1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Labarai » Sakon Barka Da Sallah Daga Buhari

Sakon Barka Da Sallah Daga Buhari

By Abdul Mk
Add Comment
Tuesday, 5 July 2016

Ina taya dukkan 'yan Nijeriya, musamman al'umman musulmai murnar bukin wannan sallah Eid El Fitr, wanda yake a karshen azumin watan Ramadan.

Ina taya murna ga musulman Nijeriya da na dukkan kasashen duniyan murnar kammala Azumi wanda aka share wata cur ana yi, addu'o'i da biyayya ga dokokin addini.

Ina addu'a Allah Madaukakin Sarki ya saka mana a da albarka da kuma cigaba mai dorewa.

A cikin wannan buki na farinciki, na yi imani cewa musulman kwarai sun kara fahimtar asalin ma'ana da kuma amfanin rayuwa ta hanyar bin karantarwar Annabi SAW, mun koyi kasancewa masu hakuri, soyayya ga juna, kore son-kai da sauran kyawawan dabi'u yayin mu'amala da juna.

Yayin da muke sheda sallan Eid El Fitr, ina shawartar al'ummar Nijeriya da su yi aiki da wadannan darussa kuma mu godewa Allah saboda albarkatu da ya yi mana.

Mu kasance masu godiya, girmamawa da kuma kula da juna, ba tare da bambancin addini, yare, kabila ko siyasa ba, yayin da muke iya kokarin mu wajen karfafa kasar nan.

Ranar Litinin din da ta gabata a wannan sati, mataimakin shugaban kasa, kakakin majalisan wakilai da wasu jami'an gwamnati sun taya ni buda baki da wasu 'yan gudun hijira da wadansu gajiyayyu.

Kamar yadda na fada a yayin liyafar, ina so in sake yin amfani da wannan dama wajen kira ga mawadata da su tuna da 'yan Nijeriya da suke halin ni 'yasu saboda tashin hankali da 'yan ta'adda suka kakaba a yankunan su.

Ba wai ban san abunda 'yan Nijeriya ke ciki ba kuma ina so na yi amfani da wannan dama wajen jinjina wa sadaukarwar 'yan Nijeriya yayin da ake fama da kalubalen tattalin arziki da na rayuwa sannan ina dada tabbatar wa 'yan Nijeriya cewa gwamnati na tana yin iya kokarin ta wajen samar da ababen more rayuwa da ake bukata.

Zan kuma kara yin amfani da wannan dama wajen tabbatar da cewa bazamu ja baya ba wajen yaki da rashawa sannan zamu dau halatattun matakai wajen dakile wannan mummunan abu.

Ina jinjina wa dakarun sojoji da hukumomin tsaro a bisa nasarori da aka samu na fada da ta'addanci da kwato wadanda aka yi garkuwa da su sannan ina rokon goyan baya, fahimta da kuma hakuri daga dukkan 'yan Nijeriya da kasashen waje yayin da muke bin hanya mafi sauri wajen kawo karshen zagon kasa ga tattalin arziki a yankin Niger Delta sannan mu samar da mafita akan fadace-fadace dake faruwa a yankin.

Ina muku alkawarin samu sauki a nan gaba yayin da muke jin dadin karfafawar ku ga gwamnatin mu.

Barka da sallan Eid El Fitr Allah ya cigaba da yi wa kasar mu albarka.

Eid Mubarak!

Muhammadu Buhari
Yuli 5, 2016

Facebook Twitter Google+ Pinterest Linkedin Whatsapp
Posted by Abdul Mk at 20:31
In Labarai
Sakon Barka Da Sallah Daga Buhari Title : Sakon Barka Da Sallah Daga Buhari
Description : Ina taya dukkan 'yan Nijeriya, musamman al'umman musulmai murnar bukin wannan sallah Eid El Fitr, wanda yake a karshen azumin watan ...
Rating : 5
Related Posts: Labarai

LOVED WHAT YOU READ?! THEN DON'T MISS ANY NEW POST! STAY UP TO DATE! SUBSCRIBE NOW!
Join our Subscribers Today and Receive Updates by Mail. We totally hate spam. Your email address will not be sold or shared with anyone else.

Delivered by FeedBurner

0 Response to "Sakon Barka Da Sallah Daga Buhari "

Post a Comment

← Newer Post Older Post ⇒ Home
Subscribe to: Post Comments (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren Ƙungiyar Izala Ta Ƙasa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saɓawa Allah da faɗi Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ►  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ►  September (167)
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ▼  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ▼  July (43)
      • Photos: Zahra Ta Gina Gidan Marayu
      • Buhari Ya Bukaci Malamai Su Kwantar Da Hankalin 'Y...
      • An Zartar Da Hukuncin Kisa Ga Wasu 'Yan Nijeriya G...
      • Photos: Shugaba Buhari Ya Kaddamar Hanyar Jirgin K...
      • Photos: Gwamnan Bauchi Ya Kammala Gina Gadar Harda...
      • Photos: Kungiyar Masu Bara Sun Yi Zanga-Zangar Han...
      • An Soke Batun Ginin 'Film Village' A Kano
      • Indan Addini Ya Halartawa Mace Aure Maza Hudu To I...
      • Buhari Yana Nuna Son Kai - Dr Junaid Muhammad
      • Photos: An Gano Wani Yaro Da Aka Daure Da Ankwa Na...
      • Photos: An Kama Wani Fasto Yana Zina Da Matar Aure
      • Gobara Ta Tashi A Kasuwar Sabon Gari Dake Jihar Kano
      • Nuhu Ribadu Ya Koma Jam'iyyar APC
      • Jarumar Nollywoood Lola Alao Ta Musulunta
      • Kotu Ta Soke Dokar Hana Sanya Hijabi A Makarantun ...
      • Anyi Wa Wata Amarya Kisan-Gilla A Jihar Kano
      • Turbar Da Na Dora EFCC Ta Sake Dawowa- Nuhu Ribadu
      • Ana Shirin Aure Zawarawa Dubu Goma A Jihar Kano
      • Bincike Ya Nuna Sojojin Ne Ke Da Laifi A Rikicin S...
      • Modu Sheriff Ya Bada Sharadin Yin Sulhu A PDP
      • Dasuki Ya Nemi Gwamnatin Buhari Ta Biya Shi Diyyar...
      • Sanata Ali Wakili Yasa Ankama Shugaban Matasan jam...
      • An Gano Yadda Ake Biyan Matattu Albashi A Kaduna
      • Menene Mafita Ga Gwamnan Jihar Bauchi
      • Akwai Yiwuwar Soyayya Tsakanin Nafisa Abdullahi Da...
      • Photos: Buhari Ya Ziyarci Jihar Zamfara
      • Photos: Zahra Da Yusuf Buhari Sun Kammala Jami'ar ...
      • Jakadan Amurka Zai Fasa Kwai Gaban Majalisa
      • Gwamna Jihar Katsina Ya Koka Akan Yadda Katsinawa ...
      • Yunusa Yellow Ya Dawo Gida
      • Sheik Dahiru Bauchi Ya Auri Yar Sheik Ibrahim Nyass
      • An Yi Wata Mata Yankan Rago A Abuja A Yayin Da Tak...
      • Shugaban Kasar Gambia Ya Haramta Yi Wa Mata Auren ...
      • Photos: Aisha Buhari Ta Isa Sokoto Don Ta'aziyar R...
      • Tsohon Ministan Man Fetur Ali Monguno Ya Rasu
      • Photos: Gwamna Borno Ya Shiryawa Sojojin Nijeriya ...
      • New Music: Ranar Sallah By Beezy Ban
      • Photos: Aisha Buhari Ta Ziyarci Jihar Kano
      • Jaruma Nollywood Bukky Zainab Ajayi Ya Rasu
      • Sakon Barka Da Sallah Daga Buhari
      • Sarkin Musulmi Ya Bada Umarnin Fara Duban Watan Sa...
      • Photos: Gwamna Jihar Kogi A Saudiyya
      • Rikicin PDP Na Ci gaba Da Ta'azzara
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger