1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Labarun Duniya » Ana Neman Tsofaffin Da Zasu Bada Kyautar Kwakwalensu

Ana Neman Tsofaffin Da Zasu Bada Kyautar Kwakwalensu

By 1Arewa Tv
Add Comment
Wednesday, 7 March 2018

An yi kira ga tsofaffi a Wales su yi tunani game da bayar da kyautar kwakwalwarsu idan sun mutu don taimakawa masana kimiya da ke bincike a kan cutar mantuwa.

Masu bincike a Jami'ar Cardiff ba su fara dauka ba a yanzu, amma suna fatan samun goyon baya daga mutane da suka haura shekaru 85.

Sannan sun ce kofa a bude ta ke ga masu dauke da cutar a yayin da kuma suke bukatar gudunmuwar kwakwalwar mutane masu lafiya domin gudanar da binciken.

Daya daga cikin wadanda suka bayar da kyautar kwakwalwarsu Ken Bexter mai shekaru 75 ya ce, "Idan na mutu, ba ta da wani amfani gare ni."

Tun a 2009, mutane 460 suka yi rijista, kuma a yanzu 79 sun yi nasarar bayar da gudunmuwar kwakwalwa ga aikin binciken cutar mantuwa.

Ana karbar mutane ne ta hanyar wata kungiya a Jami'ar, da ke aikin tantancewa tare da gano nau'in kwakwalwar da ta dace da masu dauke da cutar.

Ana fatar daga nan za su iya gano mutanen da za su iya cin moriyar taimakon kwakwalwar.

Amma kafin hakan, sai sun yi nazari sosai akan kwakwalwar mutane, tare da diba sinadaran da suka rarrabu a kwakwalwar wanda ake ganin shi ne hanyar da za ta taimaka a gano ainihin cutar.

Ko da yake idan daga cikin masu dauke da cutar suka amince a yi gwajin da su, zai iya kawo cikas wajen janyo hankalin masu lafiyar kwakwalkwar domin su bayar da kyautar kwakwalwar idan sun mutu.

Mista Baxter ya ce ya yanke shawarar bayar da kyautar kwakwalwarsa ne, bayan ya ga yadda abokinsa ke fama da cutar mantuwa.

Yana ganin wannan hanya ce ta taimakawa wasu, amma ya amsa cewa ba kullum ba ne ya ke samun yabo game da matakin da ya dauka ba.

Ya ce, "Mutane na cewa, ka tabbata? Ba abu ba ne da nake son yi". Wasu mutanen kuma suna kidimewa idan ka fada ma su. Ni ban ga dalili ba amma mutane da yawa sun yi wa abun mummunar fahimta.

"Suna tunanin ban taba tunanin haka ba', amma ga shi kana taimakon wani. Idan har za mu iya yakar wannan cutar, ya fi dacewa"

Idan na gama amfani da ita (Kwakwalwata), ba ta da wani amfani kuma a gare ni," a cewarsa.

Kate Baxter ba ta yanke shawarar ko za ta bayar da kyautar kwakwalwarta kamar mijinta ba.
Matar Mista Baxter ra'ayinta ya sha banban, ko da yake ta goyi bayan matakin da mijinta ya dauka.

Ta ce: "Zai ba shi mamaki cewa ni ba zan iya yin haka ba."

"Babu shakka akwai bambanci ka bayar da kyautar koda ko hanta, saboda za a ba wani kuma zai yi amfani da shi.

"Za a iya amfani da kwakwalwar ta wata hanya daban, ba za a yi amfani da ita a kan wani mutum ba kuma a yi tunanin za ta yi aiki a hanyar da ta saba, watakila wannan zai sa mutane su kaurace."

Yadda za ka bayar da kyautar kwakwalwarka

Za ka yi rijista kana raye, Za ka bar wasiya cikin sa'o'i 72 domin karba, amma yawanci ana karanta wasiya kwanaki bayan rasuwa wanda hakan ya nuna lokacin karba ya kure.
Za ka sanar da iyalinka ko dangi, kan shawarar da ka yanke saboda su san me za su yi idan ka mutu.

Daya daga cikin masu binciken Rachel Marshall
Rachel Marshall, jami'ar da ke taimakawa binciken, ta ce a yanzu suna neman mutane masu lafiya da suka haura shekaru 85. "Su muke bukata a yanzu domin aiwatar da gwajin".

Lokacin da aka bayar da kyautar kwakwalwa, za a raba ta biyu rabi za a ajiye a kankara, sauran rabin kuma za a ajiye domin bincike a kai.

Ta ce za a iya ajiye samfurin har abada kuma wadanda aka samu shekaru da dama da suka gabata har yanzu ana amfani da su.

Source :bbc hausa

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by 1Arewa Tv at 23:21
In Labarun Duniya
Ana Neman Tsofaffin Da Zasu Bada Kyautar Kwakwalensu Title : Ana Neman Tsofaffin Da Zasu Bada Kyautar Kwakwalensu
Description : An yi kira ga tsofaffi a Wales su yi tunani game da bayar da kyautar kwakwalwarsu idan sun mutu don taimakawa masana kimiya da ke bincike a ...
Rating : 5
Related Posts: Labarun Duniya

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Ana Neman Tsofaffin Da Zasu Bada Kyautar Kwakwalensu"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ▼  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ▼  March (408)
      • Shooting Din Sabon Wakan Ado Gwanja
      • Sabon Sanarwa Daga Ali Nuhu
      • Ansa Ranar Bikin Sadeeya Adam
      • Dalilan Fara Jihadin Dan Fodio A Arewacin Nijeriya
      • Asalin Yanda Aka Sami Cutar Kanjamau
      • APC Ta Gagara Tabuka Komai Wa Nijeriya - Atiku
      • Obasanjo Ya Sake Caccakar Buhari
      • Farashin Kuli Kuli Ya Tashi A Kasashen Duniya
      • Ankori Kwamishinan Yan Sanda Na Jihar Kogi
      • Zan Maka Shugaban Hukumar Yan Sanda A Kotu Saboda ...
      • Zamu Dakatar Da Shirin Mallakar Makamin Kare Dangi...
      • Sanatocin Dake Bayan Buhari Kan Batun Canza Tsarin...
      • Zamu Hukunta TY Danjuma - Kungiyar Shari’a
      • Ruwa Ajallo Muke Neman Dino Melaye - Yan Sanda
      • Dalilin Dayasa Nashiga Kungiyar Asiri
      • Illar Igiyar Leko A Jikin Dan Adam Yafi Na Sigari
      • Wani Dan Majalisan Tarayya Ya Raba Wa Jama’arsa Ga...
      • Karkuyi Watsi Da Buhari, Mutumin Arziki Ne - Dan U...
      • Jihohin Dasuka Fi Kowani Jiha Kyawawan Mata A Nije...
      • Allah Ya Isa Ga Duk Wanda Yayi Amfani Da Sunana A ...
      • Wadanda Ke Yiwa Dilo Melaye Aiki Sun Tsere Daga Ha...
      • Nura M Inuwa Tareda Yar Sa
      • Teaser :Sabon Film Din Daya Dauki Hankali A 2018 F...
      • Sabon Wakan Adam A Zango Tareda Nomis Gee
      • Cin Moriyar Kudin Da Aka Sata Daga Gwamnatin Nijer...
      • Mutanen Da Atiku Zai Iya Bawa Kujeran Mataimakin S...
      • Angano Ma'aikatan Bogi Sama Da 50,000 A Kasarnan
      • Za'a Fara Tiyatar Dashen Koda A Asibitin Koyarwa N...
      • Babu Wanda Zai Iya Gyara Nijeriya Sai Kwankwaso - ...
      • Bukukuwan Dasuka Girgiza Nijeriya A Watan Nan
      • Zamu Gudanar Da Gagarumin Wa’azin Kasa A Abuja - K...
      • Ni Kadaine Zan Iya Dawo Da Nijeriya Hayyacin Ta - ...
      • Birrai Sun Kori Wasu Jama'a Daga Garinsu
      • Mutumin Daya Kirkiri Kamfanin MMM Ya Mutu
      • Cikakkiyar Bayani Game Da Mutuwar Aurena - Fati KK
      • A Kullun Ina Rayuwa Ne Cikin Tsoro - Dino Melaye
      • Yadda Mijina Ya Aureni A Matsayin Matarsa Na 23 - ...
      • Musulunci Na Fuskantar Barazana A Kasar Faransa
      • Melaye Yakai Karar Gwamnati Wa Majalisar Dinkin Du...
      • Angano Yan Sandan Bogi 78, 315 A Kasarnan
      • Andaina Daukan Mata-Maza Aikin Soja A Amurka
      • Mutanen Dake Zawarcin Kujerar Marigayi Sanata Ali ...
      • Matasa Suyi A Hankali Da Masu Kokarin Bata Musu Su...
      • Amfanin Zogale A Jikin Dan Adam
      • Matasa Ne Zasu Rike Kashi Arba'in Ba Mukaman Gwamn...
      • Gwamnonin Arewa Sunyi Zama Da Shuwagabannin Miyett...
      • Wanda Ake Ganin Zaiyi Takara Da Buhari A 2019
      • Kwankwaso Yaqara Yunkurin Zamowa Shugaban Kasa
      • Video :Sabbin Motocin Da Naziru Sarkin Waka Yasaya
      • Kalli Yadda Jamila Nagudu Ta Kama Wani Maciji
      • Adam A Zango Yayi Film Da Tsohuwar Matarsa(Maryam ...
      • Labaran Kannywood Da Dumi Dumin Sa - Episode 4
      • Teaser:Sabon Wakan Hausa Tareda Misbahu Aka Anfara
      • Yadda Dangote Ya Sha Rawa A Gun Waliman Bikin Diyarsa
      • Wani Dalibi Yasha Guba Bayan Faduwarsa Jarabawar Jamb
      • Sabon Wakan Hausa Tareda Wata Babbar Jaruma Kannywood
      • Wani Uba Ya Datse Kafar Wanda Yayi Wa Yarsa Fyade
      • Nafara Siyasa Tun Kwankwaso Na Dan Karamin Dalibi ...
      • Ba Guduwa Nayi Daga Nijeriya Ba - Dino Melaye
      • Wani Almajiri Ya Rasa Hannayensa Guda Biyu A Gombe
      • Bance Ga Wanda Zan Aura Ba, Sharri Akamin - Rahma ...
      • Shehu Sani Ya Caccaki Gwamnatin APC Da Fadar Shuga...
      • Buhari Yayi Facali Da Jam'iyyar PDP
      • Bamu Amince A Turo Mana Dakarun Amurka Ba - Majali...
      • Shin Kunsan Waye Dan Boko Na Farko A Garin Zazzau?
      • Irin Mutumin Da Zan Aura - Rahma Sadau
      • Akwai Tashin Hankali Idan APC Tayi Magudin Zabe -...
      • Fina Finan Mu Kwatance Ne Na Rayuwar Al Umma - Alh...
      • Yan Nijeriya Su Kare Kansu Daga Masu Kashesu - TY ...
      • An Yanke Hukunci Wa Matashin Dake Sojan Gona Wa Su...
      • Teaser: Sabon Film Din Jamila Nagudu, Delu Kuturwa
      • Video:Adam A Zango Da Jama'ar Sa Sunfita Shakatawa
      • Bayanin Falalu A Dorayi Akan Film Din Takaddama
      • Sabon Abokin Hamayyar Muhammadu Buhari
      • Adadin Kudaden Da Aka Kashe Don Yakan Yan Tawaye -...
      • Ankama Manyan Yan Fashi A Jihar Kano
      • INEC Ta Fitar Da Jadawalin Kiranyen Dino Melaye
      • Sabon Wakan Da Akayi Wa Nura M Inuwa
      • Balkisu Abdullahi Da Balkisu Shema A Cikin Sabon ...
      • Abinda Ba'a Sani Game Da Iyalai Naba - Sunusi Lami...
      • Zamu Karbin Tuban Duk Dan Boko Haram Din Daya Mika...
      • Auren Mace Fiye Da Daya Yafara Zama Yayi
      • Zazzabin Lassa Ya Tsallaka Birnin Tarayya
      • Rabi'u Rikadawa Da Jamila Nagudu A Cikin Wani Sabo...
      • Sabon Waka Tareda Balkisu Abdullahi
      • Yan Gulma Sunso Su Lalata Auren Mu Tun Ina Amarya ...
      • Bamu Amince Da Sabuwar Dokan WAEC Ba - Kiristoci
      • Dalilin Dayasa Ban Sulhunta Da Boko Haram Ba - Buhari
      • Zan Hukunta Duk Wadanda Sukayi Sakaci Aka Sace Yan...
      • Shigo Da Shinkafa Kasarnan Ya Ragu Har Kashi 90% -...
      • Tir:Wani Ma'aikacin FRSC Yayi Ma Wata Yar Firarmar...
      • An Rage Kudin Sadaki A Nijar
      • Buhari Ya Manta Da Ya Yanmu - Iyayen Matan Chibok
      • Buhari Mutum Ne Nagari - Jigon Jam'iyyar PDP
      • Arewa Ne Babbar Matsalar Nijeriya - Kungiyar Yarbawa
      • Yar Nijeriyan Da Ta Zama Kwamishina A Ingila
      • Munkashe Fiye Da Dala Biyan Daya A Nijeriya - Bill...
      • Wani Mahaifi Yakashe Dan Cikinsa A Enugu
      • Allah Zai Tambayemu Idan Mukayi Sak A 2019 - Sule ...
      • Zamu Kubutar Da Daliban Dapchi Data Rage - Buhari
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger