1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Slider » Zafin So Part 8

Zafin So Part 8

By Abdul Mk
Add Comment
Saturday, 14 May 2016
safiyya ta taka gaba daga inda take tsaye tare da cewa "nasan sadaukarwa irin wannan nada wuyar gaske sbd na dade da sanin yadda kikai zurfi a son Abbas tunda dadewa, amma kiyi duba da cewa shi kuma bake yake so ba.
Nasan Abbas ma2ka idan aka tilasta masa za'a iya samun matsala wallahi!!"
takai karshen maganar dai-dai sanda ta zauna tana me duban zahra.
Zahrar tabita da kll tare da cewa "matsala?? Ke kike ganin haka amma ni ko kadan bana gano hkn, tayaya ma wacce zcyrta ta ginu akan syy za'a tunkareta da batun sadaukarwa??
Hakan bame yiwuwa bane."
da sauri safiyya tace "amma......"
zahra ta katseta da cewa "kada ma ki bata bakinki sbd bazan iya ba."
Duk iya kokarin da tayi abin yaci tura haka ta hakura.
** kwana a tashi kwanakin sai kara tahowa suke kmr wasa kuma zancen sai kara karfi yake, tun abbas na daukar zancen sa ranar aurensa da zahra da wasa har takai shi da kansa ya yarda tbbs da gaske ne.
Yayi korafi iya iyawarsa amma a banza, sanda ya rage kwanaki uku kacal asa ranar ne (sa ranar tazo dai-dai da ranar da abbas yayiwa maryama alkawarin mayar da ita ga iyayenta) yayi ta amsar wayoyi daga ko'ina akan fatan alheri da ake masa.
Wasu ma na zolayarsa wai yaki gaya musu sai dai suji a bakin duniya wanda hakan ya faru ne sakamakon katinan da suka baza gari masu dauke da nunin da murnar engagement da za'ai ranar asabar 14-6-2014.
Na BARRISTER ABBAS ABDULMUMIN da ZAHRA USMAN SADA.
Party na musamman a tropicana hotel a daren asabar din misalin karfe 7:00 manyan baki kuwa ba'a magana, shirye-shirye ake kai kace lkcn daura auren ne ma ya taho.
Imran ne keta kaiwa da kawowa akan batun bisa umarnin daddy shine ya sanar da dukkan abokansu akan auren abbas din, wadanda keta kiran abbas din suna yi fatan alheri.
Duk wanda ya tambaya "waye ya gaya ma zanyi aure??"
sai su bada amsa da IMRAN.
Shi yasa har ya fara jin haushinsa ma.
*yayinda ya rage kwanaki biyu (ranar alhamis kenan) imran ne a ckn motarsa shi kadai misalin karfe uku na rana byn ya fito daga ofis kasancewar yau da wuri ya fito, ckn sauri yake tuka motar kai da gani kasan inda ya dosa yake son ya isa akan kari.
Mikewa, kwane-kwane gami lankwashe-lankwashe har ya iso inda yake da burin zuwan, da mamaki zuwansa gdn marayu a karona biyu tun byn zuwan da suka tabayi sau daya tak da Abbas shekaru 3 da suka gabata.
Da alama musamman don maryama yazo dauke da babban sako da yake bukatar ta sani ckn gaggawa, kai tsaye ciki yayi da motar bai dakata ba har sai daya iso inda ya tbbtr zai sameta sannan yayi parking tare da fitowa ya jingina a jikin motar tashi yana me bin dai-dai kun yaran dake giftawa lkc zuwa lkc.
Sautin karatun yara ne kawai ke tashi daga tsirarun azuzuwan gdn, bai wani jima a tsaye ba sannan wani dan matashin yaro yazo giftawa, "kai! Zo."
imran ya fada. Yaron ya tako da sauri izuwa gabansa yace "gani".
Imran ya dan juya gami da klln sassan ilahirin gdn ya dawo da dubansa ga yaron yace "maryama nake nema kuma nazo ban ganta ba ina ta tafi??"
tana aji tana koyar da karatu.
Yaron ya amsa.
Allah sarki!! Imran ya fada tare da cewa "to don Allah jeka kace mata imran ne ke son ganinta kaji!!"
yaron ya grgz kai tare da cewa "aunty bata kula kowa idan ba uncle Abbas ba."
dariya tadan kwacewa imran yace "idan kace mata imran ne zata zo kaji? Yi maza."
yaron ya gyada kai tare da juyawa ya nufi daya daga ckn azuzuwan dake nesa kadan da inda yake tsaye. Jim kadan ta fito ckn cikakkiyar shigarta ta kamala data saba, sai data hanga izuwa wani sashe daban sannan ta juyo ga sashin da yake, hangoshi da tayi yasa tayo inda yake tsaye.
Da murmushinta tace "da mamaki! Kaine da kanka??."
nasan zakiyi mamakin dama, nine. ina mutumin nawa kuma??
Ta sake tambaya.
Imran ya grgz kai tare da cewa "ba tare muka zo ba, ni kadai ne kuma nazo ne na sanar dake cewa Abbas din ma da yake zuwa gaf kike da daina ganinsa har abada."
a hnkl fuskar murmushinta ta fara murtikewa ta bishi da klln rashin fahimta kawai.
Ya taka gaba kadan tare da cewa "nasan bai zama lallai ya gaya miki ba shi yasa ni na dauki alhakin na fada miki, jibi asabar za'a saka ranar bikin Abbas da wata amma bake ba."
da sauri kafarta ta dama tayi baya sbd grgz, idanunta suka fito waje kmr zasu fado ba tare da furta komai ba ta cgb da binsa da kll kawai.
Ya tako gami da giftawa ta gabanta yana cewa "nasan cewa zakiji zafin hakan amma kiyi hakuri shine gskyr abnd yake faruwa a halin yanzu, ki cire rai daga batun abbas sbd aurenku dashi abune da bature ke kira IMPOSSIBLE.
Ya tako da baya tare da cewa "koda cewa ke kanki kinsan dama Abbas ba tsararki bane ta kowanne bangare, ki dauka cewa kun danyi abota ne ta wani lkc amma ynz kun rabu na har abada."
ckn muryarta da tayi sanyi ma2ka tayi karfin halin cewa "banyi zaton kana daga ckn masu yada jita-jita ba kmr yadda nayi mamakin nuna bakin cikinka da syyrmu da Abbas a fili da kayi, hakan yasa bazanji kunyar cewa karya kake yiba."
ta fada idanunta kuru-kuru akansa.
Yayi guntun murmushi tare da cewa "tbbs ina bakin ckn ace abokina me ckkn asali ya rasa wadda zai aura sai ke, kuma baki isa nayi miki karya ba, Abbas ya samu wacce tafi ki komai da komai, kuma wacce babu tawaya a asalinta."
ya zaro katina da yawa a aljihunsa ya watsa mata gami da cewa "na engagement ne kuma muna gyytrki party na musamman a ROYAL TROPICANA idan zaki zo sai kuyi bankwana ma acan."
ya kyalkyale da dry ya taka da baya ya shige motarsa, dai-dai lkcnne hwy tamkar an finciko su suka zubo daga idanunta.
Tabi motar tashi da kll ko kiftawa bata yi.
Wayyo ''SO'' taya   abbasa ze wanke kanshi akan wannan  har gitsatsen lamari..???
Kubiyoni  danjin yadda al'amarin xe na kasancewa...!
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 20:25
In Hausa Novels, Slider
Title : Zafin So Part 8
Description : safiyya ta taka gaba daga inda take tsaye tare da cewa "nasan sadaukarwa irin wannan nada wuyar gaske sbd na dade da sanin yadda kik...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels, Slider

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Zafin So Part 8"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ▼  May (70)
      • DSS Sun Hanani Gaisawa Da Buhari - Sanata Ben Murray
      • Photos: Sabin Hotuna Hafsat Idriss
      • Sai Da Na Zubar Da Hawaye Kan Labarin Yaron Da Kis...
      • Za Ayi Wa Boko Haram Taron Dangi
      • Ba Zan Taba Mancewa Da Jonathan Ba - Buhari
      • EFCC Za Ta Tahumi Goodluck Jonathan
      • Kamfani Chevron Ta Dakatar Da Aiyuka Ta A Najeriya
      • Kamfani Chevron Ta Dakatar Da Aiyuka Ta A Najeriya
      • Tsageran Neja Delta Sun Kai Sabbin Hare-hare
      • Da Mai Gwamnan Ekiti Ya Dogara Akan Hana Fulani Kiwo
      • Bana Goyon Bayan Auren Wuri - Sarkin Kano
      • Magoya Bayan Malam Shekarau Sun Gargadi Rarara
      • Kotu Ta Haramta Kwamitin Riko Na PDP
      • Photos: Osinbajo Ya Ziyarci Jihar Legas
      • Manchester United Ta Kori Van Gaal
      • Photos: Ozil A Makka Dan Yin Hajj
      • Manchester United Na Shirin Nada Mourinho
      • Mahaifiyar Sanata Shehu Sani Ta Rasu
      • Wai Meye Abin Kunya A Ciki
      • Ali Modu Shariff Ya Maida Martani
      • Tsagerun Niger Delta Sun Kai Hari Kan Bututun Man ...
      • PDP TaTsige Ali Modu Sheriff
      • Na Yi Rantsuwar Da Babu Kaffara, PDP Ce Za Ta Lash...
      • An Karkatar Da Naira Bilyan 30 Da Nufin 'Yanto Mat...
      • Ina Nan Ina Goyon Bayan Buhari - Sulaiman Hashim
      • Karin Kudin Fetur Ya Tunzura Rikicin Shehu Sani Da...
      • Photos: Serah Luka Daya Daga Cikin 'Yan Matan Chib...
      • Gwamnati Ta Bayyana Dalilan Kin Sakin Dasuki
      • BREAKING NEWS: An Sake Ceto Daya Daga Cikin 'Yan M...
      • Haduwa Amina Ali Nkeki, 'Yar Chibok Din Da Aka Cet...
      • Photos: Amina Ali Nkeki Ta Gana Aisha Buhari
      • Video: Matashi Da Ya Kashe Mahaifansa Da Kannensa ...
      • Photos: An Kama Yan Luwadi Guda Shida A Jihar Edo
      • Gwamnati Za Ta Bayyana Dalilan Kin Sakin Dasuki
      • Muna Kan Bakarmu Na Fita Yajin Aiki A Ranar Laraba...
      • Tompolo Ya Sake Raddi Ga Gwamnati
      • A Shirye Nake Da Duk Wata Tuhuma Da Za A Yi Min - ...
      • Zafin So Part 8
      • Photos: Yan Boko Haram Sun Kai Wa Dakarun Sojojin ...
      • Zafin So Part 7
      • Gwamnati Najeriya Ta Kara Kudin Man Fetur Zuwa N145
      • Rundunar Sojojin Nijeriya Ta Ruguza Sannanin Baray...
      • Yanda Ake Hada Alawar Madara
      • Photos: Buhari Da Yarsa Zahra A selfie
      • Photos: Buhari Ya Isa Birnin London
      • Zafin So Part 6
      • Photos: Yan Amurka Uku Sun Musulunta A Jihar Adamawa
      • Zafin So Part 5
      • Photos: Sabin Hotuna Juliet Ibrahim Tare Da mahaif...
      • Ta Auri Maza Biyu A Lokaci Guda A Jihar Katsina
      • Yanda Mijina Ya Kashe Min Ya'yana Guda Uku
      • Ni Ba Mijin-Ta-Ce Ba Ne - Ganduje
      • Photos: Ali Nuhu Tare Da Iyalansa A Birnin London ...
      • Zafin So Part 4
      • Photos: Shugaba Buhari A Yayin Sanya Hannu A Kasaf...
      • Hukumar Hisba ta Jihar Kano Ta Kama Mutane 25 Da L...
      • Sanata Shehu Sani Ya Ceto Idanuwan Wani Yaro Daga ...
      • Zafin So Part 3
      • Yadda Ango Da Wasu Mutane 7 Suka Rasu A Hadarin Mota
      • Yan Sanda Sun Ceto Tsohuwar Ministar Da Aka Yi Gar...
      • Photos: Matasa Sun Yiwa Wani Barawo Tsirara
      • Sojoji Sun Kama Wanda Ya Kashe Janar Mamman Shuwa
      • Zafin So Part 2
      • Ranar Ma'aikata Ko Ranar Yaudarar Ma'aikata?
      • An Ceto Mutane 400 Da Shanu Guda 300 Daga Wurin 'Y...
      • Shin Akwai Kaman Ali Nuhu Kuwa?
      • Photos: Daga Wajen Bikin Auren Dan Gwamnan jihar B...
      • Rasha Ba Za Ta Nemi Syria Ta Daina Kai Hare-Hare A...
      • Dan Majalisar Tarayya Adams Jagaba Yasha Da Kyar A...
      • Photos: Sabin Hotuna Faty Muhammad
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger