1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Fadakarwa » Ga Addu'a Dan Samun Haihuwa

Ga Addu'a Dan Samun Haihuwa

By Abdul Mk
Add Comment
Thursday, 10 December 2015

Assalamu Alaikum, malam fatar kuna lafiya. Malam don Allah ku taimaka min wata na tara da aure har yanzu ban samu ciki ba.. kuma rashin cikin.yana min barazana ga aurena. Iyayen mijina sun sani a gaba wai bana haihuwa. Don Allah ku taimaka min.
AMSA
*******
Wa alaikis salam wa rahmatullah wa barakatuhu.
Lallai hakika wannan Jarrabawa ce daga Allah. Amma kun nuna rashi ln hakuri daga ke har surukan naki.
Shin Qa'idah ne cewar dole sai Mace ta samu Juna biyu tun ashekarar da akayi aurenta??
* Shin sun manta cewa Allah ne yake bada haihuwa, Ba wai kokarin mutum ba??
* Shin basu tunanin cewar zata yiwu 'Dan nasu (Wato Mijinki) shine yake da matsala??
* Shin Matsayinsu na musulmai ba zasuyi koyi da manyan Annabawan Allah irin su Annabi Ibraheem, Annabi Is'haaq, Annabi Zakariyya (alaihimus Salam) wadanda sun haura Shekaru Hamsin da aure kafin Allah ya basu haihuwa!!
Kar ki damu. Ke dai ki sanya tsoron Allah acikin lamarinki kuma kibi mijinki sau da Qafa. Sannan ki dage sosai wajen kulawa da ibadah.
Ga wasu addu'o'i nan ki rika yinsu acikin Sujadarki :
رب هب لي من لدنك ذرية طيبة إنك سميع الدعاء.
رب لا تذرنى فردا وأنت خير الوارثين.
robbi Hablee min Ladunka Dhurriyyatan Tayyibah. Innaka Samee'ud Du'a'i.
Robbi la tadharnee Fardan wa 'anta khayrul Waritheena.
Wadannan sune irin addu'o'in da Annabin Allah Zakariyya (as) ya rika yinsu alokacin da yake naman haihuwa. Kuma Allah ya amsa masa ya bashi Yaro Namiji mai albarka wanda ya zamanto Annabi ne kuma Mursali. (Wato Yahya a.s).
Idan kuma kina da dama ki nemi Man Albabunaj ki rika yin matsi dashi. Sannan kina dafa Furen Albabunaj din kina yin Shayi (tea) dashi.
In sha Allahu mahaifarki zata bude, Kuma Kwayayen halittarki zasu daidaita. Koda akwai sharrin Shaitanun Aljanu to Allah zai taimakeki akansu.
Domin shi Albabunaj yana wanke Marar mutum, yana kashe kwayoyin chutar da suke hana mutu. haihuwa, Sannan kuma yana Qona shaitanun Aljanu masu hana haihuwa.
Sai dai wannan Koren abun da wasu shaguna suke sayarwa fa, ba shi ne Albabunaj ba. Shi ainahin Albabunaj Yellow ne kalarsa.
Allah yasa mu dace. Aameen.
WALLAHU A'ALAM.

Source  ZAUREN FIQHU

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 21:16
In Fadakarwa
Ga Addu'a Dan Samun Haihuwa Title : Ga Addu'a Dan Samun Haihuwa
Description : Assalamu Alaikum, malam fatar kuna lafiya. Malam don Allah ku taimaka min wata na tara da aure har yanzu ban samu ciki ba.. kuma rashin ciki...
Rating : 5
Related Posts: Fadakarwa

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Ga Addu'a Dan Samun Haihuwa "

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2026 (2)
    • ►  June (1)
    • ►  January (1)
  • ►  2025 (5)
    • ►  December (5)
  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ▼  December (182)
      • Kungiyar Kare Hakkin Musulmi Ta Kasa Ta Mayarwa Da...
      • An Sace Wata Yar uwar Goodluck Jonathan
      • Kalaman Buhari Akan Sambo Dasuki
      • Kazamar Gida Part 13
      • Photos: Onazi A Wajen Siyan Kosai
      • Zainab Indomie Tana Raye Ba Ta Mutu Ba
      • Na Sha Jan Kunnen Sheik Zakzaky Kan Tare Hanya A Y...
      • Gobe Za A Yi Tattaunawar Kai Tsaye Da Shugaba Buhari
      • Photos: Anyi Hukunci Ma Wasu Mutane Guda Biyu Da S...
      • Waya Kashe Ta Part 2
      • Majalisar Dattawa Zata Gudanar Da Binciken Zariya
      • Kazamar Gida Part 12
      • Photos: An Sa Ranar Auren Yar Sanusi Lamido Sunusi...
      • Jam'iyyar APC Ta Jihar Kaduna Ta Dakatar Da Sanata...
      • Sanata Shehu Sani Ya Mayar Da Wasu Marayu 60 A Mat...
      • ILLAR Cin Mutuncin Dan'uwanka Musulmi
      • Kazamar Gida Part 11
      • Naushi Daya Na Yi Wa Abokina Ya Mutu
      • Dan Wasan Kwallo Kafa Nassarawa United Ya Rasu
      • Su Dawo Da Kudaden Da Suka Sata Ko Kuma Su Fuskanc...
      • Wa Ya Kashe Ta? Part 1
      • Photos..Nafisah Abdullahi A Dubai
      • Sojojin Najeriya Sun Kashe Yan Boko Haram 10
      • A Kalla Sama Da Mutane 20 Suka Rasa Rayukansu A Ha...
      • Za Mu Baiwa 'Yan Bangar JTF Damar Shiga Soja, - Ja...
      • Ban Je Kasar Dubai Domin Yi Wa Buhari Makarkashiya...
      • Graphic Photos : An Suka Wani Mutum Wuka A Egbeda
      • Tsohon Dogarin Osama Bin Laden ya rasu
      • Man Fetur Zai Wadaci Jama'ar Kasa Har Ya Zarce Buk...
      • Ya Kamata A Haramta Akidar Shi'a, Sakon Mazauna Ga...
      • Photos:An Bawa Aisha Buhari Wani Kyauta Hoton Buha...
      • Gwamna ElRufai Ba Zai Tada Masu Sayar Da Kilishi D...
      • Video: Epl Highlight Southampton 4 Arsenal 0
      • Batun Kudi Bai Taba Shiga Tsakanina Da Dasuki Ba, ...
      • Musulmai Da Kiristoci Sun Taya Juna Murnar Maulidi...
      • Photos:Anyi Bikin Yaron Burutai Yau
      • Video: Highlight Stoke City 2 Manchester United 0
      • Photos: Wanda Yafi Kowa Kiba A Duniya Ya Mutu
      • Photos:Zahra Buhari Da Takalma Dubu Dari Biyu
      • Hotunan Bikin Kirsimeti A Sansanin 'Yan Gudun Hiji...
      • Indan Baki Dawo Min Da Abinda Kika Dauka Ba Na Sakeki
      • Rikicin Yan Shi'a: Bincike Ne Ya Hana Ni Magana - ...
      • Mutane 8 sun rasu sakamakon gobara a matatar iskar...
      • Ladanin Masallaci Makkah Ya Rasu
      • Buhari Ya Rage Farashin Man Fetur Zuwa 85
      • Graphic Photos: Sama Da Mutane 100 Sun Koke Anambra
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Asibiti A Ranar Ch...
      • Photos: Buhari Da Jikokin Sa A Ranar Christmas
      • Yan Shi' Sun Zargi Gwamnatin Jihar Kaduna Da Rushe...
      • Addu'ar Mu A Kullum
      • Photos: Happy Birthday Ibrahim Birniwa
      • [Photos] Yan Shi’a Sun Yi Zanga-Zanga A Jihar Kano
      • Ku Daina Sukar Gwamnatin Buhari, Sakon Jam'iyyar P...
      • Buhari Ya Warewa Tsoffin Shugabannin Kasa Naira Bi...
      • Ana Ci Gaba Da Karancin Man Fetur
      • An Haramta Shagulgulan Kiristimeti A Kasashen Brun...
      • Majalisar Matasan Musulman Nijeriya Ta Lashi Takob...
      • Babu Shugabancin APC A Kaduna, Saidai 'Yan Amshin ...
      • Shugaba Buhari Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Shekara...
      • Rashin Taka Rawar Gwamnatin APC Zai Iya Sanya Wa P...
      • Da Akwai Lauje Cikin Nadi, Akan Batun Tsare Zakzak...
      • Buhari ya bayar da hakuri kan matsalar fetur
      • Jonathan Ne Silar Wahalar Man Fetur Da Ake Ciki A ...
      • Video:Download Highlight Arsenal 2 Manchester City 1
      • Dasuki Na Ci Gaba Da Zama A Gidan Kurkukun Kuje
      • Photos: Likitoci Sunyi Nasarar Raba wasu Yara Da A...
      • Kwamitin Bincike Ya Wanke Wani Da Aka Sanya Hotons...
      • Gwamna El-Rufa'i Masoyin Mutane Ne'
      • ATM din Nigeria zai daina aiki a kasar waje
      • Graphic Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe Amir Di...
      • Bisine Daruruwan 'Yan Shi'a A Wagegen Rami Bayan K...
      • Yadda dan kasuwa ya hallaka matashi wajen cire kod...
      • FIFA ta dakatar da Blatter da Platini na tsawon sh...
      • An Sace Kanwar Gwamnan Bayelsa
      • Video: Download Highlight Real Madrid 10-2 Rayo Va...
      • Sheikh Dahiru Usman Bauchi Yayi Magana Akan Rikici...
      • Maganin Ciwon Sanyi
      • Yan mata Ya Labarin Kwalliya A Lokacin Hunturu
      • Yan Sanda Sun Cafke Masu Kera Makamai A Jigawa
      • yan sanda sun saki mabiya shi`a
      • Photos:Hotuna Daga Wajen Bikin Murna Ranar Haihuwa...
      • Photos: Yan Shi'a Su Na Zanga-Zanga A Jihar Gombe
      • Rundunar 'Yan Sanda Ta Kori Gurbatattun Jami'anta ...
      • Photos: Ambode, El-Rufai Da Sarkin Kano Awajen Wan...
      • El Zakzaky Ba Ya Hannunmu, Inji Buratai
      • Photos: Fasto Mbaka Ya Ziyarci Buhari
      • Graphic Photos: Mutane Biyar Sun Rasa Rayukansu Ya...
      • Photos: Hotunan Yaran Sarkin Kano Akan Doki
      • An Karbi Beli Dasuki Da Saura Mutane 4
      • Tafsir: Tattalin Domin Ranar Mutuwa By Sheikh Ahma...
      • Kyautar Bikin Christmas: Halal Ko Haram
      • Photos: Aisha Buhari Ta Shiryawa Mijinta Bikin Mur...
      • An Cafke Wasu Masu Satar Mai
      • An Yi Yunkurin Juyin Mulki A Nijar
      • Diezani Tana Raye Bata Mutu Ba
      • Photos: Sabin Hotuna Zahra da Halima Buhari
      • Chelsea ta kori Jose Mourinho
      • Abin Da Shugaban Iran Ya Fadawa Buhari Akan Rikici...
      • Mutane 35 Sun Rasa Ransu A Wani Hadarin Kwale-kwal...
      • Sarkin Kano Yayi Magana Akan Rikicin Yan Shi'a
      • Boko Haram Sun Kashe Liyutanal Kanal Din Sojojin N...
      • Abin Kaicho, Abin Takaici
      • Photos: Zahra Buhari Ta Ziyarci Makarantun Firamar...
      • Kotu Ta Tabbatar Da Tsige Gwamna Wike Na Jihar Rivers
      • HAR YANZU JAMI'AN TSARON SOJOJIN NIGERIA NA CIGABA...
      • Photos: Danbazau, El-Rufai Sun Ziyarci Zaria
      • PDP Ce Ta Ba Ni Milyan Dari Ba Bashir Yuguda Ba, I...
      • Kotu Za Ta Duba Yiwuwar Bada Belin Su Dasuki A Ran...
      • NAFDAC ta kone magununan Naira miliyan 15 a Kebbi
      • An Cafke Wani Boka Mai Taimakawa 'Yan Fashi Da Makami
      • Har Yanzu Yan Shi'a Basu San Yadan El Zakzaky Yake Ba
      • Photos: Hoton Sheikh El Zakzaky Yayin Da A Kama Shi
      • Masarautar Keffi Ta Yi Sabon Sarki
      • [Photos] Bushewar Zuciya Yasa Wasu Na Sata Ajikin ...
      • Photos: Ukashat Idris Daya Daga Cikin Matasan Da S...
      • Yan Shi’a Sun Musanta Mutuwar Malam Turi, Zeenatu
      • [Updated] An Yi Wa Adam A. Zango Ruwan Duwatsu A W...
      • Graphic Photos:Hotunan Daga Wajen faÉ—an Tsakanin Y...
      • Soja Najeriya Sun Kashe Matan Al Zakzaky Zeenat
      • An Jefi Adam A Zango A Kaduna
      • Sojojin Najeriya Sun Kama El Zakzaky Bayan Sun Kas...
      • Photos: Anyi Auren Di'ja A Boye
      • Kasar Gambia Ta Dawo Kasar Musulunci
      • Ba mu muka kai wa Burutai hari ba — Zakzaky
      • Tanko Al-Makura Ya Yafewa Mutane 78 Dake Gidan Yari
      • Wasika Zuwa Ga Masu Masturbation [ Istimna'i]
      • Photos: University Kaduna Ta Karrama Shugaban Buhari
      • Janar Buratai Ya Tsallake Yunkurin Halaka Shi A Ya...
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger