1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Rayuwar Duniya » Halin Da Ake Shiga Idan An Gama Rayuwa A Wasu Kasashen

Halin Da Ake Shiga Idan An Gama Rayuwa A Wasu Kasashen

By Unknown
Add Comment
Saturday, 18 November 2017

A can baya kadan mun bijiro da wani muhimmin al'amari, amma a mafi yawan lokuta ba a cika lura da shi ba a matsayin matsalar ma'aikata baki a kasar waje da suka dade: yadda zuwa kasar waje ta shafi mutumtaka, shi wani rukunin mutane da dawo wa gida.

Lamarin ya ja hankalin mafi yawan masu karatu wajen bayyana yadda suka kasance da al'amuran ban mamaki da suka hadu da su a lokacin da suka kewaya duniya.

Akwai tabbacin jin cewa kamar mutum bai taba zama a kasarsa ta haihuwa ba.

A gaskiya mafi yawan masu karatu sun kasance tamkar yadda marubucinmu ya shiga tsaka mai wuya, al'amarin da muke jin cewa mun yi iya kokarinmu wajen sajewa da al'umma da dawowarmu gida, bayan mun shafe tsawon lokaci a waje.

Babu inda ya kai gida?

A sharhin Faceboook, Wendy Skroch ya yi lamarin lakabin "kaduwar birkicewa al'ada.

"Akwai halin rashin matsuguni da ke tattare da mu a daukacin lamarin," kamar yadda ta rubuta.

"Jin cewa tamkar mutum bai taba zaman gida (kasar haihuwa) a ko'ina lamari ne da ke bayyane karara."

Mutane da dama kan kasance cikin damuwa tare da fafutikar sake kulla alaka lokacin da aka dawo gida.

Pete Jones, wanda ya bar Birtaniya a shekarar 2000 zuwa Denmark da Holland da Switzerland don zaman rayuwa, a rubuce ya ce: "Ba na jin dadin ziyarar Birtaniya a kwanaki kadan, har na ji akwai bukatar in fice daga kasar.

"Kawai na ji ba kasata ba ce! A gaskiya, ban san inda kasata take ba.

"Ban taba zaton haka zan ji a Switzerland ba, amma ina jin dadin rayuwa a nan," in ji shi. "A gaskiya, ban san inda kasata take ba."

Ka samu sauyi

A wajen wasu kuwa matakin da makusantansu ke dauka ke sanya wasu su dawo cikin kadaici da wahalar rayuwa.

"Dawowa Amurka bayan shafe shekara 26 a Austiraliya lamarin na haifar da kaduwa, kamar yadda yake kunshe a rubutun Bruce Felix.

"Kasancewa bako a inda ya kamata ya zama 'gida' na da matukar wahala a wasu lokutan.

Tasirantuwa da amfani da sababbin kalmomi ko furuce-furuce, amma ban da karin baki, kamar yadda ya yi nuni da cewa, isar da sako wajen mu'amala a kasarsa ta haihuwa na tattare da kalubale.

Bayan shafe shekara 20 a Amurka Mary Sue Connolly sai ta ji tamkar ana daukarta a matsayin bakuwa bayan komawarta Ireland.

"Na sauya shi ya sa nike jin ana daukata daban sanadiyyar hakan."

Rashin karya baki (kamar mutanen gida) mutane kawai za su tunanin ka zama daban."

"Sajewa (a cikin mutanenka) abu ne mai sauki, ta hanyar kin tattaunawa kan abin da ya gabata, domin akwai yiwuwar a dauka kawai ka yi bakam ne," a cewar sharhin Denis Gravel.

Allison Lee na iya ganewa. Ta koma Austiraliya bayan ta shafe shekara uku, bayan ga shekara shida da ta yi a Kudancin Amurka da Landan.

"Ana daukar tsawon lokacin kafin a kulla abota.. sannan babu wand ayake son jin labaranka."

Eunice Tsz Wa Ma, wanda dan asalin Hong Kong, har yanzu tana cike da kaduwar birkicewar al'ada ko da yake tana ziyartar birnin a ko wanne lokacin zafi.

"Ko wanne lokaci na koma sai kawai in ji tamkar an yasar (an bar ni a baya) da ni na wani lokaci, kamar ma a ce ni ne kadai ke tunani irin na da.

"Sannunku mutane! Kun tuna da ni?

Bayan ka dade ba ka nan, ta yaya za ka koma ka sake sajewa? Wasu daga cikin dabarun shawo kan lamarin da aka jarraba masu saukin aiwatarwa ne.

Ka guji koma irin aikin da ka bari a wuri guda da nau'in mutane guda idan za ka iya.

"Ka guji komawa irin aiki da ka yi a wrri guda da nau'in mutane guda idan za ka iya," kamar yadda mazaunin Birtaniya John Simpson ya bayar da shawara.

"Za a hadu wajen adawa, inda al'amuran da ake takaddama akai ba su da muhimmanci."

Vesna Thomas, wadda aka dawo da ita zuwa Sydney bayan ta shafe shekara 16 a Amurka da Singapore, ta kasa yin abota/kawance da mutane bayan da shekarunta suka kai 40 da doriya.

Kwatsam sai ta kafa kungiyar masu karatun litattafai, ta rika aikin wucin gadi a wajen, tare da aikin sa-kai na koyarwa a makaranta.

"Abin ban dariyar shi ne, daukacin wadanda suka shiga kungiyata ta makarantan littafai bakin ma'aikata ne 'yan kasar waje.

"Tun da ka kan ja hankalin wasu da zarar sun fahimci irin abin da kake ji (ko yanayin da kake ciki).

A gaskiya, wasu daga wadanda ke kokarin komawa wani gari sukan tafi kai tsaye don neman inda za su hadu da al'ummomin bakin ma'aikata 'yan kasar waje.

"Wannan na matukar taimakawa saboda na yi kokarin kin gwamuwa da dumbin Amurkawa lokacin da nake kasar waje, kuma sai na rika jin karakainar al'adun Amurkawa da ganinsu, inda na dan samu saukin sajewa, kamar yadda Alexis Gordon ya bayyana a rubutunsa.

A wajen wasu kuwa komawa gida, tamkar ko wanne irin tura mutum wani wuri mai nisa ne.

"Na yanke cewa zan dauki dawowar da ni tamkar wani aikin bakon da aka tura kasar waje, ko da yake a gaskiya wuri ne da na saba da shi, nasan (na iya) harshensu," a cewar Katrina Gonnnerman.

"Wannan ya taimaka mini na daidaita zama."

"Na shafe tsawon shekara 30 ba na nan (kuma) duk sa'adda na dawo Amurka na kan yi abin da zan yi tamkar ina wata kasar waje, (sannan) ina cike da mamaki wajen samun sauki aiwatar da al'amura a ko wacce rana," a cewar Mark Sebastian Orr.

Ta ya ya za ka sake sajewa? Ba ka sani ba!

Ta yiwu mafi ban mamaki amsar da za ka ba mu kan dabarun sake sajewa wani babban kalubale ne da tambayar da ta bijirro da shi a kashin kanta.

Mafi yawan masu karatu na ganin sake gyara zama a kasar da aka ce ta haihuwarka ce na da wuya, sai dai kacokam ba lamari da ya zama dole ba.

Nicole Jones ya mallaki fasfo uku, kuma ya zauna a kasashe biyar. "Ban taba tunanin fifikon kyawun wani wuri ba, don kyakkyawan abu da muna a bayyane suke karara.

"Ina jin cewa ni mazaunin duniya, kuma ina alfahari da haka. Kokarin dawowa kasashe inda ka bari a da kuskure ne.

"Ba za ka iya ba (sake sajewa)," a cewar sharhin Paula Alvarez Couceiro.

"Ka fahimci cewa kasancewa ka zauna a al'ummomi masu mabambanta al'adu da dama, kimar mutumtakarka da tunaninka sun sauya, kuma kokarin ka dawo ka saje da abin da ka bari a da kuskure ne da zai kawo tarnaki ga ci gaban da ka samu."

Wadannan bayanai na fada mana cewa a wajen dimbin ma'aikata baki 'yan kasar waje sake tunanin sajewa a kasar haihiuwarsu da siffantuwa da al'adunsu ba aiki ba ne na kai-tsaye yayin da suka dawo "kasar da suka fice daga ciki."

Ta yiwu a samu kwanciyar hankali a tattare da mazaunan duniya, wadanda sake sajewa zabi ne, amma ba tilas ba ne.

Source: BBC Hausa

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Unknown at 22:11
In Rayuwar Duniya
Halin Da Ake Shiga Idan An Gama Rayuwa A Wasu Kasashen Title : Halin Da Ake Shiga Idan An Gama Rayuwa A Wasu Kasashen
Description : A can baya kadan mun bijiro da wani muhimmin al'amari, amma a mafi yawan lokuta ba a cika lura da shi ba a matsayin matsalar ma'aika...
Rating : 5
Related Posts: Rayuwar Duniya

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Halin Da Ake Shiga Idan An Gama Rayuwa A Wasu Kasashen"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ▼  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ▼  November (97)
      • Andauki Matasa Aikin Asibiti A Kano Saboda Shan Kwaya
      • Anshigar Da Kara Kan Matan Data Kashe Mijinta A Abuja
      • Kasashe Dayawa Na Asaran Duhun Dare
      • Hanyoyi Biyar Da Iceland Kebi Don Ladabtar Da Kang...
      • Kuntaba Ganin Film Din Hausa Daba Soyayya?
      • Zunubi Ne Ke Jawo Cutar Kansa-Ministan India
      • Shin Buga Kwallo Da Kwalkwal Nayi Wa Kai Illa?
      • Fifa Zata Dakatar Da Gasar Gambia
      • Yakamata Sojojin Nijeriya Su Koyi Hausa, Yarbanci ...
      • Anyiwa Mladic Daurin Rai da Rai Kan Kashe Musulman...
      • Saudiyya Na Fuskantar Ambaliyan Ruwa
      • Basel Tadoke Man United Daci Daya Mai Ban Haushi
      • Lukaku Ya Kauce Wa Zaman Gidan Yari A Amurka
      • Ronaldo Yakafa Tarihi A Wasan Zakarun Nahiyar Turai
      • Anfara Bincike Kan Matan Data Cakka Wa Mijinta Wuka
      • Trump Yakare Wadanda Ake Zargin Su Da Tumurmusa 'Y...
      • Kwanciya Rigingine Ga Mata Mai Ciki Na Jawo Haihuw...
      • Rashin Adalcine Zargin Grace Mugabe-Yar Majalisa
      • An Haramta Wa Sojin Amurka Shan Giya A Japan
      • An Baiwa Mugabe Waadin Sauka Mulki Ko A Tsigeshi
      • West Brom Ta Kori Tony Pulis
      • Yaran Mota Zasu Farasa Inifom Iri Daya A legas
      • Dortmund Zata Dawo Da Aubameyang A Kofin Zakarun T...
      • Nijeriya Ne Na 35 A Afirka-Gidauniyar Mo Ibrahim
      • Anyi Allah Wadai Da Ministan Da Yayi Fitsari Akan ...
      • Leon Balogun Zai Yi Jinyar Makonni
      • Watford Ta Doke Westham
      • Mutum Miliyan 60 Ne Basuda Bandaki A Nijeriya
      • Buhari Ya Taya Jonathan Murnan Cika Shekaru 60
      • An Sauke Mugabe Daga Shugabancin Jam'iyarsa
      • Paul Pogba Na Daban Ne-Mourinho
      • Man City Tagama Cin Premier Bana-Keown
      • Mugabe Yaki Amincewa Ya Sauka A Kujeran Mulki
      • Kwalaben Codeine Miliyan Uku Ake Sha A Kano Da Jig...
      • Halin Da Ake Shiga Idan An Gama Rayuwa A Wasu Kasa...
      • Anyi Gangamin Adawa Da Mugabe A Zimbabwe
      • An Tsaurara Tsaro A Zaben Jahar Anambra
      • Ankai Harin Kunar Bakin Wake A Maiduguri
      • Arsenal Ta Dau Maki Uku Akan Tottenham
      • Chelsea Ta Lallasa Westbrom Cikin Ruwan Sanyi
      • Kare Zai Karbi Lambar Yabo A Afghanistan
      • Anmayar Damu Saniyar Ware-Niger Delta
      • Dortmund Ta Dakatar Da Aubameyang
      • Kunsan Waye Muhammed Salah?
      • Mugabe Ya Baiyana A Karon Farko Bayan An Kwace Mar...
      • Buhari Zai Kashe Miliyan Dubu A Tafiye-Tafiye A 2018
      • Ibrahimovic Da Pogba Sun Dawo Taka Leda
      • Shin Mugabe Jarumine Ko Mai Laifi
      • Yan Kunar Bakin Wake Sun Hallaka Mutum 12 A Borno
      • Ana Tattaunawa Kan Makomar Zimbabwe
      • Ko Kunsan Waye Victor Moses?
      • Hatsarin Jirgin Kasa Ya Kashe Mutane Da Dama A Lagos
      • Man United Tasami Fam Miliyan 141
      • Mourinho Baida Tabbas A Manchester
      • Arsenal Zata Kara Da Tottenham
      • Anyi Wa Shugaba Mugabe Daurin Talala Zimbabwe
      • Kungiyar Kwallon Kafan Italiya Ta Kori Kocinta
      • Nijeriya Ta Lallasa Argentina Da kwallo 4 Da 2
      • Buffon Yayi Ritaya Bayan Italiya Tasha Kunya
      • Nijeriya Tashigo Da Maganin Maciji
      • Sojoji Sun Mamaye Gidan Talbijin Din Zimbabwe
      • Buhari Na Zawarcin Sake Tsayawa Takara-Dr Kari
      • Ankashe Wani Dalibi Kan Zargin Luwadi A Kano
      • Sai Ankafa Civilian JTF Kan Masu Satar Mutane
      • Ankera Shaddar Miliyan 36 A Amurka
      • Buhari Ya Isa Jihar Ebonyi
      • Ranar Zaman Makoki A Iran
      • Magani Mai Fasahar Dijital Zai Shigo Kasuwa
      • Zaa Bada Lada Ga Wadanda Suka Nuna Mafakar Mabarata
      • Kunsan Waye Aubameyang?
      • Ronaldo Yazama Uban 'Ya'ya Hudu
      • Giggs Zaiyi Daraktan Makarantar Kwallo
      • Ina Goyon Bayan El-rufa'i Kan Korar Malamai-Buhari
      • Maza Sunfi Kamuwa Da Ciwo Zuciya Ta Hanyan Jima'i-...
      • Buhari Kansa Yasan Da Gazawar 'Yan Sanda-Masani
      • Girgizan Kasa Ya Hallaka Sama Da Mutum Dari A Iran
      • Jagoran Shi'a Akasar Ghana Ya Bukaci A Saki Zakzaky
      • An Baiwa Wa Audu Maikaba Golden Eaglet
      • Manchester United Zata Dauki Marco Asensio Daga Ma...
      • Yan Madrid 12 Ne Zasu Buga Wasan Kofin Duniya
      • Anbude Hanyar Kaduna Zuwa Abuja
      • An Harbi Wani Ango A 'Ya'yan Maraina A Masar
      • Neymar Yacika Kwana 100 A PSG
      • Haryanzu Sojane Ke Mulkin Nijeriya-Soyinka
      • Anfara Amfani Da Waka Wajen Yaki Da Cin Hanci
      • Yadda Gurgu Yakoya Wa Masu Kafa Hada Takalmi
      • Angano Ramuka Dauke Da Gawawwaki A Iraki
      • Ana Fargabar Barkewar Cututtuka A Congo
      • Kotu Tabada Umarnin A Maida Sanata Ndume
      • Wanda Ya Fallasa Dalolin Da EFCC Ta Gano A Legas Y...
      • Marseille Ta Kori Patrice Evra
      • Dole A Samar Da Wuraren Kiwo Na Musamman A Kasar Nan
      • Saudiyya Na Takalar Lebanon-Hezbollah
      • Kasaitaccen Otel Yakoma Gidan Yarin Ministocin Sau...
      • Video: Adam A Zango Ya Ziyarci Iyalan Marigayi San...
      • Dan Damfaran Dake Amfani Da Sunan Dan Sanda Abba K...
      • Photos: Jam'iyar PDP Ta Yi Babban Kamu A Jihar Neja
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger