1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Article » Hausa Novels » Bambanci Sha'awa Da Soyayya Part 10

Bambanci Sha'awa Da Soyayya Part 10

By Abdul Mk
Add Comment
Thursday, 15 October 2015
Da farko dai loacin neman aure lokaci ne mai matuqar tsada a wurin samari da 'yammata, masamman ma idan budurwa ta fahimci wani yana neman kusantarta, kuma tana ganin za ta iya ba shi hadin kai, ko wani saurayi ya ga wata 'yar daqwalwa tana kyarkyara, kuma ta yi masa dari bisa dari, na fadi a baya cewa duk wani abu da muke ganin al'adarmu ne mun saba, in dai addini kai tsaye bai haramta ba, sannan an sami sahabban da suka taba yi, to a fahimtata gwara a qaddamar da shi a kan al'adar.
.
Abin nufi, duk wata mace, babbace ko budurwa, in dai ta ga wani saurayi ya yi ma ta, kuma tana sha'awar a ce ya zama uban 'ya'yanta, tana da damar da za ta gwada kafa masa tarko, in ta yi ruwa rijiya, in ta qi masai, ban taba daukar kaye wajen neman aure wani qaton abu ba, bare na dauke shi abin kunyar da za a bar halas dominsa, na nemi aure sau 3 ina shan qasa, wannan bai taba sa na yi qasa a gwiwa ba, sai dai na qara daura damaran neman wani, a qarshe dai na ci nasara.
.
Mace ba dole ba ne ta bude baki a cikin jama'a ta ce wa saurayi "Ina son ka aure ni!" Kamar yadda muka gani a hadisai da littafan tahiri, tana da hanyoyi kala daban-daban na isar da saqo, kuma tsakani da Allah saqonta yakan isa duk inda take qoqarin aikawa, wani lokaci a yi dace, wani kuwa a dawo hannu rabbana, sai dai da za mu nade hannuwammu mu ce ko mace tana sha'awar ta kusanci wani kar ta yi wani motsi har sai in shi ne ya furta, gaskiya za a rasa wasu damammaki wadan da Allah ne kadai ya san iyakarsu, masamman wannan lokaci da maza suke mutuwa kamar qwanyin kaji, ga alamomin tashin qiyama nan suna ta bayyana.
.
Sannan a zahiri ba dole ba ne sai masoya sun dace da juna dari bisa dari, wani lokacin akan dan sami loba kadan, to amma idan aka yi dace da musayar soyayya ta gaskiya, cikin kyakkyawar niyya da gaskiya da amana, sai ka ga abin ya ba wa kowa sha'awa, don Allah ya ga zuciyoyinsu kuma ya sanya albarka a cikin lamuransu, ita mace masamman wace ta girma a tsakiyar matattarar Hausa-Fulani, da dama akan tauye ma ta hakkin zaban wanda take so, kamar dai yadda galibin alqalumarmu suke rubutawa, duk kuwa da cewar muna sane da ba ta da qarfin qwaqwalwar da za ta iya rabe dan kuka da dan tsamiya a daidai wannan lokacin, takan dogara ne kacokan a kan wanda zuciyarta take qauna, ba tare da hangen ko wannan nunin qaunar da yake yi ma ta zai ci gaba ko zai yanke ba.
.
In mun tafi a wannan fahimtar, ba na tsammanin cewa haqqin na ta kenan a bar ta ta zabo tumun-dare, haqqin uwaye ne su taya ta neman wanda zai so ta so na gaskiya, ya kula da ita da buqatunta, ya girmama ta a matsayinta na mace, ya kare ma ta mutuncinta da sirrorinta, ya zama ma ta tamkar uba a lokacin da ta rasa uwaye, masoyi a yayin da take ja-in-ja da sha'awarta, sannan qawa a sa'ilin da take neman abokin sirri, aure ba zina ba ne da za a ba mace kudi a hole da ita na 'yan wasu mintoci ko kwanaki, ba kuma qaramin abu ne ba da yake buqatar tsayuwar mutum guda kacal, tsarin rayuwa ne da yake buqatar hannaye da dama, masu ba da shawara da tsarkakakkiyar zuciya.
.
A daidai wannan gabar zan so na yi magana kan abubuwa guda uku masu matuqar mahaimmanci:-
1) Duk lokacin da saurayi ya yanke shawarar neman wata budurwa ya tabbatar da cewa tabbas ta yi masa gwargwadon yadda yake buqatar ta, ya yi tunanin cewa ita mace ce da zai yuwu su iya fahimtar juna, cikin girmamawa da sanin mutuncin juna, ya kuma fahinci cewa ita fa yadda take mace, haka qwaqwalwarta take a mace, zuciyarta ce take harbawa kowani lokaci, don haka dole ya san cewa sai ya riqa yi ma ta hanzari tun daga wurin fara nemanta har zuwa lokacin da Allah SW zai raba su.
.
2) Kar ita budurwar ta yarda alaqar da take tsakaninsu ta zama sirri, mutum na farko da zai fara sanin abin da take ciki mahaifinta, in kuma tana da tabbacin cewa mahaifiyarta kamar qawarta ce sai ta fara da ita, galibin abin da shari'a ta tanadar shi ne: Saurayi ko iyayensa su nema masa damar da zai fara magana da yarinyar, wasu uwayen in suka ga yaro ne manemin 'yarsu sukan ce ya turo uwayensa, don qulla magana gemu da gemu, wace ta sake harkar sha'awa ta ci gaba da saurayi ba tare da shigowar mahaifanta ba, in abu bai yi kyau ba a qarshe ita ta so, tana da qima da darajar da za ta yi hira da saurayi a dakin mahaifiyarta da rana ido na ganin ido, kowa yana gilmawa.
.
Haka shi ma saurayin da budurwarsa ta qi yarda ya sami mahaifanta, wai sabo da wani uzuri, shi ma ya dau haske, don ginarsa ba za ta cin ma ruwa ba.
3) Sirrorin masoya dole ya kasance a tsakaninsu, amma duk lokacin da budurwa ta ji wata maganar da ba ta gane ba, dole ta nemi shawarar wace ta fi amincewa da ita a kan kowa, namiji makiri ne, wani lokaci yakan dama hura kuma ba sha zai yi ba, sai ya bar qudaje su yi ta bin ta, harkar rashin gaskiya ita ake boyewa, Annabi SAW ya ce: Sabo shi ne abin da yake damunka a zuciya kuma ka qi yarda mutane su sani.
Please like Us On   Facebook
Follow us on   Twitter
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 09:46
In Hausa Article, Hausa Novels
Bambanci Sha'awa Da Soyayya Part 10 Title : Bambanci Sha'awa Da Soyayya Part 10
Description : Da farko dai loacin neman aure lokaci ne mai matuqar tsada a wurin samari da 'yammata, masamman ma idan budurwa ta fahimci wani yana ne...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Article, Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Bambanci Sha'awa Da Soyayya Part 10"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2026 (2)
    • ►  June (1)
    • ►  January (1)
  • ►  2025 (5)
    • ►  December (5)
  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ▼  October (389)
      • Sunayen Ma'aikata Kwastam Wadanda Aka Musu Retaya
      • [Video] Download Highlight Chelsea 1 Liverpool 3
      • [Video] Download Highlight Crystal Palace 0 Manche...
      • Wani Jirgi Ta Fadi, Ta Kashe Mutane 200 A Misira
      • Yadda zaki hada beef fritters.
      • [Video] Download Highlight Swansea 0 Arsenal 3
      • [Video] Download Highlight Real Madrid 3 La Pasma 1
      • Dan jaridar Freedom na fuskantar barazana
      • An Kashe 'Yan Al-shabab Hamsin
      • Najeriya za ta kara da Brazil a gasar cin kofin du...
      • Kotu ta dakatar da Sarki Sanusi II rushewa ko sauy...
      • Oliseh ya gayyaci 'yan wasa 23 Super Eagles
      • Nafisat Abdullahi ta maida martani ga Adam Zango d...
      • Klopp ya ce Mourinho mutumin 'kirki ne'
      • Wa'adin rijistar BVN a Nigeria ya cika
      • Kwastam ta yi wa jami'anta 34 ritaya
      • Gwamnonin APC na so a cire tallafin man fetur
      • Yadda ake alalan shinkafa.
      • Samuel Eto’o ya taimaka da dala 75,000 wurin yakan...
      • Buhari Na Magana Kan Tattauna Da Yan Boko Haram
      • An rufe makarantar da ake zargin yi wa yara fyade ...
      • [Tafsir] Download Tafsir Wacece Mace Musulma By Sh...
      • Photos: Nafisah Abdullahi Tare Da Kcee
      • Jam'iyyar APC Ta Gode Ma Buhari, Majalisa
      • Bamu Amince Da Dambazau Ba - Kungiya
      • 'Zargin yi wa yara maza fyade a Kano'
      • A Karshe An Amince Da Rotimi Amaechi Da Saura Muta...
      • [Photos] Shin Nafisah Abdullahi Ya Dace Ta Koyar D...
      • Yadda ake yin cus-cus da miyar koda.
      • [New Music] Download Never Take Drugs by Dking ft IMJ
      • Kazamar Gida Part 1
      • [Nishadi] Ma Aikaciya NTA Tana Kwaliya Kafin Tafar...
      • [Photos] Yanda Yan Boko Haram Suke Hada Makamai Su
      • Walcott Da Chamberlain Baza Su Buga Wasa Uku
      • [Photos] El-Rufai Ya Isa Bauchi A Private Jet
      • Yan Boko Haram sun kashe mutane 14 a Diffa
      • Ouattara ya yi tazarce a Cote d'Ivoire
      • India za ta bai wa Afirka tallafin $600m
      • Labarin Wani Aljanni Musulmi
      • [Photos] Sojin Najeriya Sunyi Mamaye Sambisa, Sun ...
      • [Photos] Manya Yan Boko Haram Guda 100 Wanda Ake Nima
      • [Photos] Buhari with His Former Classmates
      • An sanar da cire ciroman Kano Sanusi tare da nada ...
      • [Photos] Buhari Ya Gana Da Manya Yan Kasuwa A Indiya
      • [Photos] Adam A Zango Ya Kara Aure Aboye
      • Giwa FC ta doke Wikki Tourists da ci 3-2
      • Yanda Ake Hada Kosan Semovita
      • [Graphic Photo] Ta Kona Mijinta Da Ruwan Zafi Dan ...
      • [Photos] Buhari Da yan Najeriya A Indiya
      • “Yaki Da Boko Haram Ba Aikin Gwamnati Ba Ne Kadai”
      • Matasa Sun Koka Da Rashin Tafiya Da Su A Gwamnatin...
      • Masallatai Sun Karfafa Matakan Tsaro a Adamawa
      • Amurka Ta Aika da Sakon Ta'aziya ga Jihohin Borno ...
      • Mutane bakwai na takarar shugabancin Fifa
      • Ana taron tallafa wa 'yan hijira a Nigeria
      • Biritaniya na horar da sojojin Nigeria
      • Ouattara ya sake lashe zaben Ivory Coast
      • Boko Haram: Sojin Nigeria sun ceto mutane 338
      • [Photos] Buhari Ya Isa Indiya
      • An tuhumi Mourinho da halin rashin da'a
      • An fitar da Arsenal daga Capital One Cup
      • An soke zaben 'yan majalisar dokokin Ribas
      • Majalisa ta tantance karin ministoci biyar
      • An kafa sabuwar runduna a Benisheikh
      • Faransa za ta jagoranci taron tattauna rikicin Syria
      • Yoyon fitsari na karuwa a Nigeria
      • Yanda Ake Yin Binciken Kafin Aure
      • An cafke ‘Yan Boko Haram 45 a Lagos
      • Najeriya ta tsallake zuwa gasar Afrika a Rwanda
      • Ta yi wa kishiyarta dukan kawo wuka
      • Yanda Ake Hada Shinkafa Da Kwakwa
      • Shugaban Karuwai Najeriya Jessica Elvis Ta Mutu
      • Falana Zaya Kai Buhari Kotu
      • Buhari Zaya Halarci Wani Taro A Indiya
      • Bosho ya gaji Ibro a fim din "Zalimu"
      • Girgizar kasa a Afghanistan
      • NCC ta ci tarar MTN naira tiriliyan daya
      • [Photos] Wani Kauyen Igbo Da Aka Gina Amurka
      • [Video] Download Highlight Barcelona 3 Eibar 1 201...
      • Yanda Ake Hada Kunun Shinkafa
      • [Video] Download Highlight Manchester United 0 Man...
      • Aston Villa ta sallami Tim Sherwood
      • Yan Boko Haram sun kama garin Kerewa na arewacin K...
      • Rasha ta amince ta hada hannu da Amurka domin yaka...
      • Ana gudanar da zaben shugaban kasa a Tanzania
      • Wani Tsohon Da Shekara 60 Yayi wa Jikarsa Ciki
      • Halin da na samu kaina tare da ’yan Boko Haram a S...
      • Wani Magidanci Ya Kashe mahaifiyarsa
      • Maganin Ciwon Sanyi Na Maza
      • [Graphic Photos] ISIS Sun Kashe Wani Ta Hayan Taka...
      • Ana Mastala Mai A Najeriya
      • Nyesom Wike Zai Daukaka Kara
      • [Photos] Jackie Appiah Ta Saya Sabon Mota
      • [Graphic Photos] An Kashe Shugaban Al-Qaeda Na Syria
      • Mayweather Ya nuna Duka Bel Din Dayaci A shekara 19
      • [Photos] Osinbajo da El-Rufai Tare Da Yan Najeriy...
      • Yanda Ake Hada Fura
      • Yanda Ake Hada Yoghurt
      • [Download] Download Highlight Arsenal 2 Everton 1
      • Mutane 5 Sun Mutu A Harin Maiduguri - NEMA
      • [Download] Download Highlight West Ham 2 Chelsea 1
      • [Download] Download Highlight Celta Vigo 1 Real Ma...
      • An soke zaben gwamnan jihar Rivers
      • Menene So Da Kauna
      • [Download and Watch] Download Hausa Film Gwaska 1 ...
      • Makami mai linzame ya kashe mutane 5 a Benghazi
      • Bokaye Sun Ba Shugaba Buhari Da Gwamnan Jihar Lega...
      • Yanda Mutane 16 Suka Mutu A Harin Kunar Bakin Wake...
      • NEMA Ta Nemi Tallafin Hukumomi Da Kungiyoyi
      • 'Watakila Kompany ba zai buga wasa da United ba'
      • Ba zan sauya yadda nake wasa ba — Costa
      • Zan iya yin kuka idan aka tafi hutu -Wenger
      • 'Buhari ba zai iya yakar cin hanci ba'
      • Hatsarin mota ya kashe mutane 40 a Faransa
      • Kotu ta umurci gwamnati Nijar ta biya iyalan Baare...
      • Najeriya ta kamalla jigilar alhazai zuwa gida
      • Mutane bakwai sun rasu a sansanin 'yan gudun hijira
      • 'Ba ma amfani da sojin haya'
      • Mutane 30 sun mutu a harin Yola
      • Falalar Azumin Shura
      • [Photos] Sanusi Lamido Sunusi Da Yaran Sa
      • [Photos] Mataimakin Prime Minista Hungary Ya Kai W...
      • [Photos] Davido Ya nuna Yar sa
      • Yanda Ake Hada Farfesun Dankalin Turawa Da Kaza
      • An kai harin bam a Yola
      • An Bawa Sarkin Kano Award Din AABLA
      • [Photos] Cristiano Ronaldo Ya Nuna Sabon Motan Shi
      • [Photos] Hotuna Daga Massallaci Da Bom Ya Tashi Yau
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • MAGANIN KARYA SIHIRI DA IZININ ALLAH
    TAMBAYA TA 1606 ********************* Assalamu alaikum, Malam barka da aiki ya hidima da mutane Allah ya saka muku da mafificin alkairi. ...
  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Rikicin Rarara da Naziru Sarkin Waka Ya Ƙare? Naziru Ya Taya Rarara Murn...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...
  • Kannywood Director Iliya Tantiri involve in a car Accident
    the accident happen on his way to Kaduna. the car was burnt but the Director was fine
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Zanga-zanga A Bauchi-Gwamnatin Ta Saka Dokar Hana Fita Da Zirga-Zirga Ac...
  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger