1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Gida Nijeriya » Matakan Tsige Shugaban Kasa A Tsarin Mulkin Nijeriya

Matakan Tsige Shugaban Kasa A Tsarin Mulkin Nijeriya

By 1Arewa Tv
Add Comment
Wednesday, 6 June 2018

Ana ci gaba da yamutsa gashin baki kan barazanar da majalisar dokokin kasar tayi na tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari.

A ranar Talata, 5 ga watan Yuni ne majalisar tayi barazanar tsige Buhari idan har bai kiyaye wasu sharuda da ta gindaya masa ba.Hakan ya dan haifar da rabuwar kai inda wasu ke goyon bayan shugaban kasar.

Don haka muka yi amfani da wannan dama wajen kawo maku wasu matakai da kundin tsarin mulkin kasar Najeriya ta gindaya wajen tsige shugaban kasa.

Gasu kamar haka:

1. Karon farko sai an samu akalla kashi 1 cikin 3 na Sanatoci da mambobin Majalisar wakilai kowanen su ya sa hannu a kan jerin laifukan da suke tukumar Shugaban Kasa da su. Sannan sai su aikewa Shugaban Majalisar Dattawa wasikar bukatar su ta neman tsige shugaban tare da kwafen takardar da ke dauke da laifukan da ya aikta.

Laifin shugaba: Kamar yadda dokar Najeriya ta gindaya, “ya kasance Shugaban Kasa ya karya wasu dokoki na Najeriya a wajen tafiyar da mulkin sa, ko kuma wani abu na ba daidai ba wanda majalisar ta gamsu da cewa ya aikata ba daidai ba.

2. Dole ya kasance cikin kwanaki bakwai Shugaban Majalisar Dattawa ya aikewa Shugaban Kasa da kowane Dan Majalisa da Sanata kwafen wasikar, wacce ke dauke da zarge-zargen tuhumar da ake yi masa.

3. Shugaban Kasa na da damar maida musu da amsa, ko kuma ba sai ya maida musu da amsa ba, duk daya. Amma idan har zai maida amsa, to ya kasance tilas wasikar ta isa ga dukkan Sanatoci da ‘yan Majalisar tarayya.

4. A cikin kwanaki 14 da karbar takardar neman tsige Shugaban Kasa, zai kasance Majalisar Tarayya da Majalisar Dattawa sun yi zama a majalisar su domin su amince da cewa shin akwai bukatar a binciki zargin ko kuwa? Sai akalla kashi 2 bisa 3 na mambobin sun amince tukunna.

5. Idan har yunkurin ya kasa samar da adadin yawan ‘yan majalisar da za su goyi bayan sa, to sai nan da nan a dakatar da yunkurin tsigewar. Ba za a sake daukar wani mataki ba.

Amma idan an samu yawan adadin da akalla ake bukata na masu son a tsige shugaban ya kai yadda doka ta gindaya, to a cikin kwana bakwai da amincewa sai Shugaban Majalisar Dattawa ya umarci Babban Cif Joji na Tarayya ya kafa kwamiti na mutane 7, wadanda ya ke ganin cewa mutane ne masu gaskiya, amana kuma wadanda ake kyautata wa adalci domin su bincki zarge-zargen da Majalisa ta yi wa Shugaban Kasa.

Sannan kuma ya kasance daga cikin mambobin babu ma’aikacin gwamnati kuma babu dan majalisar dattawa ko ta tarayya.

6. Ya kasance kwamitin bincike ya bayar da sakamakon binciken da ya yi a cikin watanni uku. Za su bada sakamakon binciken ga Majalisar Dattawa da ta Tarayya.

A lokacin da kwamitin ke binciken sa, Shugaban Kasa na da damar kare kan sa, kuma ya na da damar da zai tura lauyan sa ya kare shi a madadin sa.

7. Idan kwamitin bincike ya bada rahoton cewa ba a kama Shugaban Kasa da tafka laifi ba, to ba za a kara daukar wani mataki ba.

Amma idan kwamitin bincke ya kama Shugaban Kasa da laifi, sai Majalisa su amince da rahoton, sannan su dauki haramar zartas da kudirin tsige shi.

8. Sai kashi 2 bisa 3 na Majalisar Dattawa da Majalisar Tarayya sun amince a tsige shugaban kasa sannan za a ce ya tsigu.

Source :naij hausa

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by 1Arewa Tv at 23:39
In Gida Nijeriya
Matakan Tsige Shugaban Kasa A Tsarin Mulkin Nijeriya Title : Matakan Tsige Shugaban Kasa A Tsarin Mulkin Nijeriya
Description : Ana ci gaba da yamutsa gashin baki kan barazanar da majalisar dokokin kasar tayi na tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari. A ranar Talata, 5...
Rating : 5
Related Posts: Gida Nijeriya

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Matakan Tsige Shugaban Kasa A Tsarin Mulkin Nijeriya "

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ▼  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ▼  June (70)
      • Jan Hankalin Hadiza Gabon Zuwaga Mabiya
      • Wata Yarinya Ta Haihu Tanada Shekara Biyar A Duniya
      • Anagano Cutar Kyandar Biri A Jihar Plateau
      • Kotu Tasake Baiwa IG Daman Damke Saraki
      • Banga Aiki Daya Da Buhari Ya Kammala A Shekara Uku...
      • Rikici Ta Barke A Majalisar Wakilai
      • Yadda Buhari Ya Kawo Karshen Makircin Obasanjo - F...
      • Lamaran Yero Ya Yan Ta Fursunoni 31 A Jihar Kaduna
      • Kwastam Tayi Wani Babban Kamu A Jihar Ogun
      • Dan Sandan Dake Gabatar Da Tafsiri Yasami Katon Girma
      • Nijeriya Tasha Kashi A Karo Na Biyu
      • Ansace Wani Ma'aikacin INEC A Akwa Ibom
      • Mutane Da Dama Sun Canza Sheka Sa PDP Zuwa APC
      • Buhari Ya Cika Wani Alkawarin Da Abacha Ya Dauka
      • Ronaldo Ya Zabi Lambar Da Zai Goya A Manchester Un...
      • Inasa Wadannan Kayan Ne Don Jawo Hankalin Masu Kal...
      • Matakan Tsige Shugaban Kasa A Tsarin Mulkin Nijeriya
      • Taimakon Da China Zatayi Wa Nijeriya
      • Zamu Tsige Buhari Tunda Shi Ba Allah Bane - Jagaba
      • Kotu Tabada Belin Lamaran Yero
      • Wani Matashi Ya Hallaka Budurwarsa A Jihar Yobe
      • Harda Buhari Aka Ci Kudin Makamai - Sule Lamido
      • Shawarar Shehu Sani Zuwaga Buhari
      • Wasikan Buhari Zuwaga Saraki
      • Ansami Rabuwan Kan 'Yan Majalisa Game Da Tsige Buhari
      • Babu Halin Murdiya Ko Magudi A Zaben 2019 - INEC
      • Sabon Tsarin NNPC Kan Harkar Mai
      • APC Zata Yi Mulki Har Illa Masha Allah - Mama Taraba
      • Saudiyya Tafara Baiwa Mata Lasisin Yin Tuki
      • Duk Wanda Aka Kama Yanashan Shisha Akamashi - Buhari
      • Matsalolin Yin Mulki A Nijeriya - Gwamnan Bauchi
      • Zan Sake Neman Gwamnan Taraba - Aisha Alhassan
      • Anyi Wa Sergio Ramos Barazanar Kisa
      • Na Amince Yan Sanda Su Kama Saraki - Buhari
      • Cigaba Da Tsare Zakzaky Rashin Adalcine - Buba Gal...
      • Yadda Sarkin Zazzau Ya Sameta Yakuma Yi Shekaru 48...
      • Wata Bakanuwa Ta Musuluntar Da Wani Bature Sannan ...
      • Yan Sanda Sun Gayyaci Saraki Domin Ya Wanke Kansa
      • Buhari Ne Babban Matsalar APC - Na'abba
      • Kocin Da Ake Tsammanin Zai Karbi Realmadrid
      • Wani Matashi Dan Jam'iyyar PDP Ya Doke Dan APC A J...
      • Dalilin Dayasa Sakataren Jam'iyyar APC Ya Aje Aikinsa
      • Ankai Wani Mummunan Hari Jihar Pilato
      • Anyanke Wa Wata Saniya Hukuncin Kisa
      • Sharudan Su Kwankwaso Zuwaga Jam'iyyar APC
      • Trump Yayi Amai Ya Lashe
      • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Maye Gurbin Mataimakin Gwa...
      • Gaskiyan Abinda Ke Tsakani Na Da Zango - Amina Amal
      • Al'ajabi:An Haifi Jariri Da Carbi Da Kur'ani A Jih...
      • Shukoki Masu Gyara Iska Wanda Ake Sawa A Daki
      • Illolin Da Sigari Keyi A Jikin Dan Adam
      • Dalilin Dayasa Bamu Rage Shekarun Takaran Gwamna D...
      • Abinda Yasa Muka Kara Kasafin Kudin Bana - Dan Maj...
      • Buhari Zai Riga Rana Faduwa A Zaben 2019 - Wani M...
      • Kungiyar Kiristoci Ta Caccaki Gwamnatin Buhari
      • Wasu Bankuna Sun Kusa Rugujewa A Kasarnan - Magu
      • Dalilin Zamana A Gefen Yan PDP - Melaye
      • MTN Zata Biya Taran Miliyan 5 Saboda Kwashe Kudade...
      • Yan Arewa Dakikai Ne, Yan Kudu Kuma Basu Tareda Bu...
      • Ankama Wani Tirela Makil Da Alburusai Zai Shigo Ni...
      • Warin Jikin Fasinja Yasa Wani Jirgi Saukan Bazata
      • Bazamuyi Amfani Da Na'uran Zamani Ba A Zaben 2019 ...
      • Yakamata Bankuna Su Bamu Sunayen Barayin Gwamnati ...
      • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Bayyana Sabon Mataimakin Sa
      • Buhari Ya Shirya Wa Dangote Babban Liyafa A Fadar ...
      • Komawa Jam'iyyar APC Bazai Ceceku Ba - Lauretta
      • Dalilin Dayasa PDP Ta Jinjina Wa Buhari
      • APC Bazata Ci Jihata Ba - Dickson
      • Kocin Realmadrid Ya Ajiye Aikin Sa
      • Raunin Salah Hukuncin Allah Ne Kan Ajiye Azumin Da...
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger