1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Labarun Duniya » Gwamnatin Kasar Iran Ta Haramta Wa Amurkawa Shiga Kasarta

Gwamnatin Kasar Iran Ta Haramta Wa Amurkawa Shiga Kasarta

By Abdul Mk
Add Comment
Sunday, 29 January 2017

Martanin na Iran ya zo ne bayan da Donald Trump ya sa hannu kan dokar da ke haramta wa musulmi daga kasashe 7 da suka hada har da kasar ta Iran izinin shiga cikin kasar Amurka, inda Iran ita ma a nata bangaren ta kafa dokar da ke haramta wa duk wani dan kasar Amurka shiga cikin kasarta.

Bayanin wanda ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta fitar a jiya Asabar, ya yi nuni da cewa wannan matakin da Trump ya dauka da zimmar cin zarfin muuslmi da kuma tozarta su, ya yi hannun riga da dukkanin dokoki na kasa da kasa da ka’idoji da matakai na diflomasiyyah.

Haka nan kuma bayanin ya ce Trump ya dauki wannan mataki ne bisa babatun da yake yi da sunan kare Amurka daga abin da yake kira ayyukan ta’addancin musulmi, alhali hakan shi ne babban abin da zai kara karfafa masu tsatsauran ra’ayi su kara kulla gaba da Amurka, ta yadda hakan zai kara saka Amurka cikin rashin aminci a duniya.

Dangane da batun hana Iraniyawa izinin shiga kasar Amurka kuwa, Bayanin ya ce hakan ya karyata ikirarin da Amukra take yi na cewa tana gaba da gwamnatin Iran ne kawai ba al’ummar kasar ba, domin kuwa wannan doka ta shafi dukkanin al’ummar Iran ne baki daya.

A ranar Juma’ar da ta gabata shugaba Hassan Rauhani ya caccaki shugaban kasar ta Amurka a lokacin da yake gabatar da wani jawabi a gaban wani taro a birnin Tehran, inda ya gargadi Trump dangane da bin son ransa wajen aiwatar da siyasar kasarsa, tare da bayyana cewa lokacin sa shingayen wariya a tsakanin al’ummomi ya wuce.

Masana da dama kan harkokin siyasar kasa da kasa sun yi imanin cewa, ci gaba da aiwatar da irin wannan salo na siyasar Donald Trump, ko shakka babu zai mayar da Amurka baya, ta yadda ba za ta iya yin tinkaho a matsayin kasa mai mafi karfin fada aji ta fuskar siyasa a duniya ba, domin kuwa irin turbar da Trump ya hau za ta kawo karshen kima da haibar Amurka a duniya.

Babban misalin hakan kuwa shi ne, yadda akasarin al'ummar Amurka suke nuna adawarsu da salon siyasar Trump da ta shafi ciki da wajen kasar, inda tun kafin rantsar da shi har zuwa yau, zanga-zangar miliyoyin Amurkawa da ke nuna kin jinin siyasarsa sai kara bazuwa ta ke yi zuwa manyan biranan kasar,

ta lamarin da har ya kai ga yanzu wasu daga cikin jahohin kasar ta Amurka sun fara tunanin ballewa daga kasar domin kafa kasarsu mai cin gishin kanta, da hakan ya hada har da jahar California, jaha mafi girma a kasar Amurka, kuma daya daga cikin manyan cibiyoyin kasuwanci da tattalin arziki mafi girma a duniya, ayin da kuma akasarin kasashen yamamcin turai masu karfin fada a ji suke nuna rashin gamsuwarsu da siyasar Trump, kuma ba su daukarsa a matsayin abokin kawance kamar yadad suka saba yi tare da sauran shgabannin da aka yi a kasar Amurka.

Daga Rariya

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 17:46
In Labarun Duniya
Gwamnatin Kasar Iran Ta Haramta Wa Amurkawa Shiga Kasarta Title : Gwamnatin Kasar Iran Ta Haramta Wa Amurkawa Shiga Kasarta
Description : Martanin na Iran ya zo ne bayan da Donald Trump ya sa hannu kan dokar da ke haramta wa musulmi daga kasashe 7 da suka hada har da kasar ta ...
Rating : 5
Related Posts: Labarun Duniya

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Gwamnatin Kasar Iran Ta Haramta Wa Amurkawa Shiga Kasarta "

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ▼  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ▼  January (56)
      • Graphic Photos: Dan Kunar Bakin Wake Ya Kashe Muta...
      • Obama Ya Caccaki Trump Kan Hana Musulmi Shiga Amurka
      • An Binne Mutum Mai Mata 86 A Bidda
      • An Kashe Mutum 7, An Kone Gidaje Shida A Rikicin T...
      • Gwamnatin Kasar Iran Ta Haramta Wa Amurkawa Shiga ...
      • SHUGABA BUHARI NA CIKIN KOSHIN LAFIYA
      • Sanata Shehu Sani Ya Kalubalanci Buhari
      • Mata Sun Fara Zanga-zangar Kin Jinin Trump A Kasas...
      • Majalisa Ta Nuna Rashin Amincewa Da Tura Sojoji Zu...
      • An Ba Wa Matar El Zakzaky Daman Tafiya
      • Photos: An Bude Katafaren Masallacin Da Sanata Kab...
      • Buhari Ya Jajantawa Wadanda Harin Sansanin 'Yan Gu...
      • Photos: An Samu Hatsaniya Tsakanin 'Yan KAROTA Da ...
      • Photos: Lindsay Lohan Ta Musulunta
      • Kin Yin Rajistar Zabe Na Neman Jefa Maza Cikin Jan...
      • Barayin Shanu Sun Mika Wuya A Katsina
      • Babu Wani Bature Da Aka Kama A Dajin Sambisa - Bu...
      • Sojojin Nigeria 3 Sun Mutu A Fagen Daga Da Boko Haram
      • Bom Ya Hallaka Mutane Da Dama A Jihar Adamawa
      • Photos:Gabanin Aure Na Mustapha Indimi Da Fatima S...
      • Mahukunta A Kano Na Yunkurin Hana Auren Wuri Domin...
      • Photos: Gobara Ta Halaka Miji Da Mata Da 'Ya'yansu...
      • Nijeriya Ta Yanke Huldar Jakadanci Da Taiwan
      • Photos: An Soma Tattacen Wadanda Za Su Amfana Da T...
      • Ma'aikatan Mai Sun Shiga Yajin-Aiki
      • Photos: Daga Wajen Jana'izar Tsohon Gwamnan Jihar ...
      • Photos: An Gano Kan Wani Kabari Da Ciyawar Kansa B...
      • Sanatoci Karkashin Jam'iyyar APC Sun Tsige Ndume A...
      • Gwamnati Nijeriya Ta Sassauta Kudaden Wasu Kayayya...
      • An Zargi Jonathan Da Madueke Da Karbar Dala Bilyan...
      • Photos: 'Yar Sarkin Kano Mai Shekaru Tara Ta Sauke...
      • Tsohon Gwamnan Jihar Neja, Abdulkadir Kure Ya Rasu
      • Graphic Photos: An Kone Wani Barawo Babur A Jihar ...
      • Diezani Ta Mikawa EFCC Dala Miliyan Dari Hamsin Da...
      • Buhari Ya Sake Shan Alwashin Ceto 'Yan Matan Chibok
      • Gwamnatin Sokoto Ta Dakatar Da Hukumar Hizbah
      • Matan Chibok Sun Cika Kwanaki Dubu A Hanun Yan Bok...
      • Photos: An Tsinci Gawar Wata Tsohuwa Rataye A Jiki...
      • CAN Bata Isa Ta Bamu Umarni Ba – Cocin Katolika
      • Photos:Ko Kun San Cewar Akwai Basarakiya Mace A Ar...
      • Kotu Ta Karbe Naira Biliyan 61 Daga Hannun Tsohuwa...
      • Riyad Mahrez Ya Lashe Kambun Gwarzon Dan Kwallon N...
      • An Kama Wadanda Suka Yi Garkuwa Da Tsohon Minista ...
      • Allah ne Kadai Zai Hana Ni Zama Shugaban Kasa A 20...
      • Masari Ya Amince Da Kafa Sakandiren Sojoji Guda Bi...
      • Yan Kato Da Gora Sun Bindige 'Yan Kunar Bakin Wake...
      • Rundunar Sojan Gambiya Ta Marawa Jammeh Baya
      • Photos: Gwamna Tambuwal Ya Baiwa Gwarazan Musabaka...
      • Photos: Wani Matashi Dan Shekra 30 Ya Auri Mata Bi...
      • Yan Sanda Sun Tarwatsa Bikin 'Yan Kwankwasiyya A Kano
      • Gwamnati Ta Fara Biyan Tallafin 5000 Ga Wadanda Ak...
      • Photos: Solomon Dalung Yayin Shan Shayi Da Burodi ...
      • Rikicin Kwankwasiyya Da Gandujiyya Ta Haifar Da Sa...
      • Photos: Ainihin Abin Da Ya Faru A Dajin Sambisa Ya...
      • Graphic Photos: An Samu Tashin Bam A Kusa Da Ofish...
      • Abubakar Shekau Ya Arce Zuwa Kala-Balge
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger