1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Fadakarwa » Islamic » SHAITAN YANA 'BATA MASA SALLAH

SHAITAN YANA 'BATA MASA SALLAH

By Abdul Mk
Add Comment
Saturday, 16 May 2015

ASSALAMU ALAIKUM MALAM ina fama da matsanancin was wasi,
malan acikin sallah idan ina karanta fatihi sai inyita maimaita ayoyi saboda ji nake kamar nayi kuskure, kuma gashi idan mutun yayi mutum yayi kuskure acikin fatiha ba'a karbar sallar sa.

Kuma malan kullum ina maimaita kalmar shahada bansan adadiba,

Saboda da nayi magana kadan sai inga kamar na fita musulunci,

Malan zuciya sai tai tayimun sake sake.

Malan koda magana nayi gameda addini sai na danyi kuskure ko ina acikin Qur'ani nayi sai inga kamar na fita musulunci, zuciya ta sai ta nunamun nafita musulunci inyi kalmar shihada kar in mutu a wannan hali kuma malan idan nayi kalmar shihada din sai inji kamar banyi dai dai ba, malan har ji nake kamar inyi kuka ga was wasi sai inji kamar fitsari ya fira bayan nayi tsalki. Kuma idan na duba bana ganin komai. kuma idan na karajin irin haka a gaba sai zuciyata ta nunamun indai duba kar ace fitsari ne ya fita kuma inyi sallah babu ta, kuma malan da nayi alwalla ko ina cikin alwalla ko cikin sallah sai inji kamar nayi tusa, kuma malan wani lokaci idan nayi sallah sai zuciyata ta nunamun ba'a karbe ta ba, sai inta maimaita sallah,

Dan ALLAH malan ka bani shawara,
A boye sunana.

AMSA
*******
Wa alaikumus salam wa rahmatullah.
Hakika akwai wasu nau'in Shaitanu kala biyu wadanda shaitan ya wakiltasu domin lalata ma bayin Allah alwalarsu da sallarsu.

Manzon Allah (saww) ya fadesu acikin wani hadisi. Shi wanda aka wakiltashi domin ya rika sanya maka waswasi acikin lamarin tsarki da kuma alwala, sunansa 'WALHAAN'. Shi kuma wanda aka wakiltashi domin ya rika kawo maka waswasi acikin sallarka, sunansa 'KHINZAB'.

Kuma bisa ga bayanin da kayi, akwai alamar cewa sun riga sun shafeka sosai. tunda har suna sanya maka kokwanto acikin tauheedinka. Don haka kana bukatar zuwa nan wajenmu ko kuwa wani wajen da ka amince dashi domin adubaka, ayi maka tambayoyi, ayi maka rukyah, a baka magunguna.

Amma kafin nan ka yawaita karatun Alqur'ani da Zikirin Allah safe da yamma. tare da nisantar dukkan ayyukan sabon Allah.

muna rokon Allah ya sawwake ya baka lafiya don tsarkin sunayensa kyawawa.

WALLAHU A'ALAM.

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 18:32
In Fadakarwa, Islamic
Title : SHAITAN YANA 'BATA MASA SALLAH
Description : ASSALAMU ALAIKUM MALAM ina fama da matsanancin was wasi, malan acikin sallah idan ina karanta fatihi sai inyita maimaita ayoyi saboda ji na...
Rating : 5
Related Posts: Fadakarwa, Islamic

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "SHAITAN YANA 'BATA MASA SALLAH"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ▼  May (239)
      • [Video] Download Highlight Atletic Bilbao 1 Barcel...
      • Yanda Zaku Sami 100MB A Layin Etisalat
      • Yanda Zaka Samu Garabasar 2GB yanzu Alayinka na mtn
      • Saurin FushiI Me Sanya Nadama
      • Girgizar kasa mai karfin gaske a Japan
      • Yadda Ake Siyan 5mb N5 Ta Sabuwar Hanya A Layin Mt...
      • BAN HANA MINISTOCIN JONATHAN FITA KASASHEN KETARE ...
      • Yanda Zakayi Kira Kyauta A Layin MTN Daga 5am Zuwa...
      • BUHARI KADAI BA ZAI IYA GYARA NIGERIA BA
      • Yar Lesbian Ce Part 2
      • Yuguda Bai Bar Ko Sisi Ba- Gwamna Abubakar
      • Boko Haram sun kashe mutane 8
      • YADDA AKE AMFANI DA MUHRIQUL JINNI DOMIN MAGANIN J...
      • Yar Lesbian Ce Part 1
      • NAIMAKA RANA------PART 7
      • Lalong Ya Yi Alkawarin Hada Kan ‘Yan Filato
      • Blatter ya sake zama shugaban FIFA
      • Bam ya kashe mutane 7 a Borno
      • Zan sa kafar wando guda da Boko Haram'
      • HANYOYIN DA MUTUM ZAI BI DOMIN YIWA KANSA GARKUWA ...
      • Benitez ya tabbatar da zai bar Napoli
      • An kai hari masallacin Shi'a a Saudiyya
      • A Maiduguri za a yaki Boko Haram ba Abuja ba -Buh
      • Alkalin Kotun Spain zai tuhumi Abubakar shekau
      • Kungiyar ECOWAS Ta Jinjinawa Najeriya
      • Zafi ya hallaka mutane 1,500 a Indiya
      • Platini ya bukaci Blatter ya yi murabus
      • Sabuwar Hanyar Yin Browsing Kyauta A Layin MTN
      • [Video] Sheik Kabiru Gombe Tuba zuwa ga Allah
      • An ga sojojin haya a cikin Mayakan Boko Haram
      • Bokoharam Sun Yanke Mutane 10 Da Wukake A Jahar Ad...
      • Zan Ba Gwamnati Mai Bari Gado Maki kasa da Hamsin-...
      • Ana korar sojoji a Najeriya - kananan sojoji
      • Asisat ta zama gwarzuwar 'yar kwallon BBC
      • Mutane 800 sun mutu saboda zafi a Indiya
      • An hallaka mutane fiye da 20 Benue
      • Real Madrid ta kori Carlo Ancelotti
      • Zafin rana ya kashe mutane Indiya
      • Kimanin Fararen Hula 400 (IS) Ta Kashe A Birnin Pa...
      • An gano gawarwakin bakin haure 139 a Malaysia
      • An ceto mata da yara 20 daga dajin sambisa
      • Dillalan man fetur sun janye yajin aiki
      • MAGANIN MATSANANCIYAR SHA'AWA
      • HUKUNCIN MATAR DA AKA SAKETA ACIKIN JINYA
      • HANYOYIN RABUWA DA MASTURBATION
      • SHIN MENENE FATALWA??
      • [Photos] Buhari ya gana da shugaban Burtaniya
      • Za mu rufe wasu tashoshi a Nigeria - MTN
      • Sojoji Sun Canza Wa Matan Da Suka Ceto Wurin Zama
      • Janye karar matar da ta kashe mijinta a Kano
      • Tottenham ta bai wa Adebayor hutu
      • Ina son in ci gaba da jan ragamar Real'
      • ••••DOMIN KE DA MIJINKI••••
      • DOMIN KE DA MIJINKI.
      • JIBWIS Ta Horar Da Malamai Da Alkalan Gasar Karatu...
      • An kona kotun Shari'a a Kano
      • MATAYEN GIDAN ANNABI (SAWW)
      • MAGANIN KASUWA
      • RASHIN JIN DANDANON JIMA'I
      • ALAMOMIN DAUKEWAR JININ HAILA
      • TA WACCE HANYA AKE MALLAKAR BAYI?
      • SANA'AR SIYAR DA JAKI DA DOKI
      • Abin da ya sa Mu'azu da Anenih yin murabus
      • [Music] Raida Da Buri By Hussaini Danko
      • KULAWAR NAMIJI AKAN MACE GUDA 20.
      • NAIMAKA RANA --- PART 6
      • Kerry zai jagoranci tawagar Amurka a Najeriya
      • Saudiyya ta koma luguden wuta a Yamen
      • Sterling bai tsinana komai ba a Liverpool
      • Dan kunar bakin wake ya kai hari a Adamawa
      • BARAWO MAI HIKIMA
      • De Gea ya shiga tsaka mai wuya
      • An kammala duba lafiyar Depay a Man United
      • Na daina zana hoton Annabi" - Charlie Hebdo
      • Abdul'aziz Yari Shine sabon Shugaban kungiyar gwam...
      • [Film] Download Bayan Rai Complete
      • AMFANIN MAN TAFARNUWA
      • NASIHA MAI RATSA ZUKATA
      • WAYE BABBAN MAKIYINKA??
      • MAGANIN KARYA SIHIRI DA IZININ ALLAH
      • Sanata Ahmad Zanna Ya Rasu
      • [Photos] Kahuto RaRa Tare da Adam A Zango A Makka
      • Buhari ya cire 'Janar' a sunansa
      • NA NEMAN GAFARAR 'YAN NIGERIA-JONATHAN
      • Halin da nake ciki bayan varayi sun harbe ni - Gam...
      • Mauludin Sheikh Nyass a Bauchi
      • Man City ta doke Swansea 4-2 har gida
      • Pillars ta kwaso maki uku a Abia
      • Barcelona ta dauki kofin La Liga na bana
      • Yan ci-rani sun mutu a fada kan abinci'
      • Girgizar kasa ta afku a Iran
      • An zartarwa da mutane 6 hukuncin kisa a Masar
      • Amurka ta ce ta damu da hukuncin Morsi
      • [Music] Sai Buhari By Rarara
      • [Music] Tafiya Mai Nisa By Hussaini Danko
      • Yadda Zaka Samu 400mb ko 100mb ko 20mb Kyauta A La...
      • Yadda Ake Cancel Din Collartone Na All Network Mtn...
      • YADDA ZAKUYI WHATSAPP KYAU A LAYIN MTN HARNA TSAWO...
      • KANO: Takunsaka Tsakanin ‘Yan Kwangila da Gwamnati
      • Sabon Tsarin easylife4.0 na layin Etisalat da yanz...
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger