1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » ZURFIN---CIKI*****4*****5

ZURFIN---CIKI*****4*****5

By Abdul Mk
Add Comment
Thursday, 2 July 2015

Umman bashir tagama jarabarta tafita, karfe daya drabi Abba ykira wayar dke hnnun ummi tdaga. Cikin girmmawa tce, snnu da aiki ya Abba, ina ftn kn cikin koshin lpy? Yyi murmushi cikin jindadi yce, lpy nke ummi, am...in... Dama zan cene kin ci abinci? Tce A'a, amma bna jin yunwa, dnaji yunwa zn sha tea ai, kda kdamu kai fa kci? Yyi dan tsaki, tsiyar bna cin abinci awaje ummi, abincin umma kdai ke min dadi, Allah ys zki gjeta. 'yar driya ummi tayi, insha Allahu sai mna fita. Yce anya kuwa? Tce insha Allahu ai nace. Kin gma mgna yafadi tre dyin murmushi mai sauti, yawwa bari in kirata ta turo miki da abinci, tce to ngd. Yce, nima na gode, sai ndawo. Tce, to Ya Abba kdawo lpy, ka kula min dkanka. Tkashe wayar, yjima yna kallon wyar tre dmamakin ynda ummi ta iya zantuka masu kwantar dahankali, irin wdanda bishira da ta ba ta shekaru bta iya ba. Ykira lyin ummanshi suka gaisa, yce ummana don Allah kitura ma ummi abinci, umma tce, kan wani dlili Abba? Tci gba dacewa, tbdijam!, bza ayi hk dniba. Abba ymarairaice murya, don Allh ummana yunwa tke ji. Umma tce, ta tashi tdora mna? Abba tsaya kaji, dadai wta ce can kke aure ba ummi ba sai na aika mta, amma ynzun ga uwargidanka agidan shi kenan sai in aikamata da abinci? Wannan ba gsky bne, sannan zgin da ake min ai sai ya linku yfi nada, yce umma duk wnda yzageki rshin fhimta ne. Kuma fana baiwa bishira kudin cefane amma tki tdafa musu abinci, tce kila tgaji ne, shiyasa bta dfa ba. Ita ummi dba saita amsa tdafa musu ba? Yce, amma dai umma tsakani da Allah kowacce amary bsai ta kwana 7 bsannan tke fara dfa abinci? Umma tce, ai ba addini bne al'ada ce, don takama girki ai ba laifi tyi ba, yce, shikenan umma tunda kin hna sai anjima, tce mujima dayawa. Shiru abba yyi yna tunanin mgangnun umma, ysan gsky tfada, amma dmuwarshi ummi dbta ci komai ba. Ykalli agogo, saura kusan awa 2 ytashi, wayarta yske kira, tdaga yce ummi kisha tea din umma bta da abinci kfin ndawo. Tce, to ya Abba, kkusa dwowane? Yce, sai nan da awa 2. Tce to Ya abba, sai ka iso. Bta wni sha tea bdon bta jin yunwa sam, tshi tayi tasake kakkabe dkinta don mutane suna tshigowa ganin dki yra dmanya. Tas tkakkabe ko ina tafito tshare tsakar gidan lungu dasako, bishira lokacin mbata gidan wsu yra dsuka shigo tbasu kasko suka smo mt rushi tzuba turaren wuta mai kyau dkamshi. Tnayi tn kallon agogo, saura minti ashirin yaya Abbanta ydwo ta wanke byi tsake wnka, sannan tdibar masa ruwan wanka shima ta aje akofarta. Trufe kafin ya iso, tshiga dki tna ta shafe-shafenta, sai lokacin bishira ta shigo gida. Tna rike da 'yarta akafada, ita kanta 'yar ba amata wanka ba bre uwar, tkwabe hijabi trataye, sannan tzauna akofar dakin tna kallon tsakar gidan. Duk da ita knta gurin ybta sha'awa, amma bki ta taba tre dcewa, wahalalliyar bnza. Ummi tayi mtukar kya cikin wando da riga nawani ydin dshi Abba ydinka mta a babbar sallar dta gbata. Tasaki gashinta sosai tyi wani daurin dankwalin da ita ce ta iyashi amma gshin nta duk yna wje. Tfesa turarukanta sannan tfada kan kujera, tkalli agogo minti goma takaru akan lokacin dya fada mta. Zuciyarta tdan dmu tkosa sosai ta gnshi bta ki yzauna agida tyi ta kallonshi tre da sauraron muryarshi ba. Sai dkusan minti 20 sannan Ya Abba yshigo, tsayawa yyi yna kallon tsakar gidan, yau kam farin cikine ya mye gurbin bakin cikin dyake ji aduk lokacin dya shigo gidan ykalli tsakar gidan. Kamshin irin turaren wutan da umma ke cika gidanta dashi ne yke shaka. Ysaki murmushi tre dyin sallama, bishira dke zaune dabas atsakar gidan maimakon ta amsa sallamar sai tsaki taje dogo tre da cewa. Aikin bnza. Kallonta kurum yayi ranshi ya baci. Bai cemata kala ba ynufi dkin ummi, tyi nisa cikin buga game. Sallamarshi ceta sata yin jifa da wayar akan kujera tamike tdaga labulan daidai lokacin dyke cewa inshigo? Ta amsa sallamar dwata murya wadda bta san ma tna da ita ba, suka kalli juna cikin ido, lokaci 1 suka ski murmushi tmika hannu kafadarsh rtaye da wta jaka wadda bda ita yfita ba. Ya salubo jkar ymika mt tre dcewa, kirike dakarfi, tce to, sannu ddawowa. Yshigo rike da leda ahannunshi yzauna tre dcewa. Yauwa, tnufi robar ruwa data dauraye jug din data tnda don shi kadai, tzubo ruwa tzo dakofi tadauraye kofin snnan tzuba ruwan tmika msa tre dsake cewa, sannu dkokari. Ydubeta, yauwa kema sannu dkokar, dud da byajin kishi dole ne ysha ruwan, ybude bki ysoma shan ruwa. Sai yaji ruwan yfi duk wani ruwa dyasha a tsayin rayuwarshi gardi dkuma dadi, ydubeta ido lumshe dama ruwan amare dadin shi dabanne?? Gaskiya yau azumi na lallasani musha ruwa lafiya 'yan uwana maza damata naku Abdulmalik abdullahi reall usstaxx
Please like Us On   Facebook
Follow us on   Twitter
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 07:11
In Hausa Novels
Title : ZURFIN---CIKI*****4*****5
Description : Umman bashir tagama jarabarta tafita, karfe daya drabi Abba ykira wayar dke hnnun ummi tdaga. Cikin girmmawa tce, snnu da aiki ya Abba, in...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "ZURFIN---CIKI*****4*****5"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ▼  July (211)
      • Nasara: Chadi ta kashe 'yan Boko Haram guda 100
      • Shugaban kungiyar Haqqani Jalaluddin ya rasu
      • Ebola - Afrika: An samu kwarin gwiwa a yaki da Ebola
      • Boko Haram: Yan kunar bakin wake sun mutu a Maiduguri
      • Walcott da Cazorla sun sabunta kwantaraginsu
      • Sojoji sun ceto fararen hula 59 daga hannun Boko H...
      • Taliban ta nada sabon shugaba
      • A kwashe 'yan gudun hijira daga makarantu
      • Yadda ‘Yar’Adua Ya Soke Batun Sayar Da Matatun Mai...
      • ZIYARA: Buhari ya kammala ziyararsa a Kamaru
      • Boko Haram: Yan Boko Haram sun yi wa mutane yankan...
      • Kamaru: Za mu mutunta kasancewar tsibirin Bakassi ...
      • ZIYARA: Yan Majalisar dattawan Najeriya zasu ziyar...
      • Shugaban Taliban Mullah Omar ya rasu
      • Matatun mai na Fatakwal da Warri sun fara aiki
      • Kasar Israi'la ta aikata 'laifukan yaki' a Gaza
      • NFF ta nemi hadin kan Jamus
      • Amfanin Dabino a Muslunci
      • Oni na Ile-Ife ya mutu
      • Shugaba Buhari zai kai ziyara Kamaru
      • An hana mata sanya hijabi a Diffa
      • An yanke wa Saif al Islam Gaddafi hukuncin kisa
      • Rikicin majalisar dokokin Nigeria
      • Gwamnati ta soma tantance wakilan Boko Haram
      • An kashe wani gawurtaccen Zaki a Zimbabwe
      • Keshi ya bukaci a biya shi sama da Naira biliyan daya
      • BOMB: Bam ya fashe a Damaturu
      • Boko Haram: An hallaka akalla mutane 19 a Maroua
      • Sinadarin Chlorine ya halakka mutane 8 a Jos
      • Amurka da Kenya sun raba-hanya a kan auren jinsi daya
      • Labarin soyayya na Niu Lang da Zhi Nu
      • AL’AJABI: Karon Battar Zaki Da ‘Direbobi, Bajinta ...
      • An samu ci gaba a yaki da maleriya
      • ZIYARA: Shugaba Obama na kan hanyar zuwa Kenya
      • BOKO HARAM: Sabbin dabarun kai hare-haren Boko Haram
      • Turawa na shirin daina tallafa wa Burundi
      • Amirka da Turkiyya da zasu hada kai don yakar Daesh
      • Akalla mutane 30 aka kashe a Gombe
      • Amurka ta 'taimakawa' Boko Haram — Buhari
      • An kai harin bam a garin Marwa
      • Buhari ya yi watsi da auren jinsi daya
      • 'An gano Kur'ani mafi dadewa a duniya'
      • An gano maganin cutar mantuwa
      • Barcelona ta doke LA Galaxy a Amurka
      • Za mu iya tattaunawa da Boko Haram - Buhari
      • Nasiha Mai Ratsa Zukata
      • An damke dillalin makamai na Boko Haram
      • Rooney zai koma mai cin kwallo a United
      • Boko Haram:— Bankin duniya zai kashe biliyoyi
      • An gano shanu 2,000 a dajin Kamuku
      • Sterling ya ci wa Man City kwallo
      • Tarihin Najeriya tun shekaru aru-aru
      • Ba zan nada ministoci ba sai a Satumba — Buhari
      • Na gamsu da shugabancin Buhari — Obama
      • Bom Ya Tashi A Damaturu
      • Buhari Yagana Da Obama
      • Dalilin da ya sa SSS ta binciki Dasuki
      • An Tozarta Dasuki Ne Saboda Ya Ki Bin Buhari, Inji...
      • Abun lura 1 & 2....
      • Bai kamata jami'an SSS su shiga gidana ba —» Inji ...
      • Buhari zai gana da Obama
      • Dasuki na shirya wa Nigeria makarkashiya-SSS
      • Vidal na gab da koma wa Bayern Munich
      • Saudia ta cafke 'yan kungiyar I-S fiye da 400
      • Ashton Carter zai kai ziyara Isra'ila
      • Buhari zai kai ziyara Amurka
      • Bam ya halaka mutane 12 a filin Idi
      • Dss Sun kama Sambo Dasuki
      • Alqur'ani Yayi Gaskiya!!
      • An haramta sa nikabi a Kamaru da Gabon
      • Gwamnati ta gargadi Radio Biafra
      • An soke hawan Sallah a Zazzau
      • An kashe mutane da dama a Ngamdu da Damasak
      • A daina ci da gumin 'yan fim — Buhari
      • An nada Oliseh a matsayin kocin Super Eagles
      • Na yi murna da komai ya zo karshe — Sterling
      • Boko Haram: Mutane na tserewa daga Damasak
      • Kun san tarihin sabbin manyan jami'an tsaron Nigeria?
      • Zan yi taka tsantsan kan cire tallafin mai — Inji ...
      • YADDA AKE SAMA WAKA HOTO TA WAYAR JAVA !!
      • Amaechi, Bakare kila Su Kasance Cikin Wadanda Zasu...
      • ZAKKA: Mutane uku sun mutu wajen karbar zakka a Ka...
      • EBOLA: Yara dubu 5 sun zama marayu a Laberia
      • Chelsea ta dauki Asmir Begovic
      • Man United Su Sayi Schweinsteiger da Schneiderlin
      • An hallaka mutane 16 a Fotokol
      • Buhari ya kori manyan jami'an tsaro
      • An kama 'Yan Nigeria masu kutse a intanet
      • Buhari ya nada sabbobin jami'an tsaro
      • MAHAIFIYARSA TA MAKANCE
      • KWARO YA SHIGA TA MAKOGORONSA
      • Hukunci Masu Yin Hacking Din Data
      • SIFFAR RAWANIN MANZON ALLAH(SAWW)
      • MAI HAILA ZATA YI KARATUN ALQUR'ANI
      • Hukunci Yin Family Planning (Kayyade Iyali)
      • Sababbin manyan jami'an tsaron kasar da Buhari ya ...
      • Buhari ya kori manyan Jami'an tsaron Nigeria
      • An hallaka mutane kusan 16 a Port Harcourt
      • An kama 'Yan Nigeria masu kutse a shafin yanar-giz...
      • Sarkin Kano ya bukaci likitoci su janye yajin aiki
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Zanga-zanga A Bauchi-Gwamnatin Ta Saka Dokar Hana Fita Da Zirga-Zirga Ac...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger