1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Al'ajabi Part 18

Al'ajabi Part 18

By Abdul Mk
Add Comment
Monday, 7 December 2015
*WASHE GARI*
misalin karfe 10:00 na safiyar ina zaune a kasa bisa shimfidar da nayi nayi tagumi kawai kusan hankalina baya jikina na tafi duniyar 2nani, gwauron numfashin da aka kawo yasa ni dawowa hayyacina na dago kai da sauri na dubi inda sautin ya fito.
FARUK ya farfado!!
abnd na fara fada a zuciyata kenan, nayi zumbur na mike na zauna a gefensa.
fuskata tadan fara saki sanda na tbbtr da abnd nake zato, a hnkl idanunsa suka bude sosai ya yunkura ya mike zaune wani murmushi hade da hawaye suka ziyarceni nadan kawo gwauron numfashi tare da hada hannuna ckn nasa.
Yace “HUMAIRA“ na amsa da “na‘am FARUK!!“
Meya faru dani haka ne??
A ina nake??
kina ina ne ba fitila a inda muke ne?? Nayi saurin sakin hannunsa kirjina ya buga da karfi, kaina ya sara tamkar kwakwalwata zata rushe.
Ba kaganni bane?? gani a gabanka.
Ya mitstsike idanunsa ya rufesu tare da budewa ya grgz kai yace “wallahi bana ganin komai sai duhu, meya faru dani ne haka??
Ya fada yana murza idanunsa.
Caraf naji hannuna biyu a kaina sbd tashin hankali na dubeshi sosai idanunsa fa a bude suke garau ba wani ciwo a tare dasu tayaya ma za‘a ce baya ganin komai??
Na fadawa kaina.
Faruk da gaske kake??
Ya kara kikkifta yace “na daina gani fa humaira!!“ Ya koma ta baya ya zauna ya dafe kai tare da fadin “YA SALAM!!“
Na daki tsakiyar kaina da karfi na fashe da kuka, wani irin tashi nayo waje da gudu izuwa inda na hakikance nan ne ofis din babban likitan dake kula da wajen, dakyar kuka ya barni na fada masa abnd ke faruwa.
Da hanzari kuwa ya taso muka dawo dakin ya fara jerowa faruk tambayoyi jimawa kadan ya zare glass din dake idonsa yace “innalillahi wa înna ilaihir raji‘un“, ya shafi gashin kansa.
Ni kuwa kara kaina nayi a jkn bango kawai naci gaba da dankarar kukana, dai-dai lkcnne momi da daddy suka shigo da sllmrsu.
A hankali suka karaso a sanyaye abin mamakine a garesu ganin faruk ya mike harma yana a zaune amma ina kuka maimakon murna, lfy meye ya faru??
Daddy yayi saurin fada.
Na kasa cewa komai don bakina bazai iya mgn a yanzu ba.
Ckn girgiza kai na jimami lktn yace “akwai matsala zancen nan da muke daku patient dinku idanunsa basa iya gani ko kadan, sbd firgita ledar dake hannun momi subucewa tayi.
daddy kansa har wani ja baya yayi tare da fadin
what??????
Ya daina gani??
To tayaya???
Ka sameni a ofis.
likitan ya fada tare da wucewa, jikin daddy yayi sanyi ma2ka musamman daya dubeni ya kuma dubi faruk wanda ke zaune bisa gado, a hankali tamkar wanda kaza ta fashewa a ciki daddy yabi bayan likitan momi kuwa zama kawai tayi a zuba tagumi.
*doctor tayaya idanun mu2m zasu daina gani alhalin suna a bude lfy ba abinda ya samesu??
Tambayar da daddy ya fara jefawa likitan kenan.
ya gyara zama tare da cewa “wato Alhaji gani bawai ya ta‘allaka akan ido ne kawai ba amma kwakwalwa ita ke taka rawa wajen tbbtr da ganin...“
Tayaya??
Daddy yayi saurin katseshi.
likitan ya dora da fadin “ta hanyar jijiyar dake sanar mata cewa ido yaga wani abu sannan ta tantance me aka gani din, ba ido kawai ba harta kunne idan magana ta shigeshi sai an sanarwa da kwakwalwa cewa anji wata magana ta tantance abnd aka ji snn a gane anji maganar.
Duk sanda aka ce jijiyar dake sanarwa kwakwalwa wani abu da aka gani ta sami matsala to tbbs makanta ta samu kmr yadda nake da tbbcin abinda ya faru gareshi kenan ta silar buguwar da yayi akai.
daddy ya kauda kai ckn mamaki da fadin “buguwa akai matsala a ido.“
Kwarai kuwa “sbd abin ya taba mahadar idanun da kwakwalwa ne.
Daddy ya dan dafa tebirin dake gbnsa yace “kaga doctor yaron nan mijin y‘ata ne a shirye nake na biya ko nawa ne akansa, abinyi??“
farin siririn likitan ya grgz kai tare da cewa “ba wani abinyi Alhaji sbd shi sha‘anin kwakwalwa ba yadda aka iya sai dai a tsaya aga ikon Allah kawai.
Allah me yadda yaso wai a kasa da 24hrs me gani ya zama makaho.
A snyyn da naga daddy ya dawo ne yasa ni matsowa izuwa inda yake nasha gbnsa tare da fadin “Shikenan ya makance ko??
ya daina gani har abada??
Ya zama....
Na kasa karasa maganar ta sarke min, lkc guda wata bugawa da kaina yayi yasa na sulale kasa sumammiya.
*******
Nan fa hankalin kowa ya kara tashi komai ya kara rikicewa, sai dana shafe tsawon lkc bansan a inda kaina yake ba.
A cinyar momi na farfado mufida na tsaye a kaina tana yimin fifita, na cilla idanuna sashe zuwa sashe lkc guda na dago kaina izuwa mikewa zaune na zarce da kuka.
Momi ta jawoni jikinta ta fara rarrashina, daddy da sauran mutane na zazzaune kowa ya zuba tagumi suma suka shiga bani baki ciki akan kaddara idan tazo ba yadda aka iya da ita.
*Kwanaki biyu kacal muka shafe aka sallame mu muka bar asibitin muka koma gida, daga nan ne kuma wata sabuwar dagulalliyar rayuwa ta fara, abubuwa da yawa suka sauya izuwa bai-bai ba yadda suke tafiya a baya ba.
Aikin da faruk keyi dole tasa ya hakura domin bazai yiwu babu idanu ba kuma gashi ba kmr aikin gwamnati ba aikine da idan zaka iya ayi dakai idan ba zaka iya ba shikenan an ajeka babu saran samun komai, gashi kuma ummin faruk bata nan kuma duk wasu kadarori da dan abinda faruk keda shi suna hannunta.
Hakan yasa a dan kankanin lkc muka fara shiga matsanancin yanayi sai da takai wani lkcn abinci ma dakyar muke ci, wani lkcn sai dai abokan faruk su taimaka mana.
Ina son na sanar da daddy don ya taimaka mana amma faruk yace Na bari kawai mu kara hakuri umminsa na gaf da dawowa komai zaizo karshe, kuma dai nima din bana son sanar musu sbd ina tsoron abnd ka iya biyo baya.
Kamar yadda na saba ina ckn kitchen ina sarrafa dan abnd zamu ci na tsaye nake na dafa wani table dake gabana na tafi duniyar dana saba zuwa wato TUNANI, gaba daya hankalina ba‘a kan girkin ma da nakeyi yake ba. alamun zamewa data faduwar da naji yasa na dawo hayyacina tare dayo waje da sauri izuwa falon, abnd kuwa nake zatone faruk ne sai dai baije kasa duka ba. Nayi saurin rike hannunsa nace “sannu! baka ji ciwo badai??“
Ya danyi murmushi tare da fadin “Ah ba abnd naji karki damu.“ Ya mike tsaye.
Na jawo yar karamar bakar sandarsa na makala a hannunsa muka tsaya a haka nace “kayi hakuri laifinane danayi nisa ban dawo da wuri ba.
Harka gaji da zaman kadaici kayi yunkurin fitowa.“
Ya grgz kai tare da yin murmushin da koda yaushe kuma a ko wane yanayi ya saba yi yace “baki da laifi nine da karambani.“
Nayi masa jagora izuwa kan kujera na dubeshi nace “bari naje kitchen ko?? mintu biyu kawai.
Ya gyada kai kawai, Na mike na koma.
Bayan na gama ne na zubo abincin wani dan plate na dawo falon.
Zaune muke faruk nacin abncn muna hira ckn nutsuwa, mun fuskanci juna ina lura da yadda yake kai abncn bakinsa.
Ya dago kai yace “da alama fa ba cin abncn nan kike ba??“
uhm! so nake kai dai ka gama tukunna.“
yayi shiru zuwa can ya grgz kai yace “HUMAIRA ina tausayinki gsky kina shan wahala ba karama ba...“
Nayi saurin katseshi nace “ka daina fadan haka don Allah, abnd nake yima ne zai zama wahala??
Ban taba klln abinda zanyi maka a matsayin me wahala ba koyaya yake kuwa sbd ka cncnci fiye da haka, Zanci gaba kuma da yima iya iyawata har abada.“
Yayi murmushi kawai kmr zai ce wani abu sai na kautar da maganar da wani zancen.
Bayan ya gama ne na jawo jarida sabuwa na fara karanta masa halin da duniya ke ciki, idan muka zo kan wani lbrn na ban dariya muyi tare.
Sallamar da muka ji ce ta dawo da hankalinmu, gabana ya fadi da naga momi ta tsaya tana yi mana wani kallo ta tako a hankali izuwa ciki.
Sannu da zuwa momi!!
Na fada dai-dai sanda faruk yayi saurin sakin fuska da fadin “Ah! momi ce sannu da zuwa.“
A ynyn fuskarta nasan da matsala, sama-sama suka gaisa da faruk na tashi nayi masa jagora izuwa daki na dawo falon na zauna.
KE HUMAIRA!!!!!
momi ta fada sanda ta gyara zamanta a kjrr da take zaune tare da dubana sosai.
Na dago kai nace “Na‘am“.
Momi tace “Wai baki da lafiyane naga duk kin wani rame kin kanjame kin lalace??“
Na dan dubi jikina nace “rama kuma?? lfyta kalau momi ba abnd ke damuna.“
Ah karya kike akwai, idan ba rashin lfy ba to yunwa ko wahala akwai daya.“
hmm... Na gama gane inda ta dosa, na grgz kai nace “ni dai-dai nake kuma ina ckn farin ciki sosai.“
Karya kike akwai wani abu, kodai baki da lfy ko kuma akwai yunwa a tare dake ko kuma wahala me tsanani.
Na bita da kll kawai, ta dora da cewa “tsakaninki da Allah kina cin abinci sau uku a rana??“
Kina samun cikakken hutu koda na awa biyu ne a rana??
Kina samun wani farin ciki a irin wannan zaman??“
Nadan yi baya da kaina nace “To momi meya kawo wadannan tambayoyin kuma??
Koda ina samu ko bana samu nan fa gdn mijina ne ina da inda yafi nan ne??“
Kina dashi.
Tayi saurin cewa ta zarce da fadin “Duk zaman dazai zama da kwarar juna irin wannan to bashi da wani amfani don haka dole a samu mafita akan haka don ba zamu zuba ido wahala na neman kasheki a banza ba.“
Wani takaici ya rufeni na dauke kaina nace “Banyi zaton jin haka daga gareki ba ko kadan, a zatona kwarin gwiwa zaki bani akan kula da faruk amma ba wadannan maganganun ba.
Haba momi faruk fa!!
Eh naji faruk sai me??
Ta fada tana dubana.
Na grgz kai nace “Toni bana daga ckn butulu masu manta alheri a dan kankanin lkc, nidai naji na gani kuma na gamsu zan iya koda kuwa zan mu2 ne akan haka.
Momi tace “ke yarinyace da kike da kuruciyarki sosai kula da makaho a gurinki ba karamar masifa bace da zata iya sawa ki tsufa 2n kina yarinya kada ki cuci kanki munyi magana da daddynki dole ma asan abinyi.
Idanuna suka zaro waje kmr zasu fado, abnd na dade ina tsoro kenan nasan zaiyi wuya hakan bata faru ba.
Na sauka daga kan kujerar da nake na sauka kasa na kwantar da muryata nace “Momi kada kuyi haka don Allah, ki 2na abinda faruk yayi mana bai kamata muyi masa haka ba, ni zan jure koma menene.
Momi ta mike tace “kinga ana auna me zai zo ne gaba ba abnd ya wuce ba, ba wanda zai yarda yabar y‘arsa me gata gaba da baya a yanayin da kike ciki da sake.“
Momi ki tsaya ki fahimceni.
Na fahimceki mana amma kiyi fatan daddynki ya fahimceki idan ya ganki a wannan yanayin.
Ta fada tare da juyawa ta fice.
Na koma da baya na jingina da kujerar dake bayana, tunane-tunane suka fara kaiwa da komowa a zucita.
Abu daya dana sani duk rintsi ba wani dalili dazaisa na rabu da faruk.
(Hmm za'ai butulci kenan)
Abin ya ma2kar dauremin kai, banyi tsammanin jin haka daga momi a dan kankanin lkc haka ba.
Na dade a zaune nayi tagumi kawai abin duniya ya isheni, dakyar na iya mikewa na koma daki, faruk na kishingide akan gado idonsa dake sanye da bakin glass na klln sama.
Na zauna gaf dashi, meye kike kuka??
Ya tambaya.
Nima nayi saurin tambayarsa da cewa “kuka kuma??“
Na shafa kuma2na, yes gsky ya fada akwai hawaye na grgz kai nace “ba kuka nake ba.“
Ya za‘ai momi tazo da magana me zafi, daci da ciwo irin wannan kice ba zakiyi kuka ba??
ya sake jefo min tambaya.
Na kauda kaina a zcyt nace “dama yaji abnd ya faru??“
Ya sauke kansa kasa yace “Watakila shikenan lkcn rabuwarmu yazo, duk ginin da mukai a baya ya rushe!! Sababbin hawaye sukayi saurin gangaromin, na kwantar da murya nace “Faruk idan kana fadan haka sai nayi zaton ko baka da kwarin gwiwa akaina ne, ina so ka yarda ba abnd zai rabamu har abada.
Ka yarda da haka. muka danyi shiru na wani lkc ya gyada kai tare da cewa “Na dade da yarda amma akwai tarin kalubale akan yiwuwar hakan.
Sautin kukana ya sake fitowa na kwantar da kaina kawai.
*BAYAN KWANAKI UKU*
Misalin karfe takwas na dare bayan mun gama komai faruk ya dubeni yace “kyau kije ki kwanta ki huta duk yau fa baki samu wani hu2 ba, na kada kai nace “badai ina tare da kai ba??
Shine morewar tawa ai.“
Duk da haka dai hutu ma wani abu ne.
ya fada.
duk da bana son tashi amma sai da ya lallabeni na mike na tafi daki, da yake a gajiye nake sosai ina kwanciya barci ya kwasheni.
Faruk na zaune jim kadan da tashi na kamar daga sama daddy ya fado da zazzafar sallamarsa data sanya faruk saurin dagowa bai iya amsawa ba har sai da daddy ya zauna.
Sannu da zuwa Alhaji.
Ya gyara zama sosai akan kujera ckn gadara yace “Yauwa“.
Shiru ya gudana tsakaninsu nadan lkc zuwa can faruk yadanyi kmr zai mike tare da cewa “bari na taso humairan tana ciki.
A‘A yayi saurin dakatar dashi kana yace “Wajenka nazo ba ita ba.“
A hnkl faruk ya koma ya zauna tare da cewa Allah yasa dai lfy?
Ka taba ganina a gdnku??
daddy ya tambaya ya dora da fadin “To 2nda ka ganni yau ka hakikance dole da dalili.“
Yadanyi shiru yabi da komai da komai na falon da kallo a wulakance yace “Ah duk halin da ake ciki lbr yazo kunnena kuma banyi mamaki ba don nasan dole haka zata faru.
Sanin kanka ne yanzu ka zama misaki, nakasashshe kuma makaho ba abinda kake iya yiwa kanka bare kayiwa wani ba.
Hakan yasa ba zaka iya rike humaira ba a halin da kake ciki kuma kai kanka kasan haka, Naso ace ku zauna na har abada sbd yadda kuke son junanku musamman irin halaccin da kayi mata to amma magana ta gsky hakan ba zata samu ba.
A matsayinmu na iyayenta ba zamu zuba ido muna gani y‘armu ta kaskance ta lalace karshe ta mu2 a wahale ba.
Don haka ina me umartarka da lallai ka sawwakewa humaira ba tare da bata lkc ko jinkiri ba.“
sbd grgz a firgice faruk ya dago kai duk da ba iya ganin komai yake ba amma sai daya mayar da fuskarsa zuwa inda yake 2nanin cewa anan daddy ke zaune, fuskarsa ta canja ma2ka bakinsa na rawa yace “Alhaji! wannan maganar da kazo min da ita ta ma2kar gigitani!!
Don girman Allah ka taimakeni kada ka rabani da humaira, duk duniya Allah ne gatana humaira ce gatana ita kadai ke taimako na don Allah....“
Wannan ba wani abin damuwa bane, akwai kudi dazan baka wadanda sun isheka ka auri mata hudu ma idan kana so su kula dakai nidai bukatata ka sakar min y‘ata ban haifeta don irin wannan wahalar ba.
daddy ya fada.
Faruk ya grgz kai yace “kome zaka bani kuma komai yawansa baikai muhimmanci da kimar humaira a idona ba kuma idan ina dashi zan iya sadaukar dashi akanta, ka rike koma meye nidai ka barmu tare don Allah.“
daddy ya kara bata rai yace “bawai nazo ne muyita wani doguwar muhawara dakai ba so nake yadda kazo gida na dauki y‘ata na baka to ka dawo min da y‘ata gida.“
faruk ya grgz kai yace “To kuwa bazan taba iya yin abnd kake so ba.“
Da sauri daddy ya dubi faruk ya maimaita abnd ya fada ckn salona tambaya, kace ba zaka iya ba??
daddy ya mike tare da cewa “kuskure mafi grm da zakai a rywrk shine kaki sakar min y‘ata.Dama can ba tsararka bace na amince ka auretane kawai sbd irin larurar data shiga amma kaima kasani badon ka cancanta ka aureta bane.
Na baka 24hrs kacal lallai ka dawo min da y‘ata gida ko kuma kaga abnd zanyi maka.
Idan kunne yaji......“ Ya juya ya fice.
Faruk ya dafe kai ckn tsananin takaici innalillahi...... bakinsa yama gaza kai karshen addu‘ar daya faro.
Yadau tsawon lkc a zaune bayan tsawon min2na ne kuma ya lalubi sandarsa tare da mikewa ya taho a hankali ya shigo daki, takun tafiyarsa ne ya tasheni daga barcin da nake, nayi saurin tashi na bishi da kll, duk da yadda yake so ya boye damuwar dake ransa sai data fito.
Yana zama na fara da tambayarsa “meye ya faru kuma??“
Yadanyi yake da cewa “kinga wani abune??“
Na gyada kai nace “tbbs akwai damuwa.“
Ya dan gyara zama yace “daddynki ne yazo!!“
Nayi saurin zabura, daddy?? me yace??
Ya kukai dashi??
faruk ya grgz kai yace “bai kamata kiji ba sbd bashi da dadin ji.“
Na sani abu me dadi bazai kawo daddy ckn gdn nan ba amma duk da haka zanso ji, don Allah me yace??
Kmr bazai ce komai ba zuwa can yace “Ya bani wa‘adin awanni 24 lallai na....“
2n kafin ya karasa na katseshi da cewa “awanni 24??“
hmm... Tayaya yake zaton zama na har abada za‘a kawo karshensa ckn awa 24??
Kayi hakuri mijina wannan tatsuniyace kawai.“
Duk da yadda naso na nuna ba wani damuwa amma ni kaina a zuciyata nasan karya nake, bansan yadda zanyi da wannan kalar masifar data sake tinkaromu.
*** Sai byn kwanaki biyu da yammaci muna zaune da faruk muna hira, kamar dirar mikiya daddy ya fado, juyowa daya nayi muka hada ido naja da baya a tsorace tare da cewa “Innalillahi!!“
Meye?? waye??
faruk ya tambaya.
Ubankane!!!!!
Daddy yayi saurin fada 2n kafin nace komai.
Me nace maka??
Yaya mukai dakai??
ya tambayi faruk yana dubansa a fusace, ya dora da fadin “to yau ko kana so ko baka so sai y‘ata ta dawo gida tare muke da yan sanda na shigar da kararka sai munyi shari‘a dakai.
ya juyo gareni ckn tsawa yace “uban me kike yi anan?? wuce mu tafi.“
wayyo faruq kadebo ruwan dafa kanka..!
Aßu Fer'ezerh ke muku barka da rana..!
Please like Us On   Facebook
Follow us on   Twitter


Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 16:15
In Hausa Novels
Al'ajabi Part 18 Title : Al'ajabi Part 18
Description : *WASHE GARI* misalin karfe 10:00 na safiyar ina zaune a kasa bisa shimfidar da nayi nayi tagumi kawai kusan hankalina baya jikina na taf...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Al'ajabi Part 18"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ▼  December (182)
      • Kungiyar Kare Hakkin Musulmi Ta Kasa Ta Mayarwa Da...
      • An Sace Wata Yar uwar Goodluck Jonathan
      • Kalaman Buhari Akan Sambo Dasuki
      • Kazamar Gida Part 13
      • Photos: Onazi A Wajen Siyan Kosai
      • Zainab Indomie Tana Raye Ba Ta Mutu Ba
      • Na Sha Jan Kunnen Sheik Zakzaky Kan Tare Hanya A Y...
      • Gobe Za A Yi Tattaunawar Kai Tsaye Da Shugaba Buhari
      • Photos: Anyi Hukunci Ma Wasu Mutane Guda Biyu Da S...
      • Waya Kashe Ta Part 2
      • Majalisar Dattawa Zata Gudanar Da Binciken Zariya
      • Kazamar Gida Part 12
      • Photos: An Sa Ranar Auren Yar Sanusi Lamido Sunusi...
      • Jam'iyyar APC Ta Jihar Kaduna Ta Dakatar Da Sanata...
      • Sanata Shehu Sani Ya Mayar Da Wasu Marayu 60 A Mat...
      • ILLAR Cin Mutuncin Dan'uwanka Musulmi
      • Kazamar Gida Part 11
      • Naushi Daya Na Yi Wa Abokina Ya Mutu
      • Dan Wasan Kwallo Kafa Nassarawa United Ya Rasu
      • Su Dawo Da Kudaden Da Suka Sata Ko Kuma Su Fuskanc...
      • Wa Ya Kashe Ta? Part 1
      • Photos..Nafisah Abdullahi A Dubai
      • Sojojin Najeriya Sun Kashe Yan Boko Haram 10
      • A Kalla Sama Da Mutane 20 Suka Rasa Rayukansu A Ha...
      • Za Mu Baiwa 'Yan Bangar JTF Damar Shiga Soja, - Ja...
      • Ban Je Kasar Dubai Domin Yi Wa Buhari Makarkashiya...
      • Graphic Photos : An Suka Wani Mutum Wuka A Egbeda
      • Tsohon Dogarin Osama Bin Laden ya rasu
      • Man Fetur Zai Wadaci Jama'ar Kasa Har Ya Zarce Buk...
      • Ya Kamata A Haramta Akidar Shi'a, Sakon Mazauna Ga...
      • Photos:An Bawa Aisha Buhari Wani Kyauta Hoton Buha...
      • Gwamna ElRufai Ba Zai Tada Masu Sayar Da Kilishi D...
      • Video: Epl Highlight Southampton 4 Arsenal 0
      • Batun Kudi Bai Taba Shiga Tsakanina Da Dasuki Ba, ...
      • Musulmai Da Kiristoci Sun Taya Juna Murnar Maulidi...
      • Photos:Anyi Bikin Yaron Burutai Yau
      • Video: Highlight Stoke City 2 Manchester United 0
      • Photos: Wanda Yafi Kowa Kiba A Duniya Ya Mutu
      • Photos:Zahra Buhari Da Takalma Dubu Dari Biyu
      • Hotunan Bikin Kirsimeti A Sansanin 'Yan Gudun Hiji...
      • Indan Baki Dawo Min Da Abinda Kika Dauka Ba Na Sakeki
      • Rikicin Yan Shi'a: Bincike Ne Ya Hana Ni Magana - ...
      • Mutane 8 sun rasu sakamakon gobara a matatar iskar...
      • Ladanin Masallaci Makkah Ya Rasu
      • Buhari Ya Rage Farashin Man Fetur Zuwa 85
      • Graphic Photos: Sama Da Mutane 100 Sun Koke Anambra
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Asibiti A Ranar Ch...
      • Photos: Buhari Da Jikokin Sa A Ranar Christmas
      • Yan Shi' Sun Zargi Gwamnatin Jihar Kaduna Da Rushe...
      • Addu'ar Mu A Kullum
      • Photos: Happy Birthday Ibrahim Birniwa
      • [Photos] Yan Shi’a Sun Yi Zanga-Zanga A Jihar Kano
      • Ku Daina Sukar Gwamnatin Buhari, Sakon Jam'iyyar P...
      • Buhari Ya Warewa Tsoffin Shugabannin Kasa Naira Bi...
      • Ana Ci Gaba Da Karancin Man Fetur
      • An Haramta Shagulgulan Kiristimeti A Kasashen Brun...
      • Majalisar Matasan Musulman Nijeriya Ta Lashi Takob...
      • Babu Shugabancin APC A Kaduna, Saidai 'Yan Amshin ...
      • Shugaba Buhari Ya Gabatar Da Kasafin Kudin Shekara...
      • Rashin Taka Rawar Gwamnatin APC Zai Iya Sanya Wa P...
      • Da Akwai Lauje Cikin Nadi, Akan Batun Tsare Zakzak...
      • Buhari ya bayar da hakuri kan matsalar fetur
      • Jonathan Ne Silar Wahalar Man Fetur Da Ake Ciki A ...
      • Video:Download Highlight Arsenal 2 Manchester City 1
      • Dasuki Na Ci Gaba Da Zama A Gidan Kurkukun Kuje
      • Photos: Likitoci Sunyi Nasarar Raba wasu Yara Da A...
      • Kwamitin Bincike Ya Wanke Wani Da Aka Sanya Hotons...
      • Gwamna El-Rufa'i Masoyin Mutane Ne'
      • ATM din Nigeria zai daina aiki a kasar waje
      • Graphic Photos: Sojojin Nijeriya Sun Kashe Amir Di...
      • Bisine Daruruwan 'Yan Shi'a A Wagegen Rami Bayan K...
      • Yadda dan kasuwa ya hallaka matashi wajen cire kod...
      • FIFA ta dakatar da Blatter da Platini na tsawon sh...
      • An Sace Kanwar Gwamnan Bayelsa
      • Video: Download Highlight Real Madrid 10-2 Rayo Va...
      • Sheikh Dahiru Usman Bauchi Yayi Magana Akan Rikici...
      • Maganin Ciwon Sanyi
      • Yan mata Ya Labarin Kwalliya A Lokacin Hunturu
      • Yan Sanda Sun Cafke Masu Kera Makamai A Jigawa
      • yan sanda sun saki mabiya shi`a
      • Photos:Hotuna Daga Wajen Bikin Murna Ranar Haihuwa...
      • Photos: Yan Shi'a Su Na Zanga-Zanga A Jihar Gombe
      • Rundunar 'Yan Sanda Ta Kori Gurbatattun Jami'anta ...
      • Photos: Ambode, El-Rufai Da Sarkin Kano Awajen Wan...
      • El Zakzaky Ba Ya Hannunmu, Inji Buratai
      • Photos: Fasto Mbaka Ya Ziyarci Buhari
      • Graphic Photos: Mutane Biyar Sun Rasa Rayukansu Ya...
      • Photos: Hotunan Yaran Sarkin Kano Akan Doki
      • An Karbi Beli Dasuki Da Saura Mutane 4
      • Tafsir: Tattalin Domin Ranar Mutuwa By Sheikh Ahma...
      • Kyautar Bikin Christmas: Halal Ko Haram
      • Photos: Aisha Buhari Ta Shiryawa Mijinta Bikin Mur...
      • An Cafke Wasu Masu Satar Mai
      • An Yi Yunkurin Juyin Mulki A Nijar
      • Diezani Tana Raye Bata Mutu Ba
      • Photos: Sabin Hotuna Zahra da Halima Buhari
      • Chelsea ta kori Jose Mourinho
      • Abin Da Shugaban Iran Ya Fadawa Buhari Akan Rikici...
      • Mutane 35 Sun Rasa Ransu A Wani Hadarin Kwale-kwal...
      • Sarkin Kano Yayi Magana Akan Rikicin Yan Shi'a
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger