1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Daga Jama'a » Labarai » Siyasa » Abubuwan Da Na Yiwa Matasan Jihar Kano A Cikin Shekara Daya -Ganduje

Abubuwan Da Na Yiwa Matasan Jihar Kano A Cikin Shekara Daya -Ganduje

By Abdul Mk
Add Comment
Monday, 15 August 2016

Daga Mashkur Ibrahim Excellency

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya yabawa matasa bisa hadin kai da goyon bayan da suke bawa Gwamnatinsa na irin addu'oin da fatan Alheri da sukeyiwa Gwamnatinsa a shafukan intanet.

Ganduje yayi wannan jinjinawar ne a cikin jawabinsa da ya gabatar a wajen bikin zagayowar ranar matasa ta duniya da ya gudana a filin wasa na Sani Abacha, dake Kofar Mata a birnin Kano wanda Daraktan Yada Labarai na fadar Gwamnatin jihar, Salihu Tanko Yakasai ya fitar,

Gwamnan yana mai cewa "irin wannan halacci da matasanmu ke nuna mana ya kara mana kwarin guiwa wajen yin ayyukan da zai amfanesu duk kuwa da matsin tattalin arziki da kasarnan ke fama dashi. A cikin shekara Guda, munyi ayyukan da ya shafi matasa kamar haka :

Mun koyar da matasa 250 a fannin kimiyya da fasahar Sadarwa (ICT training) sannan muka basu kayan aiki;

Mun koyar da matasa 100 gyaran motoci a cibiyar gyran motoci na PAN Learning Centre dake Kaduna;

Mun kai mata 60 kasar Turkiyya sun koyi fasahar likitancin dasa kwayar halitta;

Gwamna Ganduje ya cigaba da bayyana cewa "mun kuma dibi matasa 742 a shirin bunkasa fannin Noma muka basu babura da zasu rika amfani da su wajen safarar abinci zuwa cikin gari;

Mun kuma samar tare da rabawa manoma wadanda galibi matasa ne injinan ban-ruwa guda 5000 wadanda mafi yawa a kyauta suka samu.

Sai dai Gwamnan ya nuna damuwarsa bisa yadda aka baro matasan Kano a baya a fannin wasu sana'o'in dogaro da kai wanda hakan yasa Gwamnatinsa ta tashi tsaye wajen ganin an cike wannan gurbi. A inda Gwamnatin jihar ta hada hannu da ofishin mataimakin shugaban kasa a fannin bunkasa sha'anin sana'o'i domin ganin matasan Kano sun amfana da duk wani shirin koyar da sana'o'i da Gwamnatin tarayya zata shirya misali shirin N-power da za'ayi kwanan nan.

Gwamnan yana mai cewa sun kuma tura matasan Kano 2000 domin sanya su a sabuwar hukumar tsaro ta Peace Corp, da Gwamnatin tarayya ta amince da ita kwanan nan. kuma Gwamnati zatayi dawainiya da su kama daga cinsu da shansu da situra da wajen kwanansu har su gama kafin daga bisani a dauke su aikin din-din-din a ma'aikatar harkokin cikin gida.

Bugu da kari, Gwamnan ya ce kawo yanzu kwamitin da ya kafa domin karfafawa masu kananan san'o'I, sun fara aiki tukuru domin kawo yanzu an fitar masu da Naira Milyan N132 domin aiwatar da shirye-shiryen karfafawa masu kananan sana'o'i 5000. Kazalika kwamitin na cigaba da nazarin wasu hanyoyin samar da ayyukan yi ga matasa.

Sauran ayyukan da Gwamnan yayi sun hada da samarwa da matasa 5000 aiki a kamfanin MTN da Bankin Diamond.

A karshe Gwamnan yayi kira ga sauran kungiyoyi masu zaman kansu da kamfanoni su taimakawa Gwamnati wajen kauda talauci ta hanyar karfafawa masu kananan sana'o'i domin Gwamnati kadai ba zata iya ba.

Yana mai shawartan matasa da su kasance masu son zaman lafiya da bin doka da Oda a matsayinsu na shuwagabannin gobe.

Daga cikin abubuwan da akayi a wajen bikin sun hada da wasannin motsa jiki da mika lambobin yabo da fareti daga kungiyoyin matasa daban-daban da dai sauransu.

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 15:27
In Daga Jama'a, Labarai, Siyasa
Abubuwan Da Na Yiwa Matasan Jihar Kano A Cikin Shekara Daya -Ganduje Title : Abubuwan Da Na Yiwa Matasan Jihar Kano A Cikin Shekara Daya -Ganduje
Description : Daga Mashkur Ibrahim Excellency Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya yabawa matasa bisa hadin kai da goyon bayan da suke bawa G...
Rating : 5
Related Posts: Daga Jama'a, Labarai, Siyasa

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Abubuwan Da Na Yiwa Matasan Jihar Kano A Cikin Shekara Daya -Ganduje"

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ▼  August (118)
      • Photos: Mark Zuckerberg Ya Kai Ziyara Wa Yan Wasan...
      • Buhari Zai Kai Ziyarar Aiki Jihar Osun Gobe
      • Za A iya Raba Nijeriya Kowa Ya Kama Gabansa- Farfe...
      • Yan Sanda Sun Kama Chris Brown
      • [Video] Out Take From Behind The Scene Of The Movi...
      • [Video] Nollywood THORNY Official Trailer Starring...
      • A Dawo Da Alkarya Fim Kano – Sarki Sanusi
      • Arsenal Ta Siya Perez Daga Deportivo La Coruna
      • Photos: Rashin Bi Dauka Yayi Sanadiyyar Mutuwar Wa...
      • Photos: Mark Zuckerberg Ya Ziyarci Najeriya
      • Photos: Mark Zuckerberg Quietly Visit Nigeria
      • Niger Delta Greenland Burn Oil Facilities In Delta...
      • Photos: Wani Matashi Dan Shekara 18 Ya Auri Wata M...
      • Jack Wilshere Available For Loan Move From Gunners
      • Arsenal Na Shirin Bayarda Aron Jack Wilshere
      • Masari Ya Caccaki Dattawan Yankin Niger Delta
      • Kamfanin Kasar China Zai Gina Titin Jirgin Kasa Ma...
      • Zareenah Part 1
      • Niger Delta Averngers ta tsagaita wuta
      • Modu Sheriff Ne Ya Janyo Rikicin Boko Haram - Gwam...
      • Photos: Sojojin Nijeriya Sun Gina Makaranta A Sans...
      • New Music: JOY By Sani Danja ft Vector
      • [Fasaha]Yanda Ake Daurama Films Subtitle Ta Hanyar...
      • Al'ummar Bauchi Sun Gamu da Shugaba Mara Tausayi-M...
      • An Suke Kwamitin Bayar Da Abincin ‘Yan Gudun Hijir...
      • Buhari Zai Tattauna Da Boko Haram Akan Yan Matan C...
      • Photos: An Kama Malamin Addini Yana Zina Da Malama...
      • Wani Fasto Yayi Lalata Da Yaya Da Kanwa
      • Yanda Akayi Garkuwa Da Jariri A Jihar Legas
      • Photos: Yan Sanda Sun Kama Wanda Yake Damfara Suna...
      • Sojoji Sun Kama Masu Garkuwa Da Mutane A Jihar Bauchi
      • Fadar Shugaban Kasa Ta Nesanta Kanta Da Garkame Mu...
      • Gwamnati Ganduje Na Shirin Goge Duk Wani Rubutun K...
      • Photos: Gwamna Jihar Kogi Ya Ziyarci Buhari
      • Al'Ummar Jihar Bauchi Na Allah Wadai Da Matakin Da...
      • Gwamnatin Legas Ta Yi Alwashin Karya Farashin Shin...
      • Titin Gwamnatin Tarayya Ya Zama Ajalin Al’umma A J...
      • Daukar Doka A Hannu Ba Karantarwa Musulunci Ba Ce ...
      • Gwamnati Bauchi Ta Rufe Gidan Rediyon Ray Power Da...
      • Buhari Ya Yi Allah Wadai Da Kisan Dalibai 8 A Zamfara
      • Shuwagabanni Mu A Wannan Zamani Da Yawa Yan Wuta Ne
      • Harin Jiragen Yakin Sama Ya Hallaka Mayakan Boko H...
      • Rundunar 'Yan Sanda Ta Rufe Gidan Kwankwaso
      • Buhari Zai Nemi Karfin Iko Na Gaggawa Daga Majalis...
      • Munyi Nadamar Zabe Buhari - Mutanen Chibok
      • An Kama Mutane Biyu Da Sukayi Auren Jinsi A Sokoto
      • An Kashe Mutane Shida A Zamfara, Bayan Anyi Batan...
      • Saudiyya Ta Saki Mahajjatan Da Ake Zargi Da Fatauc...
      • Gwamna Jihar Bauchi Yasa An Sake Musa Babale Azare
      • Gov M A Abubakar Orders Release of Arrested Blogger.
      • Photos: It Ice Rain In Jos, Plateau State This Mor...
      • Photos: An Sami Ruwan Kankara A Jihar Jos
      • A Young Nigerian Studying In Malaysia Killed In Ka...
      • Sai Yanzu Na Gane Dalilin Rufe Boda
      • Tsoron Mata Yasa Na Dawo Mawaki - Umar Shariff
      • Gwamna Jihar Bauchi Ya Tunɓuke Sarakuna Gargajiya
      • Ina Da Kyakkyawan Alaka Da ‘Yan Boko Haram –Aisha ...
      • Gwamnati Bauchi Ta Sa An Kama Musa Babale Azare
      • Bill Gate Zai Bada Tallafin Rigakafin Cutar Polio ...
      • Yan Sanda Sun Cafke Matasa Uku Masu Satar Mutane A...
      • Ba Wani Alakar Siyasa Tsakani Na Kwankwaso - Ibrah...
      • Photos: El-Rufai Da Matarsa Sun Yi Munar Cika Shek...
      • Ganduje Ya Kafa Tarihi A Arewa
      • [New Music]Hoto (Remix) By ClassiQ Feat. Vector & ...
      • Photos: Yar Tsohon Gwamnan Jihar Taraba Ta Auri Ba...
      • Gwamnati Najeriya Za Ta Sake Fitar Da Bilyan 60 Na...
      • Na Gamsu Da Salon Mulkin Buhari - Obasonjo
      • Wata Mata Ta Sanya Karenta Suna Lai Mohammed
      • Bukola Saraki Ya Dauki Nauyin Kula Da Mahaifiyar M...
      • Za Mu Chanza Jihar Kano a 2019 - Kwankwaso
      • Maihaifin Nazifi Asnanic Ya Rasu
      • An Damfari Maniyyatan Jihar Nasarawa
      • Yan Sanda Sun Sake Mutumin Da Ya Sawa Sunan Karens...
      • Yan Sanda Sun Haramta Shirin Auren Zawarawa Na Kwa...
      • Photos: Buhari Ya Gana Da Abdulsalam Abubakar A Villa
      • [New Music] NAGODE By Abdallah Amdaz
      • Allah Yayiwa Mawakin Barayi Gambo Mijin Kulu Rasuwa
      • Photos: Wata Mata Mai Ciki Watanni 17
      • Photos: Dubun Wanda Yayi Fyade Da Satan Babur Ya C...
      • Photos: A Koma Gona, Inji Sheik Bala Lau
      • Za A Binciki Jonathan Akan Tashin Bama-Bamai
      • Video: Fim Din UMAR SANDA Yasa 'Yata Ta Gujeni - F...
      • Yan Sanda Sun Kama Wani Dan Kasuwa Saboda Ya Sawa ...
      • An Kama Fasto Akan Matan Aure A Hotal
      • Yau IBB Ya Cika Shekaru 75
      • Babban Burina Na Kashe Musulmai..Amma Gashi Yau Na...
      • An Hana Maza Kallon Mata A India
      • Shirin Auren Zawarawa Ya Kankama A Kano
      • Sarkin Garin Ankpa Dake Jihar Kogi Ya Rasu
      • Bayanin Obasanjo Akan Juyin Mulki murtala
      • A'isha Wakil Ta Mika Kanta Ga Hedikwatar Tsaro Dak...
      • Photos: Sabin Hotuna Amaryan Sarkin Kano Sa’adatu ...
      • VIDEO: GWARZON SHEKARA Official Trailer Starring R...
      • Abubuwan Da Na Yiwa Matasan Jihar Kano A Cikin She...
      • Photos: Oshiomole Wife Covers ThisDay Magazine Cover
      • Barauniya Jariri Zata Sha Daurin Shekara Goma
      • VIDEO: Babban Chinedu Yayi Rantsuwa Da Alqur’ani A...
      • VIDEO: Adam A Zango Yayi Rantsuwa Da Alqur’ani Aka...
      • Gwamnatin Buhari Makaryata Ne, Baza Muyi Sulhu Ba ...
      • Addu'ar Hawa Abin Hawa
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger