1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Uncategories » Ashe Kaine Mijina Part 15

Ashe Kaine Mijina Part 15

By Abdul Mk
Add Comment
Friday, 9 October 2015
Bansan lokcin da wayar hannuna ta subucemin ba cikina ya fara juyawa na fadi qasa na fara rero kukan nadama...
Tabbas ni jahilace tana kuka tana surtai,banida ilimi gaskiyan ka deen ni jahilace ina matar aure namaida wani namijin mijina ina xankai haqqin aurene??
Kadan daga axabar da Allah xaimin kenan kamin inje qiyama inchi ubana...
Chikinta yaci gaba da juyawa, sai ta fara xubar da jini,
Ta tabbatar da idan har ciwo yakamata anan sai dai ta mutu ba wanda xaikaita asibiti,
Ta rarrafa tun tana ganuwa taja mota sai hospital, kamin ta Isa ta jiqe sharkaf da jini, bayanta kamar ya bude..
Takasa qarasawa cikin sai kwasarta akayi akayi ciki da ita,
Likitoci sukayo kanta, aka mata allurai....
Lokacinda ta farka taji ana qara mata ruwa, Dr yaxo yana mata sannu,
Hajia naziah sai dai kiyi haquri munyi iya bakin qoqarinmu na ganin mun tsayar da xubar cikin amma abin yaci tura, qarke ma Sai mukaga idan mukayi wasa xaki iya rasa rayuwar ki, sai kawai muka miki allura cikin ya qarasa xubewa...
Wata hamdala tayi hadi da jin dadi, lallai Allah ya rufa mata asiri da ya xubar da cikinnan...,
Dr yace
Yanxu xamu baki allurai da yan magunna kuma yakamata ki sanar da mai gidanki halin da ake ciki, kamin mu sallameki,
No Dr maigidana baya gari kuma ni ba yar nan bace.! Tafada muryanta yana hadewa,
Dr ya kalleta yace to shikenan xaki xauna anan har zuwa gobe ko jibi idan kin qara Samun lafiya Sai mu sallameki...
Dr kayi haquri ka sallameni yanxu kaga banxo da phone dina ba kuma nasan mijina da iyayena xasuyi ta nemana hankakin Su xai tashi ataimaka min please Dr...!!
Hajiya baxai yiWu ba, duk da kinada cikakkaiyar lafiya amma ya dace kidan
Samu rest, duk yanda Dr yayi akan naziah ta bari har gobe idan taqara jin sauqu a sallameta ta tafi gida amma abin yaci tura, ta nace akan tunda tanada lafiyar ta gida xata tafi...
Ya rubuta mata magunguna da kuma allurai , kuma yace tana buqatar hutu da natsuwa, yace mata mahaifarta ta sami matsala xata riqa zuwa ana dubata har ta Sami lafiya,kuma idan tayi wasa xata iya rasa haihuwa har abada, ya qara bata haquri akan Kasa war da yayi na ceton yaron dake cikinta kamar yanda ya mata alqawari anan dai ya qara mata bayanin cewa dama cikin xai xube dan ba daidai yakeba, haka ta dawo gida guraren 11 na safe, tanata saqe Saqe aranta har ta iso gida,
Nidai banyi dacen rayuwa ba, na cutar da kaina na cutar da mijin aurena, nakasa kare darajar aurena, qarke ga yanda deen dina yamin, Lallai maxa ba abin amince wa bane, anya kuwa deen dinane yamin haka??
Dayan xuciyar ta ya bata Amsa Eh deen dinke malam naziah...
Any how mun tashi 1__0, tasha alwashin sai ta rama abinda ya mata...
"Kinji hauka ko ina xata Ganshi ta rama ohoooo"
Ta iso gida ba qarfin jiki, ta Samu tayi wanka da ruwan dimi ta qasa jikinta Sosai tasha tea ta nemi guri ta kwanta, a baccin ma dai mafarkin deen ta riqayi, tana taShi ta tsine ma baccin da mafarkin gaba daya..
guraren qarfe hudu na yamma sms ya shigota, taji duuum nurane
"JIBI NIHAL XATAXO KI GYARA MATA DAKINDA XATA SAUKA" ....
Tayi duum ita kadama suxo Suga halinda take ciki su ganota,
Hakanan ta lallaba taje dayan banqaren ta dan gyara sama sama, ta koma dakinta, dama naziah akwai xama daki
Yauce ranar da nihal xata iso guraren 4:pm xata iso,
Nura yasa an yo siyayyah abubuwa kala kala duk na tarbar nihal,
Naziah aranta taji tana son gani wannan yarinyar da ake axarbarbabin zuwanta...
kamin qarfe biyu ta kammala hada komai gida yayi fes dama fes yake girki kala kala ta hada duk na tarbon nihal, itama dai tadanyi wanka duk da yanayin yanda ta kode ta chanxa tayi wani iri da ita amma dai tayi kyau, abinka da kyakyawan mutum...
Tana xaune parlour tana kallo har guraren biyar basu isoba,lokacin shan maganinta yayi ta shiga daki kenan taji qarar mota haka qirjinta ya riqa dukan uku uku, ko miye haka ohoo..!!, tanajin maganar Su sama sama, abinda yafi bata mamaki muryar wacce takeji kamar tasan muryar amma ta manta inda tasan muryar,
Aunty..!
Aunty..!!
Auntyyyyyyy..!!!
Ina kike gamu mun iso, muryar da taji kenan ana gwalla mata kira,
Shikam nura yana ijiye nihal ya fita dan kada naziah ta kwafsamai gaban m nihal....
Na'am ina zuwa... naziah ta bada amsa a taqaice..
Ta fito qamshin da taji Lallai tasan qamshin, amma tasan hancin tane yake yaudararta...
Tafito da Walwala abinda take gani gabanta yafi bata mamaki akan komai, ba kowa bace face tsahuwar qawarta da tafi tsana a rayuwar ta itada mugun uncle dinta wacce Sanadiyar su ta bata wato sista khadee, tuni ko wacce ta daure fuska naziah ta kalli s...khade a wula qance ina nihal take??
Nihal ta kalli naziah cike da mamaki da al'ajabi Lallai wannan naziah ce kuma itace matar uncle dina dama ance mata sunanta naziah...!!
Kuuut yau ake yinta..
Ko wacce na kallon yar uwar ta, nihal cike da mamaki tace nicefa nihal din,naziah tace miya kawoki nan gidan, suna cikin magana kawai sai ga nura ya shigo...
Nihal..!!
Nihal...!!
Ya Shigo da kaya niqi niqi a hannu yana kwalawa nihal kira..
Abinda ya gani shine ya bashi mamaki hade da daure kai, ledodin hannun sa duk suka xube,
Jikin Sa na rawa hadi da sarqe war murya ta tashin hankali hadi da tsori ya kalleta murya na dancing, ke miyaa miyaa kawoku gidanaaa.!!??
kinxo dan ki tarwa tsamin iyali na hadi da jin dadina ko??, waima uban wa ya baki address din gidana...!!! Naziah ta gama raxana jin yace miya kawota gidan sa, idan dai nan gidan sane to Lallai mijintane!!
Kuma shine uncle din sista khadee da yace mata almajira kuma ya mareta, shine mutun na farko data tsana a tarahin rayuwar ta.!!
Shine sanadiyar batanta.!!
Kuma shine mutumin da ta qara tsana second time a rayuwarta wanda yayi sanadin shiga tashin hankalinta..!!
Jin tayi an katsata da wata irin tsawa ke hulwa badake nake magana ba??
Nura ya kalli nihal yace ke ina naziah ta shigane??
Nihal ta kallu uncle dinta cike da mamaki tace uncle wannan ma ai sunanta kenan fa naziah .
What???
Eh uncle itama sunanta nazia....
itace qawata da nake baka labari lokacin,
kuma itace wacce ta maka rashin kunya lokacin da taje gidan mu,
No bashi nake neman saniba nihal.! wai itace matar tawa???
nihal da mamaki ta kalli uncle dinta.! tace kaman ya uncle dama bakasan matar taka ba???
yayi shiru yarasa abinda xai fada...
ita nihal mamakinta shine wata hudu dayin auren baima tama sanin matar ba to ya akayi akace mata tayi ciki?? kuma uncle yace mata bai santaba baima taba ganintaba amma batayi tunanin abin yakai hakaba!!!
nazia iya tunaninta ta gane cewa lallai wannan nura shine mijinta, kuma shine uncle din sis khadee, kuma shine deen dinda ya yaudareta yaci mata mutunci....
Dukansu sunyi churko churko kowa ya rasa abinda xai fada.!!
nazia taji tsoro matuqa tayi tunanin kada su mata wulaqancin dayafi wanda deen ya mata da wanda wannan tsohuwar qawar tata ta mata, tajuya xata koma dakinta ta tattaro kayanta ta wuce gida tunda dama ya saketa..
tana tafiya kamar wacce kwai ya fashewa a ciki dama batada lafiya cikinta daya xube...
tayi taku biyu uku kikajita lauuuuu... ta fadi "nima abdool bansan miya sa ta fadiba" duk sukayo kanta nura jikinsa na rawa yake bubbugata amma ko motsi batayiba hankalinsa ya tashi matuqa suka yayyafa mata ruwa amma inaaa shiru da sukaga xasu bata lokaci sai suka dauket
sai asibiti....
a hanyar asibiti kamin a isa ta farfado taganta a mota tayi yunqurin miqewa xaune taji an dan daneta irin ta kwanta dinnan a jikin wani qamshin da takeji yana dukan hancintane ya tabbatar mata cewa tana tare da deen ne ta daqo dagyar tana dubawa taganta ashe jikin deenma take kwance...
dukda rashin qarfin jikintanba bai hanata tashi a jikinsa da qarfiba hadi da dalla mai harara da wani uban tsakiba, ko ajikinsa shidai ta samu lafiya itada dan cikin da ke jikinta!!! "kunji wawa baima san cikin ya xubeba koni abdool da masu karatu munsan cikin ya xube ko baku saniba��??"
kusaukeni anan.. !! ta fada a taqaice dan bata iya magana sosai. deen ya bude baki xaiyi magana...
Nace a saukeni anan!! Wannan karo da gadara hadi da isa ta fada tare da tsiwa irin tata,
komai ta fanjama fanjam...
ta murda marfin motar wallahi idan baku tsaya ba xan sauka, kuma motar tana tafiya ne...
deen ya tabbatar da xata aika yacema nihal ta tsaya tafita ta basu wuri...
nazia tamai kallon banxa. dawa xa'abarka???
Ya kalleta ya marairaice haba hul....
ta katseshi da sheeeeee....!!!
yimin shiru munafuki macucu mayaudari lokaci daya ta kirashi da sunayen ta bude marfin motar da qarfi ta fita abinta...
yafito yabita a baya har xata shiga taxi yaja ya tsaya yabita da kallo hadi da kallon cikinta lokaci daya Allah ya sakamar qaunar cikinta fiye da yanda yake tunani...
nihal nason tayi magana amma kuma yanda taga ya daure fuska ya wani chanxa sai tayi shiru...
chan kuma sun kama hanya tace uncle nifa bangane wannan abunba nakuba naga..
bakuma xaki ganeba...
ya bata amsa a taqaice, ta kalleshi ta gefe, har xata qara magana ya katseta..
kuma banason inji wannan abinda ya faru gurin kowa...!!
hmmmm..! nihal taci gaba da driving dinta,
uncle ina xamu tafi yanxu..
gidana!!
nanma amsar a taqaice ya bata..
To ai..
to ai me? look nihal kindameni da magana kibarni inji abinda nakeje pleaseeeeeeeee...! har suka isa bata qara mai maganaba...
nazia direct gidan su ta wuce tana xuwa ta fada jikin innarta tana kuka,
inna tana tambayarta abinda ya faru dagyar ta iya bude baki tace nurane ya sakeni .!!!
Inna tasaka salati..! sakifa kikace!!! eh wallahi inna ya sakeni!!
inna tana ganin abin kamar bada gaskeba ko kuma mafarki,
to Ina takarda, nazia tadan taqaita kukan nata tace takarda tana gida namanta da ita, hankalin inna inyayi dubu ya tashi,
inna ta kalleta rai a bace kinga yanda kika dawo lokaci daya kamar mai jego!!?
qirjin nazia ya qara bugawa..
waima miya hadaku ne da har ya sakeki??
naci gaba da kukana ban bata amsaba inajinta tayi waya da yaya ta gaya mar abinda yake faruwa.
bansan abinda yace mataba kawai sai naji tace to sai ka iso ta kashe wayar...
taxo taxauna kusa dani, tayi tagumi chan kuma tace,
Allah dai ya saukeki lafiya amma wallahi yaronan baiyi halin iyayensaba, amma dai bari muji miya hadaku kamin ince wani abu. !!
Wani rasss naji dama inna tasan inada ciki kenan ?? to ya akayi suka gane inada ciki?
yanxu idan ma nace baitaba kusantanaba ba yarda xasuyiba
Lallai da sake dole insan yanda xan bulloma lamarin "xancen xuci takeyi" Allah nagode ma da ka xubar da cikinnan..
na tashi xan shiga dakin inna kenan, sai sallamar yaya mukaji yashigi kamar an turo shi yayi jaaa kamar qauta�� sai huci yake kamar wani kasa...
wallahi inna tun farko nasan xa'ayi haka.!! nurr bayason nazia itama bata sonsa amma muka rufe ido muka ce sai anyi auren nan kuma na gaya miki haka tun farko yanxu ga wulaqancin da yayi mana nan yasokota dan ma cikarshi dan iska baitashi sakintaba saida ya mata ciki yanxu dan Allah inna abinda yayi ya kyauta kenan??
Ya mata adalci kenan??
yanxu ki.....
inna ta katseshi kai wai wane irin mutunne kai bakasan miye ya hadasuba kawai xakaxo kana ma mutane rigimar banxa, Ai ka bari ta mana bayanin miye ya hadasu har ya saketa sannan ka fara rigama rigimamme kawai.!
dan taxo tace yasaketa haka kawai ba fada ba komai xai saketa?? dukansu basason juna to katabbata akwai laifin kowanne su aciki kabari tayi bayani da bakinta, ta kuma nuna takardar sakin sai aji yanda xa'abullowa abin..
yaya yayi ajiyar xuciya ya nemi guri ya xauna, amma fuskar nan har yanxu a turnuqe,
ya kalleni cike da tausayi kiyi haquri nazia kidaina kuka Allah xai saka miki idan ya yaudareki ina takardar sakin naki,??
Nazia ta bude baki dagyar muryanta duk ya dushe..
yana gidan!
miyasa bakixo dashiba,
mantawa nayi dashi.
gobe xamuje ki dauko kayanki da kuma takardar Allah ya sakamiki!!, ana cewa ya natsu ashe da sauransa, ni da ganin idinsa nasan baida kirki mutum banxa ay dama nasan xaiyi fiye da haka....!!
Inna ta kalleshi rai a bace waikai lafiyanka?
waya gayamaka ana shiga tsakajin mata da miji.?? wallahi xasu baka kunya daga baya ana ma magana kamaida ni mutuniyar banxa...!
ai inna duk ke kika janyo tun farko ni banso auren nan ba amma kika nace sai anyi sannan yanxu ga wulaqncinda yaI mata kina cewa abari sai anga takarda, kawai inna kisa mana ido dan ba qara bari xamuyi mu maimaita kuskuren farkoba dole in nemawa qanwata yanci dan anga bamuda uba..!!
Karo na farko da yaya yaqi sauraren inna idan tana magana, haka idan tana magana ya maida mata amsa..
mamakin duniya yacika inna tasaki baki sululu tana kallonsa,
Lallai baitaba mata hakaba, kawai bari ta barshi
har ya sauko sannan suyi magana su fahimci juna.
ya tashi fauuuu... har yakai qofar fita ya juyo ke nazia xo muje,
na kalli inna naga ta dauke mana kai na fuske abina nabi yaya ina dan dingishina.
part din yaya muka wuce da yake an gyarashi tunda yaya ya kusa aure da zainb khalifa.!
mukaje sashensa muka xauna a parlour yaya yaso yamin magana amma ganin fuskata yanda na harqitse yasa yaja bakinsa ya dinke, amma ransa a bace,
ki shiga dakina ki kwanta ni xan kwana anan kamin gobe muga yanda xa'ayi..
ba musu na amince dan bayana kamar ya bude dan xafi gashi na jiqe sharaf da jini, ina buqatar xagayawa in kimtsa jikina...
na tashi naje dakinsa..
direct bayi na wuce dan in gyara jikina saidai kuma ba pad sai da tissue nayi amfani na watsa ruwa na fito..
ina fitowa na nemi guri na baje.
abinka da mara lafiya ga gajiya nandanan bacci yayi awon gaba dani...
A bangarennura ko kuma muce deen,
ya gama rudewa ya zare kamar wani dan qwaya..
dama hulwarsace matarsa??
dama itace a gidansa bai saniba??
yanxu tana dauke da cikinsa!
waima ya xaman cikin yake shege ko mai uba.!??
dana ba shege bane!
dana dan halal ne koda bada sanin junan mu muka sameshiba.! dayan bangaren xuciyarshi ya bashi amsa,
ina qaunar dana fiye da raina!
lokaci daya qirjinsa yayi wani mummunan bugawa daya tuna cewa ya saketa!!
ya tuna wulaqancin da yamata. anya xata yafemin kuwa??
bangaren xuciyarshi ya bashi amsa da xata yafe masa tunda tana sonsa!!
amma yana tunanin baxata taba yafe marba.....
yafi yarda da cewa baxata yafemar ba.
kuka ya saki kamar qaramin yaro ya durqushe qasa lallai na yaudari kaina na yaudari soyayyar da hulwaty
ta nunamin, ya rasa yanda xai yi da rayuwarsa, xuciyansa kamar ta fito dan baqin ciki da damuwa babban burinsa ta isa gida lafiya..!
waima da wane ido xai kalli iyayenta dama nashi iyaye iyayenta sun mai karamci tun tana jinjira ya nemi a bashi ita kuma aka bashi aka ijiyemasa ita tun lokacin har ta isa aure lallai ya xalunceta, koda baya sonta baidace ya mata abinda ya mataba, kodan karamcin da iyayen ta suka mai , mixaicewa iyayensa idan sukaji cewa ya saketa.!?
yanxu yake tuna maman nihal ta taba cemar nazia nada cikii yana kallonsu wani iri har yake ce musu shi ko ganinta yayi baxai ganeta, ashe da gaske hulwarsa tana dauke da cikinsa..!!
Lallai ya tsuke tunaninsa ya akayi bai ganetaba? ya akayi bai gane sunantaba..!? Ta taba gayamin sunanta nazia amma tace babanta yana kiranta da hulwa, so tafison sunan shi yasa bai gane sunanta na asali ba.
ya tuna lokacinda xai siyamata ticket daga abuja xuwa sokoto yaga sunanta Nazia muhammad amma baiganetaba.!
duk tunanin daya dauko baya kaiwa qarshensa, yaga ba yanda xa'ayi ya ganeta, amma hadda jahilci yayi mai yawa .
yanxu yatuna ya kirata hulwarsa da jahila ashe nine jahilin nine daqiqin nine axxalumin yaci gaba da kuka hadda gunji kamar qaramin yaro....
nihal tana parlour tayi jigum tajiyo kamar ana kuka ta leqo taga lallai uncle dintane yake kuka..!!
itakam ta rasa gane komai duk tunaninta bata samun amsa, lokacinda xata iso Mamanta tace kada ta riqa barin antin nata da aiki dan tanada juna biyu (ciki)
lokacin da taxo uncle da aunty nazia sun nuna basu ma san juna ba.!!
duk tunanin ta bata sami amsaba.
taja ta tsaya qofar dakinsa. tana tsoron ta shiga dakin ya balbaleta da masifa gashi ya gargadeta..
ganin kukan da yake ya tsananta da wani gunji da yake yasa bata tsaya wata wataba ta fada dakin taje gunsa cikin tsoro,
uncle miyake faruwa??
kamar baijitaba
ta qara maimaita tambayar har saida ta tabashi da qarfi sannan ya dago ya kalleta yanda taga ya chanxa ya hargitse lokaci daya abin ya bata mamaki da tsoro..
kodai yanada aljanune??
ta kalleshi uncle mi yake faruwa ??
ya kasa magana amma dai ya daina kukan da yakeyi,
ya dago ya kalleta abin tausayi dashi " koda niabdool bancika jin tausayin maxa mayaudaraba ba dan basuda kirki amma yadan bani tausayi kadan" ya bude baki nihal xaki timakeni???.
Eh uncle xan taimakeka..!!
kinyi alqawari!??
Eh nayi..!
Duk wahala???
Eh.!!
nihal talk tome ina cikin matsananciyar damuwa da tashin hankali kimin alqawari idan kowa ya gujeni ke xaki tsaya tare dani xaki rufamin asiri..!!?
Uncle na maka alqawari duk wuya duk wahala xan kasance tare dakai har qarshen rayuwata...!!!
Yaji dadin alqawarin da nihal ta daukar masa yasan kuma akwai ta da jajircewa akan abinda takeso idan har ba wulaqanci a ciki. ta yarda dashi saidai tunaninsa daya ya xasu bullowa abin., ? Dolene ya gayawa nihal gaskiyar abinda ya faru anya zai iya kuwa? tabbas baxai iyaba zai tonawa kansu asirine kawai wannab sirrine tsakaninsu baidace kowa yajiba. zaidai san yanda zai bullowa abin. Nihal dai tana zaune tana kallon uncle dinta duk da ya daina kuka amma yana wani gunguni gunguni dukkan alamu dai ya zautu ta kira sunansa uncle ya dago ya kalleta, au kinanan? Ai
Kina iya tafiya, tace to, ta tashi ta tafi cike da saqe saqe a ranta haka yaci gaba da tunane tunanensa yana kuka har barci yayi awon gaba dashi..
Bai farka ba sai guraren asuba ya tashi idonsa sunyi hulu hulu ba kyan gani. Maimakon yayi sallah sai ya wuce dakin hulwarsa yana shiga ya dauki turarenta yana shinshinawa hadi da hugging din kwalbar turaren yana kwalla kamar wani xararre ya tashi yana yan tabe tabe tabensa har yakai gun wayarta battery low ta mutu ya jona chaji komi yake nema oho ya dauko hand bag tinda yana lakube anan yayi karo da takardar sakinta da magungunab.! vai duba maganin kona miye ba tunda yasan tanada ciki xai xama maganin masu cikine. Aranshi Wato bata tafi da takardar ba "yama manta da cewa suma tayi a hanyar hosptl ta farfado tace a kaita gida" lokaci daya baqin cikinsa ya dawo farin ciki yayi wani murmushi bada bata lokaciba ya shiga bayinta ya yayyaga takardar yayi xuba a bayi yayi bayan gida akai�� ya kora rowa yayo alwula yaje yayi sallah... Allah kadai yasan abinda yake saqawa a ranshi har gari ya waye yana laximi akan Allah yasa ta yafe masa su dawo normal...
Yaxo ya sami nihal ta hada mai break fast bai iya ci sosai ba yadan taba dai kawai duk dahaka nihal tayi mamakin sakewar da yayi akan jiya. Nan xarginta ya qara tabbata akan uncle dinta yanada jinnu dan su suke haka one time kuma kamar ba'ayiba
Taso suyi magana sai kuma ta basar tunda jinnu ne baxai tuna komai ba....!!
Naxia bata farka ba sai guraren 8 na safe duk jikinta ya qara ciwo sabida batasamu tasha maganiba, ta rarrafo taxo palo ta sami yayan ta bayanan tasan ba gurin aiki yaje ba dan sai 10 yake tafiya aiki?, tayi tunanin bari taje kitchen ta hada tea ta kora tana xuwa taga yayanta tana fere dankali abin ya bata dariya dan bata taba ganin yaya a kitchen ba. duk ya xubar da rabi garin ferewar aranta tace lallai zainb khalifa xatayi fama ko irin mata bataji dadiba miji ya tayata girki da dan ayuka yaya kam ba abinda xai tabuka. Ta kalleshi ta gaidashi ya amsa cike da fara'arsa hadi da tausayin yar marainiyar qanwarsa!!! kin tashi tace eh.! Ka kawo In qarasa yace aah ki barshi xan qarasa kina baquwar tawa sukayi dariya... AI yaya a wannan duk ka xubar da rabin dankalin yayi murmushi ina practice ne kamin maaadam taxo dariya ta kamani amma na fuske wato zainb khalifa ce maaadam. lallai rayuwa mai juyi da yanda yaya ya tsani xainb khalifa amma yanxu itace wacce yake burin ta xama uwar yayansa....
Kije ki shirya muje gidan wancan yaro ki dauko takardar sakinki da kayan buqatarki.
No yaya muje a haka kayana duk suna chan gidan.
Kije ki duba wardrobe dina zaki ga kaya ki xabi daya ki saka
Naje dakin abin ya bani mamaki ganin kayan mata kamar wani qaramin store ta dauki wani dogon riga baqi ta saka duk da ta rame amma kayan su. Karbeta sosai.
Koda ta fito harya qare hada musu break fast ta xauna suka ci lallai taji yunwa rabonta da abinci tun jiya da safee.!!
Suka fito sukaje sashen inna suka gaisheta ta amsa ba yabo ba fallasa suka gaya mata zasuje gida nura in dauko takardar sakinna da kayana har sunkai bakin qofa inna tace ban yarda kuyi chin mutunci da kowaba yaya ya amsa da insha Allah..!
Please like Us On   Facebook
Follow us on   Twitter
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 12:53
Title : Ashe Kaine Mijina Part 15
Description : Bansan lokcin da wayar hannuna ta subucemin ba cikina ya fara juyawa na fadi qasa na fara rero kukan nadama... Tabbas ni jahilace tana ku...
Rating : 5
Related Posts:

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Ashe Kaine Mijina Part 15"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ▼  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ▼  October (389)
      • Sunayen Ma'aikata Kwastam Wadanda Aka Musu Retaya
      • [Video] Download Highlight Chelsea 1 Liverpool 3
      • [Video] Download Highlight Crystal Palace 0 Manche...
      • Wani Jirgi Ta Fadi, Ta Kashe Mutane 200 A Misira
      • Yadda zaki hada beef fritters.
      • [Video] Download Highlight Swansea 0 Arsenal 3
      • [Video] Download Highlight Real Madrid 3 La Pasma 1
      • Dan jaridar Freedom na fuskantar barazana
      • An Kashe 'Yan Al-shabab Hamsin
      • Najeriya za ta kara da Brazil a gasar cin kofin du...
      • Kotu ta dakatar da Sarki Sanusi II rushewa ko sauy...
      • Oliseh ya gayyaci 'yan wasa 23 Super Eagles
      • Nafisat Abdullahi ta maida martani ga Adam Zango d...
      • Klopp ya ce Mourinho mutumin 'kirki ne'
      • Wa'adin rijistar BVN a Nigeria ya cika
      • Kwastam ta yi wa jami'anta 34 ritaya
      • Gwamnonin APC na so a cire tallafin man fetur
      • Yadda ake alalan shinkafa.
      • Samuel Eto’o ya taimaka da dala 75,000 wurin yakan...
      • Buhari Na Magana Kan Tattauna Da Yan Boko Haram
      • An rufe makarantar da ake zargin yi wa yara fyade ...
      • [Tafsir] Download Tafsir Wacece Mace Musulma By Sh...
      • Photos: Nafisah Abdullahi Tare Da Kcee
      • Jam'iyyar APC Ta Gode Ma Buhari, Majalisa
      • Bamu Amince Da Dambazau Ba - Kungiya
      • 'Zargin yi wa yara maza fyade a Kano'
      • A Karshe An Amince Da Rotimi Amaechi Da Saura Muta...
      • [Photos] Shin Nafisah Abdullahi Ya Dace Ta Koyar D...
      • Yadda ake yin cus-cus da miyar koda.
      • [New Music] Download Never Take Drugs by Dking ft IMJ
      • Kazamar Gida Part 1
      • [Nishadi] Ma Aikaciya NTA Tana Kwaliya Kafin Tafar...
      • [Photos] Yanda Yan Boko Haram Suke Hada Makamai Su
      • Walcott Da Chamberlain Baza Su Buga Wasa Uku
      • [Photos] El-Rufai Ya Isa Bauchi A Private Jet
      • Yan Boko Haram sun kashe mutane 14 a Diffa
      • Ouattara ya yi tazarce a Cote d'Ivoire
      • India za ta bai wa Afirka tallafin $600m
      • Labarin Wani Aljanni Musulmi
      • [Photos] Sojin Najeriya Sunyi Mamaye Sambisa, Sun ...
      • [Photos] Manya Yan Boko Haram Guda 100 Wanda Ake Nima
      • [Photos] Buhari with His Former Classmates
      • An sanar da cire ciroman Kano Sanusi tare da nada ...
      • [Photos] Buhari Ya Gana Da Manya Yan Kasuwa A Indiya
      • [Photos] Adam A Zango Ya Kara Aure Aboye
      • Giwa FC ta doke Wikki Tourists da ci 3-2
      • Yanda Ake Hada Kosan Semovita
      • [Graphic Photo] Ta Kona Mijinta Da Ruwan Zafi Dan ...
      • [Photos] Buhari Da yan Najeriya A Indiya
      • “Yaki Da Boko Haram Ba Aikin Gwamnati Ba Ne Kadai”
      • Matasa Sun Koka Da Rashin Tafiya Da Su A Gwamnatin...
      • Masallatai Sun Karfafa Matakan Tsaro a Adamawa
      • Amurka Ta Aika da Sakon Ta'aziya ga Jihohin Borno ...
      • Mutane bakwai na takarar shugabancin Fifa
      • Ana taron tallafa wa 'yan hijira a Nigeria
      • Biritaniya na horar da sojojin Nigeria
      • Ouattara ya sake lashe zaben Ivory Coast
      • Boko Haram: Sojin Nigeria sun ceto mutane 338
      • [Photos] Buhari Ya Isa Indiya
      • An tuhumi Mourinho da halin rashin da'a
      • An fitar da Arsenal daga Capital One Cup
      • An soke zaben 'yan majalisar dokokin Ribas
      • Majalisa ta tantance karin ministoci biyar
      • An kafa sabuwar runduna a Benisheikh
      • Faransa za ta jagoranci taron tattauna rikicin Syria
      • Yoyon fitsari na karuwa a Nigeria
      • Yanda Ake Yin Binciken Kafin Aure
      • An cafke ‘Yan Boko Haram 45 a Lagos
      • Najeriya ta tsallake zuwa gasar Afrika a Rwanda
      • Ta yi wa kishiyarta dukan kawo wuka
      • Yanda Ake Hada Shinkafa Da Kwakwa
      • Shugaban Karuwai Najeriya Jessica Elvis Ta Mutu
      • Falana Zaya Kai Buhari Kotu
      • Buhari Zaya Halarci Wani Taro A Indiya
      • Bosho ya gaji Ibro a fim din "Zalimu"
      • Girgizar kasa a Afghanistan
      • NCC ta ci tarar MTN naira tiriliyan daya
      • [Photos] Wani Kauyen Igbo Da Aka Gina Amurka
      • [Video] Download Highlight Barcelona 3 Eibar 1 201...
      • Yanda Ake Hada Kunun Shinkafa
      • [Video] Download Highlight Manchester United 0 Man...
      • Aston Villa ta sallami Tim Sherwood
      • Yan Boko Haram sun kama garin Kerewa na arewacin K...
      • Rasha ta amince ta hada hannu da Amurka domin yaka...
      • Ana gudanar da zaben shugaban kasa a Tanzania
      • Wani Tsohon Da Shekara 60 Yayi wa Jikarsa Ciki
      • Halin da na samu kaina tare da ’yan Boko Haram a S...
      • Wani Magidanci Ya Kashe mahaifiyarsa
      • Maganin Ciwon Sanyi Na Maza
      • [Graphic Photos] ISIS Sun Kashe Wani Ta Hayan Taka...
      • Ana Mastala Mai A Najeriya
      • Nyesom Wike Zai Daukaka Kara
      • [Photos] Jackie Appiah Ta Saya Sabon Mota
      • [Graphic Photos] An Kashe Shugaban Al-Qaeda Na Syria
      • Mayweather Ya nuna Duka Bel Din Dayaci A shekara 19
      • [Photos] Osinbajo da El-Rufai Tare Da Yan Najeriy...
      • Yanda Ake Hada Fura
      • Yanda Ake Hada Yoghurt
      • [Download] Download Highlight Arsenal 2 Everton 1
      • Mutane 5 Sun Mutu A Harin Maiduguri - NEMA
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger