1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Labari. Gida Nijeriya » Abubuwan Dake Iya Cikas Wa Buhari A Zaben 2019

Abubuwan Dake Iya Cikas Wa Buhari A Zaben 2019

By 1Arewa Tv
Add Comment
Saturday, 21 April 2018

A ziyarar da shugaba Muhammadu Buhari ya kai kasar Ingila, ya shaida wa Prime Ministan, Theresa May cewa yafi mayar da hankali kan batun samar da tsaro da kuma habbaka tattalin arzikin Najeriya sama da neman zarcewa kan mulki.

Sai dai duk da hakan, akan samu labarun kai hare-hare a wasu sassan kasar sau da yawa kuma hakan ne sanya wasu jinjina zancen na shugaban kasar kan yadda yace yafi mayar da hankali kan tsaro. Hakan yasa wasu ke shawartan al'umma su kare kansu don gwamnati ta gaza.

A wannan lokaci da ake kusantar babban zaben 2019, akwai wasu matsalolin tsaro da shugaban kasar ya kamata ya magance kafin shekarar nan ta kare.

1) Boko Haram:

Duk da cewa an samu nasarori sosai cikin yaki da Boko Haram, amma har yanzu yan ta'adan sukan kai hari a wasu wuraren. A wata sabon bidiyo da shugaban kungiyar, Abubakar Shekau ya fitar a ranar 2 ga watan Janairu, ya musanta cewa an ci galaba a kan kungiyar.

An kuma kai hari a garajin Muna inda aka kashe mutane 25 kuma akwai wasu kananan hare-haren da aka cigaba da kaiwa. Bayan hakan kungiyar ta bawa gwamnati kunya bayan da ta sace yan mata 110 a makarantar sakandire na Dapchi a jihar Yobe a ranar 19 ga watan Fabrairu duk da cewa an ceto 104 daga cikin yan matan.

Hakazalika, an samu koma baya cikin sulhun da gwamnati keyi wajan ceto yan matan Chibok inda gwamnatin tace hakan ya faru ne saboda rashin jituwa tsakanin kwamandojin yan ta'adan.

2) Rikicin Makiyaya da Manoma

Rikici tsakanin makiyaya da manoma yana ta kara ruruwa tun bayan kashe mutane 73 a akayi a kananan hukumomin Guma da Logo a jihar Benuwe a ranar 1 ga watan Janirun 2018. An cigaba da wasu kashe-kashen musamman a jihohin Taraba, Benuwe da Nasarawa musamman tun bayan kafa dokar hana kiwo da gwamnatin jihar Benuwe ta kafa inda kungiyar makiyaya na Miyetti Allah suka ce basu amince dashi ba kuma zasu tafi kotu.

Duk da cewa gwamnati ta kaddamar da atisayen soji mai taken "Ayem Akpatuma" cikin kwanakin nan an kashe mutane 14 bayan barkewar rikicin a kauyukan Keana, Obi da Awe a jihar Nasarawa.

3) Garkuwa da mutane

Matsalar garkuwa da mutane shima ya sake kunno kai bayan mutane sun fara tsamanin abin ya wuce, a cikin yan kwanakin nan an sace yaran sarkin Ibadan, Oba Lekan Balogun inda suka bukaci kundin fansa naira miliyan 100 kafin daga baya suka rage zuwa miliyan 10 kafin aka sako yaran.

A jihar Kano ma an sace wani Injiya dan kasar Jamus, Michael Cramza mai aiki da kamfanin gine-gine na Dantata, bayan nan an kashe wani dan asalin kasar Syria kuma aka sace dan shi mai shekaru 14 duk a Kano duk da cewa daga bayan an ceto yaron.

A jihar Kaduna kuma an sace shugaban kungiyar direbobin kasa (NURTW), Malam Audu Kano da wasu mukarabansa 6. Ana kara samun rahotanin satar mutanen daga jihohin Kebbi, Legas, Katsina da sauransu.

4) Fashi da Makami

Harin da yan fashi suka kai a Bankuna 5 a garin Offa na jihar Kwara inda mutane 20 suka rasa rayyukansu abu ne wanda zai dade ba'a manta dashi ba duk da cewa Yan sanda sun bayar da sanarwan kama wasu mutane 20 da ake zargi da hannu cikin harin.

Kafin hakan yan bindiga sun kai hari a Kuru-Kuru da Jarkuka a karamar hukumar Anka na jihar Zamfara ind suka kashe mutane, makonni biyu kafin hakan wasu yan bindigan sun kashe mutane 30 a garin Bawar Daji duk a Zamfara.

5) Rikici tsakanin gwamnati da 'yan Shi'a

Ko da shugaban kasar yake Landan inda yake ganawa da Prime Minista, Theresa May, dandazon yan Shi'a sun mamaye Unity Fountain a Abuja inda suke bukatar gwamnati ta saki shugaban su Sheikh Ibrahim El-Zakzaky wanda aka kama tun watan Disambar 2015.

Daga baya yan sanda sunyi kokarin tarwatsa yan Shi'a inda lamarin ya hargitse kuma aka kama yan Shi'a 115. Kakakin rundunar Yan sanda, DSP Anjuguri Manzah, yace yan sanda 22 sun sami raunuka sakamakon hargistin tsakaninsu da yan Shi'a.

Mai magana da yawun kungiyar Shi'a, Ibrahim Musa, ya bayyana cewa yan sandan ne suka bude musu wata yayin da suke tattakinsu na l

Source :naij hausa

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by 1Arewa Tv at 12:04
In Labari. Gida Nijeriya
Abubuwan Dake Iya Cikas Wa Buhari A Zaben 2019 Title : Abubuwan Dake Iya Cikas Wa Buhari A Zaben 2019
Description : A ziyarar da shugaba Muhammadu Buhari ya kai kasar Ingila, ya shaida wa Prime Ministan, Theresa May cewa yafi mayar da hankali kan batun sam...
Rating : 5
Related Posts: Labari. Gida Nijeriya

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Abubuwan Dake Iya Cikas Wa Buhari A Zaben 2019 "

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ▼  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ▼  April (48)
      • Soyayyar Dake Tsakani Na Da Hadiza Gabon - Nazir S...
      • Labarun Kannywood Da Dumi Dumin Su Episode 9
      • Ni Ban Zagi Atiku Ba - Rahma Sadau
      • Haduwar Buhari Da Donald Trump
      • Ni Ban Zagi Atiku Ba Kuma Ban Goyi Bayan Buhari Ba...
      • Kotu Ta Bada Belin Tsohan Gwamna Shema
      • Saudiyya Na Shirin Hana 'Yan Nijeriya Yin Aikin Ha...
      • Gwamnati Za Ta Yi Amfani Da Kudaden Abacha Wajen T...
      • Wasu Mahara Sun Kashe Kiristoci 15 A Binuwai
      • Aisha Buhari Ta Koya Bayan Mijin Nayi Tazarce
      • Dalilin Dayasa Banyi Aureba Haryanzu - Fati Bararoji
      • Sunusi Lamido Ya Caccaki Ministocin Buhari
      • Alkawuran Wani Matashi Dayayi Idan Yazamo Shugaban...
      • Shawari Daga Naziru Sarkin Waka
      • Adam A Zango Da Kyakkyawar Matan Sa Suna Waka A Se...
      • Sabon Wakan Da Akayi Wa Hadiza Gabon
      • Haryanzu Yan Yammacin Najeriya Na Tare Da Buhari
      • Ku Tabbata Kun Zabi Dan Takara Nagari - Sheikh Dah...
      • Abubuwan Dake Iya Cikas Wa Buhari A Zaben 2019
      • El Rufai Ya Nemi Jama'a Dasu Tayashi Murna
      • Martanin Hajiya Laila Zuwa Ga Buhari
      • Rahama Ce Satar Sandar Majalisa - Sanata Abu Ibrahim
      • Jarumar Da Zata Dauki Hankali A Wannan Shekaran
      • Yadda Muka Gano Sandar Ikon Majalisa - Yan Sanda
      • Gwamnatin Tarayya Tabada Aikin Wani Titi Maitsawon...
      • EFCC Takama Wani Jigon Jam'iyyar APC Da Makudan Ku...
      • Ba cin Hanci Da Rashawa A Gwamnatin Mu - Osinbajo
      • Amfanin Da Ciyarwa Keyi Wa Dalibai A Makarantu
      • Bazamu Sake Yarda Da Mulkin Talauci Ba - Tsofaffin...
      • Sabon Wakan Hausa Tareda Maryam Yahaya
      • Rikicin Umma Shehu Da Adam A Zango
      • Sabon Sanarwa Daga Tijjani Faraga
      • Ni Ba Bahaushiya Bace - Fatima Ganduje
      • Babu Hanuna Kan Satan Sandar Majalisa - Agege
      • Yarintane Fidda Sunayen Wadanda Suka Saci Kudin Na...
      • Dalilin Ganawata Da Obasanjo - Ekweremadu
      • Sakon Da Saraki Ya Aiko Wa Yan Majalisa Daga Kasar...
      • Mutanen Da Ake Zargi Kan Sace Sandar Iko Na Majalisa
      • Niba Kawali Bane Inji Sadiq Artist
      • Teaser:Sabon Waka Tareda Balkisu Shema
      • Banida Kawa Ko Saurayi A Masana'antar Kannywood - ...
      • Labaran Kannywood Da Dumi Dumin Sa Episode 7
      • Arzikin Mark Zuckerberg ya doshi Dala Biliyan 66
      • Naira Miliyan 50 Atiku Ya Bani - Fati Muhammad
      • Maganan Aisha Buhari Gameda Zarcewan Mijinta
      • Buhari Ne Zaizabi Mataimaki Ba Jam'iyya Ba
      • Trailer:Sarkakiya Sabon Film Din Kannywood Tareda ...
      • Sabon Wakan Hausa Tareda Sabuwar Jarumar Hausa
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Zanga-zanga A Bauchi-Gwamnatin Ta Saka Dokar Hana Fita Da Zirga-Zirga Ac...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger