1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog
  • Home
  • Arewa
  • News
  • Kannywood
  • Music
  • Videos
  • Islamic
  • Sport
» Archive for September 2017
Gida Nijeriya

Za'a Cire Shingayen Binciken 'Yan Sanda

Unknown
Add Comment
19:44
Babban Sufeton 'yan sandan Najeriya Ibrahim Idris, ya ba da umarnin a cire shingayen binciken ababen hawa a duk fadin kasar. Ya ba da u...
Read More →
Labarai kannywood

Ba'a Hada Aure Da Sana'ar Film-Maryam Yahya

Unknown
Add Comment
19:37
Tauraruwar matashiyar jaruma Maryam Yahya, mai shekara 20, ta fara haskawa ne a cikin fim dinta na farko wato Mansoor. A wata hira da Yusuf...
Read More →
Labarun Duniya

Yakin Koriya Da Amurka Zai Iya Kawo Karshen Duniya

Unknown
Add Comment
12:32
Shugaban Amurka Donald Trump ya sha alwashin mayar da martani mai zafi ga duk wata barazana da kasar Koriya ta Arewa take yi wa kasarsa. Ya...
Read More →
Labarun Duniya

Ma'aikaciyar British Airways Taci Zarafin 'Yan Nigeria A Budiyo

Unknown
Add Comment
12:26
Kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na mallakin Birtaniya, British Airways, ya kaddamar da wani bincike kan wani bidiyo da bayyana, inda daya...
Read More →
Gida Nijeriya

Buhari Nason Musuluntar Da Nigeria-CAN

Unknown
Add Comment
11:12
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya ta yi zargin cewa shugaban kasar Muhammadu Buhari na yunkurin Musuluntar da kasar. Sakataren kungiyar Rabara...
Read More →
Labari. Gida Nijeriya

Zamu Kammala Kwaso Alhazai Nan Da Kwana Goma-Hukumar Alhazai

Unknown
Add Comment
11:01
Hukumar Alhazai ta Kasa, NAHCON, ta bayyana cewa nan da kwanaki 10 za a kammala kwaso Alhazan Najeriya kakaf. Zuwa yanzu dai an dawo da Al...
Read More →
Labarun Duniya

Zaa Rantsar Da Sabon Shugaban Kasar Angola

Unknown
Add Comment
08:58
A ranar Talatar nan ne za a rantsar da sabon shugaban kasa a Angola, Joao Lourenco, wanda zai maye gurbin Jose Eduardo Dos Santos, wanda ya ...
Read More →
Labarin Wasanni

Arsenal Ta Dago Sama Bayan Tasha West Brom 2-0

Unknown
Add Comment
08:53
Alexandre Lacazette ya zura kwallo biyu a raga, wanda hakan ya sa Arsenal ta doke West Brom a nasararta ta uku a jere a Premier bana a filin...
Read More →
Gida Nijeriya

Kishin Kasana Yasa Na Rike Minista Har Sau Biyu-Okonjo Iweala

Unknown
Add Comment
08:48
Tsohuwar ministar kudi ta Nigeria, Dr. Ngozi Okonjo-Iweala, ta ce kishin kasa na daga cikin muhimman dalilan da suka sa ta rike mukamin mini...
Read More →
Kannywood

Da Amincewar Iyayena Nashiga Film-Maryam Yahya

Unknown
2 Comments
08:41
Tauraruwar matashiyar jaruma Maryam Yahaya, mai shekara 20, ta fara haskawa ne a cikin fim dinta na farko wato Mansoor. A wata hira da Yusu...
Read More →
Labarun Duniya

Ana Binciken Yan Sandan Dasuka Lakadawa Dalibai Duka

Unknown
Add Comment
22:49
Hukumomin yankin arewacin India a jihar Uttar Pradesh, sun bukaci a gudanar da bincike, bayan wani dan sanda ya lakadawa wata dalibar jami...
Read More →
Gida Nijeriya

'Yan Bindiga-Dadi Sunkai Hari Fadar Sarkin Oyo

Unknown
Add Comment
20:38
Tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar Ogun, Sharrafaden Ali, ya tsallake rijiya da baya a yau Litinin, yayin da wasu ‘yan bindiga su ka bude wuta...
Read More →
Labari

Buhari Yadawo Gida Nigeria

Unknown
Add Comment
20:30
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo kasa Najeriya da yamman Litini, 25 ga watan Satumba. Kamar yadda gidan Talabijin na Kasa NTA ya ruwa...
Read More →
Labari. Gida Nijeriya

Majalisan Adaamawa Ta Tsige Shuwagabanninta Guda Hudu

Unknown
Add Comment
20:26
Majalisar dokokin jihar Adamawa ta tsige wasu shugabannin majalisar su hudu. Wadanda aka tsige kuwa sun hada da mataimakin shugaban majalis...
Read More →
Gida Nijeriya

Alkali Ya Tura Tsagerun Biafara 60 Kurkuku

Unknown
Add Comment
20:21
Alkalin Babbar Kotun Majistare da ke zama a Umuahia, jihar Abia, ya tura wasu tsagerun kungiyar taratsin kafa Biafra su 60 gidan kurkuku na ...
Read More →
Gida Nijeriya

Za'a Fara Shari'ar 'Yan Boko Haram 1,600

Unknown
Add Comment
11:43
Gwamnatin Najeriya ta ce ta shirya don gurfanar da mutanen da ake tuhuma da zama mayakan kungiyar Boko Haram sama da 1,600 a gaban kotu. Mi...
Read More →
Gida Nijeriya

'Yar Nigeria Tashiga Jerin Mawaka Masu Tashe A London

Unknown
Add Comment
00:16
Wata mawakiya 'yar Najeriya, Simi Ogunleye ta kafa tarihi, bayan ta shiga jerin mutanen da wakokinsu ke tashe a jadawalin wakokin da suk...
Read More →
Labari. Gida Nijeriya

Angano Wani Kamfanin Kera Makamai A Abuja

Unknown
Add Comment
00:04
A yau Juma’a ne rundunar ‘Yan sanda ta sanar da gano wani kamfani da ake kera bindigogi a kauyen Ahenagu dake kusa da Zuba Abuja. Kwamishin...
Read More →
Gida Nijeriya

Nigeria Tarasa Mutum 423 A Watan Yuli-Hukumar Kiyaye Hadura A Kasa

Unknown
Add Comment
00:00
Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa, FRSC, ta bayyana cewa a kullum a cikin watan Yuli, akalla mutane 13 su ka rika mutuwa a kan titinan kasar na...
Read More →
Labarin Siyasa

Magoya Bayan Jam'iyar APC Dubu Ashirin Sun Koma PDP jihar Kano

Unknown
Add Comment
23:52
Watanni kadan bayan tsohon dan takaran gwamnan jihar Kano Ibrahim Al-amin ya canza sheka zuwa jam’iyyar PDP daga APC, wani tsohon dan majali...
Read More →
Labarin Wasanni

Ronaldo Ya Gagara Zura Kwallo Ko Daya A La Liga

Unknown
Add Comment
23:44
Cristiano Ronaldo bai fara wasannin cin kofin Spaniyar La Liga da kafar dama ba, yayin da har yanzu bai ci kwallo ba a gasar. Ronaldo bai b...
Read More →
Labarin Wasanni

Kunsan Nawane Albashin Neymar A PSG?

Unknown
Add Comment
20:56
Neymar bai buga wa Paris St-Germain gasar cin kofin Faransa wato Ligue 1 a karawar da ta tashi babu ci da Montpellier a ranar Asabar, sakama...
Read More →
Labarin Wasanni

Ozil Na shirin Komawa Man United

Unknown
Add Comment
20:51
Mesut Ozil na shirin kin yadda ya tsawaita yarjejeniyar ci gaba da zama a Arsenal, bayan da dan kwallon ke son komawa Manchester United in j...
Read More →
Labarai

Buhari Zai Dawo Gida Nigeria Daga London

Unknown
Add Comment
20:50
Ana sa ran Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai koma kasar ranar Lahadi bayan kammala abin da ya kai shi London. Shugaban ya tafi London ...
Read More →
Labarun Duniya

Korea Da Amurka Zasu Bawa Hammata Iska

Unknown
Add Comment
20:45
Shugaban Amurka Donald Trump ya sabunta gargadinsa ga Koriya ta Arewa bayan ministan wajen Korea ya yi kalamai masu zafi a zauren Majalisar ...
Read More →
Arewa Kannywood

2019: Jarumi Lawal Ahmad Zai Nemi Kujerar Dan Majalisar Tarayya

Abdul Mk
Add Comment
13:33
Jarumin wasar Hausa Lawal Ahmad ya ce a zaben 2019 mai zuwa zai tsaya takarar dan majalisar tarayya a mazabar Bakori/Danja ta jihar Katsina...
Read More →
Arewa

Al'ummar Garin Bama Na Jihar Borno Na Gangamin Komawa Garinsu Bayan Shekaru Uku

Abdul Mk
Add Comment
13:25
Daga Comr Mohammed Pulka Bayan taro da suka yi a jiya Asabar, al'ummar garin Bama na Jihar Borno sun taru don tursasawa Gwamnatin Jihar...
Read More →
Labarin Wasanni

Lukaku Ya Bukaci Magoya Baya Su Daina Kyamar Sa

Unknown
Add Comment
19:39
Dan wasan gaba na Manchester United Romelu Lukaku ya ce yana son magoya bayan kulob din su "mayar da hankali kan wani abu" su dain...
Read More →
Labari. Gida Nijeriya

'Yan Nigeria Miliyan 75 Basu Iya Karatu Da Rubutu ba-Hasashen Gwamnatin Tarayya

Unknown
Add Comment
09:10
Ministan Ilimi Adamu Adamu, ya bayyana cewa kimanin mutane miliyan 65 zuwa 75 ba su iya karatu da rubutu ba a Najeriya, ya na mai cewa wanna...
Read More →
Fasaha

Kai-Kawon Masana Kan Tsarin Tunanin Al'umma

Unknown
Add Comment
09:05
Wata mahangar tunanin tsarin zamani da Kate Raworth wato masaniyar tsimi da tanadi ke da tabbacin za ta zama tsohuwar al'ada (da aka dai...
Read More →
Gida Nijeriya

Aikin Hako Mai Yayi Nisa A Jihar Sokoto-NNPC

Unknown
Add Comment
08:57
Kamfanin man fetur na Najeriya, NNPC, ya ce aiki ya yi nisa a yunkurin nemowa da kuma hako man fetur da iskar gas a jihar Sakkwato da ke are...
Read More →
Labarin Wasanni

Man United Taci Ribar Fam Miliyan 581

Unknown
1 Comment
08:54
Kungiyar Manchester United ta bayar da rahoton cewar ta ci ribar fam miliyan 581 a shekarar 2017, bayan da aka samu karin kudin kallon tamau...
Read More →
Labarun Duniya

Trump Nada Tabin Hankali-Kim Jong Un

Unknown
Add Comment
08:50
Koriya Ta Arewa na ci gaba da musayar zafafan kalamai da Amurka, inda shugaba Kim Jong-un ya bayyana Donald Trump a matsayin mai tabin hanka...
Read More →
Labarun Duniya

Sunan Muhammad Ya Sami Matsayi A Burtaniya

Unknown
Add Comment
05:58
Wani rahoto da hukumar kididdiga ta Birtaniya ta fitar ya nuna cewa sunan Muhammad ya samu gagarumar karbuwa a Ingila, inda ya kasance cikin...
Read More →
Labari

Tir:Kotu Ta Daure Wani Magidanci Da Laifin Yin Lalata Da 'Yarsa

Unknown
Add Comment
12:05
Kotun sauraron kararraki dake Ado Ekiti ta daure wani magidanci mai suna Adeyanju Basiri dan shekara 55 da ta kama da laifin aikata lalata d...
Read More →
Labari. Gida Nijeriya

Boko Haram Sunkashe Limami Da Mutane 16 A Borno

Unknown
Add Comment
12:00
Boko Haram sun kai wani mummunan hari inda su ka kashe wani limami da mutane hudu a kauyen Kutumari da ke cikin Karamar Hukumar Magumeri. J...
Read More →
Gida Nijeriya

Ranakun Kiranyen Dino Melaye

Unknown
Add Comment
11:57
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta Ta Kasa, INEC ta sa ranakun yi wa Sanata Dino Melaye na jihar Kogi ta Yamma kiranye. Sakataren hukumar Augusta...
Read More →
Fasaha

Masana Sun Kirkiro Hanun Dayafi Na Mutum Karfi Sau 15

Unknown
Add Comment
11:45
Masana kimiyya a Amurka sun kirkiro wani kwanjin hannu na mutum-mutumi mai na'ura wanda zai iya daga kayan da ke da nauyin da ya linka n...
Read More →
Labari Al'ajabi

Wata Mata Takashe Kanta A Jigawa Don Mijinta Yamata Albishir Da Zaimata Kishiya

Unknown
Add Comment
11:44
Malama Hajara yar shekara 22 kuma ita da mijinta suna zaune ne a karamar hukumar Miga da ke jihar Jigawa. Da ga yi mata albishir din kara a...
Read More →
Gida Nijeriya

Antura Jirgin Yaki Yankin Igbo

Unknown
Add Comment
11:41
Rundunar sojin saman Najeriya ta shiga aikin dakile tashin hankali a kudu maso gabashin Najeriya mai suna 'Operation python dance II....
Read More →
Rayuwar Duniya

Menene Sirrin Mallakar Miji?

Unknown
Add Comment
05:47
A birnin Kano da ke arewacin Najeriya, wasu mata sun dukufa wajen koya wa takwarorinsu matan aure da budurwai da zawarawa hanyoyin gyaran ji...
Read More →
Labarun Duniya

Mummunan Girgizan Kasa Ya Hallaka Mutane Sama Da 130 A Mexico

Unknown
Add Comment
05:44
Wata mummunar girgizar kasa ta faru a tsakiyar birnin Mexico, inda ta hallaka mutane kusan 150, yayin da dama suka jikkata, wasu kuma ta rut...
Read More →
Labari. Gida Nijeriya

Bamucewa IPOB 'Yan Ta'adda Ba-Sojin Nigeria

Unknown
Add Comment
20:44
Rundunar sojin Najeriya ta musanta cewa ta ayyana wata kungiyar 'yan aware a matsayin 'yan ta'adda. A makon da ya gabata ne dai...
Read More →
Gida Nijeriya

Buhari Ya Bukaci A Sulhunta Da Shugaban Korea Ta Arewa

Unknown
Add Comment
19:39
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bukaci kasashen duniya da su sanya baki a kan takaddamar kasar Koriya ta Arewa da kasashen Yammancin D...
Read More →
Gwamnonin Arewacin Nigeria Na  Rangadi A Jahohin Kudu
Gida Nijeriya

Gwamnonin Arewacin Nigeria Na Rangadi A Jahohin Kudu

Unknown
Add Comment
19:31
Wata tawagar gwamnonin arewacin Najeriya, tana ci gaba da rangadin shiyyoyin kudu maso gabas da kudu maso kudancin kasar. Tawagar tana wann...
Read More →
Gida Nijeriya

Kwale Kwale Ya Nitse Da Mutum 56 A Kogi

Unknown
Add Comment
22:52
Ruwa ya ci mutum 56 bayan da wani kwale-kwale ya nutse a wani kogi a jihar Nejan Najeriya. Kwale-kwalen da ke dauke da mutum 60 ya kife ne ...
Read More →
← Newer Posts Older Posts ⇒ Home
Subscribe to: Posts (Atom)

Video Of Day

Popular Posts

  • Yanda Na Kama Mata Na Aisha Da Nafisa Suna Madigo
    INNALLILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN. A cikin wani hali na takaici da al’ajabi wani magidanci, mai suna Abban Umma ya bayyana yadda ya ...
  • Download Music Komai wuya by Nura M Inuwa
    Click To Download Download
  • Photos: Sabuwar Shigar Aisha Aliyu Tsamiya
       Shahararriyar Jaruma fim din Hausa Aisha Aliyu Tsamiya ta sake sabin hotuna dan sabuwar shigan ta, a shafin ta na Twitter da instagram ...
  • Photos: Sabin Hotuna Nafisa Abdullahi
    shahararriyar Jaruma fim din kannywood Nafisah Abdullahi ta sanya sabin hotuna a shafin ta na Instagram
  • Mijinta Yana Kallon Hotunan Batsa (BLUE FILMS)
    Assalamu alaikum! mallam tambayace daga wata baiwar ALLAH take cewa: mijina ne baida aiki sai kallon hoton mata tsirara. babban abun ...
  • YAYANA MIJINA Part 1
    Sarah ki rike mutincin ki na diya Mace bawai zamu tura ki makaranta dan ki dinga abin da kika ga dama bane, aa kawai dan muna so ki kara kar...
  • ZURFIN CIKI BOOK 4**6
    Ta kyalkyale da dariya, ya Abba yayi santin ruwa, yyi murmushi, naji ne kman kinsa zuma, ya cire takalmashi tre ddora kafafuwanshi akan da...
  • Haramun Ne Mutane Su Kashe Wanda Ya Zagi Annabi - Malam Kabiru Gombe
    Sakataren ฦ˜ungiyar Izala Ta ฦ˜asa kuma shahararren mai wa'azin nan, Malam Muhammad Kabiru Gombe ya ce, saษ“awa Allah da faษ—i Annabi Muhamm...
  • Ya Kamata Kowane Ma'aikaci Ya Auri Bazawara Daya - Shugabar Zaurawan Nigeria
    YA KAMATA KOWANE MA'AIKACI YA AURI BAZAWARA DAYA .....Inji shugabar Zaurawan Nigeria Shugabar kungiyar mata ZAURAWA ta Nigeria Hajiya ...

Facebook Page

ads 1

Ads 2

Powered by Blogger.
  • Home

Subscribe to 1Arewa TV



Like Our Facebook Page

Report Abuse

Search This Blog

Blog Archive

  • ►  2024 (11)
    • ►  August (5)
    • ►  June (2)
    • ►  April (4)
  • ►  2022 (2)
    • ►  March (2)
  • ►  2020 (28)
    • ►  August (9)
    • ►  July (14)
    • ►  May (2)
    • ►  March (1)
    • ►  February (2)
  • ►  2019 (4)
    • ►  November (3)
    • ►  October (1)
  • ►  2018 (762)
    • ►  September (2)
    • ►  August (2)
    • ►  June (70)
    • ►  May (98)
    • ►  April (48)
    • ►  March (408)
    • ►  February (127)
    • ►  January (7)
  • ▼  2017 (1438)
    • ►  December (129)
    • ►  November (97)
    • ►  October (258)
    • ▼  September (167)
      • Za'a Cire Shingayen Binciken 'Yan Sanda
      • Ba'a Hada Aure Da Sana'ar Film-Maryam Yahya
      • Yakin Koriya Da Amurka Zai Iya Kawo Karshen Duniya
      • Ma'aikaciyar British Airways Taci Zarafin 'Yan Nig...
      • Buhari Nason Musuluntar Da Nigeria-CAN
      • Zamu Kammala Kwaso Alhazai Nan Da Kwana Goma-Hukum...
      • Zaa Rantsar Da Sabon Shugaban Kasar Angola
      • Arsenal Ta Dago Sama Bayan Tasha West Brom 2-0
      • Kishin Kasana Yasa Na Rike Minista Har Sau Biyu-Ok...
      • Da Amincewar Iyayena Nashiga Film-Maryam Yahya
      • Ana Binciken Yan Sandan Dasuka Lakadawa Dalibai Duka
      • 'Yan Bindiga-Dadi Sunkai Hari Fadar Sarkin Oyo
      • Buhari Yadawo Gida Nigeria
      • Majalisan Adaamawa Ta Tsige Shuwagabanninta Guda Hudu
      • Alkali Ya Tura Tsagerun Biafara 60 Kurkuku
      • Za'a Fara Shari'ar 'Yan Boko Haram 1,600
      • 'Yar Nigeria Tashiga Jerin Mawaka Masu Tashe A Lo...
      • Angano Wani Kamfanin Kera Makamai A Abuja
      • Nigeria Tarasa Mutum 423 A Watan Yuli-Hukumar Kiya...
      • Magoya Bayan Jam'iyar APC Dubu Ashirin Sun Koma PD...
      • Ronaldo Ya Gagara Zura Kwallo Ko Daya A La Liga
      • Kunsan Nawane Albashin Neymar A PSG?
      • Ozil Na shirin Komawa Man United
      • Buhari Zai Dawo Gida Nigeria Daga London
      • Korea Da Amurka Zasu Bawa Hammata Iska
      • 2019: Jarumi Lawal Ahmad Zai Nemi Kujerar Dan Maja...
      • Al'ummar Garin Bama Na Jihar Borno Na Gangamin Kom...
      • Lukaku Ya Bukaci Magoya Baya Su Daina Kyamar Sa
      • 'Yan Nigeria Miliyan 75 Basu Iya Karatu Da Rubutu ...
      • Kai-Kawon Masana Kan Tsarin Tunanin Al'umma
      • Aikin Hako Mai Yayi Nisa A Jihar Sokoto-NNPC
      • Man United Taci Ribar Fam Miliyan 581
      • Trump Nada Tabin Hankali-Kim Jong Un
      • Sunan Muhammad Ya Sami Matsayi A Burtaniya
      • Tir:Kotu Ta Daure Wani Magidanci Da Laifin Yin Lal...
      • Boko Haram Sunkashe Limami Da Mutane 16 A Borno
      • Ranakun Kiranyen Dino Melaye
      • Masana Sun Kirkiro Hanun Dayafi Na Mutum Karfi Sau 15
      • Wata Mata Takashe Kanta A Jigawa Don Mijinta Yamat...
      • Antura Jirgin Yaki Yankin Igbo
      • Menene Sirrin Mallakar Miji?
      • Mummunan Girgizan Kasa Ya Hallaka Mutane Sama Da 1...
      • Bamucewa IPOB 'Yan Ta'adda Ba-Sojin Nigeria
      • Buhari Ya Bukaci A Sulhunta Da Shugaban Korea Ta A...
      • Gwamnonin Arewacin Nigeria Na Rangadi A Jahohin Kudu
      • Kwale Kwale Ya Nitse Da Mutum 56 A Kogi
      • 'Yan Biafara Nason Ganin Bayan Gwamnatin Buhari-La...
      • Dybala Yaci Kwallo Uku A Wasansa Ta Dari
      • An kirkiro Manhajar Komputar Hausa Daba Irinta A D...
      • Guguwa Mai Tsanani Ta Hallaka Mutane A Romania
      • Luwadi Da Madigo:Fira Ministar Romania Ta Kafa Tarihi
      • Dalilin Dayasa Naki Amincewa Nafito A 'Yar Madigo-...
      • Mu Ba 'Yan Ta'adda Bane-'Yan Biafara
      • Chelsea Da Arsenal Zasu Kece Raini
      • Zanga Zanga Ta Barke Kan Shugaban Kasan Da Baa Zab...
      • Kabilar Igbo Mazauna Kano Da Adamawa Sun La'ananci...
      • Buhari Yazauna Da Nnamdi Kanu A Teburin Sulhu-Obas...
      • Gwamnonin Igbo Sun Haramta IPOB
      • Matan Datafi Tsufa Ta Fadi Sirrin Tsawon Rai
      • Yadda Kalamanka Ke Cutar Da Dabi'unka A boye
      • Wata Halittan Da Ba'a Taba Ganiba Ta Bullo A Amurka
      • Uwar Gida Tajefa 'Ya'yan Kishiya Biyu A Rijiya
      • 'Yan Siyasan Kudu Maso Gabas Neke Tunzura Mutane
      • Ankafa Dokar Hana Walwala A Garin Jos
      • An Amince Matan Tunisia Su Auri Mazan Daba Musulmi Ba
      • Sojoji Sunkai Sumame Gidan Nnamdi Kanu
      • Nataka Rawar Gani A Arsenal-Wenger
      • Wasu Abubuwa Sun Fashe A Tashan Jirgin London
      • Allah Yayi Rasuwa Wa Dan Autan Mawakan Hip Hop Na ...
      • Arsenal Da Cologne Zasu Fuskanci Hukunci
      • Sha'awar Jima'in Mata Na Raguwa In Aka Kwatanta Da...
      • Wani Mai Magani Yace A Tsigo Masa Gashin Clinton
      • Gobara Takashe Dalibai Da Dama A Makarantar Islami...
      • Yadda 'Yan Arewa Suka Tafka Asara A Rikicin IPOB
      • Nigeria Zata Fara Sayarda Takardun Sukuk
      • Giwayen Afrika Sun Bullo Da Dabarar Kariya Daga Ma...
      • Angargadi Mata Game Da Kunzugu
      • Ansa Dokan Hana Fitar Dare a Abia
      • Sojin Nigeriya Sunyi Wa Boko Haram Ruwan Wuta
      • Kasan Dasuke Cin Kyankyaso A Afrika
      • Liverpool Zata Daukaka Kara Kan Mane
      • Gwamnatin APC Munafukace-Jonathan
      • Gwamnatocin Sokoto Da Zamfara Sun Kammala Gyaran T...
      • Wani Mutum Yayi Lalata Da Yarinya Yar Shekara 4 A ...
      • Atiku Ya Kalubalanci Masu Cewa Yayi Sata Basuda Hujja
      • Matasan Nigeria Na Cike Da Fushi-Obasanjo
      • Yadda Kwakwalwan Bera Take Aiki
      • Ankama Bindigogi Sama Da dubu Daya A Lagos
      • Gwamnatin Tarayya Zata Samar Da Buhun Taki Miliyan...
      • Yar Sanda Tayi Alkalancin Wasan Maza
      • Kwalara Ta Sauka A Jihar Borno
      • Littafin Magana Jarice Tafito Da Martabar Bahaushe...
      • Sojojin Nigeria Sun Karyata Farmaki Kan 'Yan Biafara
      • Dalilin Dayasa Mukayi Harbi A Sama a Garin Umuahia...
      • Mutane 19 Sun Rasu A Hadarin Mota A Kano
      • 'Yan Sanda Sunkama Barayin Shanu 22 a Jihar Neja
      • Ronaldo Zaiyi Wasa Wa Madrid Ranan Laraba
      • Yadda Ake Musguna Wa Musulmi A Myanmar
      • Rikice Ya Barke Tsakanin Ali Nuhu Da Rahma Sadau
      • Ankama Babban Kwamandan IS a Kano
    • ►  August (338)
    • ►  July (223)
    • ►  June (80)
    • ►  May (54)
    • ►  April (12)
    • ►  March (14)
    • ►  February (10)
    • ►  January (56)
  • ►  2016 (1350)
    • ►  December (82)
    • ►  November (108)
    • ►  October (197)
    • ►  September (199)
    • ►  August (118)
    • ►  July (43)
    • ►  June (74)
    • ►  May (70)
    • ►  April (89)
    • ►  March (128)
    • ►  February (149)
    • ►  January (93)
  • ►  2015 (2312)
    • ►  December (182)
    • ►  November (308)
    • ►  October (389)
    • ►  September (198)
    • ►  August (182)
    • ►  July (211)
    • ►  June (216)
    • ►  May (239)
    • ►  April (187)
    • ►  March (116)
    • ►  February (54)
    • ►  January (30)
  • ►  2014 (7)
    • ►  December (6)
    • ►  January (1)

Labels

  • Al'ajabi
  • Arewa
  • Bollywood
  • Daga Jama'a
  • English News
  • Fadakarwa
  • Fadakarwa Labarai
  • family
  • Family related
  • Fasaha
  • Gida Nijeriya
  • Girke-girke
  • Hausa
  • Hausa Article
  • Hausa Film
  • Hausa HipHop
  • Hausa HipHop Music
  • Hausa Musi
  • Hausa Music
  • Hausa Novels
  • HipHop Music
  • Hollywood
  • Islamic
  • Kan
  • Kannywood
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai :
  • Labarai kannywood
  • Labari
  • Labari Al'ajabi
  • Labari. Gida Nijeriya
  • Labarin Siyasa
  • Labarin Wasanni
  • Labarun Duniya
  • Mu Sha Dariya
  • News
  • Nollywood
  • Photos
  • Rariya
  • Rayuwar Duniya
  • Sadarwa
  • Siyasa
  • Slider
  • Sports
  • Tafsir
  • Tarihi
  • Video

Main

  • Home

Populars

  • See How Every Premier League Teams Home Kit For 2024/25 Ranked
      The Premier League is not just a showcase of world-class football talent; it's also a platform for some of the most iconic and stylish...
  • Fatima Mai Zogale - Sabuwar Waka Rarara Ya Jawo Cece-Kuce
    Sabuwar Waka Rarara Me Taken Fatima Mai Zogale ya jawo Cece-Kuce a industry Kannywood Kalli wanna bidiyo domin Cikakken Bayanai Ga Bidiyon  ...
  • Suspect - Episode 1 ( Dj Giggs ft J Prince ft Nabs Kid) Hausa HipHop Ser...
  • Innalillahi wainna illaihin rajiun - Allah Yayi Wa Mawaki Aliyu Sharba R...
  • Abubuwa Goma Da Sadiya Haruna Ta Fada Akan Gfresh A Hiran Da Tayi Hadiza...
  • (New Music) Reason By Peevibes
      PeeVibes - Reason Williams Akinsola Precious Popularly known as peevibes has returned again with this mind blowing song tagged “Reason”. T...
  • Barrister Aysha Ahmad - Kira Da Babban Muryan ( Akan Fyade Da Cin Zarafi...
  • Yadda Kotu Ta Daure Bobrisky Watanni Shida Ba Tare Da Zabin Biyan Tara Ba
    Kotu ta daure Bobrisky watanni 6 ba tare da zabin biyan tara ba Babbar kotu a jihar Lagos ta yanke hukunci ga Idris Okuneye da a...
  • Bullying in Elite Educational Institutions: A Case Study from Abuja
    In the heart of Nigeria’s capital, Abuja, lies a stark contrast between the city’s opulent infrastructure and the troubling issu...
  • Bikin Aure Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Mohammad
     Ana Shirin Auren Furodusa Abubakar Bashir Maishadda da jarumar kannywood Hassana Mohammad Ga Zafafafa Hotunan Bikin youtubeem...

Navigation

social Media

Categories

Al'ajabi Arewa Bollywood Daga Jama'a English News Fadakarwa Fadakarwa Labarai family Family related Fasaha Gida Nijeriya Girke-girke Hausa Hausa Article Hausa Film Hausa HipHop Hausa HipHop Music Hausa Musi Hausa Music Hausa Novels HipHop Music Hollywood Islamic Kan Kannywood Kiwon Lafiya Labarai Labarai : Labarai kannywood Labari Labari Al'ajabi Labari. Gida Nijeriya Labarin Siyasa Labarin Wasanni Labarun Duniya Mu Sha Dariya News Nollywood Photos Rariya Rayuwar Duniya Sadarwa Siyasa Slider Sports Tafsir Tarihi Video
Copyright 2012 1Arewa || Hausa Entertainment and News Blog - All Rights Reserved
Design by Abdul Mk
Powered by Blogger