1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Fadakarwa » Islamic » TANA SO AYI NASIHA GA MAZAJE

TANA SO AYI NASIHA GA MAZAJE

By Abdul Mk
Add Comment
Tuesday, 5 May 2015

Assalamu alaikum!
Da farko ina son miqa godiyata ga zauren nan, saboda ilimantar da mu ta hanyar addini da harkar rayuwar mu ta yau da kullum. Allah ya saka muku da alheri.

Don Allah ina so a fadakar da maza da mata akan hukuncin tura hotuna batsa da akeyi ta bbm ko watsapp. Sai ka ga aboki Yana tura wa abokin shi hotunan yan mata Wanda bai kamata ba. Basu da hira sai na matan banza, Idan ka duba ko sallah ba su maida hankali suyi ta balle addua ko karatun qura'ni
Nabiyu kuma, don Allah a taimaka mana da adduar da kuma hanyoyi da mata zasu shawo kan mazajen su masu neman matan banza.

Na uku, miye hunkuncin mijin da ke Neman tsohuwar budurwar shi, bayan dukanin su suna da aure. Dalilin sa saboda mahaifin yarinyar Yana riqe da babban muqami, wai yasan zai samu wani abu a wurin su, idan kuma matan shi ta sunnah tayi magana yayi mata zagi da gori wai bata da komai, har ya kai da Duka.
Nagode (pls a boye sunan sender din)

AMSA
*******
Wa alaikis salam wa rahmatullahi wa barakatuh.

Hakika duk mutumin da yake da sauran tsoron Allah azuciyarsa da kuma kwadayin samun lada alahirarsa ba zai shagaltar da kansa ko yaushe zuwa ga Ayyukan batsa ba.

Allah (SWT) yace ma Annabinsa (saww) :

"KA GAYA MA MUMINAI MAZA SU RINTSE IDANUWANSU, KUMA SU KIYAYE FARJOJINSU. WANNAN SHINE MAFI TSARKAKA GARESU. HAKIKA ALLAH MASANIN ABINDA SUKE AIKATAWA NE.

KUMA KA GAYA MA MUMINAI MATA SU RINTSE IDANUWANSU KUMA SU KIYAYE FARJOJINSU KUMA KAR SU RIKA BAYYANAR DA ADONSU SAI DAI ABINDA YA BAYYANA DAGA GARETA".

Idan mun duba wannan ayar, Allah yana magana da muminai ne. Don haka duk mumini mai imani bai kamata ya mayar da hankalinsa ga ayyukan batsa ba.

Kuma Ubangiji ya tsine ma masu kallon tsaraici, da kuma masu nuna tsaraicin nasu don a kalla.

* Duk matar da taga cewa mijinta yana aikata irin wadannan miyagun kallace-kallacen, abinda ya kamata ta fara yi masa shine wa'azi, nasiha, tare da jan hankalinsa.

Ta nuna masa cewa Shi fa amatsayin Shugabanta yake, kuma jagoranta aduniya da lahira. don haka yaji tsoron Allah, ya dena aikata abinda zai janyo masa matsala tsakaninsa da Ubangijinsa. tunda bai san ranar mutuwarsa ba.

Kuma Amatsayinki na matarsa, kema kina da dukkan abinda waccan 'Yar iskar take nuna masa.. Don haka ki rika gyara jikinki, ki chanza kwalliya, ki yawaita fesa turare don jan hankalinsa.

Ki chanza dabi'un zamanki dashi. Ki zama mai tarairayarsa ako yaushe, mai faranta masa rai da kyawawan kalamai. Kuma ki yawaita addu'a domin neman zaman lafiyarku dashi ya dore.

Na san akwai matan aure acikin Zauren nan. ba zasu rasa shawarwarin da zasu baki ba.

Allah ya rufa asiri.

WALLAHU A'ALAM.

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 23:12
In Fadakarwa, Islamic
Title : TANA SO AYI NASIHA GA MAZAJE
Description : Assalamu alaikum! Da farko ina son miqa godiyata ga zauren nan, saboda ilimantar da mu ta hanyar addini da harkar rayuwar mu ta yau da kull...
Rating : 5
Related Posts: Fadakarwa, Islamic

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "TANA SO AYI NASIHA GA MAZAJE"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2026 (2)
    • ►  June (1)
    • ►  January (1)
  • ►  2025 (5)
    • ►  December (5)
  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ▼  May (239)
      • [Video] Download Highlight Atletic Bilbao 1 Barcel...
      • Yanda Zaku Sami 100MB A Layin Etisalat
      • Yanda Zaka Samu Garabasar 2GB yanzu Alayinka na mtn
      • Saurin FushiI Me Sanya Nadama
      • Girgizar kasa mai karfin gaske a Japan
      • Yadda Ake Siyan 5mb N5 Ta Sabuwar Hanya A Layin Mt...
      • BAN HANA MINISTOCIN JONATHAN FITA KASASHEN KETARE ...
      • Yanda Zakayi Kira Kyauta A Layin MTN Daga 5am Zuwa...
      • BUHARI KADAI BA ZAI IYA GYARA NIGERIA BA
      • Yar Lesbian Ce Part 2
      • Yuguda Bai Bar Ko Sisi Ba- Gwamna Abubakar
      • Boko Haram sun kashe mutane 8
      • YADDA AKE AMFANI DA MUHRIQUL JINNI DOMIN MAGANIN J...
      • Yar Lesbian Ce Part 1
      • NAIMAKA RANA------PART 7
      • Lalong Ya Yi Alkawarin Hada Kan ‘Yan Filato
      • Blatter ya sake zama shugaban FIFA
      • Bam ya kashe mutane 7 a Borno
      • Zan sa kafar wando guda da Boko Haram'
      • HANYOYIN DA MUTUM ZAI BI DOMIN YIWA KANSA GARKUWA ...
      • Benitez ya tabbatar da zai bar Napoli
      • An kai hari masallacin Shi'a a Saudiyya
      • A Maiduguri za a yaki Boko Haram ba Abuja ba -Buh
      • Alkalin Kotun Spain zai tuhumi Abubakar shekau
      • Kungiyar ECOWAS Ta Jinjinawa Najeriya
      • Zafi ya hallaka mutane 1,500 a Indiya
      • Platini ya bukaci Blatter ya yi murabus
      • Sabuwar Hanyar Yin Browsing Kyauta A Layin MTN
      • [Video] Sheik Kabiru Gombe Tuba zuwa ga Allah
      • An ga sojojin haya a cikin Mayakan Boko Haram
      • Bokoharam Sun Yanke Mutane 10 Da Wukake A Jahar Ad...
      • Zan Ba Gwamnati Mai Bari Gado Maki kasa da Hamsin-...
      • Ana korar sojoji a Najeriya - kananan sojoji
      • Asisat ta zama gwarzuwar 'yar kwallon BBC
      • Mutane 800 sun mutu saboda zafi a Indiya
      • An hallaka mutane fiye da 20 Benue
      • Real Madrid ta kori Carlo Ancelotti
      • Zafin rana ya kashe mutane Indiya
      • Kimanin Fararen Hula 400 (IS) Ta Kashe A Birnin Pa...
      • An gano gawarwakin bakin haure 139 a Malaysia
      • An ceto mata da yara 20 daga dajin sambisa
      • Dillalan man fetur sun janye yajin aiki
      • MAGANIN MATSANANCIYAR SHA'AWA
      • HUKUNCIN MATAR DA AKA SAKETA ACIKIN JINYA
      • HANYOYIN RABUWA DA MASTURBATION
      • SHIN MENENE FATALWA??
      • [Photos] Buhari ya gana da shugaban Burtaniya
      • Za mu rufe wasu tashoshi a Nigeria - MTN
      • Sojoji Sun Canza Wa Matan Da Suka Ceto Wurin Zama
      • Janye karar matar da ta kashe mijinta a Kano
      • Tottenham ta bai wa Adebayor hutu
      • Ina son in ci gaba da jan ragamar Real'
      • ••••DOMIN KE DA MIJINKI••••
      • DOMIN KE DA MIJINKI.
      • JIBWIS Ta Horar Da Malamai Da Alkalan Gasar Karatu...
      • An kona kotun Shari'a a Kano
      • MATAYEN GIDAN ANNABI (SAWW)
      • MAGANIN KASUWA
      • RASHIN JIN DANDANON JIMA'I
      • ALAMOMIN DAUKEWAR JININ HAILA
      • TA WACCE HANYA AKE MALLAKAR BAYI?
      • SANA'AR SIYAR DA JAKI DA DOKI
      • Abin da ya sa Mu'azu da Anenih yin murabus
      • [Music] Raida Da Buri By Hussaini Danko
      • KULAWAR NAMIJI AKAN MACE GUDA 20.
      • NAIMAKA RANA --- PART 6
      • Kerry zai jagoranci tawagar Amurka a Najeriya
      • Saudiyya ta koma luguden wuta a Yamen
      • Sterling bai tsinana komai ba a Liverpool
      • Dan kunar bakin wake ya kai hari a Adamawa
      • BARAWO MAI HIKIMA
      • De Gea ya shiga tsaka mai wuya
      • An kammala duba lafiyar Depay a Man United
      • Na daina zana hoton Annabi" - Charlie Hebdo
      • Abdul'aziz Yari Shine sabon Shugaban kungiyar gwam...
      • [Film] Download Bayan Rai Complete
      • AMFANIN MAN TAFARNUWA
      • NASIHA MAI RATSA ZUKATA
      • WAYE BABBAN MAKIYINKA??
      • MAGANIN KARYA SIHIRI DA IZININ ALLAH
      • Sanata Ahmad Zanna Ya Rasu
      • [Photos] Kahuto RaRa Tare da Adam A Zango A Makka
      • Buhari ya cire 'Janar' a sunansa
      • NA NEMAN GAFARAR 'YAN NIGERIA-JONATHAN
      • Halin da nake ciki bayan varayi sun harbe ni - Gam...
      • Mauludin Sheikh Nyass a Bauchi
      • Man City ta doke Swansea 4-2 har gida
      • Pillars ta kwaso maki uku a Abia
      • Barcelona ta dauki kofin La Liga na bana
      • Yan ci-rani sun mutu a fada kan abinci'
      • Girgizar kasa ta afku a Iran
      • An zartarwa da mutane 6 hukuncin kisa a Masar
      • Amurka ta ce ta damu da hukuncin Morsi
      • [Music] Sai Buhari By Rarara
      • [Music] Tafiya Mai Nisa By Hussaini Danko
      • Yadda Zaka Samu 400mb ko 100mb ko 20mb Kyauta A La...
      • Yadda Ake Cancel Din Collartone Na All Network Mtn...
      • YADDA ZAKUYI WHATSAPP KYAU A LAYIN MTN HARNA TSAWO...
      • KANO: Takunsaka Tsakanin ‘Yan Kwangila da Gwamnati
      • Sabon Tsarin easylife4.0 na layin Etisalat da yanz...
      • Indan mutum yana cikin yin sahur, sai ya ji kiran ...
      • TA YAYA ZAKI WA MIJIN KI BIYAYYA
      • NAIMAKA --RANA PART 4
      • An Fara Gasar Haddar Hadisai Karo Na 3 A Zamfara
      • Wata Mata Ta Haifi ‘Ya’ya Uku A Kebbi
      • An yankewa Morsi hukuncin kisa
      • Yan Boko Haram sun sake kama Marte
      • Bom ya tashi a Damaturu
      • INA YA KAMATA NA KALLA A JIKIN BUDURWATA
      • GORON JUMA'A DAGA ZAUREN FIQHU
      • SHAITAN YANA 'BATA MASA SALLAH
      • ZAKU MUTU KU TARAR DA ALLAH
      • KU KIYAYI AIKATA MANYAN ZUNUBAN NAN GUDA BAKWAI MA...
      • TAMBAYA AKAN HALITTAR DAN ADAM
      • NAIMAKA RANA---- PART 1
      • NEMAN TAIMAKO AWAJEN ALJANU
      • An Kashe Yayan Kungiyar Boko Haram A Birnin Musil ...
      • Boko Haram ta kashe mutane 55 a Bale da Kayamla
      • Gubar Dalma Ta Kashe Mutane a Jihar Neja
      • Chelsea ta dauko dan kwallon Brazil Nathan
      • An amince wa Petr Cech ya nemi wani kulob
      • NAIMAKA RANA ----- PART 3
      • NAIMAKA RANA - PART 2
      • IDDAR MACE MAI GOYO
      • JIN KUNYA AHARKAR NEMAN ILIMI
      • FALALAR ADDU'A DA KUMA MUHIMMANCINTA
      • YAYI MA ALJANI FITSARI ABAKI!!
      • BASSU YIN SALLAR JUMA'A
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger