1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Mijin Haya Part 24

Mijin Haya Part 24

By Abdul Mk
Add Comment
Thursday, 6 October 2016
Meera ta cigaba da bawa hibbatu baki ,tare da lallashinta,har ta samu hibbatu ta ci abincin...
* * *
Washegari ! misalin 'karfe 6:00am,ammi tana zauna tana lazimi,abbu ya bud'e idanunsa yana mai sauke ajiyar zuciya tare da yin salati,ammi ce ta matsa gareshi tana masa sannu,duk yabi ya fita hayyacinsa kamar wanda ya shekara yana ciwo,duban ammi yayi,tare da bud'e bakinsa da 'kyar yace 'bani ruwa na sha' ,ammi yatsa tasa ta danna emergency alert button dake ma'kale a jikin bango d'akin,da hanzari nurse on duty ta shigo d'akin ,ammi ta umarceta da ta kira doctor,patient d'insa ya farfad'o ,ba'a fi minti biyu ba, likita ya shigo,ya duba abbu ,ya kuma umarci ammi ta had'a masa tea ya sha,ta kuma bashi maganinsa,cox in the next 1hour za'a shiga dashi theatre domin a cire masa 'kodarsa da ta lalace kafin ayi undergoing final stage of the surgery'

Bayan ammi ta gama yi masa komai kamar yadda likita ya umarceta,sai abbu ya dubeta bayan ta gyara masa kwanciya yace 'wai meye same ni ne,naji likita yace za'a cire mini lalatacciyar kod'ata a dasa min wata,yi min bayani' ,ammi ta gyara zama ta fara labarta masa abinda ya faru tun bayan sumewarsa a jiya, har izuwa yanzu da yake kwance rai a hannun Allah,'mtcsheeew!' dogon tsaki abbu ya ja yana cewa 'don wulakanci a rasa 'kodar da za'a dasa mini,sai na wannan d'an iskan yaron,salon kuma ya goranta mini inna warke ko?' galala! ammi ta tsaya kallon abbu domin ya mugun bata mamaki ,ya cigaba da cewa 'idan yarana sun 'ki bada kodarsu guda d'aya a dasa min,ke da kike matata me zai hana ki bada taki a dasamin' ,ammi tayi caraf tace 'wa? Ni asuwa? ,'ya'yan cikinka basu bada nasu ba,sai ni dana ke yar d'orin d'osono ,matarka,in har bazaka amince a dasa maka 'kodar bilal ba,i shikenan sai ka jira mutuwarka' abbu ya kuma jan tsaki ,a kasaushe yace 'a rasa 'kodar da za'a dasa min sai 'kodar mutumin dana fi tsana a rayuwata,gwara in mutu da akan in rayu da 'kodar yaronnan a jikina' karaf a kunnen su hibbatu da suka shigo d'akin ita dasu alhaji da meera,hibbatu tayi caraf tace 'ta fi nono fari,daman ba lallai babu dole zama da uwar kishiya,ni ma ba'a son raina naso bilal ya bada 'kodarsa ba,ALLAH UBANGIJI YA JIKANKA YA KUMA YAFE MAKA KURAKURANKA,SHI KUMA BILAL ALLAH YA BASHI LADAN NIYYA'..da 'AMIN!' meera,hajiya da ammi suka amsa....
Hakkin Mallaka:abdulaziz ililee Hakkin Mallaka:abdulaziz ililee isma'il MIJIN HAYA [62]
na ILILEE

Alhaji ransa a matu'kar 6ace ya dubi ammi yace 'ki taso muje mu amso masa discharging letter,tunda hakan ya za6a wa kansa' ,ammi ta taso tana goge idanunta da gefen hijab d'inta,su ka fice gaba d'ayansu suka nufi ofis d'in likita ,kici6us sukayi da bilal da imad wanda sai yanzu suka dawo daga masallaci,bilal ya russuna ya gaishe da alhaji da hajiya,sannan ya dubi ammi yana tambayarta ya jikin abbu ,'ka je ka ganewa idanunka' ammi ta bawa bilal amsa,da hanzari bilal ya tashi ya nufi d'akin da abbu yake,imad yana kokarin bin bayansa, hibbatu ta tareshi tace 'kyaleshi yaje shi kad'ai,'kila hakan ya zamo sanadiyar da zai gane cewa abbu ba zai ta6a kaunarsa ba' ,imad a firgice yace'abbun ya farfad'o ne?' 'eh' ammi ta bashi amsa,ta kuma labarta masa yadda suka kaya dashi ,alhaji ya d'ora da cewa 'yanzu haka dischargn letter zamu amso masa' ,imad ya jinjina lamarin a zuciyarsa yana mai mamakin halin abbu,'amma fa ba abin mamaki bane,domin abbu zai iya yin fiye da haka' zuciyarsa ta tunasar dashi

Bilal ya tura 'kofar ya shiga da sallama,a zuci abbu ya amsa sallamar yana mai duban bilal da idanunsa da sukayi mici mici,umarni! abbu ya bawa bilal da ya sawa 'kofar lock,bayan bilal ya aikata hakan ,ya 'karaso kusa da gadon abbu yana mai rusunnuwa tare da yi masa ya jiki,abbu murmushi yayi yace masa 'zo kusa dani ka zauna d'ana,tashi ka zauna' ,tamkar a mafarki bilal ya ji maganar abbu ,sai da abbu ya 'kara yi masa magana,sannan ya mi'ke ya zauna a kunyace kusa da abbu ,abbu ya kamo hannun bilal yace 'd'ana,ALLAH yayi maka albarka' sannan ya cigaba da cewa'tabbas da amminsu imad ta labarta mini abinda ya faru jiya da kuka kawo ni asibiti,naji kunya matu'ka hakan yasa na nad'e tabarmar kunyata da hauka,saboda i dnt deserve ur kidney,bilal ban cancanci ka bani kod'arka ba,domin ni azzalumi ne,na yi maka tabo a rayuwa,na tauye ka,na zalunce ka,bilal i don't deserve your sympathy at all,kaico na,na tafka kuskure babba a rayuwata,na raba d'an uwana da mahaifarsa da danginsa, saboda kwad'ayin dukiya da kuma ba'kin kishi irin nawa,kuma ALLAH yayi ikonsa ya cusawa y'ata soyayyar d'ansa a zuciyarta,wallahi wannan ishara ce babba a gareni,domin daga farkawata zuwa yanzu na gano cewa bawa ba a bakin komai yake ba ,ji yadda na koma ,dubeni bilal,ina dukiyai,iina bokon ,ina prestige da attraction danake seeking for,duk ba za su bini kabarina ba bilal,a yanzu yafiyarka kawai nake bu'kata domin shine zai zamo mini babban waraka a gareni ' bilal da tuni ya soma kuka yace'abbu na yafe maka tun a jiya wallahi,cause everything happens for a reason',malalacin murmushi abbu yayi tare da rungume bilal yana cewa 'jazakallahu khairan ya bilal',bugun kofar da akeyi ne yasa bilal ya tashi yaje ya bud'e,likita ne dasu alhaji!
Ganin bilal na goge hawaye daga idanunsa,yasa hibbatu da meera suka hanzarta kama hannunsa suna tambayar sa lafiya ,ammi kuwa cewa take 'kaji da kunnenka yanzu, sai ka hakura da batun bada 'kodar taka a dasa masa'

likita ne ya 'karasa kusa da abbu yana cewa 'haba patient meyasa bakaso ayi maka kidney transplant?,abbu yace 'pls kace masu su matso kusa ina son magana dasu',likita zai yi magana .abbu ya katseshi yace 'just call them' ,likita yacewa su alhaji su matso abbu yana son musu magana..!
Abbu ya kama hannun hibbatu da imad yana cewa'ban yi bakin ciki ba dan kun 'ki bada 'kodar ku a dasa min ,coz nasan i was'nt a good father to u,especially hibbatullah nasan na zalunceki bt pls ki yafe mini' hibbatu ta fashe da kuka domin kalaman abbu sun yi kama da wasiyya,ganin yadda yake magana da 'kyar yasa tace 'abbu na yafe maka wallahi,nima ka yafe mini' imad yace' pls abbu kayi shiru haka,kasan baka da lafia',abbu tari yayi ya cigaba da cewa 'na yafe miki ya bint ,ga bilal nan,ku d'aukeshi a matsayin uba',ya kuma yin tari ya dubi alhaji yace'my friend,pls ga amanar zuri'ata nan,kuma ina son ka had'a kan dukiyata ka dam'kawa bilal,bcoz he's the rightful owner' alhaji kuka kawai yake ya kasa amsawa,abbu ya dubi ammi yace 'matata matso kusa dani' ,matsowa tayi ,ya kamo ta ya rungume su duka tare da imad da hibbatu yace'ALLAH YAYI MUKU ALBARKA',yana rungume da su ya yafito bilal da hannunsa,shi ma ya matso,ya had'a dashi ya rungumesu yana cewa 'i love you all' ,ya dubi meera da hajiya yayi masu murmushi a hankali yace musu 'ku yafe min ' ,murmushi mai d'auke da hawaye ne ya subce masu ,hajiya tace 'ALLAH YA YAFE MANA GABA 'DAYA' ,meera da alhaji sukace 'amin',abbu ya lumshe idanunsa yana mai cewa 'astagafirullah!' a zuciyarsa!
Sanyin da jikin abbu yayi ne yasa imad,bilal,ammi da hibbatu da suke rungume da jikinsa .suka farga da cewa ashe rai yayi halinsa,abbu ya amsa kiran mahaliccinsa!..
Hakkin Mallaka:abdulaziz ililee Hakkin Mallaka:abdulaziz ililee isma'il MIJIN HAYA [63]
na ILILEE

Likita ne ya 'kara tabbatar masu da mutuwar abbu bayan ya dubashi,kowa a d'akin sai da jikinsa yayi sanyi,sai koke koke da addu'o'i suke yi..,alhaji yayi clearing bill,aka had'a masu gawar abbu suka tafi da ita!

Fadar mai martaba[usulin ammi] aka wuce da gawar abbu,anan aka masa wanka,akayi masa sutura ,aka sallacesa aka sada shi da gidansa na gaskiya!

BAYAN KWANA ASHIRIN!
Bilal,imad da alhaji suka d'aga zuwa 'kasar OMAN!
Bilal yaga gata ,so,da kulawa a gun danginsu da sukayi ragowa,domin ko ba'a fad'a masu ,suna ganin fuskar bilal suka san cewa jinin khamis ne,kuma sun koka da mutuwar Bilal yaga gata ,so,da kulawa a gun danginsu da sukayi ragowa,domin ko ba'a fad'a masu ,suna ganin fuskar bilal suka san cewa jinin khamis ne,kuma sun koka da mutuwar abbu!

Hibbatu tana tare da ammi a fada ,domin anan ake karbar gaisuwa da zaman makoki,haka zalika meera tana tare da hibbatu,domin ita ce take bata baki,hajiya kuwa kullum tana fada ,sai dare take komawa gida!
Ranar da akayi sadakar ar'ba'in ,a ranar meera ta tattara ta tafi gidansu,ta bar hibbatu a fada!

Alhaji ya cika alkawari ,domin duk wata kadara da dukiya ta abbu,ya had'e kanta ya dam'kawa bilal da imad!

Imad kuwa ya koma cyprus domin ya kamalla karatunsa!

*BAYAN WATA GOMA!*
bilal ya gaji da zama shi kad'ai a gidansa,kuma wai da sunan yana da mata har biyu,ya je fada domin ya d'auko hibbatu ,hibbatu tasa masa kuka wai tana nan tafe,pls zata dawo a duk sanda ta shirya,bilal ha'kura yayi tare da yi mata uzuri ya kyaleta,hibbatu kuwa ,a 'kasan zuciyarta bakomai ne ke d'awainiya da ita ba face kishi,domin idan ta tuna cewa yanzu fa bilal ba Mijinta bane ita kad'ai sai taji sam sam bata sha'awar komawa gidansa!

Meera itama cewa tayi bazata tare ba,sai hibbatu ta koma!

Bilal share su yayi duka biyun,ya watsar da lamarinsu, aikinsa kawai yasa a gaba yana yi ,saboda still a goni motors yake aiki,dukiyarsa kuwa masallatai da makarantu na marayu ya gina,kuma bai manta da dangin mahaifiyarsa ba domin sai da ya bi kowannensu ya basu jari ,sannan yasa aka rushe masu gidansu aka tada ginin zamani,sun ji kunya kuma sunyi nadama matu'ka!

Imad ya kamalla karatunsa ,yazama cikakken consultant,makudan kud'i bilal ya bashi domin ya gina asibitin kansa, 'kasar oman imad wuce ya tamfatsa asibitin sa tare da yin settling down a can,ya kum samu balarabiyar mata ,aka sha bikinsu ya tare da amaryarsa!

Hajiya da kanta ta wanke 'kafa ta tafi fada domin dawo da hibbatu d'akinta,domin hakan kad'ai zaisa ita ma meera ta tare,fafur hibbatu tace bata shirya komawa ba,daman itama ammi ta gaji da lallashinta ,domin tayi masifar duk a banza,shiyasa ta xuba mata ido,saboda shi kanshi bilal yace 'a kyaleta kawai',hajiya ta hango tsagwaran kishi a idanun hibbatu,hakan yasa ta yanke wata shawara a zuciyarta!
Alhaji taje ta sanarwa,shikuwa yace bashi da matsala,idan har wacca akayi shawaran akanta ta amince shikenan!

* * *
Direba ne ya sauke hajiya a fada,bangaren da ammi ke zaune a fada ta nufa,bayan ta gaida matan gidan ta wuce d'akin ammi,bayan sun gama gaisawa,hajiya ta dubi ammi tace 'ammin imad magana ce mai muhimmanci zamuyi,ina son ki kalli abin ta fuskar fahimta' ,ammi ta zuba mata idanu tare da cewa 'ina sauraronki',hajiya tayi jim sannan tace 'ina son ki auri abban ameera.....!'
Hakkin Mallaka:ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IHakkin Mallaka:ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL MIJIN HAYA {64}
na ILILEE

Ammi dariya tayi tare da cewa 'dan Allah da gaske kike ko wasa?' ,hajiya ta amsa da 'wallahi babu batun wasa,domin aurenki da abban ameera ne kad'ai zai sa hibbatu ta koma gidan bilal,kuma kasancewarmu abokan zama zaisa suyi koyi da mu' ,ammi tayi jim sannan tace 'toh shi abban ameera ya amince ne' ,'da sanin shi ma na taho gunki,amincewarki kawai muke bu'kata ' hajiya ta fad'i tana mai duban ammi ,tana jiran amsa' ,ammi tace'toh shikenan,ALLAH yasa wanda akayi dominsu ,su farga' ,'amin' cewar hajiya ,nan suka cigaba da tattaunawa akan lamariAmmi dariya tayi tare da cewa 'dan Allah da gaske kike ko wasa?' ,hajiya ta amsa da 'wallahi babu batun wasa,domin aurenki da abban ameera ne kad'ai zai sa hibbatu ta koma gidan bilal,kuma kasancewarmu abokan zama zaisa suyi koyi da mu' ,ammi tayi jim sannan tace 'toh shi abban ameera ya amince ne' ,'da sanin shi ma na taho gunki,amincewarki kawai muke bu'kata ' hajiya ta fad'i tana mai duban ammi ,tana jiran amsa' ,ammi tace'toh shikenan,ALLAH yasa wanda akayi dominsu ,su farga' ,'amin' cewar hajiya ,nan suka cigaba da tattaunawa akan lamarin!
*BAYAN KWANA 5*
Alhaji da kanshi tare da bilal su kaje fada,gun mai martaba neman auren ammi,kuma alhaji ya zayyano masa hujjarsu na yin haka,a take mai martaba ya umarci waziri da ya amshi sadaki liman kuma ya d'aura auran,kowa dake zaune a gun suka shaida...

Duk wani shirye shirye hajiya ta gama yi,da kanta ta had'awa ammi lefe da kuma kayan d'aki ta kuma dasa mata su a d'akin da zata tare,da yamma direba ya kai ta fada domin ta d'auko ammi!

Hibbatu ganin ammi na had'a kaya cikin akwati, yasa tace 'ammi had'a kayan me kike yi?' ,ammi ta cigaba da had'a kayanta tace 'gidan mijina zan tafi' ,'gidan abbu?' ,'me zanje in yi a gidansa,d'azu da rana aka d'aura min aure' ,hibbatu hannu akan kirji tace 'aure ammi? ,wanene mijin,tafiya zakiyi ki barni' ,ammi ta amsa mata da cewa 'ki zauna sanya,kuma ba tafiya zanyi in barki anan ba,ki shirya ki rakani gidan mijina,daga nan ki wuce gidan ubanki,tunda gidan mijinki ya gagareki komawa' ,shigowar hajiya ne ya katse maganar da sukeyi,hajiya tace 'ammin imad kin shirya mu wuce ' ,'eh' ammi ta bata amsa,barori ne suka kai kayan ammi mota,hajiya da ammi suka shiga cikin gidan domin suyi sallama da matan gidan....

Hibbatu da 'kyar taja jikinta ta bi su ammi!

Sun iso gidansu meera,maigadi ya wangale gate,direba ya danna hancin mota ya shige,hajiya ta sauko daga motar hannunta ri'ke da na ammi suka shiga cikin gidan bayan ta bawa direba umarnin shigo da kayan ammi,ita dai hibbatu tana biye dasu kamar kazar da 'kwai ya fashewa a ciki,wani d'aki taga sun shige,turus tayi ta tsaya a falo tana wani irin bahagon lissafi,har direba ya gama shigo da kaya ya dire a falon,meera ce ta fito daga d'akinta tana zuba mi'ka ,ganin hibbatu a tsaye kamar wata gunki,yasa ta 'karaso tana cewa 'oyoyo sister' ,hajiya ce ta fito ta dubesu tace'ku kwaso kayan amminku ,ku shigo dashi' ,hibbatu ce tayi ya'ke tace 'hala ammi ta dawo gidannan da zama ne?',hajiya ta murmusa ta bata amsa da 'ehmana,ta dawo gidannan da zaman aure' ,meera tuni ta wartsake cike da mamaki tace 'aure?' ,'eh aure dai da kika sani' ,tuni hibbatu da meera suka had'a bakunansu wajen jifan hajiya da tambayar 'wanene mijin ?' ,'abbanku!' ta basu amsa,mamakine 'karara ya bayyana a kan fuskarsu ,musamman hibbatu data dafe cikinta dake faman 'kugi ,tace 'kina nufin ke da ammi kun zama kishiyoyi' ,hajiya tace 'ki gyara zancenki,abokan zama zaki ce' ,nan ta wuce ta barsu anan bayan tace masu 'idan kungama jajantawa junanku,sai ku shigar wa da amminku kayanta d'aki'..
Hakkin Mallaka:abdulaziz ililee Hakkin Mallaka:abdulaziz ililee isma'il
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 11:00
In Hausa Novels
Mijin Haya Part 24 Title : Mijin Haya Part 24
Description : Meera ta cigaba da bawa hibbatu baki ,tare da lallashinta,har ta samu hibbatu ta ci abincin... * * * Washegari ! misalin 'karfe 6:00am...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Mijin Haya Part 24"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ▼  October (197)
      • Ina Son Jonathan Yayi Mini Shaida A Kotu - Dasuki
      • Jerin Yan Wasan Super Eagles Da Gernot Rohr Ya Gay...
      • Wani Matashi Ya Yi Tattaki Daga Legos Zuwa Zaria D...
      • Ba Za Mu Bincike Kwankwaso Ba - Ganduje
      • Photos: Nafisa Abdullahi Ta Tallafawa Mazauna Wasu...
      • Sheik Gumi Ne Ya Turo Jama'a Domin Su Kai Farmaki ...
      • An Budewa Magidanci Wuta Tare Da Matarsa A Jihar Kano
      • Graphic Photos: Bama-Bamai Sun Tashin A Yakin Sans...
      • Photos: Rahma Sadau Tare Da Akon Da Wasu Jarumai H...
      • EFCC Tana Bincikar Manyan Lauyoyi 3 Akan Cin Hanci
      • Buhari Ya Dakatar Da Abba Kyari
      • Zan Marawa Mijina Baya - Aisha Buhari
      • Duk Mai Adawa Da Gwamnatin Buhari Dan Boko Haram N...
      • Anyanke Ma Wani Matashi Hukuncin Kisa A Zaria
      • An Rufe Shafin KASUWAR MATA A Facebook
      • 'Yan Gudun Hijira A Jihar Adamawa Sun Bukaci A Mai...
      • Ma'aikatan 'Yan Majalisa Sunyi Zanga-Zanga A Majalisa
      • An Sace Mataimakin Shugaban Karamar Hukuma A Zamfara
      • An Sako Babban Malamin Da Aka Sace A Jihar Sakkwato
      • A Karon Farko Goodluck Jonathan Ya Wanke Dasuki
      • Hukumar EFCC Sun Kama Tsohon Ministan Abuja Sanat...
      • Photos: Janet Jackson Da Maigidanta Wissam Al'mann...
      • Adam A. Zango Ya Janye Batun Daina Fita A Fina-fin...
      • Fani Kayode Ya Yanke Jiki Ya Fadi A Komar Hukumar ...
      • Photos: Buhari Zai Aurar Da 'Yarsa, Fatima
      • Jami’ar ABU Zaria Za Ta Samar Da 1.2MW Daga Ba-haya
      • Ya Kamata Zango Ka Maka BBC A Kotu – FimHausa Media
      • Ganduje Na Shirin Bincikar Gwamnatin Kwankwaso
      • Mun Ja Hankalin Buhari Kan Mukaman Da Yake Bayarwa...
      • Na Dakatar Dan Yin Film, Zan Tsaya A Iya Waka - Ad...
      • EFCC Ta Soma Bincikar Tsohon Gwamnan Bauchi Isah Y...
      • Ba Mu Bukatar Oby Ezekwesili A Kungiyar Mu - Hadiz...
      • Ba Za Mu Bari Wata Kungiya Ta Ci Zarafin Ali Nuhu...
      • BBCHAUSA Basu Min Adalci Ba - Adam A Zango
      • Aikina Yafi Na Masu Rike Da Kwalin Digiri, - Adam ...
      • Hadarin Mota Ya Ci Mutane Biyu A Hanyar Su Ta Dawo...
      • Photos: An Soma Samun Nasara Kan 'Yan Ta'adda A Ka...
      • Atiku Da Tinubu Na Shirin Kirkiro Sabuwar Jam'iyya
      • Ban Yarda An Sace 'Yan Matan Chibok Ba - Fayose
      • Wata Uwa Matashiya Ta Saida Jariri Akan N450,000
      • Ko Ali Nuhu Ne Ya Aikata Irin Laifin Da Rahma Sada...
      • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - ...
      • Mata Suna Da Daraja A Wurin Buhari, - Kemi Adeosun
      • Photos: Wasu Matasa Biyu Kirista Sun Musulunta A J...
      • Wutar Lantarki Ta Rike Wani Barawo Da Ya Je Sata ...
      • Na Tuba Ku Yafe Min Kuskuren Kawo Ganduje Da Na Yi...
      • Kungiyar IZALA Ta Samu Kyautar Katafaren Masallaci...
      • Kungiyar Lauyoyi Najeriya Ta Yi Amai Ta Lashe
      • Photos: An Damke Wata ‘Yar Najeriya Da Hodar Ibilis
      • Me Ya Sa Mamman Daura,Da Abba Kyari Suka Zama Kish...
      • Aisha Muhammad Sabitu Ce Ta Lashe Gasar Hikayata T...
      • An Caccaki Ronaldo Saboda Cin Mutuncin Addinin Buddha
      • YAYANA MIJINA PART 9
      • YAYANA MIJINA 3
      • YAYANA MIJINA 2
      • YAYANA MIJINA Part 1
      • Buhari Ya Bayar Da Umarnin Bincikar Abba Kyari
      • Hadiza Gabon Ta Fara Taimakawa Marasa Galihu
      • Za'a fara aikin gina titunan jirgin kasa mai amfan...
      • Photos: Wata Direbar Jirgin Sama Mai Amfani Da Nikab
      • Kowane Gida A Jihar Kaduna Zai Soma Biyan Naira Du...
      • Bazan Taba Tubewa Tsirara Ba - Rahama Sadau
      • Sheik Aminu Daurawa Yayi Kira Ga Rahama Sadau Da k...
      • Mutane 55 Ne Suka Wawure Naira Tiriliyan 1.3 Daga ...
      • Ban ce komai ba akan auradda Habiba da Sarkin Kats...
      • Ƙungiyar Izala Ba Ta Da Alaƙa Da Kai Ma'aikata Mat...
      • Martanin Sheik Bala Lau Ga Sheik Dahiru Bauchi
      • Hukumar Kwastan Ta Kori Manyan Jami'nta Guda 29
      • HUKUNCIN YIN TSARKI DA RUWAN WANKA
      • An Zartar Da Hukuncin Kisa Ma Wani Yarima A Kasar ...
      • Wallahi Mulkin Buhari Ni’ima Ce Ga Nijeriya – Kabi...
      • Ka Rabu Da Ni Ka Ceci 'Yan Nijeriya" Fayose Ya K...
      • Duk Da Cewa Na Zama Mai Unguwa Amma Zan Ci Gaba Da...
      • Photos: Aisha Buhari A Birnin Brussels
      • Photos: Takalmi Mai Dauke Da Talabijin, Yanar Gizo...
      • Photos: Wani Matashi Ya Dauki Nauyin Yara Dari Zuw...
      • Sakon Malam Aminu Daurawa Ga Rahma Sadau
      • Sojoji Sun Harbe Wani Dan Kwallo A Yankin Niger De...
      • Photos: Aisha Buhari Ta Bar Landan Zuwa Brussels D...
      • Buhari Bai Je Kasar Jamus Dan Duba Lafiyarsa Ba - ...
      • Majalisa Ta Tabbatar Da Mutane Biyu A Matsayin Alk...
      • Sarkin Kano Ya Zama Shugaban Kungiyar Yan Tijaniyy...
      • EFCC Ta Sake Cafke Nyako Da Dansa
      • Photos: Yan Matan Chibok 21 Da Aka Sako Sun Hadu D...
      • Wasu Maharan Sun Kashe Mutane 20 A Kaduna
      • Gwamnatin Jihar Filato Ta Harama Shi'a A Fadin Jihar
      • Hukumar EFCC Na Binciken Wasu Daga Cikin Ministoci...
      • Anyi Saurin Yanke Wa Mulkin Buhari Hukunci
      • Na Yi Murna Da Gayyata Ta Hollywood - Rahma Sadau
      • Aisha Buhari ta Burge mu - Timi Frank
      • Akon Ya Gayyaci Rahma Sadau Kasar Amurka Domin Kar...
      • Matasa Sun Sake Kai Wa Mabiya Shi'a Farmaki A Jiha...
      • Photo: Ibrahim Mandawari Ya Samu Sarauta
      • A Cikin Raha Na Maidawa Matata Martani, Inji Buhari
      • Photos:Sarkin Kano Ya Kai Ziyarar Ban Girma Zuwa G...
      • Photos: Wasu Matasa Uku Sun Musulunta A Garin Mara...
      • Dafa Abinci ne Aikin Aisha – Shugaba Buhari
      • Photos: Shugaba Buhari A Yayin Da Ya Isa Kasar Jam...
      • Cikakkiyar Hirar Aisha Buhari Da BBC Hausa
      • Za A Fara Hakon Danyen Mai Fetur A Bauchi
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Zuwa Da Budurwa Yawon Duniya ( Kalli Kaci Dariya)
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Sadiya Gombe Ft Al'ameen Bauchi (Ra'ayin Ki Ne Nawa) Sabuwar Waka
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
  • Fantyz Guy ft Mr SPYZY - ALKALERI GARINA (Official Hausa HipHop Music Video...
        Bauchi Base Popular HipHop musician FANTYZ GUY release hit track ALKALERI GARIN Featuring Mr SPYZY 
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger