1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » ZURFI---CIKI****4*****4

ZURFI---CIKI****4*****4

By Abdul Mk
Add Comment
Friday, 3 July 2015

Abu daya yarage masa shine
ykoya mata sonshi.
*** *** *** ***
Bishira dke manne akofar bta
jiyo komai, amma kunnanta
yana jiyo mta kmar zance kasa-
kasa. Hawaye nzuba a idonta
bta san adadin awannin data
dauka akai ba. Koda tkoma daki
juyi kawai tai tyi agado. Abbanta
abin sonta yanacan kwance da
wata, watan ma makiyiyarta
wadda ta tsana . Wata zuciyar ta
ce, kije ki watsa musu man fetur
wata zaciyar tace bari dasafe ki
caka musu wuka. Babu abinda
bta raya ba har asubahin farko.
Labule tadaga na window
tashiga leken taga ko zasu fito,
lokacinne kuwa abba ybude
kofa yzo yaja ruwa abokiti yyo
wanka da alwala. Baza tagane
ko wni abu yafaru a tsakanisu
da ummi ba, don wankan
al'adar shine koda bai dauke da
najasa. Nafila yashiga yi tare da
godiya ga Allah, yakoma roki
Allah ysa ummi taso shi, yakuma
hada masa kansu, koda zai tafi
masallaci bai tashi ummi ba
tunda yasan ba sallah zatayi ba.
Bishira ta fito tasa kujera kofar
daki tazauna, saboda tashi bai
bar ummi bacci ba. Dahaka ta
tashi in tana al'ada yini take
wanka gaba daya sai tayi ta
kyankyanin jikinta. Ta fito da
bokitai biyu duk ta cika ruwa,
bishira tana kallonta, sai data
wanke bayin tas sannan tashiga
tayo wanka. Sauri take tayi
kwalliya domin a cikin nasihohin
da umma tayi mata asafiyar da
za akawo ta gidan miji ta ce
kada tasake mijinta yaganta a
cikin kazamin yanayi. Kuma kada
ta bari yashaki wari daga
gareta, tayi shafe-shafenta.
Atamfa tasaka riga da siket mai
ruwan hoda hade da ruwan
kwai. Daurin dankwali ta kafa
sannan tafeshe jikinta da
turaruka masu kamshin gaske,
sannan tashiga kade gadonta
tagama ta kakkabe kujerun
sannan ta share dakin duk da
cewa bawani datti. Kayan da
Abba ya cire don da jallabiya
yake zuwa masallaci, ta ninke su
sannan tahau kujera ta
kishingida, saida gari yayi haske
sannan ynufo gida. Tsaki bishira
taja mishi, maimakon amsa
sallama takara dacewa an girma
ba asan an girma ba, an kwana
da 'yar ciki abin kunya. Ai wllh
bk cika dan halas ba daka auri
yarinyar datayi sanadin kulleka
kaci duka har aka ballaka ba.
Yakalleta, dalili kenan da ban
cika dan halak ba? Tce eh, bka
cika ba. Yace to jeki naji ni
shege ne, in don dai na auri
ummi ne. Tce munafiki dama
can kna sonta. Yasake
waiwayowa, so kuwa mai
tsanani. Takaici ya cikata, ta
daga murya, Allah ya isa
munafiki. Ya nufi dakin Ummi
wadda ke sauraron duk abinda
ke faruwa. A cikin ranta tce ina
ma son da gske ne? Tsan yafada
ne don kawai yba matar tshi
haushi. Da sallama yadaga
labulen, ummi ta amsa tre da
tshi daga kishingida da tayi. Ya
zauna tare da lumshe ido. Lokaci
daya kuma yashaki kamshin
turarukan dta fesa. Yakalli
fuskarta, lebunanta daya ke
matukar so sun sha jambaki mai
ruwan hoda, kala daya dga cikin
zanen zanin dta daura a jikinta.
Take ymanta da duk wata
damuwar kalma mara dadi da
bishira ta fada masa, daga inda
take zaune ta dan rankwafa don
girmamawa tare da cewa, ya
Abba ina kwana? Lafiya lau
ummin Abba, ya bkon guri? Ta
lumshe ido sbd jin dadin sunan
dya fd mata. Alhmdllh. Yaske
karkatawa yn kallonta sosai, yce
to masha Allah, yanzun kinsan
menene? Ta tattara hankalinta
gareshi. "A'a" yce kiyi hkuri
nasan a al'adardu ta bahaushe
amarya takanyi sati daya cir
btare dta yi ko cangal ba. Wsu
ma fin hk, to hakurin dazan bki
kin gke tun dg kawo ki jiya kin
soma dwankin toilen, sannan
ynzun kuma ina son ki ciro
rishonki ahada shi asa kalanzir
don mu karya. Kin dai ya ynayin
ynda matar gidn tke gudanar
danata kishin. Ummi ta gyara
zama ta tuna a nasihar ummarta
da tyi mt tce, in zkiyi wa mijinki
mgn ya kasance klaman kina
zbo sune bwai kin dinga
sakinsu ba. Ta kalle shi, shima
din ita yke kallo, tce ya Abba don
wannan ne kke bni hkuri? Yayi
dan murmushi tre da lumshe
ido ya bude su alokaci guda, a
yaren soyayya yna nufin eh,
itama ta fahimci yaren, don hka
taci gba da cewa. Ya abba ai ni
dama bazama nazo ba, neman
aljanna nazo kuma znyi komai
don nsme ta, don hk kadaina
bni hkuri, umurni kawai xaka
bni. Tun dg tsakiyar kan Abba
har zuwa karamin dan yatsansa
sai daya motsa, don sa nyin
muryar da ummi tayi amfani da
ita tre da kyawawan kalamanta.
Azuciyarshi yace tabbar ummi
haihuwar ummanshi ce, duk
rainon umma dole zai zama
daban cikin 'ya'ya, sha ysa
manzon rahama (S.A.W) ya
umarce mu da zabo ma
'ya'yanmu uwa tagari, domin
ahaifa mana 'ya'ya nagari. Ya
kalli ummi, Allah yshi miki
albarka. Tce amin. Ta mike ya
bita dkallo tje gurin da aka
shirge mta kayan aiki ta zakulo
risho yce to muje kicin din.
Tkarya murya, ya Abba amin
afuwa, bna son in shiga kicin
din can kmin hakuri insa
rishona akofar daki. Ykalleta,
bazai tkura mta ba domin ysan
duk wnda yzauna da umma dole
zai zama me kyankyani, yce
indai zai miki kiyi kawai , in na
smu ynd da nke so dga baya sai
ayi miki kicin a gurin, tce ngd.
Shi kan da kanshi yfito darisho
yn budewa ya hadashi, tafito da
tukunya tanufi rijiya, ta dauraye
sannan tazubo ruwa.Bishira
kuwa dma tazo talabe
duk tji maganganun dsu kayine,
jin abba zai fito da risho sai ta
gudu daki. Sintiri ta dinga yi tna
magana ita kadai, wato abban
walid nece mazai ce anga irin
nawa kishin? Yarinyar dya ce
bsonta yke ba dole akayi masa
shine har ysoma kai mta
gulmata. Har dawani shi mata
albarka , tunda uwarta ta kitso
mata ynda zata ce ai dole yashi
mta albarka, to ni ya tsine min
kawai. Ummi ta amshi galan din
kalanzir din dga hannunshi tre
da cewa ya abba kawo inzuba
zai ce ta barshi kenan wayarshi
ta soma ruri, yadaga. Anty ce,
suka gaisa tce tna son yin
magana da bishira ya mike ytafi
kaimata ummi kam ci gbata yi
dasa kalanzir dinta takunna
rishon tdora ruwan zafinta
takoma daki, shima yna bt
wayar ydawo. Anty tce bishira
dm na kira kine inji bakuwar dta
kwana a gidan da safennan kin
bta abin kari ko? Bishira tahade
rai tamkar tana gabanta, anty
tome mexan bta, ina ruwana ma
da ita? Dazunnan fa suka gama
gulmata wai har yna ce mta tye
hakuri tdai ga irin mtar gidan.
Anty tce hauka kike tyi shi ysa ai
dole yce haka. Ynzun dai sai ki
tashi kibsu abin kari, hka da rna.
Karki sake yarinyar nan ta dora
tukunya sai byan sati daya, kina
jina ko? Bishira tace to bdan
zancan ykai ranta ta amsa ba.
Sai don tunanin kada zancan
zuwa makkanta yafasu . Sunayin
sallama ta aje wayar tre da
cewa, koda uwarta tke ywo
bzan dfa mta abinci ba. Sai da
ummi ta wanke flas din shayin
sannan tazuba ruwan, falon
bishira yje ydauko kayan shayin
dbiredi. Tace, itama kakai mta
ruwan zafin. Yce ta dafa, ygama
yashirya tsaf don zuwa gurin
aiki, harbakin kofar daki
tarakashi. Yce, ummi naroke ki
koda bishira tna zaginki ne don
Allah kda ki kulata, sambana
ganin laifinta don nasan sboda
sona tkeyi. Nan da wni lokaci
komai zai daidaita. Ummi tce
kada kadamu insha Allah ba
abin dazai faru, allah ya tsare
yace amin nagode. Dakin bishira
yaleka ya amshi wayarshi,
sannan yce mezakuyi drana?
Tzabga mishi harara, ina
ruwana dawani abinci. Ya aje
mata dari hudu. Gashi kusai
nama nasan akwai komai ko?
Tsaki taja, gara maka dauki
kudinka don bzan dafa ma
munafukai suci suji dadin
zagina. Yakalleta, Allah yganar
dke. Tdg murya yganar dakai dai
maci amana sainaga bayanku.
Bki yataba kafin yafita, baice
mata kala ba. Ummi ta kinkimi
akwatinan kayan abba dya
kawo mt tgyara msu mzauni,
sannan takwashe 'yan kofunan
dasuka sha tea ta wanke.
Sannan takoma dki tna jin wsu
kawayen bishira sunzo sunata
habaice dazage-zage, ummi bt
fito ba bare ta tanka.
**** ****
Bashir abin duniya ya ishe shi,
ykasa sukuni sbd son ummi,
yzuga ummanshi sun kai suka
gidan su sahabi don afasa
auran anfasa kuma duk da hk
ummin tzama btashiba. Jinshi
yke tamkar ykashe abba don
tsana, don hka koyaushe cikin
zuga umma yke dan kawai
tatsani Abb. Guraran sha biyu
ummi bacci yasoma dibanta sai
tji muryar umman bashi akofar
dakinta tna cewa ina ummin tke
munafauka, fitsararriya tadaga
labulan kofar tarike. ummi
takalle ta. Kin kalle mi mna 'yar
makirai. Kin bar smun zman lfy a
gidannan, kuma uwarki ko tn
tsafi dbakin kare dbakin dodo
sai kinbar gidan dana. Ke inzan
tafi dazani daya mtsawar
bokaye da 'yan bori suna
nunfashi kin smun nutsuwa
agidannan. Bishira tace, um umma
shima munafuki ne shida yce
bai sonta amma dazun haryi dni
sukayi. Umman bashir tce shi
Abba kimasa uzuri, duk abinda
ykeyi byin knshi bne, anriga an
rikita shi, bakya ganin shi duk
afirgice yke? 'yar bori tafada
min komai, ynzun karya
tambaya muke nema. Bishira tce
duk dhaka ma ynso, ai ance asiri
yan tarad dahali. Umman bashir
tce hk ne, shi dinma ai ubansa
zaici ba dagin kafa. Ummi datna
zaune kai duke, sam zantukansu
bsu dme tba, abu dya
yagirgizata btun asiri. Bta son
ashiga tsakaninta da mijinta tun
kafin su fara son juna. Saidai
kuma dta tuna da addu'o'inta
da takeyi bta fsa yi ba. Ga Azkar
safe dayamma, saitasamu
ntsuwa tsan Allah yafisu. TO
NIDAI (KBSHOW) SAINACE ALLAH
YSHIGA TSAKANIN NGARI DA
MUGU.

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 07:17
In Hausa Novels
Title : ZURFI---CIKI****4*****4
Description : Abu daya yarage masa shine ykoya mata sonshi. *** *** *** *** Bishira dke manne akofar bta jiyo komai, amma kunnanta yana jiyo mta kmar...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "ZURFI---CIKI****4*****4"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ▼  July (211)
      • Nasara: Chadi ta kashe 'yan Boko Haram guda 100
      • Shugaban kungiyar Haqqani Jalaluddin ya rasu
      • Ebola - Afrika: An samu kwarin gwiwa a yaki da Ebola
      • Boko Haram: Yan kunar bakin wake sun mutu a Maiduguri
      • Walcott da Cazorla sun sabunta kwantaraginsu
      • Sojoji sun ceto fararen hula 59 daga hannun Boko H...
      • Taliban ta nada sabon shugaba
      • A kwashe 'yan gudun hijira daga makarantu
      • Yadda ‘Yar’Adua Ya Soke Batun Sayar Da Matatun Mai...
      • ZIYARA: Buhari ya kammala ziyararsa a Kamaru
      • Boko Haram: Yan Boko Haram sun yi wa mutane yankan...
      • Kamaru: Za mu mutunta kasancewar tsibirin Bakassi ...
      • ZIYARA: Yan Majalisar dattawan Najeriya zasu ziyar...
      • Shugaban Taliban Mullah Omar ya rasu
      • Matatun mai na Fatakwal da Warri sun fara aiki
      • Kasar Israi'la ta aikata 'laifukan yaki' a Gaza
      • NFF ta nemi hadin kan Jamus
      • Amfanin Dabino a Muslunci
      • Oni na Ile-Ife ya mutu
      • Shugaba Buhari zai kai ziyara Kamaru
      • An hana mata sanya hijabi a Diffa
      • An yanke wa Saif al Islam Gaddafi hukuncin kisa
      • Rikicin majalisar dokokin Nigeria
      • Gwamnati ta soma tantance wakilan Boko Haram
      • An kashe wani gawurtaccen Zaki a Zimbabwe
      • Keshi ya bukaci a biya shi sama da Naira biliyan daya
      • BOMB: Bam ya fashe a Damaturu
      • Boko Haram: An hallaka akalla mutane 19 a Maroua
      • Sinadarin Chlorine ya halakka mutane 8 a Jos
      • Amurka da Kenya sun raba-hanya a kan auren jinsi daya
      • Labarin soyayya na Niu Lang da Zhi Nu
      • AL’AJABI: Karon Battar Zaki Da ‘Direbobi, Bajinta ...
      • An samu ci gaba a yaki da maleriya
      • ZIYARA: Shugaba Obama na kan hanyar zuwa Kenya
      • BOKO HARAM: Sabbin dabarun kai hare-haren Boko Haram
      • Turawa na shirin daina tallafa wa Burundi
      • Amirka da Turkiyya da zasu hada kai don yakar Daesh
      • Akalla mutane 30 aka kashe a Gombe
      • Amurka ta 'taimakawa' Boko Haram — Buhari
      • An kai harin bam a garin Marwa
      • Buhari ya yi watsi da auren jinsi daya
      • 'An gano Kur'ani mafi dadewa a duniya'
      • An gano maganin cutar mantuwa
      • Barcelona ta doke LA Galaxy a Amurka
      • Za mu iya tattaunawa da Boko Haram - Buhari
      • Nasiha Mai Ratsa Zukata
      • An damke dillalin makamai na Boko Haram
      • Rooney zai koma mai cin kwallo a United
      • Boko Haram:— Bankin duniya zai kashe biliyoyi
      • An gano shanu 2,000 a dajin Kamuku
      • Sterling ya ci wa Man City kwallo
      • Tarihin Najeriya tun shekaru aru-aru
      • Ba zan nada ministoci ba sai a Satumba — Buhari
      • Na gamsu da shugabancin Buhari — Obama
      • Bom Ya Tashi A Damaturu
      • Buhari Yagana Da Obama
      • Dalilin da ya sa SSS ta binciki Dasuki
      • An Tozarta Dasuki Ne Saboda Ya Ki Bin Buhari, Inji...
      • Abun lura 1 & 2....
      • Bai kamata jami'an SSS su shiga gidana ba —» Inji ...
      • Buhari zai gana da Obama
      • Dasuki na shirya wa Nigeria makarkashiya-SSS
      • Vidal na gab da koma wa Bayern Munich
      • Saudia ta cafke 'yan kungiyar I-S fiye da 400
      • Ashton Carter zai kai ziyara Isra'ila
      • Buhari zai kai ziyara Amurka
      • Bam ya halaka mutane 12 a filin Idi
      • Dss Sun kama Sambo Dasuki
      • Alqur'ani Yayi Gaskiya!!
      • An haramta sa nikabi a Kamaru da Gabon
      • Gwamnati ta gargadi Radio Biafra
      • An soke hawan Sallah a Zazzau
      • An kashe mutane da dama a Ngamdu da Damasak
      • A daina ci da gumin 'yan fim — Buhari
      • An nada Oliseh a matsayin kocin Super Eagles
      • Na yi murna da komai ya zo karshe — Sterling
      • Boko Haram: Mutane na tserewa daga Damasak
      • Kun san tarihin sabbin manyan jami'an tsaron Nigeria?
      • Zan yi taka tsantsan kan cire tallafin mai — Inji ...
      • YADDA AKE SAMA WAKA HOTO TA WAYAR JAVA !!
      • Amaechi, Bakare kila Su Kasance Cikin Wadanda Zasu...
      • ZAKKA: Mutane uku sun mutu wajen karbar zakka a Ka...
      • EBOLA: Yara dubu 5 sun zama marayu a Laberia
      • Chelsea ta dauki Asmir Begovic
      • Man United Su Sayi Schweinsteiger da Schneiderlin
      • An hallaka mutane 16 a Fotokol
      • Buhari ya kori manyan jami'an tsaro
      • An kama 'Yan Nigeria masu kutse a intanet
      • Buhari ya nada sabbobin jami'an tsaro
      • MAHAIFIYARSA TA MAKANCE
      • KWARO YA SHIGA TA MAKOGORONSA
      • Hukunci Masu Yin Hacking Din Data
      • SIFFAR RAWANIN MANZON ALLAH(SAWW)
      • MAI HAILA ZATA YI KARATUN ALQUR'ANI
      • Hukunci Yin Family Planning (Kayyade Iyali)
      • Sababbin manyan jami'an tsaron kasar da Buhari ya ...
      • Buhari ya kori manyan Jami'an tsaron Nigeria
      • An hallaka mutane kusan 16 a Port Harcourt
      • An kama 'Yan Nigeria masu kutse a shafin yanar-giz...
      • Sarkin Kano ya bukaci likitoci su janye yajin aiki
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • Zanga-zanga A Bauchi-Gwamnatin Ta Saka Dokar Hana Fita Da Zirga-Zirga Ac...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger