1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Hausa Novels » Mijin Haya Part 23

Mijin Haya Part 23

By Abdul Mk
Add Comment
Wednesday, 5 October 2016
Bilal idanunsa cike da 'kwalla ,ya dafe kansa yana mai karanta 'innalillahi wa inna ilaihi raji'un' ,meera tuni fuskarta ya gama ji'kewa da ruwan hawaye,'kiyayyar abbu ta 'kara ninkuwa a zuciyarta,domin tasan za'a rina,'kiyayyar abbu ga bilal ba'a banza ba!

Bilal ya dubi abbu cike da 'karfin hali yace 'wacce irin 'kiyayya ce wannan? ,wani irin kishi ne wannan ? ,mahaifina ya baro 'kasar haihuwarsa sanadiyar asirin da kayi masa,hakan yasa ya taho nigeria,kuma ya kafa kasuwanci a garin kano,ya kuma auri mahaifiyata,haihuwa ta da wata biyu ,ya tafi kasar haihuwarsa da niyyar zai je ya dawo ya tafi damu,tafiyar da bai dawo ba kenan ba,sai mutuwarsa ce ta riski kunnuwar mahaifiyata wacce itama ta rasu ina mai watanni goma uku a duniya' bilal kuka ne ya subce masa mai zafi,yana mai cigaba da cewa'akan kud'i,akan dukiya? ,ka aikata haka abbu,a lokacin daka gano cewa ni d'a ne ga d'an uwanka maimakon ka jani a jiki,ka nunamin dangina da 'yan uwana ,sai ma ka 'kara tarwatsa min rayuwata,ka nuna 'kiyayya ga yar cikinka don tace tana so na da aure' ya goge hawayensa yace 'amma bakomai abbu ,ALHAMDULILLAH haka Allah ya tsara min rayuwata ,kuma a kullum ina 'kara yin godiya gareshi,ka ci arzikin hibbatu,kuma ko da bazaka nemi gafarata ba,ni na yafe maka,domin shirkar da ka aikata ma ya isheka' ,abbu kuwa ko a jikinsa ,domin kalaman bilal bai ratsashi ba ko kad'an,duban bilal d'in yayi yace 'kaga! ni ban nemi jin wani dogon surutu ba,ka sakar mini 'ya ' ,'ba zai saka ba!' hibbatu ta amsa tana mai goge hawayen idanunta,abbu ya dubeta yace 'me kika ce?' ,'ba zai sakeni ba ,kuma babu wacca zai saka a cikin mu,wallahi abbu ko da imad ya auri ameera ,daga baya bilal yazo yace yana sonta toh wallahi sai na kashe aurensu ,na aurawa bilal ameera,domin bilal a yanzu ya cancanci ya samu duk wani farin cikin da ya rasa a baya,tun haihuwarsa bai samu farinciki ba,yan uwan mamansa sun nuna mai 'kiyayya shi da kakarsa bayan rasuwar mahaifiyasa,ya sha wahalar rayuwa ,kuma yazo ya aureni bai tsira ba,sai ma karin wani bakin cikin wanda kaine sila,had'uwarsa da alhaji da kuma aurensa da ameera ne yasa ya tsinci kansa a matsayin dayake ciki a yanzu,bazai zamto ta sanadiyata bilal ya zama butulu ga zuri'ar alhaji ba,bazan goyi bayan bilal ya saka alkhairi da sharri ba,wajen sakar masu 'ya ba' hibbatu ta 'karasa kusa da bilal da meera,ta ri'ke hannun bilal tana cewa 'no matter what,ina tare da mijina a kowanne hali,kamar yadda nayi alkawari a baya ,ina tare da mijina a ko da yaushe,kuma farin cikinsa shine nawa 'abbu a rikice ya kai duba ga bilal wanda matansa suke tsaye a bayansa,yace 'oh khamis ya mutu,amma duk da haka ya bar mugun iri a raye ' ,alhaji murya a kasaushe yace'mugun iri ya wuce kai,mai ba'kin hali da mugunta,kwad'ayi gami da kishi,shi yasa Allah ya jarabce ka da wasu irin 'ya'ya,ba banza ba hibbatu ta zamo kwad'ayayyiya ,imad ya zamo mara yarda da kaddara,kuma Allah ya sakawa khamis ta hanyar cusawa hibbatu soyayyar bilal,wanda hakan yasa ta zamo mata a gareshi ,wato dai what goes round comes arround! kayi gaggawar tuba ga Allah ,saboda ka tabka babban kuskure a rayuwa' ,ammi idanunta na zubar da hawaye tace 'abbun hibbatu ka cuceni,kuma ka cuci 'yay'ana ,da suka yo gadon halinka,dan ma Allah yayi addu'ar uwa tana tasiri akan 'yayanta,hakan yasa abun nasu yazo a saukake,tir da halinka wallahi,' abbu ya dubesu yace 'nifa ban bada labarin nan ba,don kuyi min surutu ba,na bada labarinnan ne saboda a sakar mini 'ya ,jini ne dai bazan had'a da khamis ba,tunda zafin talauci bai korota ba,yanxu sai ta fito dan dole' ,hibbatu tayi caraf tace 'wallahi babu inda zan fito in je,domin labarin nan daka bayar shine ya 'kara min 'kaimin zama a gidan mijina,aure mutu ka raba' ta dubi bilal da meera tana cewa'ku wuce mu tafi gidan mu',shigowar yan sanda ne yasa kowa yayi turus yana dubansu in an d'auke imad...


Yan sanda suka 'karaso suna masu zare jajayen idanunsu,imad ne ya 'karaso garesu ,ya nuna bilal yana cewa 'arrest him' ,hibbatu a mamakance tace 'arrest who?',imad ya bata da amsa da cewa 'barawon mijinki mana' ,'satar me yayi maka?' meera ta jefi imad da tambaya ,imad ya dubeta ya bata amsa da cewa'tambayata kike ,mayaudariya kawai,kin san nace miki i'll never give up ,domin bazan ta6a bari wannan banzan ya zama mijinki ba' TAS! hibbatu ta zabgawa imad mari tare da nunashi da yatsa tace 'kar ka kuskura ka 'kara zagar min miji,domin mijina yafi karfin wulakanci wllh' ,imad dafe da kumatu yace 'an ce masa banza d'in,shi wanene in ba banza ba' tuni meera ta cire takalminta ta bugawa imad a baki tana cewa 'banza ya wuce kai,mara zuciya kawai,bana sonka ana dolene,mijina nakeso,kuma ka 'kara zaginsa,sai nayi maka fiya da haka',imad dafe da bakinsa ya dubi yan sandan rai a 6ace yace 'what are u waiting for? Arrest him?',alhaji ne ya dubesu yace 'ku dakata ko ma menene ku bari kuji ta bakin mu' ,hajiya tace 'laifin me bilal yayi da zasu bari su ji ta bakin mu' ,ammi ranta a 6ace ta dubi imad tace 'imad meye haka,me bilal yayi maka da za ka sa yan sanda su tafi dashi','fashin matata yayi mini,kuma wallahi sai an bimin hakkina'
hibbatu da gudu ta fad'a cikin gida,ta nufi kitchen ,ta sungumo katuwar frying pan mai d'an nauyi...

Musu ne ya kaure tsakanin su meera,hajiya,alhaji,ammi da kuma imad da abbu ,su imad da abbu suna cewa a tafi bilal,su meera da ammi suna cewa babu inda za'a tafi da bilal ,yan sandan kokarin gar'kamawa bilal ankwa suke wanda shi tuni yayi mutuwar tsaye,hibbatu ce ta 'karaso hannunta ri'ke da frying pan, ta dubi yansandan tace 'duk wanda ya kuskura ya ta6a min miji a cikinku wallahi sai na mo'ka masa tukunyar nan' ,d'aya daga cikin yansandan yace 'mu zaki kwad'awa tukunya,muna yan sandan' meera tace 'yo in ma hitler ne ina ruwan mu,ku ta6a mana miji ku gani' ,ta nufi gate ita ma ta sungumo benci, ta dawo tana huci ,imad ne ya dubi hibbatu yace 'wai ke ba HAYAR MIJINKI kika bayar ba ,ki bari......!' hibbatu ce katseshi ta hanyar cewa 'in ma SADAKAR MIJINA na bayar ina ruwanka,wallahi zan ran'kwala maka tukunyar nan idan baka ce su fita daga gidannan ba',abbu yace 'babu inda zasuje,sai sun tafi da wannan d'an iskan yaron,sai wani ji dashi kuke,wai ku masu miji' ,ammi tayi caraf tace 'iskancin me yayi maka,da ke kiransa d'an iska' ,abbu ya bud'e baki da niyyar bata amsa,amma ya kasa sanadiyar wani azababben ciwon ciki da ya turni'keshi,hakan yasa ya dafe cikinsa,idanunsa sukayi ja,tuni ya sulale 'kasa a sume.....

Hankali a tashe ammi ta kamo abbu tana jijjigashi,bilal ne ya 'karaso ya d'aukeshi ,yayi waje dashi,imad tuni ya 'kirgo kud'i ya bawa yansandan ya sallamesu ,tare da bin bayan bilal,dogarawa da suka gaji da jiransu ammi ne suka bud'ewa bilal mota ganinsa cicci6e da abbu ,ammi ta shiga motar itama tare da bawa dogarawan umarnin su wuce asibiti,alhaji ne ya bawa maigadi umarnin ya bud'e gate,alhaji ya fito da katuwar mota ,suka shige motar gaba d'ayan su,suka bi bayan su bilal,bayan sun yiwa ammi waya ta fad'a masu sunan asibitin da suka nufa...

Emergency aka wuce da abbu ranga ranga,bai ma san inda kansa yake ba,hakan ya bawa kowa damar yin sallar la'asar ,alhaji dasu bilal suka wuce masjid d'in asibitin,ammi ,hajiya hibbatu da meera female masjid suka shiga don gabatar da tasu sallar.

5:30pm likita ya fito daga emergency ,gaba d'ayansu suka nufeshi musamman bilal da duk ya bi ya tada hankalinsa,suna tambayarsa ya jikin abbu ,likita ya dubesu ya ce 'jiki da sauki ,an wuce da patient d'in ammunity' ,bilal ne yace 'doctor me ya same shi' ,jim likitan yayi yace masu su biyoshi ofis,duuu! Suka bi bayan likitan!
Bayan likita ya zauna ya dubesu one by one,su ma duk sun tsura masa idanu,suna jiran abinda zai fad'a ,likita ya sauke ajiyar zuci yace ' kodarsa ce ta samu matsala duka biyun,wanda shi kansa bai san da wanzuwar hakan a tattare da shi ba,sai da kod'ar nasa ya kai matakin 'karshe na lalacewa a yau d'innan,hakan ya janyo d'aukewar numfashinsa' ,imad cikin rud'ani yace'doctor u mean my father has a kidney failure?' ,'ofcourse yes,and all the 2 kidneys has failed ,if care is not taken ,he may loose his life in not less than 3days' ,'innalillahi wa inna illaihi raji'un ' kalmar da kowa ke maimaitawa kenan!
[oh ikon Allah kenan,mutumin da yake ta surfa masifa d'azunnan cikin koshin lafia,shine yanzu yake shirin she'kewa [oh ikon Allah kenan,mutumin da yake ta surfa masifa d'azunnan cikin koshin lafia,shine yanzu yake shirin she'kewa lahira]
Bilal ne ya dubi likita hankalinsa a tashe ,yace 'doctor ba yadda za'a iya yi ne a ceto shi' ,likita yace 'toh! Mafita d'aya ce,kidney transplant,kuma a yanzu we are out of it,and he has 3days left',alhaji yayi caraf yace 'likita ko nawa ne zamu biya ,a samo 'koda a dasa masa ita pls,do something about it' ,likita ya dubi alhaji yace 'abune mai wuya ,domin kamata yayi a yi masa aikin gobe,kuma samo 'koda b4 2mrrw zai yi wuya,sai dai in wani a cikinku zai yadda a cire nashi gud'a daya a dasa masa' ,dif! Kake ji a d'akin babu wanda ya 'kara yin ko da kwakkwaran motsine ballantana kuma magana,alhaji ne yayi 'karfin hali ya nuna imad yace 'ga d'ansa nan,a cire tasa a dasa masa' ,imad a firgice yace 'wa? Ni?,gaskiya i can't' ,hibbatu ce cikin shisshi'kar kuka tace 'ALLAH YA JIKANKA ABBU ' ,kowa ya amsa da 'amin' ,in ka d'auke bilal da likita da suke zare idanu suna kallon kowa da mamaki,wato dai baza su bada kodar su ba,bilal ne ya dubi likita yace 'doctor ni a cire tawa guda d'aya a dasa masa' ,mamaki ne ya ziyarci kowa dake gun,musamman hibbatu da ta 'karaso gun bilal tana kuka tana cewa 'kasan me kake fad'a kuwa bilal,u r putting ur life at risk,ka kyaleshi ya mutu wa'adinsa ne ya cika..' ,bilal ya katseta a kasaushe yace 'ke kina tabbacin zaki kai daren yau a raye ' 'a'a!' ta bashi amsa ,'toh ki kyaleni,zan bada 'koda ta a dasawa abbu ,ko da kuwa hakan na nufin zan rasa rayuwata' bilal ya fad'a yana mai mi'kewa tsaye ,ya dubi likita yace'i'm ready doctor,the transplant should carry on please!'
Hakkin Mallaka:ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IHakkin Mallaka:ABDULAZIZ ILILEE ISMA'IL
Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 09:30
In Hausa Novels
Mijin Haya Part 23 Title : Mijin Haya Part 23
Description : Bilal idanunsa cike da 'kwalla ,ya dafe kansa yana mai karanta 'innalillahi wa inna ilaihi raji'un' ,meera tuni fuskarta ...
Rating : 5
Related Posts: Hausa Novels

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Mijin Haya Part 23"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ▼  October (197)
      • Ina Son Jonathan Yayi Mini Shaida A Kotu - Dasuki
      • Jerin Yan Wasan Super Eagles Da Gernot Rohr Ya Gay...
      • Wani Matashi Ya Yi Tattaki Daga Legos Zuwa Zaria D...
      • Ba Za Mu Bincike Kwankwaso Ba - Ganduje
      • Photos: Nafisa Abdullahi Ta Tallafawa Mazauna Wasu...
      • Sheik Gumi Ne Ya Turo Jama'a Domin Su Kai Farmaki ...
      • An Budewa Magidanci Wuta Tare Da Matarsa A Jihar Kano
      • Graphic Photos: Bama-Bamai Sun Tashin A Yakin Sans...
      • Photos: Rahma Sadau Tare Da Akon Da Wasu Jarumai H...
      • EFCC Tana Bincikar Manyan Lauyoyi 3 Akan Cin Hanci
      • Buhari Ya Dakatar Da Abba Kyari
      • Zan Marawa Mijina Baya - Aisha Buhari
      • Duk Mai Adawa Da Gwamnatin Buhari Dan Boko Haram N...
      • Anyanke Ma Wani Matashi Hukuncin Kisa A Zaria
      • An Rufe Shafin KASUWAR MATA A Facebook
      • 'Yan Gudun Hijira A Jihar Adamawa Sun Bukaci A Mai...
      • Ma'aikatan 'Yan Majalisa Sunyi Zanga-Zanga A Majalisa
      • An Sace Mataimakin Shugaban Karamar Hukuma A Zamfara
      • An Sako Babban Malamin Da Aka Sace A Jihar Sakkwato
      • A Karon Farko Goodluck Jonathan Ya Wanke Dasuki
      • Hukumar EFCC Sun Kama Tsohon Ministan Abuja Sanat...
      • Photos: Janet Jackson Da Maigidanta Wissam Al'mann...
      • Adam A. Zango Ya Janye Batun Daina Fita A Fina-fin...
      • Fani Kayode Ya Yanke Jiki Ya Fadi A Komar Hukumar ...
      • Photos: Buhari Zai Aurar Da 'Yarsa, Fatima
      • Jami’ar ABU Zaria Za Ta Samar Da 1.2MW Daga Ba-haya
      • Ya Kamata Zango Ka Maka BBC A Kotu – FimHausa Media
      • Ganduje Na Shirin Bincikar Gwamnatin Kwankwaso
      • Mun Ja Hankalin Buhari Kan Mukaman Da Yake Bayarwa...
      • Na Dakatar Dan Yin Film, Zan Tsaya A Iya Waka - Ad...
      • EFCC Ta Soma Bincikar Tsohon Gwamnan Bauchi Isah Y...
      • Ba Mu Bukatar Oby Ezekwesili A Kungiyar Mu - Hadiz...
      • Ba Za Mu Bari Wata Kungiya Ta Ci Zarafin Ali Nuhu...
      • BBCHAUSA Basu Min Adalci Ba - Adam A Zango
      • Aikina Yafi Na Masu Rike Da Kwalin Digiri, - Adam ...
      • Hadarin Mota Ya Ci Mutane Biyu A Hanyar Su Ta Dawo...
      • Photos: An Soma Samun Nasara Kan 'Yan Ta'adda A Ka...
      • Atiku Da Tinubu Na Shirin Kirkiro Sabuwar Jam'iyya
      • Ban Yarda An Sace 'Yan Matan Chibok Ba - Fayose
      • Wata Uwa Matashiya Ta Saida Jariri Akan N450,000
      • Ko Ali Nuhu Ne Ya Aikata Irin Laifin Da Rahma Sada...
      • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - ...
      • Mata Suna Da Daraja A Wurin Buhari, - Kemi Adeosun
      • Photos: Wasu Matasa Biyu Kirista Sun Musulunta A J...
      • Wutar Lantarki Ta Rike Wani Barawo Da Ya Je Sata ...
      • Na Tuba Ku Yafe Min Kuskuren Kawo Ganduje Da Na Yi...
      • Kungiyar IZALA Ta Samu Kyautar Katafaren Masallaci...
      • Kungiyar Lauyoyi Najeriya Ta Yi Amai Ta Lashe
      • Photos: An Damke Wata ‘Yar Najeriya Da Hodar Ibilis
      • Me Ya Sa Mamman Daura,Da Abba Kyari Suka Zama Kish...
      • Aisha Muhammad Sabitu Ce Ta Lashe Gasar Hikayata T...
      • An Caccaki Ronaldo Saboda Cin Mutuncin Addinin Buddha
      • YAYANA MIJINA PART 9
      • YAYANA MIJINA 3
      • YAYANA MIJINA 2
      • YAYANA MIJINA Part 1
      • Buhari Ya Bayar Da Umarnin Bincikar Abba Kyari
      • Hadiza Gabon Ta Fara Taimakawa Marasa Galihu
      • Za'a fara aikin gina titunan jirgin kasa mai amfan...
      • Photos: Wata Direbar Jirgin Sama Mai Amfani Da Nikab
      • Kowane Gida A Jihar Kaduna Zai Soma Biyan Naira Du...
      • Bazan Taba Tubewa Tsirara Ba - Rahama Sadau
      • Sheik Aminu Daurawa Yayi Kira Ga Rahama Sadau Da k...
      • Mutane 55 Ne Suka Wawure Naira Tiriliyan 1.3 Daga ...
      • Ban ce komai ba akan auradda Habiba da Sarkin Kats...
      • Ƙungiyar Izala Ba Ta Da Alaƙa Da Kai Ma'aikata Mat...
      • Martanin Sheik Bala Lau Ga Sheik Dahiru Bauchi
      • Hukumar Kwastan Ta Kori Manyan Jami'nta Guda 29
      • HUKUNCIN YIN TSARKI DA RUWAN WANKA
      • An Zartar Da Hukuncin Kisa Ma Wani Yarima A Kasar ...
      • Wallahi Mulkin Buhari Ni’ima Ce Ga Nijeriya – Kabi...
      • Ka Rabu Da Ni Ka Ceci 'Yan Nijeriya" Fayose Ya K...
      • Duk Da Cewa Na Zama Mai Unguwa Amma Zan Ci Gaba Da...
      • Photos: Aisha Buhari A Birnin Brussels
      • Photos: Takalmi Mai Dauke Da Talabijin, Yanar Gizo...
      • Photos: Wani Matashi Ya Dauki Nauyin Yara Dari Zuw...
      • Sakon Malam Aminu Daurawa Ga Rahma Sadau
      • Sojoji Sun Harbe Wani Dan Kwallo A Yankin Niger De...
      • Photos: Aisha Buhari Ta Bar Landan Zuwa Brussels D...
      • Buhari Bai Je Kasar Jamus Dan Duba Lafiyarsa Ba - ...
      • Majalisa Ta Tabbatar Da Mutane Biyu A Matsayin Alk...
      • Sarkin Kano Ya Zama Shugaban Kungiyar Yan Tijaniyy...
      • EFCC Ta Sake Cafke Nyako Da Dansa
      • Photos: Yan Matan Chibok 21 Da Aka Sako Sun Hadu D...
      • Wasu Maharan Sun Kashe Mutane 20 A Kaduna
      • Gwamnatin Jihar Filato Ta Harama Shi'a A Fadin Jihar
      • Hukumar EFCC Na Binciken Wasu Daga Cikin Ministoci...
      • Anyi Saurin Yanke Wa Mulkin Buhari Hukunci
      • Na Yi Murna Da Gayyata Ta Hollywood - Rahma Sadau
      • Aisha Buhari ta Burge mu - Timi Frank
      • Akon Ya Gayyaci Rahma Sadau Kasar Amurka Domin Kar...
      • Matasa Sun Sake Kai Wa Mabiya Shi'a Farmaki A Jiha...
      • Photo: Ibrahim Mandawari Ya Samu Sarauta
      • A Cikin Raha Na Maidawa Matata Martani, Inji Buhari
      • Photos:Sarkin Kano Ya Kai Ziyarar Ban Girma Zuwa G...
      • Photos: Wasu Matasa Uku Sun Musulunta A Garin Mara...
      • Dafa Abinci ne Aikin Aisha – Shugaba Buhari
      • Photos: Shugaba Buhari A Yayin Da Ya Isa Kasar Jam...
      • Cikakkiyar Hirar Aisha Buhari Da BBC Hausa
      • Za A Fara Hakon Danyen Mai Fetur A Bauchi
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • The Missing seven-year-old boy found dead in Kano
    Seven-year-old Khalifa Saminu Saleh was tragically found deceased six days after he was reported missing in the Kuruma community...
  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Rikicin Tsakanin Hadiza Gabon Da Zaharadeen Sani ( Bayanai Da Rahoto) S...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger