Shin wa zai yi nasara tsakanin Manchester United ko Chelsea? United za ta karbi bakuncin Chelsea a wasan mako na 28 a Gasar Cin Kofin Premier a ranar Lahadi a Old Trafford. A karon farko da suka fafata a bana a Stamford Bridge, Chelsea ce ta ci United 1-0. Sau uku Antonio Conte ya doke Jose Mourinho a karawa biyar da suka yi. Wa zai yi nasara a wannan karon?
Zaa buga wasan ne da misalin Qarfe Uku Da minti Biyar
Source :bbc hausa
Title :
Yawan Wasannin Da Conte Yaci Mourinho
Description : Shin wa zai yi nasara tsakanin Manchester United ko Chelsea? United za ta karbi bakuncin Chelsea a wasan mako na 28 a Gasar Cin Kofin Premie...
Rating :
5