1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Mijin Haya Part 25(END)

Mijin Haya Part 25(END)

By Abdul Mk
Add Comment
Friday, 7 October 2016




Ko ma menene ya faru ,shegen kwad'ayi na ne ya jaza min daga yin mafarkin ina cin tsiren hanta da madara ,na kwaso kafa na taho gidannan wajen mijina amsar d'ari biyu[farkon labarin],ga irinta nan,domin wannan zuwan ne ya zamo silar faruwar komai',maganar meera da take cewa'sister kama mukai kayan d'aki!', ya zamo silar katsewar tunanin hibbatu!
Cicci6ar kayan sukayi tare da nufar d'akin da ammi ta tare,bayan sun ajje kayan,suna sauke numfashi,tare da tsayawa suna masu 'karewa d'akin kallo,ammi suka hango a tsakiyar gado lullu6e da wani had'ad'd'en mayafi,kamar wata budurwar amarya,galala suka tsaya dubanta sannan suka dubi junansu,suka sauke ajiyar zuciya!
Hajiya ce ta shigo d'akin cikin shiga na alfarma da kwalliya wato shiryowa taje tayi,dubansu tayi tace 'da ku za'a sayi bakin ammin naku...' ,sallamar alhaji da bilal ne ya katse maganar hajiya,hajiya ta amsa tare da cewa 'barka da shigowa ango mijin amarya' ,murmushi alhaji yayi yace 'yawwa uwargida ran gida' ,yana mai kokarin zama akan gado kusa da ammi take,hajiya ta dubeshi tace 'ango yana ga kana kokarin zama ba tare da munyi cinikin siyan bakin amaryar taka ba',bilal ne yayi caraf yace mata 'umma ungo,ni da kaina zan siya masa bakin amaryarsa' ,ya mi'ka mata bandir d'in 500,tare da mi'ka mata kuma ba'kar leda,sannan yayi gyaran murya ya kwararo addu'a,alhaji da hajiya sai zabga 'amin' suke,bayan sun shafa ne,bilal ya dubesu yace'toh ni zan tafi alhaji,ALLAH yasa mu a danshinku' ,alhaji yana washe baki yace 'amin bilal,kai ma war haka wani satin za'a kawo maka amaryarka' ,hibbatu da meera wanda babu mai bi takansu ,domin yadda suka gama 'kamewa kamar rigar da akayiwa starch,yasa zaka zata basa d'akin ,furucin alhaji ne yasa hibbatu tayi wuf tace'wacce amarya kuma,akwai amaryar da ta wuce ameera' ,meera tace 'gaya masu dai sister,daga kan mu babu vacancy',bilal dariya ce ta taho mai amma sai ya gimtseta yana cewa 'abba sai da safe' ,hibbatu tayi caraf ta ri'kewa bilal hannu tana ja tace 'habibi da'iman dan Allah taho mu tafi gidanmu',meera ita ma hannu tasa tana turashi tace 'wuce muje my blood,daka kaina babu 'kari,kana damu ,kuma ake maka zancen amarya' ,a haka dai suka fice,suka bar hajiya da alhaji da yin dariya,ita kanta ammi sai da ta dara!

Bilal yana yin parking ,hibbatu da meera suka fito daga motar,yana bud'e masu gidan suka afka ciki a guje,yanayin gidan ya burgesu,gaskiya alhaji yayi kokari,ba tare da 'bata lokaci ba ko wacce ta fad'a d'akinta ,da yake kowa ya san kalar kayan d'akinsa,wanka da kwalliya suka feso,suka fito hibbatu ta shiga kitchen bayan ta bawa meera umarnin taje ta kula da bilal ta kuma tabbatar tayi masa wanka !
Misalin 9:00pm ,suna zaune a tsakiyar falon ana kwasar girkin da hibbatu tayi daga shigowarsu d'azu [sunji batun amarya ,hibbatu ta dawo hankalinta]
suna gama cinyewa ,meera ta kwashe plate ta kai kitchen ta dawo ta zauna ,bilal ya dubesu yayi murmushi yace 'matana abin alfaharina,anya a duniya akwai namijin da ya kaini gata',murmushi kawai sukayi suna masa tausa,nan dai ya had'asu yayi masu fad'a da nasiha ,sannan ya dubi hibbatu yana cewa 'sai ki tsara kwana nawa nawa zan dinga yi a d'akin kowaccenku' 'kwana d'aya' hibbatu ta bada amsa ta cigaba da cewa'idan kagama yin kwana bakwai a d'akin ameera,toh kwana d'aya zaka dawo ka d'inga yiwa ko waccen mu ,girki kuma kullum tare zamu d'inga yi da ita,mu had'u mu uku muci,da dare kuma ,mai miji ta wuce d'aki da abunta,ko ya kike ce ameera' ,meera tace 'hakan yayi wallahi,ni daman na tsani inga ana raba tukunya a gida d'aya bilal yace 'toh shikenan Allah ya bani ikon yin adalci a tsakaninku ' 'amin' suka amsa,hibbatu ta mi'ke ta janyo ledar dake kusa dashi ta ciro kaza d'aya tana cewa 'toh ni sai da safenku ',sannan ta ballo cinyar kazar ta kai baki ta yagi tsoka tare da mur'kushewa ta wuce d'aki tana taunar tsokar tana lumshe ido dan dad'i,hannunta ri'ke da sauran gangar jikin kazar....

Hibbatu tana shigewa d'aki ta janyo wayarta ta bugawa imad tana tambayarsa ko yasan cewa ammi ta auri abba ,dariya yayi yace'bilal ya fad'a min,kuma nayi masu murna,ke ma ya kamata ke da meera ku dawo gidan aurenku ku zauna' ,'tun yaushe muka dawo imad,ALLAH ya bamu juriya da hakurin zama da juna' 'amin' ,'ka gaida matar taka bye' ,imad ya amsa da 'za taji,take care!',suna gama waya ,hibbatu ta cigaba da ragargazar kazarta tana rausaya kanta
* * *
Washegari alhaji ya bugawa bilal waya akan cewa yana son ganinsu gaba d'aya!
Misalin 10:00am falon gidan alh.salis goni cike yake da matansa umma da ammi,sai kuma bilal da matansa hibbatu da meera,alhaji yayi gyaran murya ya fara kwararo addu'a ,sannan yayi masu nasiha ,ita ma hajiya tayi musu fad'a tare da cewa 'ku had'e kanku ku kauda fitina a zamanku,domin a cikin mu babu mai bin bayan ko waccenku a duk lokacin da ta kwa'be muku' ,ammi tace 'ahtoh,kuji da gidan mijin ku,muma muji da namu gidan mijin,kuma kada ku kuskura ku shanya borkono ballantana ku sa ran daka yaji' ,hibbatu jiki yayi sanyi kalau ,daman ita ta d'ora akai,meera bata d'auka da zafi ba,domin ita kawai burinta ta zamo mata ga bilal,bayan an gama masu fad'a da nasiha,alhaji ya basu umarnin tafiya bayan ya dam'kawa hibbatu da meera mu'kullin mota!
¤BAYAN WATA ASHIRIN BIYU¤

Hibbatu da meera zaune akan keken guragu ,nurses suna turasu za'a shigar dasu d'akin haihuwa da ke cikin asibitin 'kasar cairo ,sai faman ihu suke suna kururuwa,larabawan da ke gun sai kallonsu ake gwanin sha'awa,hibbatu hannunta dam'ke da rigar bilal tana cewa 'mugu kawai,daga yau kai zaka d'inga d'aukan juna biyun,ka haihu in yi raino',meera kuwa idan azaba nakud'ar ta ciwo ta ,sai kama cinyarsa ta mintsineshi,bilal kuwa dake tsakiyarsu ana turasu ,hakuri yake basu da musu sannu ,duk yabi ya rud'e,haka aka shige da su d'akin haihuwar,shi ko yana waje yana safa da marwa tare da zuba addu'a,bayan awa biyu nurse ta fito ta sanar bilal cewa duk sun haihu kuma ansamu baby boys,sujjada bilal yayi domin nuna godiyarsa ga Allah,a take ya ciro waya ya buga gida nigeria ya sanarwa dasu alhaji ,bayan angama kimtsa hibbatu,meera da jariransu,aka maidasu d'akin hutu,domin su kwanta su huta,bilal ya shiga yana masu murmushi tare da musu sannu,hararar wasa suka masa,gun jariran ya nufa, suna kwance a 'kananun gadajensu, kallonsu yake yana hawaye,yayi musu hud'uba da shoaib da khamis,wayarsa ya d'auko ya d'aukesu hoto,ya turawa su alhaji da imad ta whatsapp,wata balarabiya mace aka shigo da ita ta haifi yan biyu ,d'aya gadon dake kusa da nasu meera aka kwantar da ita da jariranta,wani ne ya shigo da murnarsa ya nufeta daga ganinsa kasan mijinta ne,hibbatu ce ta dubesu cikin harshen larabci tace 'na maka murna affan,the babies are cute' ,da mamaki affan ya dubeta yace 'hibba what a suprise',ya mi'kawa bilal hannu sukayi musabaha,hira akan jariransu ta 'bar'ke tsakaninsu duka,shigowar wata nurse ne ya katse hirar tasu,gun bilal tazo tana kwarkwasa ta mi'ka masa discharging letter tana kashe masa eyes,hibbatu ta duro daga kan gado ,ta wafci takardar tana cewa 'duk kiyi ki gama iskancinki,mijin mu dai ba aro ba d'ani ,tsakaninki dashi sai dai kallo da maida mugun yawu ' meera itama ta duro,ta sungumi abbu da abba ta dubi bilal tana cewa 'my blood lets go home' sannan ta dubi hibbatu tace'sister gaya mata dai da manyan ba'ki,kuma ta kwana da sanin cewa bilal mijinmu ne mu kad'ai ba MIJIN HAYA ba....!
[tammat bhi hamdulillah]
anan nakawo 'karshen labarin MIJIN HAYA,all thanks 2 Allah for making it possible!
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 21:12
In Hausa Novels
Mijin Haya Part 25(END) Title : Mijin Haya Part 25(END)
Description : Ko ma menene ya faru ,shegen kwad'ayi na ne ya jaza min daga yin mafarkin ina cin tsiren hanta da madara ,na kwaso kafa na taho g...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Mijin Haya Part 25(END)"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2026 (2)
    • ►  June (1)
    • ►  January (1)
  • ►  2025 (5)
    • ►  December (5)
  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ▼  October (197)
      • Ina Son Jonathan Yayi Mini Shaida A Kotu - Dasuki
      • Jerin Yan Wasan Super Eagles Da Gernot Rohr Ya Gay...
      • Wani Matashi Ya Yi Tattaki Daga Legos Zuwa Zaria D...
      • Ba Za Mu Bincike Kwankwaso Ba - Ganduje
      • Photos: Nafisa Abdullahi Ta Tallafawa Mazauna Wasu...
      • Sheik Gumi Ne Ya Turo Jama'a Domin Su Kai Farmaki ...
      • An Budewa Magidanci Wuta Tare Da Matarsa A Jihar Kano
      • Graphic Photos: Bama-Bamai Sun Tashin A Yakin Sans...
      • Photos: Rahma Sadau Tare Da Akon Da Wasu Jarumai H...
      • EFCC Tana Bincikar Manyan Lauyoyi 3 Akan Cin Hanci
      • Buhari Ya Dakatar Da Abba Kyari
      • Zan Marawa Mijina Baya - Aisha Buhari
      • Duk Mai Adawa Da Gwamnatin Buhari Dan Boko Haram N...
      • Anyanke Ma Wani Matashi Hukuncin Kisa A Zaria
      • An Rufe Shafin KASUWAR MATA A Facebook
      • 'Yan Gudun Hijira A Jihar Adamawa Sun Bukaci A Mai...
      • Ma'aikatan 'Yan Majalisa Sunyi Zanga-Zanga A Majalisa
      • An Sace Mataimakin Shugaban Karamar Hukuma A Zamfara
      • An Sako Babban Malamin Da Aka Sace A Jihar Sakkwato
      • A Karon Farko Goodluck Jonathan Ya Wanke Dasuki
      • Hukumar EFCC Sun Kama Tsohon Ministan Abuja Sanat...
      • Photos: Janet Jackson Da Maigidanta Wissam Al'mann...
      • Adam A. Zango Ya Janye Batun Daina Fita A Fina-fin...
      • Fani Kayode Ya Yanke Jiki Ya Fadi A Komar Hukumar ...
      • Photos: Buhari Zai Aurar Da 'Yarsa, Fatima
      • Jami’ar ABU Zaria Za Ta Samar Da 1.2MW Daga Ba-haya
      • Ya Kamata Zango Ka Maka BBC A Kotu – FimHausa Media
      • Ganduje Na Shirin Bincikar Gwamnatin Kwankwaso
      • Mun Ja Hankalin Buhari Kan Mukaman Da Yake Bayarwa...
      • Na Dakatar Dan Yin Film, Zan Tsaya A Iya Waka - Ad...
      • EFCC Ta Soma Bincikar Tsohon Gwamnan Bauchi Isah Y...
      • Ba Mu Bukatar Oby Ezekwesili A Kungiyar Mu - Hadiz...
      • Ba Za Mu Bari Wata Kungiya Ta Ci Zarafin Ali Nuhu...
      • BBCHAUSA Basu Min Adalci Ba - Adam A Zango
      • Aikina Yafi Na Masu Rike Da Kwalin Digiri, - Adam ...
      • Hadarin Mota Ya Ci Mutane Biyu A Hanyar Su Ta Dawo...
      • Photos: An Soma Samun Nasara Kan 'Yan Ta'adda A Ka...
      • Atiku Da Tinubu Na Shirin Kirkiro Sabuwar Jam'iyya
      • Ban Yarda An Sace 'Yan Matan Chibok Ba - Fayose
      • Wata Uwa Matashiya Ta Saida Jariri Akan N450,000
      • Ko Ali Nuhu Ne Ya Aikata Irin Laifin Da Rahma Sada...
      • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - ...
      • Mata Suna Da Daraja A Wurin Buhari, - Kemi Adeosun
      • Photos: Wasu Matasa Biyu Kirista Sun Musulunta A J...
      • Wutar Lantarki Ta Rike Wani Barawo Da Ya Je Sata ...
      • Na Tuba Ku Yafe Min Kuskuren Kawo Ganduje Da Na Yi...
      • Kungiyar IZALA Ta Samu Kyautar Katafaren Masallaci...
      • Kungiyar Lauyoyi Najeriya Ta Yi Amai Ta Lashe
      • Photos: An Damke Wata ‘Yar Najeriya Da Hodar Ibilis
      • Me Ya Sa Mamman Daura,Da Abba Kyari Suka Zama Kish...
      • Aisha Muhammad Sabitu Ce Ta Lashe Gasar Hikayata T...
      • An Caccaki Ronaldo Saboda Cin Mutuncin Addinin Buddha
      • YAYANA MIJINA PART 9
      • YAYANA MIJINA 3
      • YAYANA MIJINA 2
      • YAYANA MIJINA Part 1
      • Buhari Ya Bayar Da Umarnin Bincikar Abba Kyari
      • Hadiza Gabon Ta Fara Taimakawa Marasa Galihu
      • Za'a fara aikin gina titunan jirgin kasa mai amfan...
      • Photos: Wata Direbar Jirgin Sama Mai Amfani Da Nikab
      • Kowane Gida A Jihar Kaduna Zai Soma Biyan Naira Du...
      • Bazan Taba Tubewa Tsirara Ba - Rahama Sadau
      • Sheik Aminu Daurawa Yayi Kira Ga Rahama Sadau Da k...
      • Mutane 55 Ne Suka Wawure Naira Tiriliyan 1.3 Daga ...
      • Ban ce komai ba akan auradda Habiba da Sarkin Kats...
      • Ƙungiyar Izala Ba Ta Da Alaƙa Da Kai Ma'aikata Mat...
      • Martanin Sheik Bala Lau Ga Sheik Dahiru Bauchi
      • Hukumar Kwastan Ta Kori Manyan Jami'nta Guda 29
      • HUKUNCIN YIN TSARKI DA RUWAN WANKA
      • An Zartar Da Hukuncin Kisa Ma Wani Yarima A Kasar ...
      • Wallahi Mulkin Buhari Ni’ima Ce Ga Nijeriya – Kabi...
      • Ka Rabu Da Ni Ka Ceci 'Yan Nijeriya" Fayose Ya K...
      • Duk Da Cewa Na Zama Mai Unguwa Amma Zan Ci Gaba Da...
      • Photos: Aisha Buhari A Birnin Brussels
      • Photos: Takalmi Mai Dauke Da Talabijin, Yanar Gizo...
      • Photos: Wani Matashi Ya Dauki Nauyin Yara Dari Zuw...
      • Sakon Malam Aminu Daurawa Ga Rahma Sadau
      • Sojoji Sun Harbe Wani Dan Kwallo A Yankin Niger De...
      • Photos: Aisha Buhari Ta Bar Landan Zuwa Brussels D...
      • Buhari Bai Je Kasar Jamus Dan Duba Lafiyarsa Ba - ...
      • Majalisa Ta Tabbatar Da Mutane Biyu A Matsayin Alk...
      • Sarkin Kano Ya Zama Shugaban Kungiyar Yan Tijaniyy...
      • EFCC Ta Sake Cafke Nyako Da Dansa
      • Photos: Yan Matan Chibok 21 Da Aka Sako Sun Hadu D...
      • Wasu Maharan Sun Kashe Mutane 20 A Kaduna
      • Gwamnatin Jihar Filato Ta Harama Shi'a A Fadin Jihar
      • Hukumar EFCC Na Binciken Wasu Daga Cikin Ministoci...
      • Anyi Saurin Yanke Wa Mulkin Buhari Hukunci
      • Na Yi Murna Da Gayyata Ta Hollywood - Rahma Sadau
      • Aisha Buhari ta Burge mu - Timi Frank
      • Akon Ya Gayyaci Rahma Sadau Kasar Amurka Domin Kar...
      • Matasa Sun Sake Kai Wa Mabiya Shi'a Farmaki A Jiha...
      • Photo: Ibrahim Mandawari Ya Samu Sarauta
      • A Cikin Raha Na Maidawa Matata Martani, Inji Buhari
      • Photos:Sarkin Kano Ya Kai Ziyarar Ban Girma Zuwa G...
      • Photos: Wasu Matasa Uku Sun Musulunta A Garin Mara...
      • Dafa Abinci ne Aikin Aisha – Shugaba Buhari
      • Photos: Shugaba Buhari A Yayin Da Ya Isa Kasar Jam...
      • Cikakkiyar Hirar Aisha Buhari Da BBC Hausa
      • Za A Fara Hakon Danyen Mai Fetur A Bauchi
      • An Maka Mabiya Shi'a 78 A Kotun Jihar Kano
      • AKAN SU WAYE ALQIYAMAH ZATA TASHI?
      • Video: Jinin Sarauta Episode 3
      • Video: Tana Tare Dani Episode 3
      • Photos: Shugaba Buhari Ya Nufi Kasar Jamus
      • Ina Raye Ban Mutu Ba, - Aminu Saira
      • An Nada Sabon Limamin Masallacin Sultan Bello
      • Gwamnati Tarayya Na Neman Hana BBC Sakin Hirar Da ...
      • An Sake Kama Wasu Alkalai Biyu A Kaduna
      • Za A Hana Bara A Jihar Zamfara
      • Graphic Photos:Matasa Sun Kona Gidan Shugaban 'Yan...
      • An Tarwatsa Dandazon Mabiya Shi'a Da Suke Mazahara...
      • CLASSIQ Ya Nima Gafarar Rahma Sadau
      • Buhari Ya Ba Dasuki Sharadin Sakinsa
      • Video: Tana Tare Dani Episode 2
      • Video: Jinin Sarauta Episode 2
      • Ba A Rage Kudin Alawus Din Dalibai Masu Bautar Kas...
      • Buhari Ya Zabi Sabbin Alkalan Kotun Koli
      • Muna Goyon Bayan Haramta Shi'a, - Kungiyar Izala
      • An Haramta Muzahara A Jihohin Kano Da Katsina
      • Wakar Batanci Ga Shema Na Neman Jefa Rarara Cikin ...
      • Matakin Korar Rahma Sadau Yayi Tsauri - Ali Nuhu
      • Mugun Miji Part 1
      • Mugun Miji Part 2
      • An Kashe Dalibi Yana Kokarin Sulhunta Rikicin Nair...
      • Gerard Pique Zai Yi Ritaya Da Buga Wasa Ma Spain
      • Photos:Yan Sanda A Kaduna Sun Kama Yan Shi’a Dakke...
      • Photos: Obasanjo Ya Ziyarci Shugaba Buhari
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...
  • MAGANIN KARYA SIHIRI DA IZININ ALLAH
    TAMBAYA TA 1606 ********************* Assalamu alaikum, Malam barka da aiki ya hidima da mutane Allah ya saka muku da mafificin alkairi. ...
  • Rikicin Rarara da Naziru Sarkin Waka Ya Ƙare? Naziru Ya Taya Rarara Murn...
  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Kannywood Director Iliya Tantiri involve in a car Accident
    the accident happen on his way to Kaduna. the car was burnt but the Director was fine
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Zanga-zanga A Bauchi-Gwamnatin Ta Saka Dokar Hana Fita Da Zirga-Zirga Ac...
  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger