1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Labarun Duniya » Anyanke Wa Wata Saniya Hukuncin Kisa

Anyanke Wa Wata Saniya Hukuncin Kisa

By 1Arewa Tv
Add Comment
Sunday, 3 June 2018

Da sanadin shafin Jaridar The Punch, mun samu rahoton cewa an zartar da Hukuncin Kisa kan wata Saniya mai dauke Juna Biyu sakamakon laifin da ta aikata na ketare iyaka.

Rahotanni sun bayyana cewa babban laifin da wannan Saniya mai Juna Biyu ta aikta shine tayi tattaki daga gonar da take kiwo dake cikin kungiyar Kasashen Turai a Kasar Bulgaria zuwa Kasar Serbia da ba ta cikin jerin kungiyar Kasashen na Turai.

Ana sa ran Wannan jar Saniya mai sunan Penka za ta haife abin da ke cikin ta nan da watanni uku maso gabatowa kamar yadda rahotanni da sanadin Jaridar Daily Mail ta ruwaito.

Tsautsayi gami da karar kwana dake afkuwa ba tare da wata sanarwa ba ya sanya wannan Saniya mai sunan Penka ta bar cikin garken 'yan uwanta na Shanu dake Kauyen Kopolovtsi inda ta tsallake iyaka zuwa cikin kasar Serbia.Bayan makonni biyu da tafiya gantali da wannan Saniya ta yi, wani Manomi ya dawowa da mai ita, Ivan Haralampiev a gabar iyakar Kasashen biyu ba tare da ketarewa ba.A sanadiyar haka ne hukumomin kasar Bulgaria su ka bayyana cewa dole sai an kawar da wannan Saniya daga doron Kasa sakamakon tsauraran dokoki da kungiyar Kasashen Turai ta shimfida.

A halin yanzu dai an zartar da hukuncin kisa kan wannan Saniya da ba ta ji ba kuma ba ta gani ba sakamakon rashin takardu da suka dace duk da Likitocin Dabbobi na kasar Serbia sun tabbatar da ingatacciyar Lafiyar ta.Mamallakin wannan Saniya, Ivan Haralampiev yayi koken a tseratar da jinin Dabbar sa yayin ganawa da gidan talabijin na BNT a ranar Alhamis din da ta gabata.

Hukumomin Kasar Bulgaria sun bayyana cewa ba su da ikon tseratar da rayuwar Penka a sanadiyar dokokin da suke tattare da Kungiyar kasashen Turai, inda suka nemi a kawar da ita daga doron Kasa ba tare da wani tsaiko ba.

Source :naij hausa

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by 1Arewa Tv at 23:24
In Labarun Duniya
Anyanke Wa Wata Saniya Hukuncin Kisa Title : Anyanke Wa Wata Saniya Hukuncin Kisa
Description : Da sanadin shafin Jaridar The Punch, mun samu rahoton cewa an zartar da Hukuncin Kisa kan wata Saniya mai dauke Juna Biyu sakamakon laifin d...
Rating : 5
Related Posts: Labarun Duniya

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Anyanke Wa Wata Saniya Hukuncin Kisa"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ▼  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ▼  June (70)
      • Jan Hankalin Hadiza Gabon Zuwaga Mabiya
      • Wata Yarinya Ta Haihu Tanada Shekara Biyar A Duniya
      • Anagano Cutar Kyandar Biri A Jihar Plateau
      • Kotu Tasake Baiwa IG Daman Damke Saraki
      • Banga Aiki Daya Da Buhari Ya Kammala A Shekara Uku...
      • Rikici Ta Barke A Majalisar Wakilai
      • Yadda Buhari Ya Kawo Karshen Makircin Obasanjo - F...
      • Lamaran Yero Ya Yan Ta Fursunoni 31 A Jihar Kaduna
      • Kwastam Tayi Wani Babban Kamu A Jihar Ogun
      • Dan Sandan Dake Gabatar Da Tafsiri Yasami Katon Girma
      • Nijeriya Tasha Kashi A Karo Na Biyu
      • Ansace Wani Ma'aikacin INEC A Akwa Ibom
      • Mutane Da Dama Sun Canza Sheka Sa PDP Zuwa APC
      • Buhari Ya Cika Wani Alkawarin Da Abacha Ya Dauka
      • Ronaldo Ya Zabi Lambar Da Zai Goya A Manchester Un...
      • Inasa Wadannan Kayan Ne Don Jawo Hankalin Masu Kal...
      • Matakan Tsige Shugaban Kasa A Tsarin Mulkin Nijeriya
      • Taimakon Da China Zatayi Wa Nijeriya
      • Zamu Tsige Buhari Tunda Shi Ba Allah Bane - Jagaba
      • Kotu Tabada Belin Lamaran Yero
      • Wani Matashi Ya Hallaka Budurwarsa A Jihar Yobe
      • Harda Buhari Aka Ci Kudin Makamai - Sule Lamido
      • Shawarar Shehu Sani Zuwaga Buhari
      • Wasikan Buhari Zuwaga Saraki
      • Ansami Rabuwan Kan 'Yan Majalisa Game Da Tsige Buhari
      • Babu Halin Murdiya Ko Magudi A Zaben 2019 - INEC
      • Sabon Tsarin NNPC Kan Harkar Mai
      • APC Zata Yi Mulki Har Illa Masha Allah - Mama Taraba
      • Saudiyya Tafara Baiwa Mata Lasisin Yin Tuki
      • Duk Wanda Aka Kama Yanashan Shisha Akamashi - Buhari
      • Matsalolin Yin Mulki A Nijeriya - Gwamnan Bauchi
      • Zan Sake Neman Gwamnan Taraba - Aisha Alhassan
      • Anyi Wa Sergio Ramos Barazanar Kisa
      • Na Amince Yan Sanda Su Kama Saraki - Buhari
      • Cigaba Da Tsare Zakzaky Rashin Adalcine - Buba Gal...
      • Yadda Sarkin Zazzau Ya Sameta Yakuma Yi Shekaru 48...
      • Wata Bakanuwa Ta Musuluntar Da Wani Bature Sannan ...
      • Yan Sanda Sun Gayyaci Saraki Domin Ya Wanke Kansa
      • Buhari Ne Babban Matsalar APC - Na'abba
      • Kocin Da Ake Tsammanin Zai Karbi Realmadrid
      • Wani Matashi Dan Jam'iyyar PDP Ya Doke Dan APC A J...
      • Dalilin Dayasa Sakataren Jam'iyyar APC Ya Aje Aikinsa
      • Ankai Wani Mummunan Hari Jihar Pilato
      • Anyanke Wa Wata Saniya Hukuncin Kisa
      • Sharudan Su Kwankwaso Zuwaga Jam'iyyar APC
      • Trump Yayi Amai Ya Lashe
      • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Maye Gurbin Mataimakin Gwa...
      • Gaskiyan Abinda Ke Tsakani Na Da Zango - Amina Amal
      • Al'ajabi:An Haifi Jariri Da Carbi Da Kur'ani A Jih...
      • Shukoki Masu Gyara Iska Wanda Ake Sawa A Daki
      • Illolin Da Sigari Keyi A Jikin Dan Adam
      • Dalilin Dayasa Bamu Rage Shekarun Takaran Gwamna D...
      • Abinda Yasa Muka Kara Kasafin Kudin Bana - Dan Maj...
      • Buhari Zai Riga Rana Faduwa A Zaben 2019 - Wani M...
      • Kungiyar Kiristoci Ta Caccaki Gwamnatin Buhari
      • Wasu Bankuna Sun Kusa Rugujewa A Kasarnan - Magu
      • Dalilin Zamana A Gefen Yan PDP - Melaye
      • MTN Zata Biya Taran Miliyan 5 Saboda Kwashe Kudade...
      • Yan Arewa Dakikai Ne, Yan Kudu Kuma Basu Tareda Bu...
      • Ankama Wani Tirela Makil Da Alburusai Zai Shigo Ni...
      • Warin Jikin Fasinja Yasa Wani Jirgi Saukan Bazata
      • Bazamuyi Amfani Da Na'uran Zamani Ba A Zaben 2019 ...
      • Yakamata Bankuna Su Bamu Sunayen Barayin Gwamnati ...
      • Gwamnan Jihar Bauchi Ya Bayyana Sabon Mataimakin Sa
      • Buhari Ya Shirya Wa Dangote Babban Liyafa A Fadar ...
      • Komawa Jam'iyyar APC Bazai Ceceku Ba - Lauretta
      • Dalilin Dayasa PDP Ta Jinjina Wa Buhari
      • APC Bazata Ci Jihata Ba - Dickson
      • Kocin Realmadrid Ya Ajiye Aikin Sa
      • Raunin Salah Hukuncin Allah Ne Kan Ajiye Azumin Da...
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger