Rahotanni sun kawo cewa wani bincike dam asana kimiya suka gudanar ya tabbatar da cewa akwai kamanceceniya tsakanin kwayoyin hallitan jikin dan adam da na Alade.
Harma an tabbatar da cewa anyiwa wani mutum dashen zuciyar Alade. Sannan kuma akayi amfani da bargon Alade ga wasu mutane dake fama da cutar karancin siga a jininsu.
Haka ma mutane da dama da suke dauke da wasu cututukan da suka shafi fatar jiki, anyi musu amfani da fatar Alade, kuma dukkan su sun samu sauki.
Masanan sun kara da cewar, suna kokarin samar da wasu maguguna da zasu kare mutun, daga daukar wasu cututuka daga jikin Alade, idan har an yimishi dashen wani bangare na Aladen.
Source :naij hausa
Title :
Dan Adam Zai Iya Rayuwa Da Zuciyar Adale - Bincike
Description : Rahotanni sun kawo cewa wani bincike dam asana kimiya suka gudanar ya tabbatar da cewa akwai kamanceceniya tsakanin kwayoyin hallitan jikin ...
Rating :
5