ma ta, saurin fushi, ko zargi ba dalili, ko yawan surutu a kan masoyi yana saurin kawo matsalar rabuwa tsakanin manema.
.
3) Wani lokaci kuma akan sami sabani ne game da abin da ya shafi kudi, sau da yawa zumbuli bai qaunar abin da zai tabi aljuhunsa, in ya kasance yarinya mai yawan roqo ce, ko mai kwadayin abin hannun saurayi ce tabbas dayan abu biyu zai faru, ko dai ya yi sa'ar sauke ma ta inji, ko ya nemi rabuwa da ita, gwargwadon yadda mace ba ta qaunar marowaci da mai qoro, haka namiji ba ya son mace mai kwadayi da mai roqo, Annabi ya fadi a wani hadisi cewa: Ka guji abin hannun mutane sai su so ka.
.
4) Wani sa'in kuma ba wadannan kadai ba, in ya kasance daya cikinsu bai iya ma'amalla ba tabbas dayan zai guje shi, mace mai yawan feleqe da surutu, da harka da wasu mazan ba kamun kai, ko ba ta wani abu da su, samarin sukan guje ta, haka namijin da bai iya gyara kansa bai sakin fuska, sau da dama 'yammata sukan ji tsoronsa, in ka zama mai kwakwazo da yawan fada, lallai za ka kori 'yammatan da suke zagaye da kai.
.
5) Wani lokacin kuma tazarar da ake samu a tsakanin masoya ce take wargaza kan manema, na san wani mutum mai haiba da sifar girma, in ya dau wanka sai ka yi zaton wani alhaji ne, ya sami kansa cikin soyayya da wata lauya, alhali shi ko digiri bai fara ba, abokansa da dama ba su goyi baya ba, haka malamansa, ban san uwayensa a cikin gida ba, to ko shi ne ya ba ta tazara mai fadin gaske zai riqa raina ma ta a abubuwa da dama, ko ma ya riqa kiranta jahila, shi ya sa wasu lokutan akwai buqatar duba daidaituwar wayewa, masamman in ya kasance ita ce a gaba da shi.
.
6) Sabanin fahimta ta bangaren addini: Wannan ina nufin masu addini guda kamar 'yan Izala da 'yan dariqa, wadan da a fahimtar aqida suka sami sabani ba wai a ita kanta aqidar ba, koda yake an fara gyara wasu abubuwan a yau, dan Izala yana iya auren 'yar dariqa, a baya in uba ya ji cewa dan Izala ne saurayin 'yarsa sai dai su rabu, yanzu kuwa ba haka ba ne, amma tabbas Shi'a wani sabon addini ne wanda ya zama dole uwaye su san inda za su sanya diyarsu, sau da yawa mace tana kan fahimtar mijinta ne.
.
7) Shigar wasu bangarori cikin lamari tana daya daga cikin musabbaban haifar da sabani a tsakanin manema guda biyu, wasu qawayen ba su da adalci, dazarar wata qawa ta sami saurayi na gari sai ta yi qoqarin zugata ta yi masa laifin da za su rabu har abada, daga bisani kuma ita ta tura kanta, wani lokacin kuma abokai ne suke hana saurayi ya daidaita da yarinya, sau da yawa wata takan sami saurayi na qwarai, in wani ya taba nemanta ta wulaqanta shi, sai ya yi aiki da wasu wadan da za su kai gulmar cewa 'yar iska ce ko tun farko, na taba jin wace aka soka wai ta yi fim din batsa, nan take aka watsa tsakaninta da saurayin.
.
8) Uwaye mata ma ba a bar su a baya ba, in ya kasance uwar tana da wanda ta ajiye zai auri 'yarta, masamman in dan uwanta ne, to ko yarinya ta yi saurayi a waje da wahala in uwar ba ta raba tsakaninsu ba, haka in kishiyar uwar ce take riqon yarinyar, ya zamo uwar ba ta a gidan, kuma tana kishi da uwar, ga 'yar ta sami saurayin kirki, in ba a yi sa'a ba ita ma matsala ce, don kuwa za ta iya qulla makircin da za ta raba su, su kuwa maza wannan na kai tsaye ne, wani lokaci ko sabanin fahimta ce a tsakaninsu da uwayen yaro ko yarinya auren da ba za a yi ba kenan.
Please like Us On   Facebook
Follow us on   Twitter
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 13:49
In Hausa Article, Hausa Novels
Bambanci Sha'awa Da Soyayya Part 11 Title : Bambanci Sha'awa Da Soyayya Part 11
Description : Hausawa suka ce "Zo mu zauna, zo mu saba" in dai har mutum biyu za su yi alaqa kowace iri ce kuwa dole a sami dalilin da zai hada...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Article, Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Bambanci Sha'awa Da Soyayya Part 11"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2026 (2)
    • ►  June (1)
    • ►  January (1)
  • ►  2025 (5)
    • ►  December (5)
  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ▼  October (389)
      • Sunayen Ma'aikata Kwastam Wadanda Aka Musu Retaya
      • [Video] Download Highlight Chelsea 1 Liverpool 3
      • [Video] Download Highlight Crystal Palace 0 Manche...
      • Wani Jirgi Ta Fadi, Ta Kashe Mutane 200 A Misira
      • Yadda zaki hada beef fritters.
      • [Video] Download Highlight Swansea 0 Arsenal 3
      • [Video] Download Highlight Real Madrid 3 La Pasma 1
      • Dan jaridar Freedom na fuskantar barazana
      • An Kashe 'Yan Al-shabab Hamsin
      • Najeriya za ta kara da Brazil a gasar cin kofin du...
      • Kotu ta dakatar da Sarki Sanusi II rushewa ko sauy...
      • Oliseh ya gayyaci 'yan wasa 23 Super Eagles
      • Nafisat Abdullahi ta maida martani ga Adam Zango d...
      • Klopp ya ce Mourinho mutumin 'kirki ne'
      • Wa'adin rijistar BVN a Nigeria ya cika
      • Kwastam ta yi wa jami'anta 34 ritaya
      • Gwamnonin APC na so a cire tallafin man fetur
      • Yadda ake alalan shinkafa.
      • Samuel Eto’o ya taimaka da dala 75,000 wurin yakan...
      • Buhari Na Magana Kan Tattauna Da Yan Boko Haram
      • An rufe makarantar da ake zargin yi wa yara fyade ...
      • [Tafsir] Download Tafsir Wacece Mace Musulma By Sh...
      • Photos: Nafisah Abdullahi Tare Da Kcee
      • Jam'iyyar APC Ta Gode Ma Buhari, Majalisa
      • Bamu Amince Da Dambazau Ba - Kungiya
      • 'Zargin yi wa yara maza fyade a Kano'
      • A Karshe An Amince Da Rotimi Amaechi Da Saura Muta...
      • [Photos] Shin Nafisah Abdullahi Ya Dace Ta Koyar D...
      • Yadda ake yin cus-cus da miyar koda.
      • [New Music] Download Never Take Drugs by Dking ft IMJ
      • Kazamar Gida Part 1
      • [Nishadi] Ma Aikaciya NTA Tana Kwaliya Kafin Tafar...
      • [Photos] Yanda Yan Boko Haram Suke Hada Makamai Su
      • Walcott Da Chamberlain Baza Su Buga Wasa Uku
      • [Photos] El-Rufai Ya Isa Bauchi A Private Jet
      • Yan Boko Haram sun kashe mutane 14 a Diffa
      • Ouattara ya yi tazarce a Cote d'Ivoire
      • India za ta bai wa Afirka tallafin $600m
      • Labarin Wani Aljanni Musulmi
      • [Photos] Sojin Najeriya Sunyi Mamaye Sambisa, Sun ...
      • [Photos] Manya Yan Boko Haram Guda 100 Wanda Ake Nima
      • [Photos] Buhari with His Former Classmates
      • An sanar da cire ciroman Kano Sanusi tare da nada ...
      • [Photos] Buhari Ya Gana Da Manya Yan Kasuwa A Indiya
      • [Photos] Adam A Zango Ya Kara Aure Aboye
      • Giwa FC ta doke Wikki Tourists da ci 3-2
      • Yanda Ake Hada Kosan Semovita
      • [Graphic Photo] Ta Kona Mijinta Da Ruwan Zafi Dan ...
      • [Photos] Buhari Da yan Najeriya A Indiya
      • “Yaki Da Boko Haram Ba Aikin Gwamnati Ba Ne Kadai”
      • Matasa Sun Koka Da Rashin Tafiya Da Su A Gwamnatin...
      • Masallatai Sun Karfafa Matakan Tsaro a Adamawa
      • Amurka Ta Aika da Sakon Ta'aziya ga Jihohin Borno ...
      • Mutane bakwai na takarar shugabancin Fifa
      • Ana taron tallafa wa 'yan hijira a Nigeria
      • Biritaniya na horar da sojojin Nigeria
      • Ouattara ya sake lashe zaben Ivory Coast
      • Boko Haram: Sojin Nigeria sun ceto mutane 338
      • [Photos] Buhari Ya Isa Indiya
      • An tuhumi Mourinho da halin rashin da'a
      • An fitar da Arsenal daga Capital One Cup
      • An soke zaben 'yan majalisar dokokin Ribas
      • Majalisa ta tantance karin ministoci biyar
      • An kafa sabuwar runduna a Benisheikh
      • Faransa za ta jagoranci taron tattauna rikicin Syria
      • Yoyon fitsari na karuwa a Nigeria
      • Yanda Ake Yin Binciken Kafin Aure
      • An cafke ‘Yan Boko Haram 45 a Lagos
      • Najeriya ta tsallake zuwa gasar Afrika a Rwanda
      • Ta yi wa kishiyarta dukan kawo wuka
      • Yanda Ake Hada Shinkafa Da Kwakwa
      • Shugaban Karuwai Najeriya Jessica Elvis Ta Mutu
      • Falana Zaya Kai Buhari Kotu
      • Buhari Zaya Halarci Wani Taro A Indiya
      • Bosho ya gaji Ibro a fim din "Zalimu"
      • Girgizar kasa a Afghanistan
      • NCC ta ci tarar MTN naira tiriliyan daya
      • [Photos] Wani Kauyen Igbo Da Aka Gina Amurka
      • [Video] Download Highlight Barcelona 3 Eibar 1 201...
      • Yanda Ake Hada Kunun Shinkafa
      • [Video] Download Highlight Manchester United 0 Man...
      • Aston Villa ta sallami Tim Sherwood
      • Yan Boko Haram sun kama garin Kerewa na arewacin K...
      • Rasha ta amince ta hada hannu da Amurka domin yaka...
      • Ana gudanar da zaben shugaban kasa a Tanzania
      • Wani Tsohon Da Shekara 60 Yayi wa Jikarsa Ciki
      • Halin da na samu kaina tare da ’yan Boko Haram a S...
      • Wani Magidanci Ya Kashe mahaifiyarsa
      • Maganin Ciwon Sanyi Na Maza
      • [Graphic Photos] ISIS Sun Kashe Wani Ta Hayan Taka...
      • Ana Mastala Mai A Najeriya
      • Nyesom Wike Zai Daukaka Kara
      • [Photos] Jackie Appiah Ta Saya Sabon Mota
      • [Graphic Photos] An Kashe Shugaban Al-Qaeda Na Syria
      • Mayweather Ya nuna Duka Bel Din Dayaci A shekara 19
      • [Photos] Osinbajo da El-Rufai Tare Da Yan Najeriy...
      • Yanda Ake Hada Fura
      • Yanda Ake Hada Yoghurt
      • [Download] Download Highlight Arsenal 2 Everton 1
      • Mutane 5 Sun Mutu A Harin Maiduguri - NEMA
      • [Download] Download Highlight West Ham 2 Chelsea 1
      • [Download] Download Highlight Celta Vigo 1 Real Ma...
      • An soke zaben gwamnan jihar Rivers
      • Menene So Da Kauna
      • [Download and Watch] Download Hausa Film Gwaska 1 ...
      • Makami mai linzame ya kashe mutane 5 a Benghazi
      • Bokaye Sun Ba Shugaba Buhari Da Gwamnan Jihar Lega...
      • Yanda Mutane 16 Suka Mutu A Harin Kunar Bakin Wake...
      • NEMA Ta Nemi Tallafin Hukumomi Da Kungiyoyi
      • 'Watakila Kompany ba zai buga wasa da United ba'
      • Ba zan sauya yadda nake wasa ba — Costa
      • Zan iya yin kuka idan aka tafi hutu -Wenger
      • 'Buhari ba zai iya yakar cin hanci ba'
      • Hatsarin mota ya kashe mutane 40 a Faransa
      • Kotu ta umurci gwamnati Nijar ta biya iyalan Baare...
      • Najeriya ta kamalla jigilar alhazai zuwa gida
      • Mutane bakwai sun rasu a sansanin 'yan gudun hijira
      • 'Ba ma amfani da sojin haya'
      • Mutane 30 sun mutu a harin Yola
      • Falalar Azumin Shura
      • [Photos] Sanusi Lamido Sunusi Da Yaran Sa
      • [Photos] Mataimakin Prime Minista Hungary Ya Kai W...
      • [Photos] Davido Ya nuna Yar sa
      • Yanda Ake Hada Farfesun Dankalin Turawa Da Kaza
      • An kai harin bam a Yola
      • An Bawa Sarkin Kano Award Din AABLA
      • [Photos] Cristiano Ronaldo Ya Nuna Sabon Motan Shi
      • [Photos] Hotuna Daga Massallaci Da Bom Ya Tashi Yau
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • MAGANIN KARYA SIHIRI DA IZININ ALLAH
    TAMBAYA TA 1606 ********************* Assalamu alaikum, Malam barka da aiki ya hidima da mutane Allah ya saka muku da mafificin alkairi. ...
  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Rikicin Rarara da Naziru Sarkin Waka Ya Ƙare? Naziru Ya Taya Rarara Murn...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...
  • Kannywood Director Iliya Tantiri involve in a car Accident
    the accident happen on his way to Kaduna. the car was burnt but the Director was fine
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Zanga-zanga A Bauchi-Gwamnatin Ta Saka Dokar Hana Fita Da Zirga-Zirga Ac...
  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger