1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Labarai » Photos: Gwamnonin Nijeriya 36 Sun Gudanar Da Babban Taron

Photos: Gwamnonin Nijeriya 36 Sun Gudanar Da Babban Taron

By Abdul Mk
Add Comment
Saturday, 3 June 2017




Gwamnonin Nijeriya 36 Sun Gudanar Da Babban Taron Akan Karin Albashi Da Ma Wasu Matsalolin Jihohinsu

A daren Alhamis din da ta gabata ne Gwamnonin Jihohi 36 na Nijeriya suka yi zama na gaggawa a Birnin Tarayya Abuja karkashin Shugaban Kungiyar Gwamnonin kuma Gwamna Zamfara, Abdul-Azeez Yari.

A jawabin Shugaban Kungiyar Gwamnonin Abdul-Azeez Yari, ya bayyana cewa sun tattauna ne akan abubuwa masu muhimmanci da suka shafi kada baki daya. Ya ce babban abinda suka fara magana akai shine lamarin da ya shafi ma'aikata na matsakaicin albashi, ya ce sun yanke shawarin barin kwamitin da Gwamnatin Tarayya ta nada su yi aikinsu.

Ya kara da cewa halin da Gwamnoni ke ciki a fili yake don har yanzu akwai Gwamnonin Jihohin da ba su biya albashin watanni ba, haka ya faru ne sakamakon yanayin tattalin arziki da suke fama da shi.

Shugaban Kungiyar Gwamnonin yace a taron sun amince da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya biya kudin London Paris Club  kaso na biyu, wanda za su yi amfani da kaso me tsoka wajen biyan albashin Ma'aikata da 'yan fensho.

A dalilin haka yace sun kafa kwamiti karkashin Gwamna Ondo me mambobi daga Jihar Bauchi, Sokoto, Plateau, Bayelsa, Rivers da tsohon Akawun babban bankin Tarayyar Najeriya(CBN) kuma Gwamna Gombe, hakan ya biyo bayan kararraki guda goma dake kan masu bada shawari ga Kungiyar Gwamnonin. Haka ne zai sa a gano matsalar masu bada shawari ga Kungiyar tun daga shekara ta 2005-2017.

A bangare guda kuma sun kalli lamarin bunkasa harkar siyasa. Kuma a zaman sun amince da su hada kai su ajiye bambancin siyasa don kyautata rayuwar al'ummar kasa baki daya. Hakan ya sa suka kafa kwamitin da zai daidaita lamuran Kungiyar tasu.

A jawabin sa ya kara da cewa muhimmancin su yasa babu wata magana da za'ayi ta siyasa ba'a ambace suba don kasancewar su ginshikai kuma masu amfani bisa irin gudumawar da suke badawa musamman a fanin cigaban siyasa.

Sannan yace kwamitin da suka nada me mutum bakwai ne karkashin Gwamna Jihar Imo me mambobi daga Jihohin Abia, Bauchi, Bayelsa, Ekiti, Kano da Nasarawa, wanda za su yi aiki ne akan habbaka cigaban siyasa da duba cikin al'amuran da suka shafi Kungiyar Gwamnonin don magana da murya daya.

Daga Rariya


Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 18:38
In Labarai
Photos: Gwamnonin Nijeriya 36 Sun Gudanar Da Babban Taron Title : Photos: Gwamnonin Nijeriya 36 Sun Gudanar Da Babban Taron
Description : Gwamnonin Nijeriya 36 Sun Gudanar Da Babban Taron Akan Karin Albashi Da Ma Wasu Matsalolin Jihohinsu A daren Alhamis din da ta gabata ne Gw...
Rating : 5
Related Posts: Labarai

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Photos: Gwamnonin Nijeriya 36 Sun Gudanar Da Babban Taron "

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ▼  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ▼  June (80)
      • An Maka Wani Matashi Kotu Kan Shiga Tarzoman Neman...
      • YAYANA MIJINA PART 12
      • Video: Alhaji Dauda Kansila.. Hausa Short Drama
      • Yau Za A Haska Fim Din Mansoor A Sinimomi Daban-da...
      • Photos: Ali Nuhu Ya Kaddamar Da Fim Din Mansoor
      • Hayaniya Ta Kaure Tsakanin Ýan Banga Da Matasa A K...
      • Shahararren Mai Garkuwa Da Mutane Evans Ya Dau Lau...
      • Kai Ba Kowa Bane A Arewa, Martanin Kungiyar Matasa...
      • Duk 'Yar Fim Din Da Ta Samu Miji Ta Yi Aure Kafin ...
      • Wai mu 'Yan Kano me muka yiwa Buhari ne?
      • Al'ummar Jihar Neja Ta Arewa Na Shirin Yi Wa Sanat...
      • Toshon Gwamnan Jihar Taraba Danbaba Suntai Ya Mutu
      • Photos: An Kama Wadanda Ake Zargi Da Kashe Abdulha...
      • Photos: Bautar Ya'yan Mutane Da Sunan Karatun Al-Q...
      • Photos: An Yi Hawan Daushe A Kano
      • Yadda Aka Yi Wa Fulani Kisan Kiyashi A Taraba - Bi...
      • An ci zarafin mata Musulmi a Poland
      • Hukumar Kwastan Ta Tara Naira Biliyan 239.4 A Fark...
      • Photos: Sabin Hotuna Rukayya Dawayya
      • Buhari Bai Yi Kuskure Ba Don Yi Wa Musulmi Barka D...
      • Photos: Anyi Nasara Nuna Fim Din KANWAR DUBARUDU A...
      • Shekau Ya Bayyana Matsayin 'Yan Sanda Mata Da Kung...
      • YAYANA MIJINA PART 11
      • New Video - Wasan Aljanu By Larabeey Official Musi...
      • An Samu Tashin Bama-bamai A Jami'ar Maiduguri
      • Muryar Buhari Ta Haifar Da Ce Ce Ku Ce
      • Photos: DSS Ta Kama Wani Dan Boko Haram
      • Photos: Sarkin Kano Ya Yi Bude Baki Da Gwamna Gand...
      • YAYANA MIJINA PART 10
      • Photos: Kungiyar Izala Ta Raba Kayan Tallafi Ga M...
      • Osibanjo Zai Gana Da Shugabannin Hausawa Da Igbo
      • Mutane Uku Sun Mutu A Yayin Harin Da Aka Kai Wa Sa...
      • YAYANA MIJINA PART 7
      • YAYANA MIJINA PART 6
      • Tsagerun Niger Delta Sun Ba 'Yan Arewa Wa'adin Bar...
      • Rashin Abinci Ya Tilasta Wa Matan Karkara Cin Yaɗi...
      • YAYA AKE HADA MATSIN MALLAKA
      • YAYANA MIJINA PART 5
      • Photos: Sabin Hotuna Rahama Sadau
      • Zamu Cigaba Da Fasa Bututun Mai Daga Ranan 30 Ga Y...
      • Wanne Kokari Kikayi Wajen Kawarda Ciwon Sanyi
      • An Yi Garkuwa Da Mutane 20 A Lokaci Guda A Titin A...
      • Ina Goyon Bayan Matasan Arewa Da Suka Ba Igbo Wa'a...
      • Dattawan Arewa Sun Yi Tur Da Batun Raba ‘Kasa.
      • Video: Kiwon Lafiya Tare Da Hajiya Khadijah Faruq ...
      • Video: Ramadan Tafsir Day 10 By Sheikh Ahmad Tijja...
      • YAYANA MIJINA Part 4
      • Video: Ramadan Tafsir Day 11 By Sheikh Usman Abdul...
      • An Kama Wasu Matasa Da Gawar Yaro Dan Makaranta Da...
      • Photos: Dan Shekara 13 Ya Kashe Kansa Ta Hanyar Ra...
      • Wani Magidanci Ya Toshe Al'aurar Matarsa Da Super ...
      • Sarkin Kano Sanusi Ya Fatattaki Sakatarensa, Alh. ...
      • Akalla Mutane 4,000 Ne Ke Kamuwa Da Cutar Kuturta ...
      • An Kammala Shirye Shiryen Haska Fina-Finai Kannywo...
      • Gwamnatin Jahar Bauchi Ta Kashe Naira Miliyan 96 W...
      • Photos: Osinbajo Ya Kai Ziyarar Maiduguri Awowi Ba...
      • Ko Kinsan Meye Musabbabin Rugujewr Soyayyarku?
      • Photos; An Kama Wani Matashi Da Yayi Shigar Mata D...
      • Sojoji Sun Kashe 'Yan Boko Haram Din Da Suka Hari ...
      • Video: Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Ramadan...
      • Video: Sheikh Usman Abdullahi Karo Ramadan Tafsir ...
      • Photos: Aisha Buhari Ta Dawo Najeriya, Bayan Taje ...
      • Buhari Zai Iya Dawo Nijeriya Kafin 11 Ga Wannan Wa...
      • Yan Bindiga Sun Sace Hakimi A Kaduna, Tare Da Iyal...
      • Osibanjo Na Nuna Kabilanci Wajen Nadin Mukamai, - ...
      • Video: Sheikh Usman Abdullahi Karo Ramadan Tafsir ...
      • Video: Ramadan Tafsir Rana Ta Shida Na Sheikh Ahma...
      • Mijina Na Samu Sauki Sosai Kuma Zai Dawo Gida Sall...
      • Solomon Dalung Be Karbi Addinin Musulinci Ba
      • Photos: An Gwabje Ado Gwanja A Ido
      • Abubuwa Guda 12 Da Baku Sanni Ba Akan Ali Nuhu.
      • Photos: Gwamnonin Nijeriya 36 Sun Gudanar Da Babba...
      • Watakila Gwamnatin Nijeriya Ta Saki El Zakzaky Da ...
      • Annobar Murar Kaji Ya Sake Barkewa A Jihohi Bakwai
      • Sojoji Sun Bindige Wani Dan Kunar Bakin Wake A Mai...
      • Video: Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum Ramadan...
      • Video: Sheikh Usman Abdullahi Karo Ramadan Tafsir ...
      • An Daure Malamin Addini Saboda Bata Wa Dan Fim Sun...
      • Meyasa Kudin Hajjin Bana Ya Yi Tsada?
      • Photos: Jami'an 'Yan Sanda Sun Gano Gidan Kera Mak...
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger