1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Ashe Kaine Mijjina [ Karshen Labarin]

Ashe Kaine Mijjina [ Karshen Labarin]

By Abdul Mk
Add Comment
Sunday, 11 October 2015
Chan dabara ta fado masa ya karbi qur'ani yace zaiyi rantsuwa amma itama tayi alqawarin cewa zatayi rantsuwa akan cewa basu taba hada shinfidaba kuma bata dauki cikinsa wata huduba.
Qaqaqara qaqa....
Suka fara kallon kallo tsakaninsu palon yayi tsit ana sauraren wannan lamari nasu.! Nazia ta karbi qur'ani jiki a sanyaye tace kamin ka rantse ni zan rantse. ta riqe qur'ani hannu bibbiyu ta rufe ido tana hawaye...
Tace Ni nazia muhammad na rantse da darajar wannan qur'anin!! A matsayina na matar nura ta sunna bai taba kusantana da sunan raya wannan sunnar aure ba daidai da second daya saidai ya......... tuni nura ya taso yarufe mata baki ganin zata fallasa sa dayan mugun aikin da suka aikata.! wanda baya fatar hakan ta kasance har qarshen rayuwarsa.!! Bayason Iyayensa susan halinda ake ciki. Tausayin nazia ya kama kowa yayan nura ya haushi da fada akan me xaka hanata fadar gaskiya? ? Ta tabbata kenan bakada gaskiya.!! kamaida mutane sha sha shai. Yayan nura yazo gaban nazia yace mata nazia ci gaba saidaime??? Nura baisan lokacinda ya juye bakiba da harshen farisanci da suka koya tare da nazia tun kamin suyi aureba yace mata (( nazia turo khuda asrari moro pakhsh nakun na bi khatiri man bi khatiri khuda.....)) ta dago ta kalleshi harga Allah ya bata tausayib yanda ya hargitse da kuma yanayin sautinsa ko banza tana sonsa ta kalli yayan nura tace mai ba komai. Nura yayi ajiyan zuciya yayansa ya kalleshi ya rasa bakin magana tunda baisan mi yace mataba.!! (( nima abdool saida na tambaya aka fassaramin abinda yace kuma bazan fassara mukuba ��)) nihal ta taso taxo ta qarbi qur'ani itama tayi rantsuwa akan cewa lokacinda tana gidan uncle ya fada mata da bakinsa ya saki nazia yakai sau 50. Ta fadi yana yawan maimaita cewa ya yaudari nazia ta taimaka masa..... Mai gari yace kada ku maida qur'ani abin wasanku mana. Ya karbi qur'ani hannunun nihal ya koma ya zauna kowa yayi shiru ana jiran gogan naku nura mayaudari yayi magana amma kamar ruwa yacishi yayi tseeeeet....
Nura mayaudari yaqi magana kamar ruwa ya cishi yayi tseeeet.! Palo ya dauki shiru kusan minti uku ba wanda yayi magana ana sauraren nura mayaudari. Chan ya dago kai ya kalli hulwarsa yaga yanda take zaune a natse amma da gani a kwai damuwa tattare da ita tausayinta hadi da wani qaunarta da yakeji ya qara kamashi, ya tuna maganganunda ya fada mata lokacinda tace tana da ciki wato zafin maganar ne suka sakata ta zubar da cikinsa kenan? miye laifinta ma tunda shi yace ta zubar ba ruwansa.! Idonsa sun cika da kwalla ya sunkuyar da kai yace....
Baba lallai na saki nazia saki daya!! Lokacinda na saketa bansan cewa itace matar tawaba! Kuma ni dauke takardar sakin dana mata na yaga dana fahimci itace matar tawa, dan wallahi inason nazia baba fiye da yanda nakeson raina bazan iya ruyuwa ba itaba yana magana murya na sarqewa.!
Maigari yace alhamdulillahi dama munason muji gaskiyar magana, kuma gashi kun fada da bakinku. amma cikin maganganunku akwai abubuwan da ban ganeba.!
Kace lokacinda ka saketa bakasan itace matarkaba!!
Kenan kasanta tun farko kenan??
Itama tace baku taba saduwa da sunan aureba saidai.... sai ka hanata qarasa magana wanda yake nuna kamar kunsan juna kamin aure ko makamancin haka
Sai maganar ciki da kakeyi wanda kowa ya shaidi tanada ciki kuma akazo aka rasa cikin yanxu.
Ka nuna baka taba saninta ba baka ma taba ganinta ba ya akayi kasan tanada ciki?? Hakan ya nuna akwai wani boyayyen lamari da mu bamu saniba yanada kyau muma a mana bayani.!
Lokaci daya nazia da nura suka kalli juna kamar hadin baki sukace wallahi baba!!! sai dukansu sukayi shiru,, babu kom..... nan ma hada baki sukayi suka qara yin shiru nura ya qarasa maganar da cewa baba ba komai tsakaninmu baba!
Maigari dai bai gamsu ba sauran mutane ma tambayar maigari ta sakasu cikin tunani yanda suka hada baki ma ya nuna rashin gaskiyarsu a bayyane, yaya nura yace tunda dai munji haqiqan abin shikenan wani bincike bai tasoba baba koma miye wannan tsakaninsu ne rashin kyautawa ne dai nura ya riga yayi muna dada bada haquri. inaga shikenan kawai. anan dai akayita bada haquri akan qara abinda nura yayi aka shigo da maganar komawar nazia, yayan nazia yace abarta ta huta daga baya ayi wannan zancen, nazia da qarfin hali tace ni ma bazan koma gidansa ba na amince idan na qare idda xan zamu daidaita da Dr mustafa idan mun shiryasai muyi aure.
Ke hulwaty..!!! Kinada hankali kuwa?? Kinsan abinda kike fada?? Da aurenki kina tunanin wani namiji ko?? Ta dalla mai harara da murguda baki aure kuma?? Ai yanzuu hulwa ta mai raboce haka suka fara musanyar magana sun ma manta akwai mutane tare dasu kowanne cike da kishi da bakin cikin rabuwa da dan uwansa!!
Harga Allah naxia dan ta bata masa rai tace zata aminta da Dr mustafa bawai dan tanasonsaba. Dukansu abin ya basu dariya yayan nura yace shikenan ya isa! Nura ya kalli yayansa cikin kwalla yace yaya kanajin abinda take cewa ko?? Nura yama manta da baya ma yayan nashi magana!! Tausayin qaninsa ya kamashi yace kayi haquri ta bari zamuyi magana daga baya.!
Haka dai abu ya qare, zaman baiwa nura dadiba idan ya tafi ina zai qara ganin hulwarsa. Kowa ya watse aka qara qaba....
**************************
Kwanci tashi ba wuya a gurin Allah yau wata shida abubuwa sun faru na baqin ciki da farin ciki nura ya zautu kamar bashiba ya dawo ustaz baya magana sosai abinci kadan yakeci ba wanda yake ganin walwalarshi yayi yayi akan hulwarsa ta haqura ammabina tqqi haqura. yayi kamun qafa gun yayanta sai yace ya nemeta su daidaita ta chanxa layi baya samunta. Jin dadinsa daya qin yuwar aurendu da Dr mustafa yanaga da mutuwa kawai zaiyi.
Naxooo tun kan ta qare idda yayanta ya samo mata admtn a dan fodiyo ta fara karatun ta amma soyayyar mijinta tana mata yawo akai ta tabbata har abada ba zaata daina son deen ba saidai tana barwa cikintane tunda ba yanda zatayi.....!
Kaji sona gaskiya.
******************
Yau nazia ta fito lecture tare da sabuwar qawarta da tayi mai hankali da natsuwa Aysha ameen sokoto wacce haifaffiyar sokoto ce yarinyar nimw kaina abdool nq yaba da natsuwarta amma najma ake kiranta dashi yarinyar akwai ilimi kamar ana mata wahayi ga natsuwa da hankali, abinda yasa tasu taxo daya da nazia kenan duk da naxia akwai tsiwa amma tadan natsu yanxu.!
Suna tafe suna tadi har suka kawo gurin cin abinci sunyi letti ba sakwara gashi ita sukeson ci sai sukace to su fita wajen makarantar su siyo a motar najma ameen aka tafi motar sukaje Dady smart anan suka yada zango sunyi sa'a akwai sakwara a gun suna ci suna tadi anan nazia take cewa taji qamshin wani turare mai tayar mata da hankali yanayinta yadan chanza amma ta fuske kada najma uwar wayo ta ganota.! sunci sun qoshi, suna dati sama sama daga sama taji muryar da ko cikin bacci ko mutuwa tayi ta dawo taji muryar zata ganeta rabonda ta ji muryar wata shida kenan.
Muryar deen dinta ne yake kiranta hulwaty!!zunbur Ta miqe cike da mamaki ta kalleshi ya chanxa gaba daya. ya tara suma a fuska sai kuma ya mata kyau! chan ta tuna da chin mutuncin da ya mata ta daure fuska Malam lafiya ?? Kawani xo ka tsayawa mutane akai.? Najma kinsan shine? Gurinki yaxone? Najma ta kurba malt ta kada kai alamar aah. Ta watsamai kallo da dara daran idonta masu rudar dashi tace to malam sai anjimako. Yaja ya tsaya yana kallon ikon Allah hulwa ce take nuna cewa bata sanshiba! Da taga ya kafe kamar an dasa ice sai ta zargu tacewa najma suje.
Suna kan hanya najma tana driving tace waye wannan mutumin na dazu?? Nima bansanshiba ta bata amsa a tsanake, Najma ta murmusa dama akwai wayo najma ko hanjin mutum tana gani! Amma acting dinki ya bayar dake naxoo, alamu sun nuna kunsan juna ! kuma kunyi kewar juna! kuma kunason juna! kuma kun tsani juna! kuma..... Is ok phycologist!@ ke haka kike kullum da fassara ni ko mai kama dashi ban taba ganiba sai yau najma ta qara murmusawa naxoo ki gaymin mana duk maganar da najma take bata kalli nazia ba tuqinta take hankali kwance, amma hajiya nazia hadda xufa dan kuwa ta rude tasan najma smart girl ce amma batayi xaton xata gane haka da sauriba. Sai ta basar da maganar. kai yaufa zamu shiga hannun Dr shu'aib kinsan bamuyi assignment dinsaba ko? Najma ta ganota sai ta shareta itama ta murmusa tace Eh yanxu muje muyi kamin mushiga lectr. ahaka har suka isa makaranta...
Naxia kam duk ta rude ganin deen tsohon abu ya dawo mata sabo, ta samu dagyar aka tashi ranar batayi bacci ba dan tunani!...
*********
Nura kuwa binsu yayi a hankali har yaga inda suka shiga.
Tun daga ranar dan fodiyyo ta zamo mishi gida har ya gano department dinsu hulwarsa.
Ranar nazia ta fito shago ta siyo musu malt najma na hall tana jiranta sai kawai tayi kichibic da nura. Tsoro ya cikata. Haba hulwa miye duniya karki manta deen dinkine masoyinki mijinki...
Ta katseshi da daga hannu, ✋
That was then..! but now lost substances value & no regard before me.You are completely out of my mind, you are neither trusted nor reliable. Please find your way live me alone.!!
Bata jira amsarshiba ta qara gaba abinta malt dinda batasha ba kenan zuciyanta tana quna amma taji dadin maganganun da ta danna mai ko banxa tasan ya yaji haushi.. Najma ta kasa gane kan nazia qarshe naxia tasa kuka dagyar najma ta rarrasheta.!!
Bayan tayi shiru ne take tambayarta abinda ya faru anan nazia ta baiwa najma labarin komai amma bata fadi mugun aikin da suka aikataba..
Najma ta murmusa I know that. ! Na fahimci akwai wani abu tsakaninki da wannan guy din tun ranar. na barkine kawai dan naga bakyason maganar.! Amma miye aibi tunda yayi regret ku daida kanku mana?? Kinasonsa yana sonki mistk ba wanda ya wuce yinsa inaga kawai ki haqura nazooo ku maida aurenku. Ashe kin taba aure bansaniba.!! shine idan ana zancen banana kike fuskewa kinuna mana irin u don't now everything. Kai nazoo kin burgeni u are so smart more than me wallahi nazoo tadan dara batace komaiba.!
Haka najma tayita rarrashinta tana bata haquri har tadan saki rai suka rabu akan zatayi tunanin akan shawar da najma ta bata, koda ta aminta saita walfa nura..
Nura kam yasha wulaqanci kala kala a gun nazia wanda sam baya damuwa burinsa ta amintace masa su maida aurensu. Tunda yaqara sakata a ido ya kasa sukuni da walwala kullum yana dan fodiyyo (( nidai abdool nace kawai ya nemi admition makarantar ya fiye masa yawon hanya��)).
Wannan karon ma nura ya tare nazia tare take da najma ya mata magana kamar yanda ya saba itama ta bashi amsa kamar kullum, ta nunashi da yatsa waike wane irin mutum ne?? And I won you not get to any of my bussinees any more.It also look like you don't have human conscious & moral values. Leaves for your own interest. Ta murguda baki ta wuce abinta.
Ran najma ya bace ba kadan ba, kuma tasan duk randa nazooo taga nura tamai cin mutunci sai tayi kuka tana dana sani abinda ta aikata Najma ta kalli nura ya bala'en bata tausayi sai ta wuce su dukansu tabar nazai ita kadai tayi kukanta har ta qare ba mai rarrashi....
Ran nazia ya bace wato najma laifinta ma take gani abinda takema nurako duk zata raba jaha dasu. Gobe sai taqi xuwa makaranta wasa wasa nazia saida tayi sati daya batazo skull ba ba nuraba hatta najma hankalin su ya tashi nura yaga najma ya daure ya tambayeta tamai bayanin rashin xuwanta ya bata haquri akan kada tayi fushi da aminiyarta akanshi. yakamata ta kira taji lafiyarta tunda bata saba fashin xuwa makatantaba. ya karbi number najma akan xata sanar dashi lafiyar nazoo idan sunyi waya.
Naxai kuwa ta sharawa inna qarya da yake inna ba yar boko bace tace sun sami dan hutune. Inna tahau ta zauna.
Bayan tafiyar nura najma ta kira nazia amma taqi dauka takira yafi sau biyar amma shiru ba labari, bayan lecture ta wuce gidan su nazoo. A palo ta sameta nazia ta daure fuska najma ta kwashe da dariya taja hannunta tana kwacewa har dai suka shiga daki. Ta ijiye jaka taje ta gaida inna ta dawo ta bude fridge ta samu malt daya ta bude zatasha nazoo ta kwace daga bakinta ta harareta tace: dan uwanki nura bai siyo mikiba!!? Maganar ta baiwa najma dariya tace ya siyomin gata a jaka ba sanyine ta bude jaka ta fito da malt ta bude xatashi naxia taqara kwace wai baza'asha abin nura a gidansuba. Najma kam dariya Abin yake bata dagyar ta samu naxoo ta dan saki jiki sukayi magana ta fahimtar juna. Ta bata shawara har cikin ranta taji dadin maganar suka shirya suka dawo kamar basune suke rigima ba nazia har tana tambayar najma da gaske shi ya siya mata malt tace wasa takeyi wallahi ita miye hadinta dashi a hanya ta siya suka tafa ta tafi.... najma ta kira nura tamai baya ni nazia lafitanta lau da sauran bayanai kuma tace zata taimaka masa. amma bata nuna mai cewa naxia ta haquraba tadaice yaci gaba da addu'a kuma yaci gaba da mata magana...
**********
Kamar kullum sun fito lecture tace a bari ta samo musu dan cake da malt susha da yake nazia mayyar malt ce ta hadu da wani course mate dinta da yake mutuwar sonta mai suna ahmad. ahmad Allah ya jarabceshi da son nazoo amma daidai da rana daya bata taba bashi fuskaba sama sama duke gaisawa yauma sun dai gaisa sai suka jera tare har shagon suka dawo. A kan hanya ya bata labarin ban dariya ta kyalkyale da daria dago kanta da zatayi sai taga deen gabansu ya daure fuska kamar ance maigari ya mutu. Keeeeee waye wannan?? Ashe bakida hankali bansaniba?? Kina da aurena akanki kike tsayawa tare da samari??
Kin manta........ shot your mouth up.! Don't ever called me matarka.! Am not & I will never be the one! So yafi kyau kasan inda dare ya maka!! Ta watsamai harara. ahmad yace malam an rasa hanyar da za'a bullone sai aka fake da cewa matanace so sai a nemi wata hanya bawannan ba. Naxoo ba tasan lokacinda ta kamo hannun ahmad ba tace muje ko baby na.!! Tuni idon nura sun rufe ya wanke nazia da wani wawan mari. Ahmad ya daga hannu zai rama mata nura ya riqe mai hannu..... Boy! Don't make the mistake of bullying me...! And for your information, you made a great mistake the other time because she's married to me, any time I sight you talking with her, you'll rest behind the bars...
Ya sake mai hannu da qarfi & ka bace min da gani! ahmad yaji tsoro, ya matsa baya sai na hadaka da security wallahi ya wuce yan surutai ya juyo gun nazia. kada kiga ina nibiyarki ki nemi wulaqantani gaban mutane.! Ke har kin isa ki rqee hannun namiji a gabana wannan ya....!!
Ta kalleshi ido cike da hawaye murya na rawa ta rasa abin fada mai yaji haushi, duk fasaha ta bace mata. I definitely loved you before I know your dirty hidden color. Learn your lessons as appropriate.... I really hate you deen...!!
Ta bi ta gefensa ta wuce ya rasa abin fada waima shi da yake neman sulhu mixai kaishi marinta?? Ya dungule hannu ya daki iska ya wuce abinshi. Abin mamaki nazia sai bata fadawa najma abinda ya faruba tunda tasan batada gaskiya kuma ta mata alqawarin xata daina wulaqanta nura.!
Tana xuwa tace miya tsayar dake haka tace fada na tsaya kallo security sukazo garin gudu aka bigemin fuska. ayyah sannu.!!
************
Tun daga ranar nura bai qara xuwa makarantarsuba harkwana hudu.! Nazia tadamu tana kallon cewa abinda ta masa ne yasa yaqi dawowa gashi ba halin magana,
Naxoo xamuje gidan uncle dina na karbo saqon umma please tunda bamuda lecture sai 4.. naxoo ta aminta sukaje, a hanya najma sai danne dannen waya take a mata sms itama tayi har suka isa gidan ba kowa maigadi ya gaidasu ya basu key suka shiga najma tace ta zauna ta kawo mata lemu. Ta kawo mata lemu ta shiga wani daki ta dauko wasu ledoji ta fita tace mata idan kun shirya ki mini waya inxo mu koma skull..!! Nazia ta miqe tsaye banganeba malama mi..... ta budebaki da mamaki miya kawo nura nan gidan?? Yasa key ya kulle qofar ya maida key aljihu ya matso kusa da ita tsoro da mamaki suka kamata wato set up ne suka mata ko??
Ta rasa bakin Magana sai ta nemi guri ta zauna. Nura ya matso kusa da ita ya tsuguna yana fuskantarta qamshin turarensa ya daga mata hankali amma ta fuske.... nura ya fara bata haquri akan marin da ya mata a skull gaban saurayinta, nifaba saurayina bane! Ok. Koma miye kiyi haquri ta kawar dakai. Nura ya shiga aikin rarrashin nazai yana magana yana kuka alamu sun nuna yayi dan dana sanin abinda ya aikata. Ita dama tuni ta yafemai kodan ganin halin da ya shiga, (( kaji mace idan dai tanason namiji tsakani da Allah wallahi komai ya mata zata haqure kobahakabane yan samari..?)) batace dashi komaiba ganin ya tsananta kukanshi ne sai taga rashin dacewar haka yana namiji yaxo yana mata kuka tace shikenan ya wuce!! Ya dago jajayen idonsa ya kalleta nazai kice kin yafemin mana!! karo nafarko da ya taba kiranta da nazai saidai hulwaty....!!
Ta kasa magana tausayinsa da tausayin kanta ya kamata ta tuna soyayar daya nuna mata amma lokaci daya ya wulaqantata har yana cemata yar iska!!!
Batasan lokacinda ta fashe da kukaba ta dora kanta akan cinyoyinta tana rera kuka.! Hankalin nura yayi matuqar tashi ganin kukan hulwarsa baisan sanda ya rungumota jikinsa ba yana rarrashi tana shaqar qamshin turarensa hankalinta yana neman gushewa a jikinta batayi qoqarin kwace kantaba taci gaba da kukanta da sauti. tana kwance a jikinta shiko yana ta rarrashinta yana bata magana yana jadda damata ya karbi kuskurenshi bazai iya rayuwa idan bataba, tana kuka tayi qasa da murya daidai kunnensa tamai magana kamar rada, deen u betrayed my life! U really hurt and harm my life because my heart insisted & become mad in your love.!! It's not an exergration that i can't do with out you. I remain yours no shacking I sincerely love you.!
Deen please kada ka qara barina please!!
Ya qara matseta a jikinsa, ya rada mata a kunne
Hulwaty..!! I can't leave you! You're my life, sight. I wholeheartedly love you. Your love is in my blood. me all my short comings, I will never repeat it again.!
Ta qara lafewa a jikinsa batace komaiba taci gaba da kukanta yana shafata yana rarrashi nidai abdoo na saki baki ina kallonsu abin yana bani mamaki wai har sun shirya! dama ance tsakanin mata da miji sai Allah, da nine da ba haka kam��...
Sun fahimci junansu sun yafi junansu a hankili ta janye jikinta daga cikin nashi yace kin gaji dani ne tamai murmushin nan da yayi watanni bai ganiba ya shafa fuskarta daidai dimple dinta shima yayi murmushi. Suka share hawayen Junansu suka dan taba hira chan nazia tace: najma fa tana jiranmu, deen yace nifa har na manta da ita! Lallai deen duk taimakon da ta maka shine zaka manta da ita? Waima ya akayi kukayi wannan tunanin?? Ba ruwanki sirrine tsakaninmu.! Su rirri manya koda muka fito sai mukaga bashir da najma suna soyewa.
Sannunku fa, laaaa kinga ni har na manta da ku. U see.. da deen ma yace ya manta dake! Laa hulwa banda sharri fa yaushe nace na manta da najma, ai ni banida kamar najma a fadin duniyar nan. Duk muka kwashe da dariya....
Mun koma makaranta cike da farin ciki na baiwa najma labarin abinda ya faru tanajin dadi har tana cewa yaushe zamusha biki!
************
Wata sabuwar ssoyayyah akeyi tsakanin nura da nazia kamar ba abinda ya taba shiga tsakaninsu nima dai abdool suna burgeni kuma ina daukar darussa a love dinsu kamar su hadiye juna. Haka zaka gansu kamar wasu budurwa da saurayi, amma duk da haka naxia akwai abinda bata yi dan kawai tsare gida.!
Nura yama mai gari magana akan sun daidaita da nazia zasu maida aurensu kowa yayi farin ciki da haka bada bata lokaciba aka maida aurensu nan ma anyi sabuwar bidi'a auren ssoyayyah...!!
Daren ranar nura ya tuhumi nazia akan xubar mai da ciki da tayi kamin ta gane shine mijinta aranta tace ASHE KAIE MIJINA bansaniba.!! sabida haka yau sai ya tabbatar da cewa ya sami wani yaron. bata bashi amsaba dan tasan bata zubar da cikin ba tayi niyya sai Allah yayi nasa ikonn. sai bayan sati daya tace ya rakata asibiti yana mamakin mi ya sameta tace sudaije a sibiti takaishi gun Dr da ya dubata anan Dr yama nura bayanin cewa ba zubar da cikin akayiba zubewa yayi da kanshi sanadiyar damuwa da tashiga da kuma rashin lafiyar yaron kuma ya gaya musu dagyar ma idan xata qara samun ciki hankalin nura ya tashi dajin haka Dr ya kwantar mai da hankali da cewa akwai magungunan da takesha tana qarewa zata warke zata samu ciki. Haka kuwa akayi nazia tun daren farko data koma samu wani cikin. Soyayyah suke kamar su hade juna suna girmama juna.!!
Sun shiryaa da sister khadee amaryar ammar, kamar basu ba haka qawancen su da najma sai abinda ya qaru dan nazia nason najma. dan itace sanadin maido mata da farin cikin ta, so tana mata fatan samun yaya bashir dinta. zainb khalifa kuwa uwar kuri da iyayi kullum tana min waya ya baby irin dai ana neman gindin zama gun nazia wai ita dangin miji....
***********
Naxaia da nuraddden kullum cikin farin ciki suke Cikin ikon Nazia ta haifi yayanta uku duk maza AHMAD HAMEED MAHMOUD. yayan abin son kowa kyawaonsu ma ya wuce misali nima abdool nayi kamen daya wanda xan qara ma khadee..
Tammat bi hamdillah
.
Please like Us On   Facebook
Follow us on   Twitter
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 14:08
In Hausa Novels
Ashe Kaine Mijjina  [ Karshen Labarin] Title : Ashe Kaine Mijjina [ Karshen Labarin]
Description : Chan dabara ta fado masa ya karbi qur'ani yace zaiyi rantsuwa amma itama tayi alqawarin cewa zatayi rantsuwa akan cewa basu taba hada ...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Ashe Kaine Mijjina [ Karshen Labarin]"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ▼  October (389)
      • Sunayen Ma'aikata Kwastam Wadanda Aka Musu Retaya
      • [Video] Download Highlight Chelsea 1 Liverpool 3
      • [Video] Download Highlight Crystal Palace 0 Manche...
      • Wani Jirgi Ta Fadi, Ta Kashe Mutane 200 A Misira
      • Yadda zaki hada beef fritters.
      • [Video] Download Highlight Swansea 0 Arsenal 3
      • [Video] Download Highlight Real Madrid 3 La Pasma 1
      • Dan jaridar Freedom na fuskantar barazana
      • An Kashe 'Yan Al-shabab Hamsin
      • Najeriya za ta kara da Brazil a gasar cin kofin du...
      • Kotu ta dakatar da Sarki Sanusi II rushewa ko sauy...
      • Oliseh ya gayyaci 'yan wasa 23 Super Eagles
      • Nafisat Abdullahi ta maida martani ga Adam Zango d...
      • Klopp ya ce Mourinho mutumin 'kirki ne'
      • Wa'adin rijistar BVN a Nigeria ya cika
      • Kwastam ta yi wa jami'anta 34 ritaya
      • Gwamnonin APC na so a cire tallafin man fetur
      • Yadda ake alalan shinkafa.
      • Samuel Eto’o ya taimaka da dala 75,000 wurin yakan...
      • Buhari Na Magana Kan Tattauna Da Yan Boko Haram
      • An rufe makarantar da ake zargin yi wa yara fyade ...
      • [Tafsir] Download Tafsir Wacece Mace Musulma By Sh...
      • Photos: Nafisah Abdullahi Tare Da Kcee
      • Jam'iyyar APC Ta Gode Ma Buhari, Majalisa
      • Bamu Amince Da Dambazau Ba - Kungiya
      • 'Zargin yi wa yara maza fyade a Kano'
      • A Karshe An Amince Da Rotimi Amaechi Da Saura Muta...
      • [Photos] Shin Nafisah Abdullahi Ya Dace Ta Koyar D...
      • Yadda ake yin cus-cus da miyar koda.
      • [New Music] Download Never Take Drugs by Dking ft IMJ
      • Kazamar Gida Part 1
      • [Nishadi] Ma Aikaciya NTA Tana Kwaliya Kafin Tafar...
      • [Photos] Yanda Yan Boko Haram Suke Hada Makamai Su
      • Walcott Da Chamberlain Baza Su Buga Wasa Uku
      • [Photos] El-Rufai Ya Isa Bauchi A Private Jet
      • Yan Boko Haram sun kashe mutane 14 a Diffa
      • Ouattara ya yi tazarce a Cote d'Ivoire
      • India za ta bai wa Afirka tallafin $600m
      • Labarin Wani Aljanni Musulmi
      • [Photos] Sojin Najeriya Sunyi Mamaye Sambisa, Sun ...
      • [Photos] Manya Yan Boko Haram Guda 100 Wanda Ake Nima
      • [Photos] Buhari with His Former Classmates
      • An sanar da cire ciroman Kano Sanusi tare da nada ...
      • [Photos] Buhari Ya Gana Da Manya Yan Kasuwa A Indiya
      • [Photos] Adam A Zango Ya Kara Aure Aboye
      • Giwa FC ta doke Wikki Tourists da ci 3-2
      • Yanda Ake Hada Kosan Semovita
      • [Graphic Photo] Ta Kona Mijinta Da Ruwan Zafi Dan ...
      • [Photos] Buhari Da yan Najeriya A Indiya
      • “Yaki Da Boko Haram Ba Aikin Gwamnati Ba Ne Kadai”
      • Matasa Sun Koka Da Rashin Tafiya Da Su A Gwamnatin...
      • Masallatai Sun Karfafa Matakan Tsaro a Adamawa
      • Amurka Ta Aika da Sakon Ta'aziya ga Jihohin Borno ...
      • Mutane bakwai na takarar shugabancin Fifa
      • Ana taron tallafa wa 'yan hijira a Nigeria
      • Biritaniya na horar da sojojin Nigeria
      • Ouattara ya sake lashe zaben Ivory Coast
      • Boko Haram: Sojin Nigeria sun ceto mutane 338
      • [Photos] Buhari Ya Isa Indiya
      • An tuhumi Mourinho da halin rashin da'a
      • An fitar da Arsenal daga Capital One Cup
      • An soke zaben 'yan majalisar dokokin Ribas
      • Majalisa ta tantance karin ministoci biyar
      • An kafa sabuwar runduna a Benisheikh
      • Faransa za ta jagoranci taron tattauna rikicin Syria
      • Yoyon fitsari na karuwa a Nigeria
      • Yanda Ake Yin Binciken Kafin Aure
      • An cafke ‘Yan Boko Haram 45 a Lagos
      • Najeriya ta tsallake zuwa gasar Afrika a Rwanda
      • Ta yi wa kishiyarta dukan kawo wuka
      • Yanda Ake Hada Shinkafa Da Kwakwa
      • Shugaban Karuwai Najeriya Jessica Elvis Ta Mutu
      • Falana Zaya Kai Buhari Kotu
      • Buhari Zaya Halarci Wani Taro A Indiya
      • Bosho ya gaji Ibro a fim din "Zalimu"
      • Girgizar kasa a Afghanistan
      • NCC ta ci tarar MTN naira tiriliyan daya
      • [Photos] Wani Kauyen Igbo Da Aka Gina Amurka
      • [Video] Download Highlight Barcelona 3 Eibar 1 201...
      • Yanda Ake Hada Kunun Shinkafa
      • [Video] Download Highlight Manchester United 0 Man...
      • Aston Villa ta sallami Tim Sherwood
      • Yan Boko Haram sun kama garin Kerewa na arewacin K...
      • Rasha ta amince ta hada hannu da Amurka domin yaka...
      • Ana gudanar da zaben shugaban kasa a Tanzania
      • Wani Tsohon Da Shekara 60 Yayi wa Jikarsa Ciki
      • Halin da na samu kaina tare da ’yan Boko Haram a S...
      • Wani Magidanci Ya Kashe mahaifiyarsa
      • Maganin Ciwon Sanyi Na Maza
      • [Graphic Photos] ISIS Sun Kashe Wani Ta Hayan Taka...
      • Ana Mastala Mai A Najeriya
      • Nyesom Wike Zai Daukaka Kara
      • [Photos] Jackie Appiah Ta Saya Sabon Mota
      • [Graphic Photos] An Kashe Shugaban Al-Qaeda Na Syria
      • Mayweather Ya nuna Duka Bel Din Dayaci A shekara 19
      • [Photos] Osinbajo da El-Rufai Tare Da Yan Najeriy...
      • Yanda Ake Hada Fura
      • Yanda Ake Hada Yoghurt
      • [Download] Download Highlight Arsenal 2 Everton 1
      • Mutane 5 Sun Mutu A Harin Maiduguri - NEMA
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger